FASSARAR WAƘAR PAL PAL DIL KE PAAS


Fassarar Waƙar Pal Pal Dil Ke Paas (Title Song)

Sunan Waƙa: Pal Pal Dil Ke Paas

Sunan Shiri: Pal Pal Dil Ke Paas

Shekarar Fita: 2019

Haɗa Sauti: Sachet Parampara

Rubutawa: Siddharth Garima

Kamfani: Zee Music Company

Rerawa: Arijit Singh & Parampara Thakur

Fassarawa: Haiman Raees 

- * Rehna Tu Pal Pal Dil Ke Paas

Ki kasance kusa da zuciyata a kowane lokaci. 

- * Judi Rahe Tujh Se Har Ek Saans...

Fatan kowane numfashina ya mannu tare da ke. 

+* Khud Pe Pehle Na Itna Yaqeen, Mujhko Ho Paya

Ban taɓa aminta da kaina ba sai yanzu. 

+* Mushqil Si Ghadiyaan Aasaan Hui, Ab Jo Tu Aaya

Lokuta marasa daɗi sun yi sauƙi tun bayan zuwanka. 

+* Ek Baat Kahun Tujhse, Tu Paas Hai Jo Mere

Bari na faɗa maka wani abu tunda kana tare da ni. 

+* Seene Se Tere Sar Ko Laga Ke

Bari na ɗaura kanka a zuciyata 

+* Sunti Main Rahun Naam Apna

In saurari furucin sunana (daga gare ka) 

+* Seene Se Tere Sar Ko Laga Ke

Bari na ɗaura kanka a zuciyata 

+* Sunti Main Rahun Naam Apna

In saurari furucin sunana (daga gare ka) 

-* Oh Likh Di Tere Naal Jindadi Jaaniye

Masoyiyata, na rubuta rayuwata a jikin sunanki. 

-* Bas Rehna Tere Naal Ve Hajuriye

Da ke kawai zan rayu masoyiyata. 

- * Rehna Tu Pal Pal Dil Ke Paas

Ki kasance kusa da zuciyata a kowane lokaci. 

- * Judi Rahe Tujh Se Har Ek Saans...

Fatan kowane numfashina ya mannu tare da ke. 

-* Seene Se Tere Sar Ko Laga Ke

Bari na ɗaura kanki a zuciyata. 

-* Sunta Main Rahun Naam Apna

In saurari furucin sunana (daga gare ki) 

-* Naal Tere Ek Ghar Main Sochaan

Ina tunanin gida ne tare da ke. 

-* Baari Khula Te Chann Dikh Jaave

Iinda idan aka buɗe taga za'a hango wata 

-* Akkhaan Ch Beetan Raatan Saariyaan

Mu tafiyar da darenmu muna masu kallon juna. 

-* Je Mann Laage Te Akh Na Laage

Zuciyarnu haɗe da na juna amma ido yaƙi bacci. 

+* Pyaar Hi Odhein, Te Pyar Hi Khaavan

Za mu lulluɓa da ƙauna ne, za mu ci kuma mu sha daga ƙauna.

+* Vich Koyi Aave, Te Pyaar Hi Aana

In har wani abu zai iya shiga tsakaninmu, to so ne. 

+* Duniya Te Vich Aisi Duniya Ton Door

Za mu kasance a cikin duniyarmu ne, da wannan duniyar. 

+* Hun Naal Tere Mera Har Sapna

Duk mafarkaina da kai nake yin su. 

-* Seene Se Tere Sar Ko Laga Ke

Bari na ɗaura kanki a zuciyata. 

+* Sunta Main Rahun Naam Apna

In saurari furucin sunana (daga gare ki) 

+* Teri Ungliyon Se Aasmaan Pe Kheenchoon Ek Lambi Laqeer

Zan zana layi a samaniya da yatsunka. 

+* Aadha Tera Aadha Mera Iss
 Jahaan Mein Hum Do Ameer

Rabin duniya zai zama mallakinka, rabin kuma mallakina, za mu zama wadatattu. 

-* Koi Nazar Na Aaye Mainu

Bana ganin kowa da komai a cikin wannan duniyar. 

-* Tu Duniya Ton Wakhri Ho Gayi

Kin zamo ta musamman wa ni. 

-* Uttha Tainu Takkda Jaawan

Da zarar na farka daga bacci, ke nake fara kallo 

-*Tu Hi Meri Naukri Ho Gayi

Kallonki shi ne ya zamo aikina. 

-* Koi Nazar Na Aaye Mainu

Bana ganin kowa da komai a cikin wannan duniyar. 

-* Tu Duniya Ton Wakhri Ho Gayi

Kin zamo ta musamman wa ni. 

-* Uttha Tainu Takkda Jaawan

Da zarar na farka daga bacci, ke nake fara kallo 

-*Tu Hi Meri Naukri Ho Gayi

Kallonki shi ne ya zamo aikina. 

+* Dooriyan Ek Pal Bhi Na Gawaara Ho

Fatan ace babu wata tazara a tsakaninmu. 

+* Chal Ghoomein Duniya Tere Sang Awaara Ho…

Mu je mu zaga duniya kamar taɓaɓɓun matafiya.

-* Seene Se Tere Sar Ko Laga Ke…

Bari na ɗaura kanki a zuciyata. 

+-* Seene Se Tere Sar Ko Laga Ke… Laga Ke…

Bari na ɗaura kanka a zuciyata. 

+-* Sunta Main Rahun Naam Apna… Naam Apna… Naam Apna…

In saurarari furucin sunana... Sunana. 

- * Rehna Tu Pal Pal Dil Ke Paas

Ki kasance kusa da zuciyata a kowane lokaci. 

- * Judi Rahe Tujh Se Har Ek Saans...

Fatan kowane numfashina ya mannu tare da ke.

<••••••••••••••••••••••••••••>
      Haiman Raees 
<••••••••••••••••••••••••••••>

        08185819176

Twitter: @HaimanRaees 

Instagram: Haimanraees 

Haimanraees@gmail.com 

Miyan Bhai Ki Daring

Aaraha Hoon! 
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive