FASSARAR WAƘAR SAANS

FASSARAR WAƘAR SAANS 

Waƙa: Saans

Shiri: Jab Tak Hai Jaan

Shekara: 2012

Sauti: A R Rahman

Rubutawa: Gulzar

Kamfani: YRF Music

Rerawa : Sreya Ghoshal & Mohit Chauhan

Fassarawa: Haiman Raees 

+ * Saans mein teri saans mili to

Yayinda numfashina ya haɗu da naka. 

+* Mujhe saans aayi 3x

To a lokacin ne nake fara numfasawa. 

-* Rooh ne chhoo li jism ki khushboo

Ƙamshinki yakan taɓa ruhina. 

-* Tu jo paas aayi 3x

Yayinda ki ka matso kusa. 

+ * Saans mein teri saans mili to

Yayinda numfashina ya haɗu da naka. 

+* Mujhe saans aayi 3x

To a lokacin ne nake fara numfasawa. 


+* khab tak hosh sambhale koi

Har zuwa yaushe ne zuciya za ta ci gaba da kamewa? 

+* Hosh ude to ud jaane do

Idan sani ya tafi, barshi kawai ya tafi. 

-* Dil kab seedhi raah chala hai

Yaushe ne zuciya ta zaɓi hanyar da ta dace?

-* Raah mude to mud jaane do

Idan hanyar ta juye, barta haka kawai. 

+* Tere khayal mein doob ke aksar

Yayinda na ɓace a tunaninka 

+* Achchi lage tanhaai

Kaɗaici ma daidai ne. 

+ * Saans mein teri saans mili to

Yayinda numfashina ya haɗu da naka. 

+* Mujhe saans aayi 3x

To a lokacin ne nake fara numfasawa. 

+* Raat teri baahon mein kate to

Yayinda na tafiyar da dare akan damatsanka. 

+* Subaha badi halki lagti hai

Safiya sai ta zamo mai sauƙi/mara nauyi. 

-* Aankh mein rehne lage ho kya tum

Kin fara rayuwa a cikin idanuwana ne? 

-* Kyon chhalki chhalki lagti hai

Saboda koda yaushe a cike suke da yanayi. 

+* Mujhko phir se chhoo ke bolo

Ka taɓani sannan ka sake faɗa min. 

+* Meri kasam kya khaayi

Ka rantse da sunana. 

+ * Saans mein teri saans mili to

Yayinda numfashina ya haɗu da naka. 

+* Mujhe saans aayi 3x

To a lokacin ne nake fara numfasawa. 

-* Rooh ne chhoo li jism ki khushboo

Ƙamshinki yakan taɓa ruhina. 

-* Tu jo paas aayi 3x

Yayinda ki ka matso kusa.

<••••••••••••••••••••••••••••>
      Haiman Raees 
<••••••••••••••••••••••••••••>

        08185819176

Twitter: @HaimanRaees 

Instagram: Haimanraees 

Haimanraees@gmail.com 

Miyan Bhai Ki Daring

Aaraha Hoon! 


Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive