MUWADDAT 01

💗💗💗💗💗💗
      MUWADDAT
      💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗             ~NA~ *AYSHA A BAGUDO*


Page 1

     ~DEDICATED TO~   
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
     _(UMMIN KADUNA )_

_karamacinki da alkharinki tattare da mutuncinki gareni, ba zai misaltu ba, aunty ummi nah , ina sonki irin soyayyar da 'yan'uwantaka kad'ai ke haifar da hakan , ina rokon Allah ya barmu taren tare har karshen rayuwarmu, Allah ya k'ara damkon kauna da zumunci atsakaninmu, love you so much my special aunty ,kaf media babu aunty tamkar ki ,shi yasa zan sadaukar da gabadaya novel dina gareki domin kin cancaci fiyye da hk a zuciyar bagudo_alhamdullahi am back again.

warning!!! 

for the first time !!!! i will like to say," don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people ,if you read it is for your own risk .....


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim 


....Ayshatul muwaddat kwance take akan lafiyayyen gadonta kiran italy, amman ba bacci take yi ba, kurun dai ta kwanta ne tana tunanin Muhammad auwal ne bisa tsarin zuciyarta.

 cigaba tayi da tunane tunanen zucin data Saba, Wanda ya rigada ya zame mata jikinta ,a duk sanda ta ke'be kanta to fa Bata da wani aiki sai na tunaninsa, yayinda zuciyarta zata yita kissama mata yadda sufofinsa jikinsa suke had'e da yanayin tsarin rayuwarsa ,komai nashi Yana matukar burgeta most especial sautin muryarsa Mai shiga jiki da tsayawa arai ,da tsarin halittarsa , naunayen ajiyar zuciya ta sauke da karfin gaske had'i da lalibo wayarta dake ajiye a saman bedside tashiga neman layinsa .

Kira daya biyu ya d'auka cikin sanyayyiyar muryarsa "hello Aysha nah .. ....
  Tana jin sautin sanyayyiyar muryarsa mai shiga jiki ta lumshe idanunta, tana fesar da numfashi saboda wani Abu da taji ya tsarga mata tun daga cikin kwakwaluwar kanta har zuwa kasanta ya dinga yawo a koina a sansar jikinta.

Shiru sukayi gabadaya batare da kowanensu yayi yunkurin furta wani Abu ga d'an'uwansa ba ,illa numfashi da ajiyar zuciyar da suka dinga saukewa a tare Yana ratsa kowani Shashi na gangar jikinsu .
Jin tayi shiru taki magana yasa yayi karfin halin fixgo magana yace "Aysha nah kin kirani sannan Kuma kin yi shiru , gashi zuciyata na sanar min da cewar akwai abinda bakinki yake son fad'i shiyasa Kika kirani ,me ke damunki ?"ki sanar min da damuwarki kinji ....

Tayi shiru tsabar miskilanci dake cinta ,duk da dai maganar take son yi Amman harshenta yaki sarrafuwa Gurin lankwasa shi ,har sai daya sake yin magana "ki sanar min da damuwarki Aysha nah , domin sanin haka shi zai sa na samu natsuwar zuciya, akasin haka Kuma kin san tashi hankali ne gareni , Dan haka kiyi hakuri ki sanar min kinji ta hannun damana.

Jin yadda ya wani marairaice mata yasa ta bud'e bakinta da kyar tace "babu komai fa kawai dai na Kira ne mu gaisa " kinyi kewata ko ?
"kewarka Kamar ya kenan ?
"Kamar dai yadda Kika Saba ya bata amsa yana buso mata numfashinsa "ta numfasa kana tace "a'a ni ban yi wani kewarka ba .

Yayi laulausar murmushinsa dake k'arawa halitar fuskarsa kyau yace "ban yarda ba akwai dai abinda zuciyarki take 'boyewa .
tayi shiru taki yin magana, ya lumshe tsumammun idanunsa yana tunaninta ,ya santa yasan halinta ba tun yau ba, saboda kusanci dake tsakaninsu, iya shakuwa sun shaku daita fiyye da tunanin Mai karatu ,Amman duk da wannan shakuwar tasu, hakan ba yasa ta sake dashi a waya, har gara ma idan suna chatting ne ta kan saki jikinta dashi sosai tayita Masa Hira , wani lokacin har mamakin hakan yake, bud'e idanunsa yayi ahankali ya cigaba da magana na tsawon second biyu sannan yace "tunda kin yi magana mu had'u a what's app ....ya katse kiran .

 batare da 'bata lokaci ba,kai tsaye ta kunna datanta sannan ta shiga contact dinsa inda 
cikin sanyayiyar muryarta tasoma masa voice ...

 "auwal kanina ya kake? "ya karatu hope komai na tafiya daidai ? 
ba kamar yadda ni na tsinci kaina ba, gabad'aya bana jin dadin rayuwata saboda rashinka kusa dani, ta tura masa sakon ta koma ta jingina da abun gadon tana Mai runtse idanunwata kad'an, zuciyarta na wani irin harbawa da sauri sauri . can kmr minti biyu sai ga sakonshi yashigo ,da sauri ta zabura ta gyara zuwa kwanciya, sannan ta kunna vioce din daya turo mata , tare da manne earpiece a kunneta saboda tsaro ,ahankali ta soma sauraron sakon daya turo mata. 
jin zazzakar muryarsa yasa take ta sake shiga cikin wani yanayi na daban .
"Muwaddat kenan daman nasan akwai abinda ke cin ranki ,nima wallahi bakiji yadda nake jin kaina adalilin nisan danayi dake ba, ji nake tmkr bani tare da wani kuzari a bangaren rayuwata , dan Allah ki fad'a min yadda kike ji akaina ina son sani ..?

tayi shiru taki cewa komai illa zuciyarta da gangar jikinta da suka sake shiga cikin shaukinsa .....
"kinyi shiru hope kina cikin koshin lfy dan banason jin yanayinki irin haka plz talk to me my muwaddat? 
amadadin tayi masa voice kmr yadda suka saba sai tayi masa typing "uhmmmmm, share kawai kanina nagode sosai da kulawarka sannan babu abinda ke damuna .. ..

"nidai a'a ban yarda ba , sai kin fad'a min ko nayi miki kuka ya turo mata sako tare da alamar yar bbyn nan mai zanen kuka.. 😭😭

hotonsa dake kan dp dinsa tabi da wani irin shu'umin kallon sha'awa ,a sukwane ta tsurawa k'aramin bakinsa ido, tana kallo tmkr ta kai bakinta ta tsotsa haka ta dinga ji, ta d'auki tsawon minti goma kafin daga bisani tayi zooming din hoton ta tsurawa hoton kyawawan idanunta tsawon minti biyar tana kallonsa sannan ta koma contact dinsa "me yasa baka son kallon camera a duk sanda xaka yi hoto?
"saboda tsoro ne kawai ,kana yayi 
murmushi kmr yana gabanta "kina son na kalli camera saboda ki kalli k'aramin bakina ko? 

ta tura masa alamar gwalo ganin har ya harbo jirginta ."muwaddat ya kira sunanta muryasa cike da matsanancin shaukinta da rauni mai raunata zuciyar duk Wanda ya saurara , "na'am M.A"
 dan Allah alfama nake nema agurinki "
"na me kenan M.A ..?
sai daya kashe muryarsa sosai sannan can kasa kasa yace "akwai wani project dana keyi anan London Wanda yake bukatar taimakonki , shi wannan project din Yana bukatar siffar jikin matashiyar mace, to gabadaya narasa yadda zanyi da rayuwayata, saboda ban San inda zan samo macen da zata yi min wannan taimakon ba .

Cikin zakuwa tasoma rubutu" menene shi M.A ?

 "Idan na fad'a Miki Zaki min shi, bazaki zuba min kasa a ido ba ?
"Ka fad'a min kawai ni Kuma nayi alkawarin matukar ina dashi zan baka shi "I you sure mu muwaddat zakiyi ?

"zanyi mana , karka ji komai kai dai fad'a min abun?
 sannan me yasa ma kake dauting Akan bazan yi ba ? "M.A kafi karfin komai agurina ,babu abinda bazan iya maka ba ,bare wannan daya SHAFI bangaren karatunka 
ka fa'da min kawai ." 

Yana gama karanta sakonta take jikinsa yasoma sanyi yana macewa ahankali tun bai kai ga furta mata ba, yayinda gabadaya ilahirin tsigar jikinsa suka Mike tsaye , ahankali ya soma typing "nonuwanki kawai nake son na kalla ahalin yanzu, plz karkice min a'a kinji muwaddat "
 ya tura mata ,Yana tura mata ya goge ya sake rubutawa ya goge yayi haka yafi sau biyar, sannan daga karshe yayi kundin Bala ya tura mata ya koma ya jingina bayansa da pillow Yana jiran amsarta .. ..


Lokacin da sakon yashigo ta tsurawa kalmar nonuwanki kawai nake son na kalla a halin yanzu shanyayyun idanunta tana kallo tana maimata karantawa ,ta karanta sakon yafi sau goma ,Kamar wani karatu ,kafin kace me tuni kalmar tasamu kyawawan mazauni acikin kwalkwaluwarta ,gabadaya tarasa yadda zata yi gashi ta rigada tayi Masa alkawari bugu da k'ari abun ya shafi bangaren karatunsa bazata so yasamu matsala ba .

"sha kuruminka d'an kanina ta fad'i hkn tana mai zaro nonuwata duka daga cikin doguwar rigar dake sanye ajikinta.
 duka tantsatantsar nonuwanta suka bayyana sai sheki suke da daukar ido , ta d'aukesu ta tura masa cikin second biyu sakon vioce dinsa yashigo .

wani irin ihu ya saki "ayshatul muwaddat na rantse da Allah ga nono ,wayyo Allah nah, wallahi kmr nasa bakina akansu na tsotsa, ga nipples din nan ya Mike tsaye , amman dai kina cikin tsananin sha'awata ne ko? 

"wayyo Allah muwaddat dina wallahi irin nonon Nan nake nema a tsaye ,cak tamkar an dasa shi ,dan allah ki barni na sha nonon nan ,randa na dawo, karki hanani sha kibarni naji tumin jikinki ko bazaki Bari naji dumin gidan dadinki ba, amman dai kibari naji dumin jikinki, ki barni nayi duk yadda zanyi dake dan Allah , idan na samu nono nan, na dinga tsotsa sai kin sha mamaki nah"
"dan Allah kiyi min alkawarinsu duk randa na dawo, ki barni naji d'umin jikinki ' Nayi missing din d'umin jikinki ..
 
"typing tasoma yi Masa "wallahi bana tare da wata sha'awa komai ni dai haka kan nipples dina suke, ai ko ma ba zaka gansu a zahirance ba, balle ka tsotsa ,yanxu na tura maka ne kawai saboda project Dinka if not I will .

ya narkar da fuskarsa kamar zaiyi kuka Dan Sam bai ji dadin maganarta ba, sannan muryarsa a kasalance ya rubuta "Muwaddat wallahi gabadaya nonon nan ya tayar min da hankali ,yanzu ya zanyi na samesu azahirance ahalin yanzu? Tace "babu yadda za'ayi ka samesu sai dai kayi aure, idan kaci sa'a matar da ka aura na da irinsa fine ,idan kuma Bata dashi sai ka d'auki hakuri ka rungumi sorry...


 sauke naunauyen ajiyar zuciya yayi da karfi Yana cinza lip's dinsa, sannan yace "muwaddat baki da tausayi wallahi, idan ki kace ba zaki bani nonon nan na sha ba akwai matsala, kai dole ma, na sha wlh ko bakya so sai na sha, sai dai idan bamu had'u ba ....

k'arar da k'aramar wayarta ta d'auka ne yasa tayi saurin tura masa sakon ina zuwa, sannan ta mirgina ta d'an mika hannunta ta d'auki wayarta , babanta ne yake son ganinta sai alokacin ta tuna bataje ba ,gashi Kuma tunda garin Allah ya waye ba taje ta gaida baban nata ba ,ta mike da sauri ta nufi matattakalar bene da zai sadata da falon babanta .

matashiyar yarinya ce muwaddat son kowa kin Wanda ya rasa , kyakkyawa ce ajin farko wanda za'a iya sakata a cikin sahun farko na jerin kyawawa Matan duniya , duk da ba fara bace sol , amman muna iya kiranta da wankan tarwad'a, chocolate colour bambamcinta da farar mace kad'an ne ,doguwa ce mara kiba, ba kuma siririya ce ainun ba, tana da murjajjen jiki irin na ya'yan hutu kalar fatarta lu'kwi luk'wi masu zuba sheki, dara daran idanunwanta da dogon hancinta sun taimaka wajen fito da kyan fuskarta, tana da d'an k'aramin zagayayyen baki mai kyan fasali, kmr irin na Muhammad auwal ,game da fararen hakora kuwa ba'a magana ,kallo daya zaka yiwa muwaddat ka fahimci gata ya wadata tattare da shagwaba ajikinta , duk da fuskarta batayi Kama da shagwababbiya ba, Amman in kaga yadda take sakewa tana zuba shagwaba a gaban iyayenta sai kayi mamaki ....
Yadda fasali da kyawun surarta take haka Muhammad Auwal yake kusan komai nasu iri daya bambancinta dashi ,shi fari ne sol ita kuma chocolate colour..


Mmn sudais

Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive