TSARABA GA MASU NIYYAR AURE


TSARABAR WANNAN MAKON GA MASU NIYYAR AURE
wannan tsaraba ce mai matukar muhimmanci musamman ga 'yan mata masu niyyar aure, ko amarya, kai harma da uwargida,
Shi wannan hadin yana kara ni'ima da nishadi sannan kuma yana magance matsalolin da ke rage martabar mace yana kuma sa juriya yayin da ake yin jima'i.... yanda akeyi shine:
1 - karas sai ki yayyankashi kanana-kanana sai ki shanyashi ya bushe
2 - zangarniyar zogale kwara daya1
3 - garin jir-jir na asali
4 - garin dabino
5 - da rumzali
sai ki hada su guri daya ki dakasu sosai suyi laushi sai ki hada da mazankwaila sai ki rinka sha karamin cokali da nono sau daya a rana. Allah ya bada xaman lpia amare.
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive