FASSARAR WAƘAR YAAD AA RAHA HAI


FASSARAR WAƘAR YAAD AA RAHA HAI 

Waƙa: Yaad Aa Raha Hai 

Shiri: Disco Dancer 

Shekara: 1982

Sauti: Bappi Lahiri

Rubutawa: Anjaan 

Kamfani: Sa Re Ga Ma

Rerawa: Bappi Lahiri

Fassarawa: Haiman Raees 

*. Yaad aa raha hai tera pyar

Ina tuna soyayyarki 

*. Yaad aa raha hai tera pyar 

Ina tuna soyayyarki 

*. Kahan hum kahan tum

A ina nake, a ina kike? 

*. Huye tum kahan gum

Ina kika ɓace ne? 

*. Aa bhi ja, aa bhi ja ek baar

Don Allah ki dawo mana ko sau ɗaya ne. 

*. Yaad aa raha hai tera pyar 

Ina tuna soyayyarki 

*. Kahan hum kahan tum

A ina nake, a ina kike? 

*. Huye tum kahan gum

Ina kika ɓace ne? 

*. Aa bhi ja, aa bhi ja ek baar

Don Allah ki dawo mana ko sau ɗaya ne. 

*. Yaad aa raha hai tera pyar

Ina tuna soyayyarki 

*. Yaaron, main toh yahan jeeta raha saare gham dil ke bhulake

Abokai, ina rayuwa anan ne tare da mantawa da dukkan damuwar zuciyata. 

*. Deke tumhe saari khushi

Bayan na samar muku da dukkan farinciki. 

*. Maine, maine yahan kuch bhi toh paaya nahi sab kuch paake

Ban ci ribar komai ba anan duk kuwa da cewa na samu nasarar komai. 

*. Mujhko mili kya zindagi 

Wace irin rayuwa ce haka na samu (kaina a ciki)? 

*. Yaad aa raha hai tera pyar 

Ina tuna soyayyarki 

*. Kahan hum kahan tum

A ina nake, a ina kike? 

*. Huye tum kahan gum

Ina kika ɓace ne? 

*. Aa bhi ja, aa bhi ja ek baar

Don Allah ki dawo mana ko sau ɗaya ne. 

*. Yaad aa raha hai tera pyar

Ina tuna soyayyarki 

*. Aye dil, main wohi tu wohi, wohi hai yeh duniya ke mele

Ke zuciya, da ni da ke duka ɗaya muke kamar yadda kowane taro yake a duniya. 

*. Bichde woh din jane kahan

Ina waɗancan ranakun su ka tafi ne? 

*. Roothe sab yahan jane kahan reh gaye hum toh akele 

Kowa nan a fusace yake, mu dai muka ji da kawunanmu anan. 

*. Awaaz de kisko yahan 

Wa ya kamata mu kira? 

*. Yaad aa raha hai tera pyar 

Ina tuna soyayyarki 

*. Kahan hum kahan tum

A ina nake, a ina kike? 

*. Huye tum kahan gum

Ina kika ɓace ne? 

*. Aa bhi ja, aa bhi ja ek baar

Don Allah ki dawo mana ko sau ɗaya ne. 

*. Yaad aa raha hai tera pyar

Ina tuna soyayyarki 

*. Wada, wada raha saathi mere tere liye gaata chala jaon 

Abar ƙauna, na yi alƙawari zan ci gaba da rera waƙa wa ni da ke. 

*. Tu mera dil, tu meri jaan 

Ke ce zuciyata, ke ce rayuwata. 

*. Jeena, jeena mera jeena yehi tere liye zindagi lutaun 

Rayuwata taki ce kuma zan sadaukar da ita wa ke. 

*. Tu joh nahi kya hai yahan

Babu komai anan matuƙar dai babu ke 

*. Yaad aa raha hai tera pyar 

Ina tuna soyayyarki 

*. Kahan hum kahan tum

A ina nake, a ina kike? 

*. Huye tum kahan gum

Ina kika ɓace ne? 

*. Aa bhi ja, aa bhi ja ek baar

Don Allah ki dawo mana ko sau ɗaya ne.

*. Yaad aa raha hai tera pyar

Ina tuna soyayyarki 

<••••••••••••••••••••••••••••>
      Haiman Raees 
<••••••••••••••••••••••••••••>

        08185819176

Twitter: @HaimanRaees 

Instagram: Haimanraees 

Haimanraees@gmail.com 

Miyan Bhai Ki Daring

Aaraha Hoon! 
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive