FASSARAR WAƘAR KWAHISHEN

Fassarar Waƙar Khwahishein

Waƙa: Khwahishein

Shiri: Heroine

Shekara: 2012

Sauti: Salim Merchant & Sulaiman Merchant

Rubutawa: Niranjan Iyengar

Kamfani: UTV

Rerawa: Shreya Ghoshal

Fassarawa: Haiman Raees 

* Khwaishon ka chehra kyun dhundhla sa lagta hai

Me yasa fuskar muradi ta yi hazo? 

* Kyun anginat Khwahishein hain

* Khwahishon ka pehra kyun thehraa sa lagta hai

Me yasa katangewar muradai su ka dakata? 

* Kyun ye galat Khwahishein hain

Me yasa waɗannan muradan su ka kasance ba dai-dai ba? 

* Har mod par phir se mud jaati hai

A kowane zagaye yakan zaga 

* Khilte huey pal mein murjhati hai

A dai-dai lokacin bunƙasa, sai kuma ya watse. 

* Hai besharam phir bhi sharmaati hai Khwahishein

Waɗannan muradun ba su da kunya, amma kuma suna da kunyatarwa. 

* Zindagi ko dheere dheere dasti hain Khwahishein

Waɗannan muradun a hankali suke cizon rayuwa. 

* Aansun ko peete peete hansti hain Khwahishein

Waɗannan muradun a sannu suke shanye hawaye da dararraku. 

* Uljhi hui kashmakash mein umar kat jaati hai

A jimirɗar rikicewa rayuwa ke wucewa. 

* Aankhein meech jaaye jo ujaalon mein kis kaam ki aisi roshni

Menene amfanin hasken da ke sanya idanuwa rufewa? 

* Bhatka ke na laaye jo kinaron pe kis kaam ki aisi kashti

Menene amfanin jirgin ruwan da ba zai iya dawo da kai gaɓa ba idan ka ɓace? 

* Aandhi har dheere se laati hai

Ya kan jawo iskoki a hankali 

* Vaada kar dhokha de jaati hai

Zai yi alƙawari sannan yayi ƙwange 

* Muh pher hans ke chidhaati hai Khwahishein

Waɗannan muradun kan kauda kai gefe guda su yi dariya kuma su yi zolaya.

* Zindagi ko dheere dheere dasti hain Khwahishein

Waɗannan muradun a hankali suke cizon rayuwa. 

* Aansun ko peete peete hansti hain Khwahishein

Waɗannan muradun a sannu suke shanye hawaye da dararraku. 

* Uljhi hui kashmakash mein umar kat jaati hai

A jimirɗar rikicewa rayuwa ke wucewa.

<••••••••••••••••••••••••••••>
      Haiman Raees 
<••••••••••••••••••••••••••••>

        08185819176

Twitter: @HaimanRaees 

Instagram: Haimanraees 

Haimanraees@gmail.com 

Miyan Bhai Ki Daring

Aaraha Hoon! 

Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive