Barka da zuwa Bankin Bayanai

MUWADDAT 32


💗💗💗💗💗💗
      MUWADDAT
      💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗             ~NA~ *AYSHA A BAGUDO*
     ~DEDICATED TO~   

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
     _(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

alhamdullahi am back again.

warning!!! 

for the first time !!!! i will like to say," don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......wannan shine. 


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim 
 
page 32


....tana komawa d'akinta, ta fad'a saman lafiyayen gadonta ta kwanta lamo tana jin yadda jikinta yake k'ara moving akan matsanancin soyayyar bunayya .. 

ta rasa dalilin da yasa take jin haka a sansar jikinta a duk sanda ta kasance tare dashi ,da kuma sanda take ita kad'ai, sai tayita jin jikinta yana mata wani iri ko Kuma ta dinga jin salon wasaninsa a sansar jikinta suna yawo a kowani shashi na gangar jikinta mai kama da socking .

Ahankali soyayyarsa da romacing dinsa ke yawo a jinin jikinta , ta runtse idanunta saboda a halin da take ciki yanzu tana bukatar hutu ba dogon tunanin ba ,dan ta murzu a hannunsa sosai fiyye da tunanin mai karatu .. 

 har kusan la'asar tana kwance akan gadonta , ba tasan lokacin da binta mai aiki ta dawo gidan ba ,bugun kofar d'akinta da'ake yi ne yasa ta bud'e idanunta da kyar saboda har lokacin bacci na cikin idanunta, ko bata tambaya ba, tasan ciki biyu za'a yi d'aya ko binta mai aiki ce ko kuma bunayya, ahankali ta sauko daga kan gadon tazo bakin kofar ta bud'e , binta mai aiki ta gani tsaye tana dubanta "ya'akayi mama binta da yake haka take kiranta ? 

binta mai aiki tace" babu komai 'yar d'aki , na dai ji shiru shiru baki fito tun sanda na dawo, gashi har lokacin sallah la'asar ta qaratowa, baki tashi ba, lafiya dai kike ko ?

Muwaddat ta d'an yatsina fuska sannan tace" lafiya nan dai da sauki mama binta wallahi zazzabi nake ji "

"a sha Allah ya sauwake daman nasan za'a rina tun kafin na fita fa kike nuku nuku a d'aki har yanzu ,to ko za'a kira auwal yayi miki allura ne kafin ya fita ,dan gashi can kamar fita zai yi? 

"no ki barshi kawai zan sha magani, ciwon kai ne kawai ke damuna "to shikenan bari na koma bakin aikina, amman dai karki koma kwanciyar nan ta isa haka .

 muwaddat tace "to had'e da juyawa ta koma cikin d'akin tana mai rufo kofar batare da tasanya mata key ba, binta mai aiki ta juya, kai tsaye bayi ta shiga ta sakarwa kanta ruwa tazo tayi sallah .

tayi wanka ya kai sau uku , amman har lokacin jikinta zafi gau tamkar garwashin wuta sai daga baya jikinta ya d'an yi sanyi ,sai kuma bacci barawo ya d'auketa .
Wunin ranar akwance tayisa sallah ne kawai ke tada ita , gabad'aya ta rasa abinda ke mata dadi arayuwarta ,ta kasa sakawa cikin komai , wani irin miyo ne ya tokare mata makoshi wanda ya addabi rayuwarta , duk yadda taso ta had'iye abun ya garara, dole tashiga tarawa acikin bakinta jifa jifa ta Kan tashi ta shiga bayi ta zubar ta sake dawowa ta kwanta akan gadonta, har dare tana kwance a d'akin batare da tayi yunkurin fitowa ba, hatta abinci dare nan binta mai aiki ta biyota dashi ,da kyar binta ta tursasata tashi tasoma d'an tsakurar abincin , sai dai tana gama ci sai yunkurin amai, nan fa hankalin binta yayi matukar tashi ,a gigice tayi hanyar bayi daita , muwaddat ta durkusa rike da cikinta da goshinta tana kwara amai ,yayinda binta ke tsaye akanta tana jera mata sannu .. har sai data amayar da duk wani abinda ke cikinta, tana cigaba da yi mata sannu ,"sannu yar d'aki ...."
tare da Mika mata ruwa ta wanke bakinta da fuskarta, sannan ta taimakamata suka dawo d'akin ,ta jingina bayanta da pillow kana tace " yar d'aki baki da lafiya ,jikinki yayi zafi dayawa amman kin hana a fad'owa bunayya ya taimaka miki.
Kai kawai iya ta girgizawa binta ta janyo numfashi da kyar ta fitar tace "ai naji sauki mama binta ,yanzu babu abinda ke damuna , ta fad'i hakan kawai dan binta ta fita daga d'akin ta samu ta kwanta dan har lokacin juya take gani,shiru ne ya ratsa d'akin binta mai aiki bata sake cewa komai ba,kamar yadda muwaddat bata sake cewa komai ba , batare da 'bata lokaci ba binta ta tattara kanukan abinci tayi hanyar waje ,tana yi mata sai da safe ....
Bayan fitar binta ta zame ta kwanta tana fidda numfashi sama sama tmkr mai cutar asma ahankali har bacci ya d'auke ta.


 cikin dare taji mutsumutsun mutun ajikinta yana lalubarta tare da lasar gefen wuyanta zuwa dukiyar fulaninta ,lokaci d'aya ta bud'e idanunta tana k'ok'arin kunna wutar d'akin , yayi saurin riko hannuta yace "me zakiyi ?
" ki yi baccinki kawai babu abinda zan yi miki kawai tumin jikinki zanji yayi mganr yana buso mata numfashinsa da iskar bakinsa. 

muwaddat ta d'an lumshe idanunta tana jin yadda numfashinta dana bunayya ke gauraya guri d'aya , cikin murya mai cike da kasala yasoma magana "a she karya kika min ko?
"karya me nayi kuma tayi mgnr a shagwabe ?
 "kika ce ummi zata dawo yau ashe sai gobe ..
"uhm nayi haka ne saboda na rabu da nacinka.."

"aiko karyarki ta sha karya yarinya ,dan wallahu ba zaki ta'ba rabuwa da nacina ba ,har duniya ta nad'e, saboda kin zama ni ,na zama ke ,gashi bana gajiya dake, a duk sanda na kalleki soyayarki na sake tsuma zuciyata ,dama gangar jikina ....
"na sha gaya miki kece rayuwata ,kece duniyata amman na lura baki d'auki hakan da mahimmancin ba shi yasa Kika ki fito da soyayyarmu fili bare umminki ta fahimta ta amince da aurenmu ....

Cike da wani irin salo mai wuyar misaltuwa ta shige jikinsa sosai tana mika ,wanda hkn da tayi ya janyo jijiyarsa tayi saurin harbawa ..ya lumshe tsumammun idanunsa yana shafa sumar kanta daya samu nasarar zubowa gadon bayanta ..
Muryarta cike da zolaya tace " ai koda su ummi sun amince da aurenmu,ni bazan aureka ba, domin na tabbatarwa kaina kafi karfina a halin yanzu , dan bazan iya da kai ba...
"kullun abun d'aya ba'a gajiya kamar wani inji, yaro da kai sai jaraba tsiya"
 ya kai bakinsa ya ciza gefen kunnenta yace "ya ne za'a yi haka Allah ya haliceni, ai ke ma irina ce shiyasa muke mugun son juna .......
Ko na rabu dake ina da tabbacin bazaki barni ,bare Kuma ni dake mutu ka raba ya k'arasa mgnr yana manna mata hot kiss ....
 Take tasoma d'auke wuta ganin yana neman canza salo tayi saurin taka masa burki dan haka ya cigaba romancing dinta sama yana fad'a mata kalaman soyayya masu sanyi da dadi 
 batare da sunyi komai ba ,ya ta'ba nan ,ya tsotse can ,haka dai har bacci yayi nasarar d'aukarsu suna makale da juna ....

can tsakar dare jikinta ya sake d'aukar zafi rau , zafin jikinta ne ya tayar dashi daga baccin da yake, ya tashi zaune ya tsura mata ido yana kallonta , jin al'amun baya tare daita yasa ta bud'e idanunta ahankali tana nishi sama sama , ya kamo hannuta ta mike zaune , suna fuskantar juna, ya kai hannunsa ya shafa fuskarta yace "daman baki da lafiya ne naji jikinki yayi mugun zafi haka ? 

ta yatsina fuska kmr zatayi kuka tace "dazu ne fa naji gefen kaina na min ciwo, amman ai naji sauki, yanzu ne kuma 
zafin jikin ya dawo "to me yasa baki kira kin fad'a min ba? 

Muryarta a raunane tace "gani nayi naji sauki "
yayi shiru kawai yana cigaba da kallonta ahankali cike da shagwa'ba ta fad'a jikinsa ,da sanyi jiki ya soma tattara gashin kanta Yana k'ok'arin tufkesu guri d'aya ,d'akin ya d'auki shiru yadda bai sake yunkurin cewa komai ba ,haka zalika itama bata sake cewa komai ba, har sanda ya gama had'e gashinta, tana kwance lamo ajikinsa yana tunanin yadda yake ganin yanayinta acikin kwanakin ,har ga Allah baya karfafawa zuciyarsa abinda yake zarge a tattare daita ,ba dan komai ba ,sai dan saboda tabbacin daya samu daga gareta akan al'adarta .
Ahankali ya kawar da zance zucin da yake ya kamota ya had'e fuskokinsu ya kamo lips din yashiga tsotsa yana sake janyota jikinsa ya rungumeta tsam ,yana shafa bayanta zafin jikinta na ratsashi ,cikin mayunwanci hali ta cire bakinta daga cikin bakinsa tana sauke naunayen ajiyar zuciya .
Shima ajiyar zuciya ya sauke yace "bari naje na kawo miki magani har allura ma sai nayi miki ko? 

ya yunkura zai sauko daga saman gadon tace "ka barshi kawai bari na watsawa jikina ruwa zafin zai lafa ya marairaice mata kmr zai zubar mata da hawaye "haba kar ki min haka Mana .." ki bari na kawo miki magani ki Sha ki samu sauki .
tace "ba wani abu yasa kaji na fad'i hk ba, saboda idanun mutane ne, kasan ba mu kad'ai bane acikin gidan nan ba, akwai abi sannan binta mai aiki na nan, itama, karkaje tsautsayi yasa kayi kicibis da daya daga cikinsu,aga ka fito daga d'akina a daidai wannan lokacin me zaka fad'a musu? 

yayi shiru kawai yayi yana kallonta saboda, yasan ta fishi gaskiya, dan haka da kansa yayi mata wanka suka dawo kan bed, ya sanyata cikin jikinsa, duk da haka dai batayi ishashen bacci kirki ba saboda tsananin zazzabi.


babu laifi washegari ta tashi zazzabin da sauki, tana kwance a d'akinta ya kira wayarta tana d'auka ya tambayi jikinta, sannan ya k'ara da cewar tazo bangarensa ta amshi magani tace "taji sauki ya bar maganinsa,yace "sosai kika ji sauki babu inda ke miki ciwo ?
tace "eh "

"to ki dai zo part dina yanzu ina son naji dumin jikinki da kaina ,dan na tabbatar da lafiyarki, tayi shiru taki cewa komai, yace "kin yi shiru kina jina ko ba zaki zo ba, ni nazo da kaina na sameki? 
da sauri tace" no karka zo plz wallahi har yanzu abi na gida bai fita ba, bai sake cewa daita komai ba ya mike ya nufi bangaren ummi a daidai bakin kofar suka had'u da abi ya rusuna ya gaishe dashi ,abi ya amsa cikin sakin fuska tare da cewa kana nan dai kana shirin tafiyarka ko?
ya kai hannunsa ya shafa sumar kansa yace "ina kan yi , sati na sama nake sa rai zan wuce Inshaallahu "to Allah ya taimaka, Allah ya nuna mana lokaci, idan kana bukatar wani abu kasanar min "okay abi Inshaallahu i will, abi ya sa kai ya fice shi kuma ya shiga parlour'n yana shiga ta fito daga cikin d'akinta cikin riga da siket ta yafa mayafi daya bi da kalar kayanta tana ganinsa ta had'e fuskarta taki bari annuri ya bayyana akan fuskata sbd ta tabbatar matsawar ya k'araso gareta ,sai zance ya Sha bambam , wani abun zai mata, dinning area ta nufa kai tsaye ta ja kujera baya ta zauna ta meida kanta kan abinci shima ya ja kujera ya zauna bai ce mata komai illa hannusa daya kai gefen wuyanta, babu laifi normal jikinta babu zafi.

 ta cire hannunsa ta d'auki plet biyu zata zuba masu abinci yace "ki had'a mana muci tare mana ,taki kula shi ta zuba abinci daban daban ta tura plet gabansa tasoma cin nata tana kallonsa ya janye abinci data tura gabansa gefe yasoma ci cikin nata suna cikin cin abinci ya amshi spoon dinta ya ajiye ganin ba wani abinci kirki take ci ba yasoma bata da farko kin amsa tayi sai dataga yana shirin 'bata mata lokaci sannan ta bud'e bakinta tasoma amsa.


ya dibi abinci ya kai bakinta kenan ,ita Kuma ta bud'e bakinta da niyyar amsa ,sukaji ana k'ok'arin shigowa parlour'n ,take gaban muwaddat ya fad'i ya shiga dokawa da sauri , ta rud'e ta gigice tama rasa me yakamata tayi guduwa zata ko kuma zama zatayi ta cigaba da amsar abinci,kafin kace me jikinta ya d'auki rawa saboda bata son abi ummi ko binta mai aiki su ganta tare dashi a wannan halin,cikin rawar tasoma k'ok'arin mikewa da niyyar guduwa bunayya ya riko laulausar tafin hannuta yana kai abincin bakinta"ka bari mana ba kasani ba ko ummi ce......
ko gama rufe bakinta ba tayi ba abi ya bayyana cikin parlour'n aiko jikinta ya sake d'aukar rawa tayi saurin sunkuyar da kanta kasa kirjinta na bugawa da karfi , shi kuwa bunayya waskewa yayi ya sakar mata hannu ya kai spoon din abinci bakinsa, sai bayan da abi ya gama kallonsu tsab sannan yace "kin gama Shirin zuwa makaranta dan yanzu umminki ta kirani wai mu saukeki a ? 

da sauri ta d'aga masa kanta sama, al'amun eh, bunayya dake cin abinci yace "abi kayi tafiyarka kawai zan sauketa "a'a umminku tace ni da kaina na.. .....
Yayi saurin katse abi ta hanyar cewa "to ni cinyeta zanyi ne , da ummi batason na kaita ?
 
"wannan kuma tsakaninku ne babu ruwana ,yayi mgnr yana murmushi sannan ya nufi hanyar d'akinsa bunayya ya tsura mata ido "matsoraciya kawai ke komai tsoro yake baki? 
"Kalli duk yadda Kika wani rude, Kika gigitace.
ta yatsina fuska kmr zatayi kuka tana kallonsa ido cikin ido domin alokacin sam bata so abi ya gansu a yanayin daya taddasu ba ..


murmushi yayi "to ai sai ki sanyawa jikinki natsuwa tunda yashige, the next thing km ki maida hankali mu k'arasa cin abincinmu ,tsaki taja tare da kai masa duka a saman kafad'arsa, murmushi kawai yayi yana shafo tsakiyar tafin kafafunta da nashi yatsun, wani irin zirrrrrr taji tayi saurin lumshe ido "wai kai bunayya me yasa kake yin irin hk ne...?
 "me nayi kuma yayi mgnr yana son daga murya tayi saurin rufe masa baki tana bashi hakuri,"yi hakuri bance ka tara min mutane ba "
Ki taimaki kanki dan ni babu ruwana da duk wani mai ganinku idan ba'a son ganinmu hk ayi mana aure .."haka kawai mutun da rashin da lafiya yace Yana son aure a tauye Masa haki ,wallahi tallahi kema zaki jawowa kanki ,dan abinda baki so shi zan dinga yi miki .ta kwa'be baki "meye shi ?
Ya ware kafafunsa yace "ci ta hanci ta baki takoina da wahalata ta isheki zaki San yadda zakiyi Dani "kai ni rabani da riginarka ..

cikin minti kad'an suka kammala cin abinci har lokacin abi bai fito ba ya tsura mata ido yana kallonta gashi dai tashi take son yi tun kafin abi ya dawo ya samesu hk amman ta kasa ,cikin zalaya tace "kaga malam dan Allah ka daina min irin wannan kallon, ta'be bakiyi yayi "ke da wani ido kikaga ina kallonki? 
yana gama fad'ar hk ya Mike tsam ,cikin zolaya yana k'ok'arin bar part din ummi..yace " aunty ki shiryawa anjija da wuri nima zan dawo zabani na rana naci kafin umminki ta dawo ta kanainaye koina ......
Banza tayi Masa taking cewa komai har sansa ya k'arasa barin parlour'n.

  muwaddat na shiga makaranta tasoma jin zazzabi sakamakon wani turaren abokiyar karantunta data shaka,gefen kanta ya sara abu kmr wasa sai gashi tana kelaya amai duk abinda tace sai data amayar dashi acikin kankani lokaci ,ta fita haiyacinta har wata yar daguwar rama tayi, tayita d'aurewa ,da taga abun na son fin karfinta ta kira number abi tace a turo mata direba bata da lafita, madadin abi ya tura mata direba kmr yadda ta buqata sai ya tura Mata bunayya, inda yake fad'a ya kula daita ta hanyar taimaka Mata , cikin kankani lokaci ya k'araso ya d'auke zuwa Gida ,tunda ta isa gida tashiga d'akinta da kyar ta kwanta bata sake fitowa ba,
Taimakon gaugauwa ya fara bata tare da maganin malaria a tunaninsa itace ke son takura Mata , tunda complain din ciwon kai take , byn ya bata magani ya kwantar daita ajikinsa Yana k'ok'arin rabata da kayan jikinta duk yadda taso ta dakatar dashi ta kasa saboda bata da kuzari ajikinta ahankali ya rabata da kayan jikinta,shima ya cire kayan jikinsa ya had'eta jikinsa yana shashshafata zafin jikinta na ratsa jikinsa , ko cikakken minti goma Basu d'auka a haka jikinta yayi sanyi ,Aiko ya birkice mata ,ta hanyar turo Mata zafafan sakoninsa masu tsayawa arai , tun tana zamewa ajikinsa ya tarairayota har ta bada kai ,suka lula duniyar soyewa , yau kam ba tayi Masa wani raki ko korafin gajiya ba, ita da kanta ma ke sake makaleshi ajikinta,tana shafosa ahankali suka cigaba da murza fatan juna batare da tunanin want ba ............


jirgin yamma ummi ta biyo ,karfe 4:00 daidai na yammaci ranar ta sauka, tana sauka number muwaddat tasoma nema kafin na kowa, sai dai wayar na ringing,amman ba'a d'auka, ta k'arasa inda tasan zata ga direbanta.

bello direbanta na ganinta ya fito da sauri daga cikin motar, yana k'ok'arin bud'e mata kofar baya had'e da gaisheta ta amsa sannan tashiga ya ja.

suna isa gidan babu wanda ta soma tambaya sai muwaddat, binta tayi mata sannu da zuwa sannan ta k'ara da cewa" dazu ta dawo daga makaranta tana d'akinta kai tsaye d'akin ummi ta nufa....

 Mmn sudais
Share:

No comments:

Post a comment

Total Pageviews

Translate

Featured post

DARUSSAN RAYUWA EPISODE 08

Darussan Rayuwa Episode 08 kenan, ku buɗe ku sha kallo lafiya. Ku shiga wannan link domin samun sauran bidiyoyin mu  https://youtube.com/cha...

Contact form