'YAR UWA KI JI WANNAN


🌹idan kika ga mijinki hankalinsa yafi karkata wajen kishiyarki,to ba ita zaki zarga ba,kuma kar ki zarki mijiki ,ki fara zarkin kanki 👉abu na farko da zaki duba shine dame ta fiki,wanda har ya ja hankalin mijinku gareta,cikin nutsuwa da salo zaki bibiyeta ki saka ma ido cikin wayewa ta yadda ba za ta fahimci kina bin al,amuranta ba, ki fara dubawa meye gareta,idan iya girki ta fikidashi ,kema sai ki dage ,domin mafi yawancin mata bawai girkinne basu iya ba ,nutsuwa ne basa a lokacin da suke girkin da kuma ganda suke jawo matsalar rashin iya girki ga mata,idan kuma iya kwalliya ra fiki dashi ,ke mai zai hana ki koyi yadda ake kwalliyar💁tinda kema mace ce kamar yadda take mace,idan kuma tsafta ta fiki dashi ,ke kuma idan kinso zaki fita iya tsaftar ma ,domin shi tsafta ai ba koya ma mutun ake yiba ,duk wanda ya zama kazami shi yaso,atakaice dai ki lura da ita sosai me takewa miji da har hankalinsa yafi karkata zuwa gareta,kada kiya da darajarki ta ya mace da allah ya miki👌

Share:

No comments:

Post a Comment

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive