MUWADDAT 08


💗💗💗💗💗💗
      MUWADDAT
      💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

             ~NA~

*AYSHA  A BAGUDO*

     ~DEDICATED TO~   

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
     _(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~


warning!!! 

don't read this novel  if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you   read it, is for   your own risk .....

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim 

page 8

.....tsotsar bakinta yasoma yi ahankali  cikin wani irin salo na zallar shaukinta,
cikin zuciyarsa yake jin wani irin sabon kaunar muwaddat na bin lungu da sako na gangar jikinsa,
take joystic dinsa tayi wani irin harbawa tayi haniniya ta mike, bai san sanda 
ya janyota jikinsa ya kwantar daita bisa cinyoyinsa adaidai lokacin ya samu nasarar cafko laulausar harshenta, jikinsa har rawa yake ,ya manne bakinsa gam akan nata, yana wa bakinta wani irin tsotsa na fitar hankali,allah yasa  motar lemozin ce direba ba zai  iya hango abinda ke faruwa a baya ba, har suka iso bakin tafkeken get din gidan basu san sun iso ba, suna can duniyar tsotsar bakin juna.. ...

ahankali direba ya sanya hancin motarsa ciki harabar gidan ,kai tsaye ya nufi inda aka tanada domin ajiye motacin gidan yayi parking ya fito, wanda tuni su ummi sun fito daga cikin motarsu suna tsaye jiran fitowarsu .

ganin har tsawon minti biyar basu fito ba, yasa ummi k'ok'arin iso inda motar take parke ,  haka kawai ta tsinci kanta da jin matsanancin  fad'uwar gabar da batasan dalilinsa ba, gama isa ta ke da wuya ta kai hannuta jikin glass din motar da niyyar yin knowking, k'arar sautin wayarta ta karad'e gurin Wanda hakan yayi sanadiyyar katse musu hanzari ,   suka dawo cikin haiyacinsu , ita kuma ummi ta maida hannunta cikin jakarta ta ciro wayarta tana   duba screen din wayar ,sunan yayanta ne ya bayyana akan fuskar screen din, ta d'auki wayar ta manna a kunnenta"assalamu alaikum "

daga can bangaren aka amsa mata da "wa'alaikis salam warahmatul ya auwal din ya sauka ko? 

"ya sauka lfy yaya yanzu ma shigowarmu gida kenan daga airport ta k'arasa mgnr tana kwankwasa glass din motar wanda yasa gabadayansu suka sauke naunauyen ajiyar zuciya suna kallon junansu kmr ranar suka fara ganin juna ,lumshe ido muwaddat tayi tare da d'auke  idanunta  cikin nasa ta maida kan sumarsa  kanshi data hargitse.

jikinta a matukar mace ta kai hannunta ta gyara masa sumar kanshi kana tasoma k'ok'arin fitowa daga cikin motar ,yayi saurin rikota ya manneta da jikinsa sosai  zuciyarsa na wani irin harbawa "bari na rigaki fita tukunna, idan kika fita hk ummi zata  fahimci wani abu, lumshe idanunta kawai tayi ba tare tace masa komai ba, illa hannunta data kai kan joystick dinsa very slowly tana kwantar daita wanda kad'an ya rage numfashinsa bai bar gangar jikinsa ba ..

alama tayi masa daya soma fita kmr yadda ya bukata, tana mai kawar da fuskarta gefe guda kirjinta na bugawa da sauri sauri, domin bata tanadarwa zuciyarta amsar da zata bawa ummi ba, idan ta tsareta da sankamammun tambayoyinta. 

ahankali ya kai hannunsa zai bud'e murfin motar , ummi ta sake knowking cikin d'aga murya "wai me kuka tsaya yi ne acikin mota haka?
",ku fito mana kuna 'bata mana lokaci 
magana yake son yi, amman yasan ko ya bud'e bakinsa  maganar bazata fito ba , kai tsaye yana gama bud'e murfin motar ya fito tare da gyara zaman rigarsa ummi ta tsura masa ido gabad'aya ta tsinci kanta da kasa d'auke idanunta akanshi ,yayinda shi kuma yayi saurin waskewa ta hanyar yin gaba abunsa yana shafa keyarsa ala'mun jin kunya , lokaci daya kuma yana bawa direban daya tukosu umarnin kai masa kayansa part dinsa, sannan yayi gaba ya isa inda abi yake tsaye suka jera tare zuwa cikin gida.. 

da sauri  ummi ta d'auke idanunta akanshi ta bud'e bangaren da muwaddat ke zaune wacce ta d'aura kanta bisa cinyoyinta kirjinta na wani irin mahaukacin bugawa daf daf.. , jikin ummi har rawa yake gurin cewa "bby me ya sameki haka ?
"halan bunayya yayi miki sakarci  da rainin wayon daya saba ?

"shiyasa fa kullun nake gaya miki ki rage shiga shirginsa bakiji magana , ta k'arasa mgnr tana d'ago fuskarta da hannuwanta duka "me yayi miki naga idanunki sun yi ja ..?

murmushin karfin hali muwaddat ta kirkiro , tana yunkurin fitowa tace "kai ummi babu abinda yayi min fa, ni yanzu har akwai abinda bunayya zai min da zai dameni ,bunayya fa jina ne, koda yayi min wani abu ma bazan ta'ba bari ya dameni ba ,kaina ne dai naji yana d'an min ciwo"

ummi ta sauke numfashi da ajiyar zuciya atare kana tace"kai wannan ciwon kan na rasa gane kansa wallahi , muje ciki ki sha maganin ki kwanta ,hannunta ummi ta riko suka nufi ciki suna shiga tayi hanyar up stairs daita  "ummi ina kuma zaku please ki dawo  bana son yin nisa dake i really miss you sweet mother "zan bawa bby magani  ta sha ,yanzu zan dawo nima nayi missing dinka ta fad'a cikin matsananci farinciki, murmushin gefen baki Bunayya yayi "gskiya ummi kina shabgwa'ba yarinyar nan dayawa shiyasa take raina mutane, ki rage shagwa'bata saboda ba lallai ta samu mijin da zai jurewa shagwa'barta ba.

"karka damu zata samu da ikon Allah, ba mijin da zai jure shagwa'barta ba, mijin da jurewa komai na rayuwarta Allah zai azurta ta dashi, bunayya da abi suka kalli juna suna murmushi "ni dai ummi ki dawo tukunna ki zauna nayita kallonki nayi missing dinki Allah , karki biye mata, saboda  nasan babu  abinda ke damun wannan yarinyar zallar shagwa'ba ne kawai ke damunta, ya fad'a mata hk yana tsare muwaddat din da tsumammun idanunsa masu kashe mata sansar jiki ,  ko sauraronsa ummi batayi ba ta nufi d'akin, suna shiga ta zaunar daita a gefen gado ta bud'e durowanta  da take ajiye magungunata ta ciro paracetamol ta mika mata,sannan  ta k'arasa inda k'aramin fridge dinta yake ta d'auko ruwan roba ta mika mata "maza ki sha ki nemi guri ki kwanta ki huta, kar  bunayya ya takuraki .

muwaddat ta yatsina fuska saboda bata son shan, magani " juya maganin tayi tayi a hannunta tana tunanin sha  ,   sai da ummi ta amshi maganin a hannunta ta 'bal'bala mata sannan ta sake mika mata ta sha, ta kwanta agefen gadon.

  bata so kwanciya da shan magani  a daidai wannan lokacin ba, saboda tasan babu abinda ke damunta salon banayya ne  kawai ya hargitsata da yawa, amman babu yadda zatayi da ummi . 

  ahankali M. A ya mike ya nufi part dinsa ya shiga , komai yana nan kmr yadda ya tafi ya bari, koina tsaftsaf da alamun ma kullun sai an gyara part din "Allah sarki uwa kenan, uwa mai dadi,uwa mafi uba, duk wanda ya rasata yayi kuka, duniyar da babu uwa acikinta zallar kunci ne tattare da raunin rayuwa, ya fad'i hkn acikin ransa yana mai zama akan daya daga cikin kujerun dake  cikin part din,ahankali  yake  fitar da numfashin dadi "byn kmr minti goma ya mike yashiga ciki ya watsawa jikinsa ruwa ,ya fito ya tsaya gaban mirrow yana kallon fuskarsa zuwa wasu wurare na sansar jikinsa ,kirjinsa dake cike da laulausar gashi ya shafa zuwa mararsa yana lumshe tsumammu  idanunsa , sannan ya janyo daya daga cikin jakar kayansa da yazo daita ,ya ciro wasu  hadd'aun fararen kayan bacci ,ya saka ya dawo ya tsaya gaban mirrow ya d'auki man gyaran gashi daya zo dashi ya shafa akai.
banda walkiya babu abinda gashin kansa yake, gyara fuskarsa yayi da hannuwansa tare da cewa "ya rabbi ga bawanka ya dawo da manufarsa tason yin aure ,Allah kasa iyayena su fahimceni su bani goyon baya,   ya fad'a hk sannan ya fita zuwa bangaren iyayensa .

yana shiga parlour'n ya iske  abi da ummi zaune kusa da juna kamar zasu shige jikin juna suna kallon tashar CNN suna hira,, ummi na ganinsa tayi saurin mikewa had'e da ware masa duka hannuwanta ala'mun yazo gareta, cikin kasaita ya tako ahankali ya fad'a jikinta suka rungume juna, girgiza kai abi yayi yana kallonsu cike da so mara misaltuwa, "soyayyar uwa da d'a  na matukar burgeshi, he can't stop looking at them dan wani irin soyayyarsu yake jin acikin zuciyarsa, bai san da mai zai had'asu dashi a  cikin rayuwar duniya nan ba, muryarsa a tausashe yace " kulawar ta isa haka hubby , kar fa yazo yafi  sonki akaina, ki d'an rage wa abbansa  space , ya fad'i hk cike da zolaya yana murmushi "ki barshi yazo gareni nima naji dumin jikinsa " 

"zai zo ne amman kasan soyayyar uwa da d'a, ta wuce ...
"ta wuce ta uba ba?
"abinda kike son ki fad'a min kenan abi ya k'arasa mata mgnrta ,ta yi murmushi had'e da zare M. A daga jikinta tana shafa fuskarsa yarona kayi kyau sosai ,"jika gurinsa kar zuciyarsa ta buga .

gabad'aya suka kwashe da dry, M. A ya k'araso gurin abi ya durkusa agabansa "i love both of you "babu wani banbacin atsakaninku, domin kune duniyata bani da wad'anda suka fi ku "

abi ya numfasa yana hararar ummi sannan ya meida idanunsa kan tilon d'ansa yana jin farincikin dawowarsa "no sai dai ka zabi daya acikinmu inji cewar ummi "M. A ya tsaya yana kallonsu yana   duba ta in da zai ga fitowar muwaddat .

abi yace "to ina jiran naji wanda zai zaba cikin ni dake ," bunayya kaji abinda umminka  tace" ka zabi wanda kafi so acikinmu, but karka manta ni uba ne wanda ya jibanci  al'amuran rayuwarka"
"ni kuma uwace danayi silar zuwansa duniya ba.. ta fad'i hkn tana k'araso inda suke ta zauna, dariya sukayi gabadayansu, M. A ya zauna tsakiyarsu ya riko hannuwansu cikin tafin hanunsa "abi  ummi duk ina sonku fiyye da komai arayuwata ,samun iyaye irinku  na da matukar wuyar samu arayuwa ,ya k'arasa mgnr yana canzar akalar maganarsa da cewa "ummi ina muwaddat ne? 

"ina aunty'nka zaka ce ba muwaddat ba? 
ya shagwa'be fuska "haba ummi wai me yasa kike son maidani baya ne? 
"kowa yasan ni ne babba akanta  ,go slow dana samu ne aciki ya kawo 
tazarar dake tsakaninmu daita ammn  duk da haka nine yayanta .. 
"yanzu dai tana ina? 

ummi ta ta'be baki tace "Allah ya rabaka da son girma bunayya , ko gyanbo ya sara maka gurin son girma, kai ace da gaske ka girme muwaddat  ba'a san abinda zakayi ba.
"wata killama kace "mu ma ka girmemu......
suka sa dry ita da abi suna dubansa, shi kuwa murmushin gefen baki yayi yace "haba ummi ai duk son girmana ban isa na goga daku ba .....
"kaga muwaddat tana d'akina ta kwanta kanta ke ciwo ,muje kaci abinci.. 
matse yatsun hannunta dake cikin nasa yayi  "ummi bari naje na kirata dan  abincin nan ba zai samu cuwu ba idan bata kusa dani ya fad'a yana mikewa tare da yin hanyar sama .
suka bisa da idanu kawai suna kallonsa ,wani lokacin suna mamakin wasu abubuwa da bunayya ke yiwa muwaddat , masu  kama da wani bagire na daban, sai dai a wasu lokunta kuma suna ajiye hakan amatsayin shakuwa ce kawai mai karfi a tsakaninsu "

"bunayya ummi takira sunansa ya tsaya cak yana juyowa adaidai tsakiyar step "ka dawo kaci abincinka kai kad'ai ka barta tana  bukatar hutu  "no ummi barin naje nima naga yanayin jikinta,dan  bazan iya komai batare dana nasan halin datake ciki ba,
kinsa jini da tsoka ya k'arasa mgnr yana cigaba da taka step.
abi yace "ki barsh mana yaje ya dubata ni kuma kinga sai ki samu damar dubani nima "

"kai mai ya sameka da za'a dubaka? 

"komai ma ya fad'a yana dariya "wallahi hubbey ka rage wasu abubuwa girma kake yi ,dubi muwaddat da bunayya girma suke fa.. 
"ok girmansu yake nufin kar abani kulawa ko me? 

"a'a kawai dai ka rage wasu abubuwa ta k'arasa fad'ar hk tana driya da shafa sumar fuskarsa "ai kuwa zaki sha mamaki agidan nan idan kika daina bani kulawa "
"mamaki kuma na me? 

"na aure mana ,zan nemo  k'aramar yarinya na aure  abuna .....  "ai kuwa daka burgeni wallahi ,ni har so nake kayi aure  ,bunayya da bby ma kad'ai sun isheka,"

"ni saboda muwaddat nake gujewa  auren,dan ta bunayya babu ruwana, "ai kuwa daka jawowa kanka a gidan nan, cikin driya yace "oho koma dai menene aure zanyi kuma da muwaddat zamu shawarta ,suka sa driya sannan suka cigaba da soyayyarsu mai had'e da barkwanci. 

M. A tsaye abakin kofar d'akin ummi har zai yi knowking sai kuma ya fasa yayi sallama ya tura kofar d'akin yashiga   ,batare da ya tsaya ayi masa izini ba, yana shiga  ya maida kofar d'akin ya rufe  ,ya isketa kwance tana latsa waya tana ganinsa ta yunkura ta mike zaune ta jingina bayanta da abun gadon ta runtse idanunwata kad'an sannan ta bud'esu, ta tsura masa tana kallonsa, yana takowa ahankali zuwa gareta, shima tsumammun idanuwansa ya tsura mata yana kallonta  ,sam bazaka ce
M. A matashi ne dan shekara 22  ba saboda yanayin girman jikin da Allah yayi masa, komai nasa irin na manya maza ne ,fuskarsa ce kawai take bayyanar da kuruciyarsa a fili  .

batayi yunkurin d'auke idanunta akanshi ba ,haka shima kallonta yacigaba da yi na wani lokaci sannan yace "rashin lafiyar kenan kin wani baje akan gado kina chartting  ? 
"oya miko min wayar naga da wakike wannan shirmen .
"tayi masa shiru  har sanda ya k'araso ya zauna kusa daita yana shafa sumar kanta daya zubo gadon bayanta yana kyalli kallonsa ta sake yi " miko min wayar sannan ki tashi muje  naci abincin .
sai lokacin ta bud'e bakinta cikin siririyar muryarta tace "kaje kaci abincinka ni a koshe nake  "me ki ka ci? 
"abinci tace masa ataikace   tana rausayar da idanunta cikin nasa.

ya kamo laulausar tafin hannuta cikin nasa yana massaging ahankali ahankali,sai da yayi  kasa da murya sosai yace "muje ki taya ni ci, kinsa dai bazan iya sakawa cikina komai ba matukar bakya kusa dani ko? 

"wake taya ka cin abinci acan? 
"can daban nan daban, dan haka ki tashi kawai muje matukar kina son zaman lfy ya fad'i hk yana tamke fuska kmr wani babba hakan da yayi ,yai mugun bata dariya.

"murmush kawai tayi tace "sannu yayana ko wani ubana har da wani had'e fuska kana bani umarni ..."yes ni yayanki ne kuma a wani muhalin zan iya d'aukar matsayin uba , domin abubuwa da yawa sun nuna hakan a zahiri "to ba zanje koina ba hutawa nake son yi.....

"kinsa Allah ,wallahi sai kinje ,kin zauna tare dani naci abinci koda bazaki ci ba, idan ba haka ba.. ..
"idan ba haka ba fa ,me zai faru?
"ka fa dawo kenan zaka soma takurawa mutun, k'aramin yaro da kai sai son ikon tsiya da salo "

bata ankara ba taji yayi mata wata irin fixga sai gata ta fad'o saman jikinsa ya matseta gam yana fitar da numfashi ahankali ,ya kai bakinsa daidai wuyanta yana lasar wuyanta zuwa dukiyar fulaninta take jikinta ya d'auki rawa mata,  sannan yace "wallahi ina gaya miki ki daina ce min yaro,  muwaddat ki kiyayeni da kalmar yaron nan da kike fad'a min kullun ...
" babu yaro fa a halin yanzu a wannan duniyar , idan ma akwai shi to yana bayan uwarsa ,sai kiyita ce min yaro yaro kmr wata uwata "shekara nawa ma kika bani a duniya daza kiyita ce min yaro ?
"ko second daya na baka a duniya na girmeka bunayya balle har tsawon shekaru uku zuwa hud'u, karka manta har pent na ta'ba saka maka ya had'e fuskarsa sosai tmkr wanda aka aikowa da sakon mutuwa sannan ya sake manneta da jikinsa  har kasusuwansu na tsarkewa da juna , ta bud'e baki zata saka k'ara yayi saurin had'e bakinsu guri daya yashiga sarrafa harshenta da hakoranta yana kallon cikin kwayar idanunta dake fitar da wasu kibiyoyi suna shiga cikin idanunsa, cike da mutuwar jiki ya sakar mata baki yana fesar da numfashi, cikin yin kasa da murya tare da d'an tsura mata ido,take jikinsa ya mutu ya lumshe ido  yace "bby ki daina raina shekaruna ki daina ce min yaro koda shekaru dari kika bani a duniya, ina jin haushin yaron nan da kike kirana dashi wallahi , kina min kallon yaro ni kuma ina miki kallon nayi miki yawa sosai , idan kuma kina shakku nan gaba zaki iya tabbatar da hkn...

driya tayi cikin d'aukar maganarsa amatsayin shirme, tasan tana matsanacin sonshi ,amman bata tunanin zai iya sarrafata balle har ya iya gamsar daita " ka iya bakinka bunayya bakowace magana zaka dinga gaya min ba domin ni aunt.....
tun kafin ta k'arasa ya sauke bakinsa ajikinta yasoma kissing din wuyanta zuwa kirjinta kafin kace me tuni kamaninsa ya sauya, haka itama tasoma fita haiyacinta.

su ummi kuwa suna can suna jiran fitowarsu , sai daya d'auki kusan minti goma yana kissing dinta sannan ya sausauta rikon da yayi mata, ya yunkura daita ya zaunar daita akan cinyarsa yana kallonta "iya haka ma kin ji a jikinki ina ga ance mai gabad'aya za'a yi . ?

zumbur ta mike tayi gaba domin batason taji abinda zai k'ara fad'a ya biyo bayanta yana kiran sunanta . 

"Allah bunayya baka da kunya ka rainani dayawa"yace  "to idan ban rainaki ba me kike son nayi miki ? 
saukowa sukayi gbdy jikinsu a sanyaye kmr wad'anda aka yiwa duka,  ummi na ganinsu ta mike da sauri  ta nufi dining tun kafin su k'araso tasoma zuba musu Whit rice da cowslow, muwaddat  ta k'arasa da sauri ta isa kusa da ummi "ummi kawo na zuba masa "bar shi kawai ya kan naki? 

ta rausayar da idanunta tana duban M. A dake tsaye hannuwansa duka zube cikin aljihun wandon  tace "naji sauki ummi sai dai wannan yaron na k'ok'arin dawo min da ciwon sabo ..

yayi saurin kai hannunsa zai buge mata baki yana huci ta kauce  " ummi kina ganinsa ko "

"wai bunayya me yasa ka raina muwaddat ne, byn ba sa'arka bace ?
"to ki ce mata ta daina ce min yaro saboda ni ba yaro bane, ki gaya mata ko yanxu aka aura min irinsu hud'u zan zauna dasu ..."

"no no bunayya kai din fa yaro ne girman jiki ne kawai.. ummi ta fad'a tana zuba miyar naman kaza a wani plet tana cigaba da mgn "banda abunka ina k'aramin yaro irinka yake da karfin auren mata hud'u?
ko mahaifinka daya yayi tukunna, banza M. A yayi dasu ya ja kujera ya zauna sannan ya janyo plet din abinci ya soma cin dan idan yace zai yi mgn to wallahi zai yi katobara.. 

muwaddat ta kunshe baki da hannunta tana driya ta nufi gurin abi dake zaune yana musu dariya shima, shi kuwa tsaida cin abinci yayi, ya tsurawa bayanta ido tare da sauke ajiyar zuciya yana mai lasar lip's dinsa "ya rabi ka mallaka min wannan baiwar taka har ummi ta turo masa Fruit bai sani ba yana can gurin kallon bombom din muwaddat dake juyawa ahankali har sai data zauna sannan ya d'auke idanunsa, bawani cin abinci yayi ba saboda abinda ke damunsa yafi karfin abinci. 

   mike yayi  yasoma takowa zuwa inda take "muwaddat muje part dina kiga irin abubuwan dana zo miki dasu batare da mutsu ba muwaddat tace "ok ta mike ummi wacce ta kasa rufe bakinta tsabar farinciki tace "amman dai da ka bari zuwa gobe sai ka nuna mata akwai gajiya atare da kai yanxu , bugu da kari  gashi  dare yasoma yi ka duba lokaci kagani, karfe goma da wasu mintuna ta wuce.

"murmushi yayi yace "ummi babu wata gajiya atattare dani, kawai nuna mata kawai zanyi ta d'auki wanda yayi mata sauran akaiwa su   ihsan ,"no bazata ba gsky Allah ya kaimu gobe  lafiya ta gani. 

bai sake cewa komai ba, yayi gaba , abi ya kira sunansa  bunayya yaja ya tsaya cike  da 'bacin rai "kuje amman kar ta wuce minti  goma ta dawo muna nan muna jiranku, yayi murmushin jin dadi ya kama hanyar fita yana fitowa bakin kofa yaja ya tsaya har sai data fito yace tayi gaba batasan dalilin da yasa duk sanda zasu kasance tare yake son sakata gaba ba . 

muwaddat na gaba bunayya na biye daita a baya yana kallon bombom dinta ,da yadda take motsasu ahankali cikin wani irin salon tafiya mai d'aukar  hankali .

Mmn sudais ce
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive