MUTUNCI


MUTUNCI:

 Daga cikin abubuwa da suke zubar da mutunci:

★Bin son Zuciya
★Rashin damuwa da Sallah
★Yawan maganganu Barkatai.
★Maganganu na Batsa
★Rawa
★Mummunan Dabi'a tsakanin ka da iyalinka
★Bayyana Fasik'anci
★Zagin mutane
★Cutar da Makwabta 
★Kwadayi
★Rowa
★Ya ye abinda al'ada tayi nuni da rufe su ake yi
★Wasanni Barkatai
★Ko yi da wasu al'ummai wad'anda ba musulmai ba
★Ciye-ciye akan hanya
★Roko
★Ya ye Al-aura akan hanya mutane (don biyan bukata

Abinda zai taimaka maka ka samu mutunci:

★Mace ta gari (duk abinda zai zubar maka da mutunci zata Nuna maka cikin dabara da makamanta su)
★Kiyaye Harshe
★Nisantar guraren Batsa
★Temakawa tsakanin Jama'a
★Cika Alkawari
★Gaskiya 
★Amana
★ Yin magana akan abinda ya dace.

Don jin cikakken bayani dangane da mutunci nemi Khudba Dr. Abubakar Birnin kudu da ta gabata mai taken MUTUNCI.

Allah Ta'ala kabar mu da mutunci, ka bamu mutunci. (Amin)

🖊️Salma Nakumbo
12/2/2018
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive