Barka da zuwa Bankin Bayanai

MUWADDAT 23


💗💗💗💗💗💗
      MUWADDAT
      💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗             ~NA~ *AYSHA A BAGUDO*
     ~DEDICATED TO~   

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
     _(UMMIN KADUNA )_


warning!!! 

 don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim 
 
page 23.... zaune take a lambu gidan Kamar yadda tasa ba ,tana karkad'a kafafunta ,tun daga nesa tajiyo daddan kamshin turarensa mai sanyi kamshi ,ahankali ta lumshe idanunta wani sanyi dadi ya mamaye zuciyarta ,ba tayi k'ok'arin waigo ba, har sanda ya k'araso ya tsaya akanta yana kare mata kallo , tare da aiyana yadda idan ya sameta arayuwarsa zai sarrafata , ciza gefen bakinsa yayi sannan ya shafa sumar kansa ya janyo d'aya daga cikin kujerun dake ajiye a gurin gabanta ya zauna yayi crossing leg disa, ya tsura mata tsumammu idanunta sosai yana kallonta, idanunsa dataji suna yawo ajikinta yasa ta fahimci kallonta yake, tsawon minti goma yana zaune yana kallonta batare da yace mata komai ba, ta d'ago kanta ahankali idanunsu suka tsarke cikin juna.. take taji wani irin zirrr ajikinta yayinda kirjinta yashiga buga da karfi sakamakon wani abu dake fitowa daga cikin kwayar idanunsa suna shiga cikin nata idon ,ta d'an yatsina fuska had'e da maida kanta kan English novel din dake rike a hannunta .

tunda tasoma jiyo kamshinsa har zuwa sanda yake zaune agabanta ta daina fahimta komai sai zuciyar dake mahaukaci bugu ,akoda yaushe wannan yanayin nasa ke sake dulmiyar daita cikin tafkin kaunarsa da basan ranta fitarta ba ,a duniya idan aka cire ummi acikin rayuwata Auwal shine mutun na farko da take jinsa a saman zuciyarta ,ita kanta tasan tana mugu mugun son shi sannan zata iya yi masa komai, abu daya ne kawai ba zata yarda dashi ba , shine fallasa sirrin dake cikin ranta akansa ..

  Ayshatul muwaddat! Ya kira sunanta in a serious thought, Wanda yasa kirjinta sake bugawa da karfi batare da tasan da hakan ba, batayi yunkurin amsawa ba, ta d'ago kyawawan idanunta had"e da kallon cikin kwayar idanunsa dake fitar da wani shauki na daban ,saboda har lokacin idanunsa na kanta ne yayi mugun tsareta dasu, hakan yasa zuciyarta ta dinga bugawa da sauri sauri ,duk da yanayin shaukinsa da take k'ara ji yana wanzuwa acikin jikinta hakan bai sa ta d'auke idanunta ba ,shi din ma ita yake kallo yana sake jin wani sabuwar soyayyarta na bin ilahirin jikinsa,a duk sanda zasu kasance ya Kan ji abu biyu na wanzuwa acikin zuciyarsa, soyayyarta da tarin sha'awarta Wanda bai San ranar da zai daina jin haka ba sai ya koma ga mahalincinsa daya dasa masa kaunarta mai tattare da shaukinta..

"Muwaddat ki shirya mu koma gida I have a lot of thing's to do ,zamana anan bashida wani amfani ,sannan bazan iya barinki anan ba ,domin bazan iya kasada ba ....

 "Bunayya ......"yes my love ya fad'a yana sake tsareta da tsumammun idanunsa tamkar dai yadda manya mutane kanyi idan zasu yi wata magana mai mahimmanci "dan girman Allah ka bar zuciyata ta huta haka nan ,zaka iya tafiyarka saboda ba tare muka zo ba ,ni idan kaga na bar gidan nan ummi ce da kanta ta bani umarni dan haka tun lokacin bai kure maka ba kana iya tafiya kaje ka cigaba da ayyukan gabanka ..

"Bazan iya ba ...bazan iya barinki anan ba, idan ke bakisan ciwon kanki ba ,ni na san ciwonki, idan baki damu dani ba, ni duka damuwata akanki take ,idan baki sona aysha ni ina sonki so kuma na aure ,aurenki nake son yi ...


"Ka daina wannan zance bnayya , domin kuwa duk abinda kaga ina yi maka karka d'auka soyayya ce a'a kawai dai ina maka ne saboda banason kashiga damuwar da zai sa ka fad'a halaka ,ba wai dan wata soyayya ba ,ko tunda muke da kai na ta'ba furta maka kalmar ina sonka ?

Yayi shiru kawai tare da tsura mata idanunsa yana kallonta ,yadda take motsa lab'banta ahankali yana jin tamkar ya kamosu ya hau tsotsa saboda kyawunsu "kayi shiru ka amsa min na ta'ba cewar ina sonka ?
Soyayya daya ce dana san ina maka itace ta 'yan'uwantaka, wannan tabbas zan iya cewa ina sonka muhammed Auwal, sannan babu abinda bazan iya yi akan hakan ba ,koda kuwa raina ne zan iya bayarwa bayan shi nothing else........
"Dan haka zaka iya barin rayuwata da zance soyayyarka har abada ta fad'i hk da wata irin murya Wanda yasa zuciyar Auwal k'ara bugawa akaro na sau babu adadi ,jin yadda muryarta tayi yasan cewar Bil hakki da gasky batason shi ,shi kad'ai yake hauka akanta gabadaya kasa magana yayi illa binta da idanu da yayi, itama din shi take kallo zuciyarta na tsalle had'e da kwabarta ,amman ina sai ma cigaba datayi da maganar cikin sanyayyiyar murya "koda ina sonka Auwal meye amfani soyayya ?
"Idan baka sani ba, bari na sanar maka saboda kai yaro ne da bakasan komai ba sai soyayya da zallar sha'awa ,aure shi ne amfanin soyayya Wanda mu bazamu ta'ba samun wannan damar ba ..

ya matso kusa daita sosai har gwiwowinsu na had'uwa sannan ya kamo hannuta daya da hannunsa duka biyu jikinsa har rawa yake "karki ce haka muwaddat, kari min hka plz ..."wallahi ni ina mutuwar sonki kuma ina da muradin aurenki ..
 
," aure bazai ta'ba yiwuwa atsakaninmu da kai ba ,da zai yiwu babu abinda zai hana na aureka a halin yanzu kodan yadda kake kwakwar sona ta fad'i hakan batare da tasani ba ,sai bayan data gama furta hakan ta fahimci abinda ta fad'a ..

Murmushin gefen baki kawai yayi yana massaging hannunta Wanda hakan ke sake raunata zuciyarta da gangar jikinta " kina sona muwaddat amman ke kanki kin kasa fahimtar hakan, amman ni zan fallasa soyayyar da kike wa muhammed Auwal 
ta karfin tsiya .......
"Wallahi baki isa ki gujewa soyayyarta ba ,tunda ni Auwal ina sonki ya zame miki tillas kema ki soni ballanatana nasan kina sona ya fad'i hk tare da kai hannunsa ya shafo kirjinta dake bugawa har lokacin "ki daina duba girmanki, ko da yake duk laifin ummi ne da take ganin kmr dan kin girmeni dan hk aure bazai ta'ba kasancewa a tsakaninmu ba ,which's not lay that ,dan abun ba a kankatar shekaru yake,bawa ce kawai daga indallahi ,ya kai hannunta dake rike cikin nasa Kan joystick dinsa while kwayar idanunsa na cikin nata "taba kiji yarinya ,"ya kikaji girmanta ?
Tayi saurin runtse idanunta "no ba runtse idanunki zakiyi ba......
"bud'e baki zakiyi kiyi magana ta isheki ko kuwa fiyye daita kike so ?

Tayi saurin janye hannunta jikinta kyarma.... ya sake damko hannuta sosai "wallahi nasan zata gamsar dake har ma tayi miki yawa ,dan haka ki hanzarta sanarwa umminki cewar Auwal ya isa aure kuma aure yake so ,idan bata fahimceki ba ni zansa su fahimceni da yaren da zasu fi gamsuwa..

 "ranta a matukar 'bace tace "banason rainin hankali bunayya "rainin hankali me nayi kuma ?
yayi magana yana karyar da kai "ta yaya zaka dinga min magana any how like this.." koma me zakace fad'a ka fad'a amman dai kabar rayuwata kawai dan bana sonka dan dan aure ya haramta atsakaninmu tana gama fad'ar hk ta Mike tsaye da sauri...

 shima ya Mike tsaye a matukar hassale "ki San irin abinda zaki dinga fad'a min, "ki fad'a min ta inda aure ya haramta atsakaninmu "annabi Muhammad s.a.w yana da shekara nawa ya auri nana khadija ? 
Yana da shakara a shirin da biyar ita kuma tana da shekara 40 at least ki duba tazarar shekarun dake tsakaninsu Amman sukayi aure sannan suka rayu cikin soyayyar juna ,ballanatana ke da kika bani just common 3yrs .........ya karasa mgnr zuciya na kawo masa iya wuya ..

"wallahi idan baki fito kin fahimtar da iyayenmu cewar muna son juna ba , Kijira kiga abinda zai faru ,wallahi sai na zame miki annoba arayuwarki har suma sai sunyi da sun sanin abinda zai faru, sai na tarwatsa duk wani farincikinki .....dana nasu yana gama fad'ar haka ya juya cikin tsananin fushi tabi bayansa da kallo cike da matsanancin tsoro "to me kake tunanin zaka yi ?
Tayiwa kanta wannan tambayar ..

yatsina fuska tayi sannan tace ",babu abinda zakayi yaro k'arami da kai sai tsabar iskanci ,ta koma ta zauna ko daya bataji wani abu ba a game da furucinsa na kuruciya ba,sai dai ita kanta tana jin meyasa taki amince masa da tana son shi ,har ma fiyye da yadda yake mata, tarasa me yasa a safiyar nan take jin kawai ta rabu dashi ta Hutu....

Lumshe idanunta tayi ahankali had'e da dafe gaban goshinta ,tunda yashiga d'akin bai sake fitowa ba ,balle ya had'u da ciwon kai , tsawon kwanakin biyu kenan rabon Auwal ya sanyata acikin idanunsa, yayi matukar shiga damuwa dauriya kawai yake , ba dan ransa yaso ba ,wani lokacin musamman saboda ita yake saukowa cikin yan gidan ,gabadaya har mamakin yadda take masa anan yake ,sabanin suna lagos ,da babu shamaki atsakaninsu duk lokacin dayake son ganin zai yi ,alamarin soyayyarta ya fara canzashi kwarai, tunaninta ke yawon damunsa gashi baya ganinta ,wani lokacin har tsayuwa yake akan barandar benenn yaya akram ko zai ga gilmawarta .
Babu yadda ya iya haka dai yacigaba da zuba mata ido yaga iya gudun ruwanta, shi idan bai nemeta ba ita zata nemeshi ?
Sai gashi har kwanakin ya shud'e bata da niyyar nemansa sha'anin gabanta kawai take .

A daren jumma'a sai gashi abi yayi kiransa, bayan ya d'auka suka gaisa yace masa "yakamata ka dawo gida haka , har ma da muwaddat ,tunda hutunsu yazo karshe ..sosai yaji dadin kalamansa ....


Whashegari ranar asabar duk yaran gidan suna gida bayan anyi breakfast haka nan muwaddat taji batason hayaniyar yaran kuma batason yawon kwanciya dan haka ta fito ta nufi lambu a bangaren, bunayya kuwa ya Jima akwance yana bacci mai cike da mafarkaiyya iri iri duk akan muwaddat ne, da kyar yasamu ya tashi ,shima dan Aiken da mumy ta dinga yi ne a dubo ko lafiya har karfe shabiyu bai shigo ba ,ga abincinsa nan na zaman jiransa ,kai tsaye bayi yashiga yasoma da wanka tsarki dan duk sanda zaiyi mafarki daita sai ya fitar da spam saboda muamula yake daita tamkar ma'aurata har sai ya gamsu ,byn yayi wankan tsarki yayi na soso da sabulu sannan ya fito ya shirya cikin kayan matso ya shigo parlour'n momy ya iske yaran gidan gabadaya kowa sai da ya gaisheshi, muwaddat ce kawai bai gani ba ,tsayawa yayi acikin parlour'n yana bud'e idanu dominn yaga ta inda zai ga bullowarta .


Eiman ta dubeshi tace "wai yaya daga filling wasa kake ne na ganka cikin kayan yan ball? 
"Ya watsa mata harara "tunda ke makauniya ce ai bazaki iya bambamce kayan motsa jiki Dana ball ba ,nan karami kaninsu sabir ya zaro ball dinsa yana fadin "yaya muje idan ka motsa jikinka ni kuma sai ka tayani na buga ball Dina, yaja hannun yaron suka fice tare "yana fita eiman tace " maseefaffen kawai wallahi matarka na da aiki mutun sai shegen girman kan tsiya da fad'in rai ..wallahi har Allah Allah nake ya tattara ya tafi "faiza ta dubeta "to kema ina ruwanki dashi ?
"Da ruwana mana ta yaya mutun da dan'uwasa bazai dinga shiga shirginsa ba ?

Ihsan tace "to maida wukar Dan Allah ni kuma kinga wallahi halaiyensa yana maseefar burgeni irin mijin danake so kenan silent mara son hayani da shiga shirgin mutane, kina kallo bayan gaisuwa babu abinda ke shiga tsakaninsa da kowa, ko aunty muwaddat danake ganin sun taso gida daya bawani shiga shirginta yake ba "eiman ta ta'be baki tana duban ihsan da faiza sannan tace "wannan kuma karya ne kice wai baya shiga shirginta ,mutumin da idan kinga dariyarsa ko fushinsa suna tare ne "ke dai ke daina zake masa tunda shi bayason wasa da rainin "to guda wannan yake da zai ce bai son raini shekara nawa yabaki ke kanki ?" Takwas zuwa tara kinga kuwa ba sa'ana bane balle ke yar sha uku tana gama fad'ar haka ta Mike, dan yanzu zata iya tsokanota har ta kai su da dambacewa ,gashi ita bawani karfi gareta ba ..

Bangaren bunayya kuwa suna shiga filling wasan dake gidan sabir ya fara sakin kwallonsa bayi niyyar buga ball ba amman yaron yasanya masa sha'awarta suka shiga bugawa sun dade suna buga ball din babu Wanda akaci dayake sabir mayen ball ne ,duk burinsa bai wuce ya girma ya zama cikakken dan kwallo ba ,ban da Auwal babba ne ba, babu abinda zai hana ya cinyesa .Sabir dai murna tamkar zata kasheshi ganin suna buga kwallo amman bunayya ya kasa cinyesa, yana jin ma ina su eiman na gurin da sun daina yi masa musu akan wasa, can bunayya "shikenan wasa ya kare aje mun yi doro doro babu Wanda yaci wani ya cafe kwallon akirjinsa yana dariya suka zauna suna dan hutawa , can sabir ya Mike yacigaba da yin wasan dan shi Sam baya gajiya ,bunayya bai sake bin takansa ba saboda hankalinsa ya tafi lambu inda yafi zaton sanyin idaniyarsa na gurin.


 ya mike cike da sanyi jiki ya k'arasa kusa da sabir "Kaci gaba da wasanka saboda ni akwai inda zani yana fitowa daga cikin filling wasan bai zarce koina ba ,sai hanyar lambu yana shiga lambun ya hangota a zaune cikin tsakiyar lambun da littafi a hannunta ji yayi kirjinsa ya buga da karfin gaske da duk sanda yayi kwana biyu bai ganta ba, haka yake jin kansa sai yayita jin rud'ani a zuciyarsa a duk sanda suke tare ,har ya isa inda take batasan yashigo lambun ba, saboda zurfin datayi cikin karatun labarin the small boy ,Labarin tana jinsa ne tamkar ita da Auwal ,shiyasa bata gajiya da karanta shi ,sai dayayi mata sallama sannan tasan da mutun a tsaye akanta da sauri ta dago kanta ta dan kalleshi, sannan ta d'auke kanta tana boye littafin dake rike a hannunta ..

"Muwaddat yar Hutu matar dan Hutu sannu da hutawa sai data gama boye littafin hannunta sannan ta amsa masa "kina hutawa kina jin dadinki ,Wai me yasa duk cikin gidan nan babu inda yayi miki sai nan ta dan lumshe idanunta ,tana murmushi tare da sake kalloshi saboda ta lura yau a natsensa yake sa'banin sauran lokuta , "nasani idan kin kadaice kinfi jin dadi amman at least ki dinga kusantowa inda nake ,shine babban jin dadinki ya fad'a ya saki murmushin gefen baki tare da kallon dogon gashinta saboda tsananin gyaran dayake samu sai kyalli yake, iya gashinta kawai aka bar mutun dashi ya isa bawa ya rikice akanta, kota d'aura d'ankwali d'aukar ido garesa, sannan baya hanashi zubawa kafadunta, saboda tsawonsa, shi kam ya dade dasanin komai nata na burgesa sukayi shiru ganin yana tsaye bai zauna ba ,hkn taji ,zata iya bashi gurin zama , janyo masa kujera dake kusa daita tayi tasa hanky ta goge masa ta mika masa " ka zauna da alamun yau hirartamu zatayi dadi ba kamar sauran lokutan ba...
 ya amsa ya ajiye kusa daita ya zauna suka dan dubi junansu "ba hirar arzikice ta kawoni ba sako makoko nazo gaya miki amman bari nakira domin waka yafi dadi abakin mai shi ......

ya ciro wayarsa yashiga neman layin abi mintuna kad'an ya d'auka yana kiran sunansa ,nan take batare da d'aukar lokaci ba yashiga tambayar abi ,nan abi ya tabbatar da hakan , har ma yace ya hadashi daita "tana jinka abi domin a hands free wayar take "okay baby ki dawo hakan nan kinga ko babu komai munyi kewarki gabadaya gidan babu dadi sbd babu ke , plz ki biyoshi ku dawo tare kinji diyata "muryarta a matukar sanyaye tace "to abi angama ai duk abinda kace shi za'ayi ni ban isa naja da maganarka ba .

da dai wannan d'an rainin hankali ne ..bazan dawo ba ,suka sa dariya amman banda bunayya dan yaji haushin maganarta ,yayi saurin kai hannunsa ya buge mata baki ,sannan ya katse kiran ,ta kai hannuwanta duka saman bakinta tamkar zatayi kuka, ta dan tsira masa idanu tana yatsina fuska "me yasa ka buge min baki ?
"saboda rainin hankalinki yayi yana son yayi yawa " ta Mike da niyyar barin gurin har tayi taku biyo ya fixgota ta fad'a jikinsa, yayi saurin d'auke numfashi saboda yanayin daya tsinci kansa na zallar shaukinta da kyar ya bud'e bakinsa yace "ina zaki ki barni ?

Gabadaya sai kuma ta narke masa ajikinsa tana jin wani iri lokaci daya kuma jikinta yasoma rawa ta kasa bud'e bakinta balle ta amsa .
Habarta ya kamo yana kallon cikin idanunta "nayi kewarki dayawa muwaddat Dina... dan Allah ki daina yin nisa dani ...ta Dan lumshe idanunta ahankali saboda tabbas itama cike take da matsanancin kewarsa ,kawai dai ta sharesa saboda kaurace masa datake son yi ..
 Ahankali take jin yadda joystick dinsa take motsawa tana mikewa ,sake lumshe idanunta tayi tana jin wani irin feeling from know where yana rasa ciki da wajen jikinta ,batasan sanda ta tura hannunta chest dinsa ba tasoma murza Kan nipples dinsa da suke a tsaye zagaye da gashi tamkar yadda kirjinsa ya wadatu da baiwar gashi ba ,tana murzawa tana lumshe idanunta shi kuma yana matsa bombom dinta, wani irin numfashi yake fitarwa me tattare da shaukinta idanunsa gabadaya sun canza sun birkice babu abinda yake muradi kar yajishi yana sarrafa albarkatun kirjinta .


Ko mai ta tuna tayi saurin d'auke hannuta tana furta kalmar "subuhallahi....while jikinta na rawa, kafin ta yunkura ta mike , ya mikar daita ta tsaya bisa kafafunta jikinta na sake wani irin kyarma ,ya matsota sosai tamkar zai tsage jikinta yana lumshe ido ,tare da riko kugunta ya had'e fuskarsu guri daya yana busa mata iskan bakinsa ,jikinta na cigaba da rawa ta juya da sauri zata bar gurin ya fixgota tana gama juyowa ya had'e bakinsu ya fara tsotsa while hannunsa na daidai gefen wuyanta yana shafawa har bisa kafad'arta yana cigabada tsotsar bakinta tamkar wani tsohon maye tasoma mutsu mutsun kwatar kanta amman ta kasa ,makaleta yayi sosai yana aika mata da sakonninsa masu tsuma zuciya , tsayuwa ce tasoma neman gagarasu ya d'auke cak ya kwantar daita akan korayen gayen dake cikin lambun ,yasoma kissing dinta tun daga wuyanta har zuwa saman breast dinta ahankali yake kokarin ciro brest dinta dake cikin rigarta,bai yi nasarar cirosu kawai ya d'aura harshensa akan saman brest dinta .. tunda ta runtse idanunwata bata sake yunkurin bud'esu ba saboda wani irin sanyayyen dadin dake kawo mata ziyara ...

Ahankali yashiga yin kasa da hannunsa yayi sama da rigarta yana shafa pant dinta tsawon monti biyar yana shafa mararta zuwa pant dinta kuma bakinsu na had'e yaki sakar mata har yayi gefe da pant dinta ya yasoma wasa da kasanta.. na naunayen ajiyar zuciya ta sauke tana kokarin turesa Amman ya manne mata ajiki sosai tare da tsaita fuskarsu yana faman tsotsar harshenta dake cikin bakinta, ba ita dawo cikin haiyacinta ba sai dataji hannunsa na kokarin ratsa cikin jikinta tayi firgigib ta cire bakinta daga cikin bakinsa a matukar wahale tana fidda numfashi ta Mike zaune tana dubansa da Shayayyun idanunta tamkar zatayi kuka dan zafi ,tsura mata idanu yayi shima kmr zaiyi kuka "why muwaddat me yasa kike son 'bata min rai ,bafa wani abu zanyi miki ba ?
Ta Mike da kyar jikinta tamkar ba nata ba, ta sauke rigarta tana k'ok'arin gyara kayanta, yayi saurin matsota ya rike mata hannu yana kallon irin bawar halittar da Allah yayi mata "karki min hk plz ina son ganinsu a zahirance"ta yatsina fuska muryarta da kyar ta fito "tsoro nake ji bunayya bazan iya ba,jin yadda tayi maganar kasan tana cikin zallar shauki .

,",okay Muje d'aki babu abinda zan miki iya romancing ne kawai ko na samu sausauci Akan tarin soyayyarki ,girgiza masa kai tayi tana runtse idanunta muryarta cike da rud'ani tace "me ma zaka iya min kmr wata wawiya ko kamar wata yarinya zan bari kayi galaba akaina kawai dai kabarni hk ,juwa nake gani ta k'arasa maganar tana jan tsaki ,gabadaya alokacin daya ya sauke numfashi da karfin gaske yana lasar Busasun la'b'bansa yana jin tamkar ya sakar mata kuka ya sake matsota ya kamo hannuta "muwaddat Dina....
  Cikin tsigar wasa tace kai yaro rabu dani kaje can ka nemi muwaddat dinka wannan ta mai rabo ce tana gama fad'ar haka ta Mike tasoma tafiya har ta bace yana tsaye agurin da kyar yasoma d'aga kafafunsa ya isa bangaren yaya akram yana shiga ya fad'a Kan gado ya runtse idanunsa. 

Tun bayan bunayya ya dawo d'akin ya kara jin sabon caji ajikinsa ahankali yake jin wani feeling from know where na bijiro masa ,abu kamar wasa cikinsa yasoma ciwo kad'an kad'an Wanda yasan tsabar sha'awa ce ,saboda yasan yana yawon ciwon ciki adalilin matsananciyar sha'awarsa dan wani lokacin sai ya sha magani ko allura kwantar da sha'awa Dan katagen kansa daga aikata zina har yamma yana kwance lamo akan gado sai sallah ne kawai ke tada shi hatta kayansa ya kasa tashi ya shirya sai faman shafa joystick dinsa yake yana bata hakuri domin wannan karon taki kwanciya abincinta kawai take nema.
 sai gurin karfe takwas ya yunkura ya Mike sakamakon knocking din kofar da'ake addua yashiga yi Allah yasa muwaddat ce .....

Mmn sudais ce
Share:

No comments:

Post a comment

Total Pageviews

Translate

Featured post

DARUSSAN RAYUWA EPISODE 08

Darussan Rayuwa Episode 08 kenan, ku buɗe ku sha kallo lafiya. Ku shiga wannan link domin samun sauran bidiyoyin mu  https://youtube.com/cha...

Contact form