MATA KU JI TSORON ALLAH


MATA KUJI TSORON ALLAH... 

Ibnul Qayyim Allah ya masa rahama yana cewa "Babu shakka cewa samun dama da Mata suka yi na chakuduwa da maza shine asali da tushen kowane sharri da bala'i, kuma shine mafi girman dalilan saukar uquba, kamar yadda shine dalilin gurbacewar al'amura, haka zalika shine dalilin mutuwar gama gari da saukar Annoba mai halakarwa. 
    Alokacin da karuwa ta samu daman cudanya da wani soja na Annabi musa, alfasha ta faru atsakaninsu alokacin Allah ya tura musu Annoba a take mutum dubu saba'in (70,000) suka mutu, wannan kissa ce sananniya acikin littatafan tafsiri. 
    Daga cikin manyan dalilan mutuwa gama gari shine yawaitar zina, saboda samun daman chakudedeniya tsakaninsu da maza, da yawo atsakaninsu babu lullubi suna masu bayyana adonsu agaresu, wallahi da ace shuwagabanni sun san abunda hakan ke haifarwa na gurbacewar rayuwar civilians kafinma azo batun gurbacewar addini da sun kasance masu daukan mataki mai tsanani wurin hana hakan".

الطرق الحكمية ١/٧٢٤

#Zaurenfisabilillah

https://t.me/Fisabilillaaah
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive