ME ZA KI YI DON DAWOWA DA NI'IMAR KI?


🌸MEZAKIYI DON DAWODA NI'IMARKI


 Abinda yakamaceki shine:
-Ki yawaita tsarkida ruwan dumi
-ki yawaita cin abinda zai dawo miki da ni'ima kamar su: watermelon🍉, coconut🥥, banana 🍌, pineapple 🍍, apple 🍎 🍏, dabino, madarar ruwa, da dai sauransu

- kirunka shafawa gabanki man zaitun, akoda yaushe, uwa uba lokacin duty😉yana hana wurin bushewa, kuma yana kara armashi lokacin sex.


Ba ko ina yakamata kirunka daba duwawunki ba, kasan akwai wacce zaka ganta koina taga daman zama zamanta zata yi shiyasa sanyi da infection sukayi mn yawa sbd hk be careful.
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive