SIRRIN KISSA


🎈🎀🎈🎀🎈
     🎈🎀🎈
        🎈🎀
            🎊

 *SIRRIN KISSA* 

*YADDA ZAKIJA HANKALIN MAI GIDA YAKARA SONKI*

*KISSAR IYA GIRKI🍜*

 _Kissar iya girki yana da matuqar mahimmaci 
wata xata ji ance kissar iya girki tai mamki au kissar ma harda ta girki sosae ai iya girki shine mace ya xaman to kin iya tsara girki na gargajiya da na xamani 

 *KISSAR SHAGWABA😫* 

 _Shagwaba wata dabiace da ake son mace ta iya sosai salo salo,domin ita itama tana cikin abinda dake janyo hankalin namiji_  
 _Se de anaso kikula da halin mijinki da kuma lokacin kuma lokacin dayake cikin nishadi,kada ki taddashi cikin bacin rai kikama yimasa shagwaba,sam wannan bazai_ _burgeshiba,sai kin kula yana cikin nishadi,yana tsaka da hutawa zaki sameshi ko ki fada kanshi,koki rikoshi kina magana cikin kissar shagwaba kmr zaki kuka,kina fadin"..wane don Allah nifa kaza_ _nakeso".kidinga de yin magana cikin kissa tamkr de yarinyr goye_ 

   *KISSAR KALLO🙄*

 *Iya motsi yana da muhimmanci ga mace don ta sanya yadda zata ja hankalin mijinta, motsin mace kala-kala ne, wani* *motsin na ido ne, ko jiki, ko kwanciya da sauransu. Wasu masana suna ganin mafi muhimmancin bangare shi ne fuska, sai dai ina ganin ya kamata ne mace ta san wane bangare ne a jikinta motsinsa ya fi jan hankalin mijinta* .
 *Wani kallo ne yake rikita shi don haka idan matarsa ta yi masa fari da* *idanuwa to shi ke nan wannan ya fi ye masa duk abin da yake cikin wannan duniyar. Wasu* *matan suna kallon mazajensu kamar suna harara, ko kuma ba su san wani abu mai sunan murmushi ga* *mazajensu ba, ba su san su lumshe musu idanuwa ba, wannan yakan sanya mazajen ko yaya suka samu wasu ‘yan mata masu musu a waje shike nan ke kuma taciki gida kirasa gane kan oga toh mata sai mu dage da iya* *kissa* *dan in kin iya kissa babu abinda wata mace ta waje xata yi ta birge oga in ma tayi ke xaki fado mai a rai kiga babu yadda xai manta dake duk inda yake kina xuciyar shi*


*KISSAR TAPIA👣*

 _Iya tafiya yana daga ciki jan hankalin namiji ga mace wasu maxan suna hango mace sai gaba daya_ _hankalinsu yayi kanta SBD kawai tafiyar ta inkina gaban oga kina tafiya kamar kina tausayawa kasa tare d karairaya da jujjuya jiki,da kuma motsa kirji d saura wurarren da oga xai rikice ki ga duk yawani susuce_ *RAYUWAR MU AYAU GROUP* 
  *Daga yar uwarku sumayya*📚🖍
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive