TSOKANO SHA'AWA


TSOKANO SHA'AWA

 

SHA'AWA: wani sinadari ne da Allah (s.w.a) ya halitta a jinsina biyu Na Dan Adam,aljannu da kuma dabbobi,Wanda sanadiyar hakan yasa daya jinsin bukatuwar daya jinsin ( macce ko namiji),sannan da Shiga wani yanayi a lokacin da daya jinsin ya rasa daya.


TSOKANO SHA'AWA


Tsokano sha'awa nauyi ne da ya rataya a tsakanin jinsuna biyu(mata da Maza),amma saidai kash mafiya yawan mata suna zaton cewa wasa da motsa sha'awa aikin Maza ne,wani lokacin mazan ke ganin aikin mata ne,duk mata ko mijin dake tunanin hakan sun fadi jarabawa a fagen soyayyar zamantakewar aure.
Sai dai wannan matsalar tafi kamari da kuma illa a gurin mata,domin kuwa shi namiji tarairaya yake bukata a koda yaushe,idan ya rasa hakan to a lokacin wata zata kwace maki shi a cikin sauki,galibin Maza sunfi so da kuma karkata wajen matar da take masu wasa kala kala.A saboda haka nake shawartar ki da kada kiji kunya ko gudun karda mijinki hace kin fiye jaraba,ba haka bane ki janye wannan tunanin,ki SANI cewa mu'amalar aure ibada CE,kuma duk lokacin da kika bada gudummawa gurin tsokano sha'awar maigidan ki,kema zaki samu wani kaso najin dadi hadi da nishadi a gurin mu'amalar aure.

Kamar yanda kuka sani addini Yazo mana d hanyoyi kala kala wadanda zamubi wurin magance matsalolin mu
Sai dai idan iliminmu bai kai wurin b

Akwai hanyoyin d mukebi wurin taimakawa mata wadanda suke Neman mijin Aure 
Akwai ingantattun magungunan da muka tanadarwa masu wannan matsalar 
Sannan akwai taimako NA Addu'o'in d muke yiwa masu wannan matsalar dmn ganin cewa Allah ya yaye musu matsalarsu

Munyi kokari Wurin sarrafa magunguna NA Farin Jini d tsare JIKI
Sannan akwai addu'o'i NA wadannan matsalolin wadanda idan har aka bisu Allah zai biya bukata insha Allahu

 

Muna saida hadaddun kayan mata d magungunan gargajiya masu kyau ingantattu
KAMAR
Hadadden Maganin GIRMAN NONO, CIKAR NONO, TSAYUWAR NONO DA LAUSHINSA
Mun sarrafa wannan Magani Ne dmn matan d suka Dade suna kashe kudadensu a banza babu biyan bukata, kokuma wadanda mazajensu suke sha'awar NONUWA Amma basuda su

Muna saida ingantaccen Maganin GIRMAN DUWAWU Hadi mai kyau NA musamman
Mun bada lokaci wurin sarrafa wannan Magani dmn sharewa yan'uwa mata hawayensu

Muna saida ingantaccen MATSI mai matse mace sosai yanda ko yatsa bazai shiga b
Wannan Matsi yana maida baxawara budurwa

Akwai Maganin infection kaikayi, kuraje, fitar ruwa, Rashin Sha'awa, jin zafi lokacin saduwa, Ciwon Mara Wanda yahana daukar ciki, Bushewar Gaba Rashin Ni'ima

Akwai Maganin rage Tumbi, Kiba, JIKI, ciki
Akwai hadadden Sabulun Gyaran JIKI mai magance kurajen fuska, kyasfi, Bakalwa, d duk wasu matsaloli NA JIKI
Akwai Sabulun tsarki mai wanke Gaba ya magance duk matsalolin d suke cikin farji

Akwai Maganin Gashi maisa Gashi tsawo, baki, ya habashi kakkaryewa sannan yana magance amosanin kai
Muna saida Maganin mallakar miji ko saurayi


Akwai NA rage GIRMAN NONO
Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive