TAƘAITACCEN MATSI


🎈🎀🎈🎀
     🎈🎀🎈
         🎀🎈
            🎊
 *SIRRIN NI'IMA* 

*TAKAITACCEN MATSI DA NI'IMA INGANTACCE*

yana kara matse gaban macce ya kara mata ni ima tafi sauran mata

        *SIRRINA NA DAYA* 
Kisamu bawon bagaruwa kidafa kirinka sit bath dashi mace mejego ko macen datajita a bude koda budurwace.

        *SIRRIN NA BIYU*
Kisamu garin xogale da kwaro da man kadanya da man shanu da man xogale ki hada kicakudasu su hade jikinsu sai kirinka insert da la.asar xuwa magrib ko isha.i.

   *SIRRIN NA UKU* 
Kisamu furen tunfafiya da yayan bagaruwa d garafuni kitasfa ruwan ya huce ykoma dan dumi kirinka yin tsarki dasu.

       *SIRRIN NA HUDU*
Kisamu ganyen magarya da bagaruwa ki tafasa kitace sai ki xuba turarem miski a ciki ki rinka sit bath d tsarki
       *SIRRIN NA BIYAR* 
Kisamu lalle 1cup ki dafa kirinka sit bath dashi.

  *SIRRIN NA SHIDA* 
Ki samu xuma ki rinka dangwalowa kina insert nata, sanna kisamu man zaitun da beby oil ki rinka shafawa a kasan HQ xakiga gyara

      *SIRRIN NA BAWKAI*
Ki samu tagargaje ki daka kidama cikin ruwa ki rinka wanke HQ, sanna kisaka xuma. 
bayan nan kuma idan xako kwanta sekiyi insert n almiski orginal.

     *SIRRIN NA TAKWAS*
Ki samu nonon rakumi da garin ridi sai ki hada ki rinka sha akai akai.

   *SIRRIN NA TARA*
Ki samu man hulba da pure madara ta shanu kota ruwa peak da xuma kadan ki hada ki rinka sha kafin barci d 3haurs

    *SIRRIN NA GOMA*
Ki sami kankana da madara ki tace kisata a fridge kita sha.

 kirinka hada gurji da xuma d madara ki sha..
 kirinka kunun aya dayaji kayan kamshi.
 yawaeta cin kayan marmari da kayan lambu..
 sanan kirinka amfani da sabulun zaitun da habba.
yawaita amfani da ruwan dumi lokaci sanyi xaki iya amfani dana rijiya ko bamfamo saboda bayada sanyi.

     *Daukewar sha'awa* 
ki samu nonon rakumi da garin kanumfari ki hadasu kisa rabin karamin cokali na kanumfari da kofi 1 nabi nonin rakumi...ki rinka sha safe da yamma. *RAYUWAR MU AYAU GROUP*
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive