HALIN MAGABATA A LOKACIN ANNOBA

HALIN MAGABATA ALOKACIN ANNOBA

An ruwaito daga Anas bin Seerin yace "Labari yazo mana daga Kufa cewa MASRUUQ yana guduwa wa Annoba, sai Muhammad bin Seerin YA yi inkarin hakan, yace ku tashi mu tafi gidansa mu tambayi matarsa, yace sai muka tambayeta, sai tace; a'a wallah bai kasance mai guduwa ba, sai dai ya kasance yana cewa alokacin Annoba "Lokacine na shagaltuwa, Ina son in kebance da bauta wa Ubangajina, sai ya koma gefe yata ibadah" Tace wani lokaci ma zan zo in zauna abayansa inyita kuka saboda yadda naga yake yiwa kansa, yana sallah har digadigansa suna fashewa".

الطبقات ٦/٨١ 

#Zaurenfisabilillah

https://t.me/Fisabilillaaah

Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive