MU KOMA GA ALLAH

MU KOMA GA ALLAH MU YAWAITA ISTIGFARI

#Coronavirus #Covid19

"وَمَا كَانَ اللَّهُ مُعَذِّبَهُمْ وَهُمْ يَسْتَغْفِرُونَ". الأنفال: 33

"...kuma Allah bai kasance Mai yi musu azãba ba alhãli kuwa sunã yin istigfãri".

Kuma kar a manta a yi riko da sabubba(a bi shawarwarin likitoci, a lizimci zama a gida, yawan wanke hannuwa da sabulu dss, tsafta, barin taba ido, hanci, baki, nesantan mai mura da tari, bada tazara tsakaninka da wani, amfani da abin rufe baki da hanci(mask), dss) kuma kar a manta da Azkar safe da yamma, da addu'oin neman tsari da addu'an yayewan wannan annoba.

#Zaurandalibanilimi
📖https://t.me/Zaurandalibanilimi

Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive