Skip to main content

Posts

Showing posts from July, 2020

MUTUWA BA ITA CE ABAR TSORO BA

*MUTUWA BA ITA CE ABAR TSORO BA; A KAN MAI ZA A MUTU SHI NE ABIN JI!*
*✍️ Yusuf Lawal Yusuf*
Cikin taimakon Allah, a yau Litinin 28 ga watan Dhu'l-Qa'adah, 1441A.H (20/07/2020) majalisin mu na Daura wanda Sheikh Khidir Ibrahim Ƙaura Zaria ke gabatar mana, mun samu baƙuncin ɗaya daga cikin maluman mu na garin Zaria Sheikh Jamilu Abdulƙadir Assudany.
Malam ya ziyarce mu domin gaisawa da malam da kuma ƴan uwa ɗalibai. Bayan gaisawa da malam da muka yi, ya yi mana nasihohi masu muhimmanci, wanda ganin muhimmancinsa ya sa nayi wannan rubutun. Nayi ƙoƙarin taƙaita nasihohin a gaɓoɓi kamar haka:
*1) Muhimmancin ilmi da nemansa:*
Malam ya ƙarfafi guiwar mu a kan neman ilmi da kuma aiki da shi. Haka kuma, ya bayyana mana irin halin da muke ciki a yanzu da neman ilmi ya yawaita, amma kuma aiki da ilmin ya ƙaranta. Malam kuma ya jawo mana hadisi Manzon Allah (S.A.W) wanda ya ke bayyana cewa a ƙarshen zamani za a ɗauke ilmi, ta hanyar ɗauke rayuwakan maluma. Don haka, malam ya mana wasiyya da …

FAFAWAOYIN RAHAMA

*Fatawowin Rahma*
Asabar 25-07-2020
Shimfiɗa : _Kwanaki Masu Albarka - Ibadar Layya_
Tambayoyi da amso shi tare da *Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo* (Tambayoyi 11 an yi sune game da Ibadar Layya) ———————————————— 1. Shin layya wajibi ce?
2. Shin akwai fifiko tsakanin wanda ya yanka Layyarsa da hannun sa da wanda ya wakilta wani?
3. Shin mace zata iya yanka Layyarta da hannun ta?
4. Lokacin da yafi da cewa a yanka abar Layya?
5. Shin akwai banbancin lada tsakanin wanda ya yanka sa ko Saniya ko Raƙumi ko Rago?
6. Hukuncin wanda yake da ikon Layya amma bai yi ba!
7. Shin idan Mai gida ya yanka abar layyar sa dukkan iyalansa za suyi tarayya da shi a cikin Ladan?
8. Shin Mutum zai iya cin abinci kafin Sallar idin Layya?
9. Kwanakin da ake yanka dabbar Layya!
10. Hukuncin wanda da yake da niyyar yin layya amma ya yanke akaifar sa ko gashin kan sa!
11. Adadin mutane ne za su iya tarraya don yanka abin Layya?
12. Shin ya inganta a Nassi Haramcin kwanciya Rufda ciki?
13. Shin yanka Rago ko tinkiya ga jariri ko…

YADDA AKE KWALLIYA A LOKACIN ZAFI

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Kwalliya A Lokacin Zafi_*
Ko kun san cewa kwalliya da ababen maiko bai dace ba a wannan lokacin? A wannan lokaci ne fitowar kuraje kamar su pimples da blackheads babu wahala a sakamakon irin maikon da fuska ke tarawa.
Idan ana son kulawa da kurajen fuska da kuma hana wasu fitowa, ga wasu shawarwari da ya kamata a bi:
* Hoda; Idan za a yi amfani da hoda a tabbata cewa hodar ba ta da maiko. A yi amfani da hodar da za ta tsotse gumin fuska. Kuma ana amfani da kala mara duhu domin ta haskaka fuska.
* Ana amfani da prima kafin a dora hoda a fuska. Shi prima yana hana kwalliya bacewa da wuri, wato yana dan rike kwalliya.
* Kamar yadda a wannan lokacin ba za a so sanya bakaken kaya ba ko kuma kaloli masu duhu, haka fuskar ma ba komai za a shafa mata ba, sai a samar mata kala mai haske. Kada kuma a manta shafa hoda mai haske a kan hanci.
* A rage amfani da janbaki mai maiko domin zafin rana na sanya shi narkewa kuma hakan na bata kwalliya sosai.
* Kada a manta id…

TAMBAYA TA 74

*AZUMI GOMA A FARKON ZUL-HIJJA ?*
*Tambaya:*
Assalam alaikum Dan Allah mlm menene ingancin azumi Guda goma da ake awatan zulhijja?
*Amsa:*
Wa alaikum assalam, Hadisi ya tabbata a Sunan Annasa'i: Annabi (s.a.w) ya kasan ce yana azumtar kwanaki Tara na farkon Zul-hijja.                               Ba'a azumtar rana ta goma saboda ita ce ranar sallah, Annabi (s.a.w) ya haramta azumtar ranar sallah a hadisin da babban sahabi Umar ya rawaito.                              Allah ne mafi sani
*Amsawa*✍🏻
*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA* 3/8/2016.
Daga *ZAUREN FIQHUS SUNNAH*

HAƊIN RUWAN COCUMBER

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Hadin Ruwan cucumba Don Karin Ni'ima_*
Yar uwa kina daman da zaki amfani da kayan itatuwa don samar ma kanki ni'ima sosai ta yadda mai gida zai san yana zamantakewar aure mai dadi.
Yar uwa ni'ima ita ne saduwa da zaran baki da ni'ima to ke kanka zaki gane kina wahalar da kanki ne kuma kina wahalar da mai gida, don hada wannan hadin zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Cucumba * Garin kanunfari * Garin citta * Madarar ruwa peak *Bayani;* Zaki sami cucumbanki mai kyau sai ki wanke ta ki yanyanka ganana sai ki markada, sai ki zuba garin citta da na kanunfari a kai ki dan bar shi ya jika sai ki tace sai ki zuba madarar ruwanki akai sai ki dunga sha, in sha Allah zaki ga canji.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

YADDA AKE RIKITA MAI GIDA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_YADDA AKE RIKITA MAIGIDA YAYIN KWANCIYA_* ki makale maigida sosai yayin daya rungomoki tare da goga masa dukiyar kirjinki a kirjinsa zuwa saman fuskarsa sannan ki tura masa daya a bakinsa ki rufe masa bakin dashi yaddah zai kama ya dinga tsotsa kamar karamin yaro...
2) Hura masa kunne tare da zura masa harshenki a kunnansa kina yi masa wasa dashi...take maigida zai hau gantsarewa tare dayin nishin dadi...
3) Tsotsan kan nonansa a hankali tare da lailaya saman bananarsa da hannunki daya,kina wasa da ita kamar kina yi masa tafiyar tsutsa take zai fara kuka kuka ko gurnanin shidewa...
4) Lasar wuyansa zuwa habarsa da haka har ki dire bakinsa,ki rufe bakinki da nasa kiyi ta wasa da halshenki cikin bakinsa daya hannun kuma kin tallafo bayansa kina yi masa susa a keuarsa zuwa kasan wuyansa...sa mai gida tsalle kenan idan bakiyi sa'aba a hakama sai yayi releasing don dadi...
5) Dora mai gida akan kirjinki ki bashi nono yana tsotsa ta baya kuma ki dinga yi masa tafiy…

HAƊIN 'YAN SHILA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Hadin Yanshila_*
Wannan hadi ne wanda yake da matukar mahimmanci musamman ga matayen da mazajensu suke yawan kuka na rashin jin dadi yayin saduwa ko kuma ita kanta bata jin dadi, to yar uwa ga hanyar magance matsalarki.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Yan shila  * Gyadar mata * Albasa fara * Kayan qanshi *Bayani;* Zaki dafa wannan ‘yan shila da wadannan da duk kayayaki zaki zuba a cikin tukunya da kike dafa yan shila, kuma wannan hadin shi akesu a fara karyawa da shi da safe kafin mutum ya ci abinci, Yana matuqar kara ni’ima ga ya mace. domin yana daga cikin abinda yake taka rawa muhimmiya ga ma’aurata.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

TAMBAYA TA 84

📒📗 *TAMBAYA 44* 📗📒
https://darulfikr.com/ra/1042 Don Allah inda macce zatabi mijinta Sallah agida yaya zatayi kabbara Kuma don Allah inason aturomin Attahiyatu complete
*AMSA* Wa alaikumussalaam wa Rahmatullahi wa Barakaatuh. Idan Mace za tayi jam'i da mijin ta ana so ta tsaya a bayan shi be, wannan shine sunnah kuma koyarwan Annabi(SAW), kamar yadda hadisai suka yi nuni akan hakan. Daga cikin su akwai hadisin Anas Bin Malik Allah Ya kara mishi yadda, wanda ya zo cikin Sahihul Bukhari da Sahihu Muslim da Sunan da Muwadda'u, da sauran su, Anas Allah Ya kara mishi yadda yake cewa kakan shi Mulaikatu ta kira Manzon Allah(SAW) saboda abincin da tayi mishi ya zo gunta ya ci. Bayan ya zo ya ci sannan ya ce ku tashi in yi muku sallah sai Anas ya ce sai na tsaya a kan wata tabarma(shinfida) wadda tayi baki saboda lokaci mai tsawo da aka dauka ana anfani da ita sai na yayyafamata ruwa sai Manzon Allah(SAW) ya shiga gaba ya bamu sallah sai na tsaya ni da wani yaro a bayan Manzon Al…

HAƊIN MINANNAS

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Hadin Minanas Don Karin Ni'ima_*
Yar uwa wannan hadin ne mai kyau yana da matukar mahimanci ga ma'aurata yana kara ni'imar saduwa, mata da miji kowa zai ji baya gajiya kuma abun ba zai zo akan lokaci ba. 
Yar uwa zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Kanunfari * Minanas * Garin citta * Masoro * Lipton * Danyan Kwai * Lemon tsami *Bayani;* Yar uwa zaki jikasu ne tun da dare, ki jika kanunfari da minanas da sauran kayan kamshi su kwana ajike da safe kafin kici komai saiki tafasa wannan ruwan bayan kin saka lefton saiki fasa kwai guda uku ki kada sosai ki saka lemon tsami kadan sai ki daure ki shanye gaba daya.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

YADDA AKE HAƊIN PLANTAIN

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Hadin Plantain Mai Ciko Da Nono_*
Yar uwa nono yana daga cikin abun da Allah yayi ma mace baiwa wanda yake jan hankalin dan namiji.
Yar uwa in kika bari nononki ya kwanta to kina cutar da kanki ne domin zai rage miki kima da daraja a wajen mai gida, don hada wannan hadin zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Garin plantain (ayaba) * Aya * Gyada  * Peak milk *Bayani;* Zaki samu ayaba (plantain) ki yanyankata ta bushe sannan ki daka yayi garin to sai ki samu aya ki wanketa ki saka gyada ki sa amarkada miki sai ki tace ruwan kina diban wannan garin plantain din kina zuba madara peak kinasha kamar sau biyu arana kafin sati daya zakiga canji sosai nononki zasu tashi su ciko.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036…

YADDA AKE AMFANI DA GANYEN RUNHU

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Amfani Da Ganyan Runhu Don Tsaida Zuban Jinin_*
Yar uwa zuban jinin lokacin haila ko yana yawan zuba ko kuma wani lokaci yana zuba ne bai tsayawa zaki iya amfani da wannan hadin don magance matsalar.
Zaki nemi abin hadi kamar haka; * Ganyan runhu * Balma *Bayani;* zaki hade su guri daya ki dafa har ya tafasa sai ki sauke idan ya dan huce sai ki dunga sha, jinin zai tsaya da yardar Allah.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

HAƊIN MAN TAFARNUWA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Hadin Man Tafarnuwa_*
Yar uwa wannan hadin yana da matukar amfani ga mace musamman in tana da karancin ni'ima ko kuma tana fama da ciwon sanyi a jikinta, matukar tana shan wannan hadin ni'imarta zai tabbata kuma yana gyara jikin mutum.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Man Tafarnuwa  * Zuma  * Man zaitun  * Man hulba *Bayani;* Zaki hade dukkan man guri guda sai ki dauko zuman ki zuba a ciki sai ki juya har ya hade sai ki dunga sha sau biyu a rana, in sha Allah za aga biyan bukata.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

HAƊIN TAZARGADE

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Hadin Tagargaje Don Kawar Da Cututtukan Gaba_*
Yar uwa saboda yanayin gaban wajen wanda yake tara datti kuma wannan yake sa cututtuka suke samun wajen zama, ya zama dolle yar uwa kiyi kokari don magance dukkan wani illa wanda zai hana miki jin dadin zaman aure.
Don wannan hadin zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Tagargaje * Turaren miski *Bayani;* Zaki samu tagargaje ki dafa, idan ya tafasa sai ki bari ya dan huce amma da dumi sai ki dunga zama a cikin ruwa ko kuma kawai ki rinka wanke gabanki da shi, bayan nan kuma idan zaki kwanta sai kiyi matsi (insert) da turaren almiski.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

HAƊIN GANYEN MAGARYA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Hadin Ganyen Magarya_*
Yar uwa wannan hadin yana matukar mahimanci wajen matse gaban mace kuma yana kawar datti dake cikin gaban, saboda gaba ma'ajiya ne na datti in kana amfani da wannan hadin yana kawar da duk wani datti dake gaban.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Ganyen magarya * Bagaruwa * Miski *Bayani;* Zaki samu ganyen magarya da bagaruwa ki tafasa ki tace sai ki zuba turaren miski a ciki ki rinka a zauna a cikin (sit bath) da tsarki.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

HAƊIN ƘAMSHI DON KAWAR DA WARIN GABA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Hadin Kamshi Don Kawar Da Warin Gaba_*
Yar uwa wannan hadi ne da ake amfani da shi don kawar da warin gaba domin shi gaba wajene dake haifar da wari saboda amfani da ruwan sanyi ko barin pant jikakke ko kuma wani lokaci yana haduwa da zufa kuma wajen ba shan iska yake ba, da sauransu shi yasa yake haifar da wari.
Don kawar da wannan warin kina iya amfani da wannan hadin, zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Bagaruwa * Zaitun soap zaplan * Farin miski * Garin hulba. *Bayani;* Zaki hada su guri guda ki kwaba sannan ki dunga wanke gaba da shi yayin tsarki kina wanke gabanki da shi hakan zai taimaka miki wajen kawar da warin gaba.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

YADDA ZA KI RAGE TUMBI DA ƘIBA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Zaki Rage Ma Kanki Tumbi Ko Kiba_*
Ga masu dama da kiba ko tumbi wannan hadin na musamman ne wanda idan har kika hada shi to koda kina da kibarki zata rage, kayan hadin kamar haka; * Garin hulba * Ganyen na'a-na'a * Garin kanunfari * Zuma * Lemun tsami * Farin kwalli * Man na'a-na'a *Bayani;* zaki hade wadannan ganyen guri daya ki tafasa amma ban da lemun tsami, ki samu farin kwalli dunkulen daya ki saka a ciki, idan ya kai kamar minti biyar (5) sai ki cire, sannan ki saka zuma a cikin ruwan shan,kina sha lokaci lokaci, sai ki samu man na'a-na'a ki rinka shafawa a *TUMBI* don kawar da duhun tumbin in ya rage, insha Allah Inda kuma ana son rage kiba ne za'a rinka zuba lemun tsami a ciki kina sha.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number…

WANKIN MARA 2

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Wanke Mara Don Tabbatar Da Ni'ima_*
Yar uwa yana matukar fa'ida ace kina da ni'ima koda yau she kuma akwai abubuwa da dama da suke gusar da ni'imar mace, idan mutum yana gyara sai ya tabbatar ma kansa ni'ima.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Man Habbarus sauda * Man zaitun * Man Tafarnuwa * Man Kanunfari *Bayani;* Zaki samu Man Zaitun da Man Habba da Man Tafarnuwa da Man Kanumfari sai ki hadesu waje daya, mace ta dunga shan cokali daya kullum kafin ta karya, yana wanke dattin mara kuma yana samar da ni'ima.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

YADDA ZA KI MAGANCE TUSAR GABA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Zaki Magance Tusar Gaba_*
Yar uwa tusar gaba yana daya daga cikin abin dake hanama mace jin dadin saduwa domin yana tafiyar da ni'imar mace.
Domin magance wannan matsala zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Ganyen magarya * Bagaruwa * Ya' Yan hulba *Bayani;* Zaki nemi ganyen magarya da gabaruwa, da "ya" yan hulbah. Sai ki hadasu guri daya ki dafa tare da gishiri dan kadan, in ya dahu sai ki zuba a roba sai ki zauna a cikin ruwan na kamar tsawon minti Ashirin (20). Sannan ki dunga kiyaye wadanan abubuwa guda goma 10 da suke haifar da tusar gaba.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

YADDA AKE SO A WANKE GABA BAYAN HAILA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake So A Wanke Gaba Bayan Gama Al'Adah_*
Yar uwa ya zama wajibi ki gyara gabanki domin gaba yana tara datti lokacin al'ada yana da kyau ki yi wannan hadin don kawar da dattin da kuma sama kanki kamshi.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka; ✫ Ganyen magarya. ✫ Miski. ✫ Bagaruwa kadan. ✫ Kanunfari. *Bayani;* Zaki hada su guri guda sai ki tafasa idan Ya dan huce sai ki samu detol kadan ki zuba a ciki sai ki shiga ciki ki zauna.
*_Bayan Nan Sai Ki Samu_* ● Zuma. ● Miski. Kiyi inserting matsi.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

HAƊIN ƊANYEN ƘWAI

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Hadin Danyan Kwai_*
Yar uwa wannan hadin yana daga cikin hadin da ake kira sha yanzu maganin yanzu, domin in dai zaki dunga sha zaki yadda gabanki zai kasance cikin damshi da naso.
Yar uwa in kina so ki hada wannan hadin zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Danyan kwai * Madarar ruwa (peak) *Bayani;* Zaki samu gwangwani daya da kwai sai ki samu abun zubawa sai ki fasa kwai dinki sai ki zuba a ciki sai ki dauko madararki ki zuba a akan kwai din ki ta buga har sai ya daina kumfa sai ki sha, ki dunga shan wannan hadin lokaci lokaci.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

GYARAN FUSKA 2

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Gyaran Fuska Da Garin Bawon Kankana_*
Yar uwa wannan hadin yana gyara fuska wanda take so fuskanta tayi haske da annuri kuma take so ta kawar da kurajen fuska, zata nemi kayan hadi kamar haka; * Garin bawon kankana * Man Kadanya *Bayani;* Zaki samu garin bawon kankana sai ki kwaba da man kadanya sai ki rinka shafe fuska da shi yana gyara fuska tayi sumul.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

SABON HAƊIN KANUNFARI

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Sabon Hadin Kanunfari_*
Yar uwa wannan hadin yana saukar da ni'ima sosai abun sai wanda ya gwada, zaki ga kamar kina yoyan fitsari ne, ashe ni'ima ne amma baya zuwa sai idan sha'awa ta taso ma mutum ko idan ana wasa na ma'aurata.
Idan kina so ki hada wannan hadin zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Kanunfari * Nonon shanu * Garin ridi * Zuma *Bayani;* Zaki dafa kanunfari idan ya dauko nuna sai ki zuba Zuma a ciki, bayan kin sauke, sai ki sami garin ridi ki zuba ki hada da nonon shanu mara tsami ki gauraya idan ya huce sai ki sha.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

TAMBAYA TA 82

WANDA YAKE GIDA, ZAI IYA HADA SALLOLI SABODA RUWAN SAMA ? 
Tambaya: Assalamu alaikum. Allah karawa malam ilimi da fahimta. Shin da Allah malam ko mutum zai iya hada sallah shi kadai idan ana ruwa bashi da ikon zuwa masallaci?. Nagode malam.
Amsa:  To dan'uwa malamai sun yi sabani akan wannan mas'alar zuwa maganganu guda biyu : I. Ya halatta ga wanda yake a gida ya hada salloli saboda ruwan sama, tun da ruhusa ce Allah ya bawa mutane, don haka ta shafi kowa da kowa, wannan ita ce maganar Hanabila kamar yadda Mardawy ya ambata a INSAAF 2\340. 2. Bai halatta ga wanda bai je sallar jam'i ba ya hada salloli saboda ruwan sama, saboda an yi sauki ne ga wadanda za su je masallaci don kar su jika jikinsu da ruwa, wannan wahalar kuma babu ita ga wanda ya yi sallah a gida, don haka rahusar ba za ta same shi ba, sannan kuma shari'a ta yi nufin ta kiyaye sallar jam'i shi ya sa ta saukaka wajan hada salloli a ruwan sama,don kar mutane su watse sallar jam'i ta tozarta, wannan ita…

VERSE OF THE DAY

**In the name of Allah the most high and merciful* ☀ DAILY QURANIC VERSE* 🌙📚 ➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖ Allah Azzawajal Said In His Glorious Book 📖👇🏽

يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ لَا تَدْخُلُوا۟ بُيُوتًا غَيْرَ بُيُوتِكُمْ حَتَّىٰ تَسْتَأْنِسُوا۟ وَتُسَلِّمُوا۟ عَلَىٰٓ أَهْلِهَا ذَٰلِكُمْ خَيْرٌ لَّكُمْ لَعَلَّكُمْ تَذَكَّرُونَ فَإِن لَّمْ تَجِدُوا۟ فِيهَآ أَحَدًا فَلَا تَدْخُلُوهَا حَتَّىٰ يُؤْذَنَ لَكُمْ وَإِن قِيلَ لَكُمُ ٱرْجِعُوا۟ فَٱرْجِعُوا۟ هُوَ أَزْكَىٰ لَكُمْ وَٱللَّهُ بِمَا تَعْمَلُونَ عَلِيمٌ
 *O you who believe! Do not enter homes other than your own, 👉🏽until you have asked permission and greeted their occupants* . 👉🏽That is better for you, that you may be aware. 👉🏽 *And if you find no one in them, do not enter them until you are given permission* . 👉🏽And if it is said to you, *“Turn back* ,” then turn back. That is more proper for you. Allah is aware of what you do

Quran: An-Nur (24:27 :28 ) 
💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦

TAMBAYA TA 81

```Assalamu AlaikumMalam tambaya ta itace alokacin da nake haila zan iya kwanciya da alwala. Bissalam```

_*AMSA:*_ *******
ﻭﻋﻠﻴﻜﻢ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻭﺭﺣﻤﺔ ﺍﻟﻠﻪ. ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺭﺏ ﺍﻟﻌﺎﻟﻤﻴﻦ، ﻭﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﺳﻴﺪﻧﺎ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﻋﻠﻰ ﺁﻟﻪ ﻭﺻﺤﺒﻪ ﺃﺟﻤﻌﻴﻦ، ﻭﺑﺎﻟﻠﻪ ﺍﻟﺘﻮﻓﻴﻖ،

Mai haila bazatayi alwala a lokacin da take cikin jinin al'ada ba, kuma koda tayi alwala din, toh alwalar bata inganta ba, saboda jini bai yanke ba, koda ace zatayi wanka a lokacin da jinin bai yanke ba, toh wankan baiyi ba, dole sai jini ya tsaya.
*Al-Hafiz Ibn Hajar* ya kawo zancen *Ibn Daqeeq Al-eid (rahimahullah)* Wanda yace: *Imam Shafi'i* yace yin alwala kafin shiga barci bana matan da suke cikin haila bane, saboda da za'a ce tayi wanka lokacin da jinin bai dauke ba, yin wankan baya tsarkake ta daga jinin dake zuwa, Wanda kuma ba kamar mutumin da ke cikin janaba bane. 
Amma idan jini ya dauke mata kafin tayi wanka saita bukaci yin barci, toh anan ya halasta tayi alwala. _*(Fathul Baari, 1/395)*_
*Imam Nawawi* shima yayi zance makamancin wannan ac…

ADMINS KU JI TSORON ALLAH 4

*ADMINS KUJI TSORON ALLAH!!! 04*
*RADDI ZUWAGA DOCTOR YAZEED (08092526064)*
*DAKTA MAI GANIN TSIRAICIN MATA A SOCIAL MEDIA* . . *DAGA ZAUREN* . *MAJALIS - SUNNAH* . . مجلس السنة 📓📔 +2349032091131 +237665087032 . . Yau 18/ 11/ 1441 wanda yayi dai-dai da 09/ 07/ 2020. = = _Godiya ta tabbata ga Allah, muna gode masa, muna neman taimakonsa, kuma muna neman tsarinsa daga sharrin kawunanmu da munanan ayyuakanmu. Hakika Wanda Allah ya shiryar Babu Mai 6atar dashi, Wanda ya 6atar Kuma Babu mai shiryar dashi. Kuma Ina Shaidawa babu abinda bautawa da Gaskiya sai Allah shi kadai, kuma ba shi da abokin tarayya. Kuma Ina Shaidawa Muhammad bawansa ne Kuma manzonsa ne._
_Bayan haka, jama'a idan kuna tare damu munyi bayani gameda wani admin da yake zanen nonuwan mata, kuma yake tambayarsu su dinga turamasa hotunan nonuwansu, wanda wannan shine kadan daga cikin sharrinsa, saboda haka yan uwana mata sai ku kiyaye. Yau kuma insha Allah zamuyi raddi zuwaga wani zindikin mutum mai suna *YAZEED*._
_Tho jama'a shi dai…

ADMINS KU JI TSORON ALLAH 3

*ADMINS KUJI TSORON ALLAH!!! 03*
*RADDI ZUWAGA DR. HAFIZU MOHD SHUWAKI*
*(USTAZU MAI ZANEN NONUWA)* . . *DAGA ZAUREN* . *MAJALIS - SUNNAH* . . مجلس السنة 📓📔 +2349032091131 +237665087032 . . Yau 17/ 11/ 1441 wanda yayi dai-dai da 08/ 07/ 2020. = = _Godiya ta tabbata ga Allah, muna gode masa, muna neman taimakonsa, kuma muna neman tsarinsa daga sharrin kawunanmu da munanan ayyuakanmu. Hakika Wanda Allah ya shiryar Babu Mai 6atar dashi, Wanda ya 6atar Kuma Babu mai shiryar dashi. Kuma Ina Shaidawa babu abinda bautawa da Gaskiya sai Allah shi kadai, kuma ba shi da abokin tarayya. Kuma Ina Shaidawa Muhammad bawansa ne Kuma manzonsa ne._
_Bayan haka, jama'a wannan lekca ce wacce take raddi ne ga wani bawan Allah mai suna *DR. HAFIZU MOHD SHUWAKI*. Jama'a wannan mutumin yana cutar da matan aure a social media har ma da yanmata, watakila kunsan shi, watakila kuna cikin group dinshi, watakila kuna ganin rubutunsa. Shi dai wannan mutumin malami ne shi a social media, babu shakka yanada iliminsa dai-dai g…

ADMINS KU JI TSORON ALLAH 2

*ADMINS KUJI TSORON ALLAH!!! 02*
*RADDI ZUWAGA MATA MASU SHIGA GROUPS DIN KOYAR DA JIMA'I* . . *DAGA ZAUREN* . *MAJALIS - SUNNAH* . . مجلس السنة 📓📔 +2349032091131 +237665087032 . . Yau 16/ 11/ 1441 wanda yayi dai-dai da 07/ 07/ 2020. = = _Godiya ta tabbata ga Allah, muna gode masa, muna neman taimakonsa, kuma muna neman tsarinsa daga sharrin kawunanmu da munanan ayyuakanmu. Hakika Wanda Allah ya shiryar Babu Mai 6atar dashi, Wanda ya 6atar Kuma Babu mai shiryar dashi. Kuma Ina Shaidawa babu abinda bautawa da Gaskiya sai Allah shi kadai, kuma ba shi da abokin tarayya. Kuma Ina Shaidawa Muhammad bawansa ne Kuma manzonsa ne._
_Bayan haka, jama'a idan kuna tare damu munyi bayani gameda ainihin admin da kadan daga cikin sharrinsu. Yau kuma insha Allah zanyi bayani gameda mata masu shiga groups wanda ba Allah da Annabi ake koyarwa ba aciki insha Allah._
_Yan uwana mata yakamata ku cigaba da kame kawunanku ta hanyar kame mutuncinku da na iyayanku daga sharrukan zamani, kada ku yarda rudun duniya yasa …

TAMBAYA TA 80

*The difference between maniy, madhiy and moisture*
Question :  I do not know when that which comes out of a woman is maniy which requires ghusl or it is regular discharge which requires wudoo’. I have tried to find out more than once, but no one gave me a precise answer. Now I am dealing with all discharges as if they are regular and do not require ghusl, and I only do ghusl after intercourse.  I hope that you can explain the difference between them.
Answer
Praise be to Allaah.
What comes out of a woman may be maniy, madhiy or regular discharge, which is called “moisture”. Each of these has its own characteristics and rulings that apply to it. 
1 – *With regard to maniy:* 
1.It is thin and yellow. This is the description that is narrated from the Prophet (peace and blessings of Allaah be upon him): “The water of the man is thick and white, and the water of the woman is thin and yellow.” Narrated by Muslim (311).
It may be white for some women. 
2.It smells like pollen, and the smell of pollen …

HAƊIN ƊANYEN NONO

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Hadin Danyen Nono Don Karin Ni'ima_*
Yar uwa wannan hadin yana da matukar amfani a jikinki don samar da ni'ima da kuma gyara jiki yasa jiki yayi haske da sheki, ni'ima kuma idan kika lazimci shan wannan hadin zaki ji dadinsa.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Danyen nono * Zuma *Bayani;* zaki samu danyen nono wato wanda beyi bacciba sai ki samu kamar karamin kofi sai ki zuba zuma a ciki ki gauraya ki sai ki dunga sha, zaki ga yadda ni'ima zata dunga fita a jikinki.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

TAMBAYA TA 79

*ALAMOMIN KYAKYKYAWAN KARSHE !!*
*Tambaya:* Assalam Alaikum ! Dan Allah me ake nufi da kyakyawan qarshe, akwai wasu sifofin da siga na mutuwa da yake nuna cewa in sha Allah mutum yayi kyakyawan Qarshe??
Amsa Wa alaikum assalam,  Akwai alamomin da yawa da suke nuna kyakykyawan karshe daga ciki akwai:
*1*.Cikawa da Kalmar Shahada, saboda fadin Annabi (SAW) "Duk Wanda maganarsa ta karshe ta zama La'ilaha illallahu zai Shiga aljanna".
*2*.Mutum ya mutu yana aikin alheri kamar sallah Hajji, saboda fadin Annabi SAW " Ana tashin bawa akan abin da ya mutu yana yi".
*3*. Idan mutum ya rasu Daren juma'a ko yininta saboda fadin Annabi SAW "Duk Wanda ya rasu Daren juma'a ko yininta Allah zai kare shi daga azabar Kabari"
*4*. Idan mutum ya yi shahada kamar mace ta mutu wajan haihuwa ko ciwon ciki ko nutsewa a ruwa ko ya mutu a ciwon Kwalara ko kare kansa ko dukiyarsa DSS
*5*.Idan mutum ya rasu yana gumin goshi kamar yadda ya tabbata a hadisin Tirmizi .
Allah ne mafi …

TAMBAYA TA 78

*Tambaya:*

Assalamou alaykum wrhmtllh  Malam brk d wrhk  Ya aiki? Malam macece mijinta yake neman aure ,ama kuma yanata zuwa yana batata a wurin budurwar tasa.tasha ji da kunnenta yana hada mata karya akan abinda batayiba.Malam zata iya rokon Allah akan zalincin karyar da ake mata akan Allah ya lalata lamarin auren nasu? Jxkllh khair .
*Amsa:*

Wa'alaikumussalamu Warahmatullah. 
Allαн(ﷻ) Yana cewa:
*”يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا اسْتَعِينُوا بِالصَّبْرِ وَالصَّلَاةِ ۚ إِنَّ اللَّهَ مَعَ الصَّابِرِينَ.“*
Ma'ana: *“Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku nemi taimako da haƙuri da salla. Lalle ne, Allah na tãre da mãsu haƙuri.”* [Al-Qur'an 2:153]
'Yar uwata mai daraja! Ina yi maki wasici da ki ji tsoron Allah, kada ki biye wa wasi-wasin shaiďan da 'yan maganganu da za su yi ta kai kawo daga bakin mutane a lokacin da mijinki zai qara aure. 
Wasu za su zo maki da labarin da bai faru ba su faďi maki kawai don su ga sun kore zaman lafiya tsakaninki da mijinki, ki tada hankalinki ki dinga san…

MAGANCE CIWON SANYI 2

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Magance Ciwon Sanyi Mai Fitar Da Farin Ruwa_*
Don magance wannan ciwon zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Garafuni * Sassaken sany *Bayani;* Zaki samu Garafuni da Sassaken Sanya sai ki tafasa, in ya dan huce sai ki dunga shan rabin kofi da safe, rabi da yamma, yana fitar da dattin mara da maganin farin ruwa mai wari.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586, a WhatsApp.*

TSUMIN KANKANA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Hada Tsumin Kankana_*
Yar uwa duk abin da kika sani yana son gyara ya kamata ace kina ma kanki gyara don samar da ni'ima, koda ace kina da ni'ima yakamata ace ki dunga sha don tabbatar da ni'ima a jiki.
Zaki nemi abubuwan hadi kamar haka; * Kankana * Gwanda  * Dabino * Zuma  * Ruwan kwakwa *Bayani;* Zaki samu kankana ki yayanka sai gwanda sannan ki jika dabino bayan kin cire kwallon sai ki hadasu waje daya ki markadasu sai ki tace ruwan sannan ki zuba zuma da ruwan kwakwa ki gaurayashi ki ajiye zai iya kwana biyu bai baciba kuma zaki dunga sha safe da yamma.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

ILLOLIN BASIR

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_ILLOLI DA BASIR KAN HAIFARWA DAN ADAM_* Basir ko kuma ince Dan kanoma wanda a Turance ake kira da "DYSENTERY" yana haddasa illoli da dama kamar haka : *1.TSUWAR HANJI* Zaka rinka jin hanjin cikinka na yawan tsuwa akowane lokaci. *2.KUMBURIN CIKI* Cikinka zai kumbure saboda toshewar hanji a sanadin dattin ciki da yawaitar girman kwayoyin cuta da rashin samun damar abinci ya yi saurin narkewa. *3.YAWAN TUSA* Zaka rinka yawan fitarda iska akai akai, wani iskan sai ka ce wanda ya ci mushe. *4.ZAFIN JIKI DA CIWON KAI* Jikinka zai rinka zafi ga kuma yawaitar ciwon kai wanda baya jin magani kamarsu analgesic. *5.RASHIN CIN ABINCI KA KOSHI* Basir na haddasa maka kaji baka iya cin komai,kusan komai kaci sai kaji ba dadi.Take ka koshi. *6.YAWAN ZUWA TOILET* Basir kansa kayi ta yawon zuwa toilet,idan kaje kuma kayi ta faman yunkuri da nishi sai zafin musiba da fitar majina ko jini dan tsirit. *7.RAMEWA* Basir kansa ka rame kamar mai ciwon qanjamau. *8.CIWON GABOBIN JI…

Hadith of the day

* *_DAGA_* *_TASKAR_** *_MANZON_ _ALLAH_* ( *ﷺ*):02-12-1441/ 23-07-2020
 *Maudu'i* : Falala da ayyukan da ake so ayi a goman zul-hijjah. 3 cikin 10. ° ° Manzon Allah( ﷺ )yace:"Babu wani aiki mafi tsarki a wajen Allah, kuma mafi girman lada, fiye da alherin da akayi a kwanaki goman zul-hijjah" • • ``[Irwa'ul Galil; 3/398`] ~~ ••• *_رب زدنا علما_* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻

TSUMIN KWAKWA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Tsumin Kwakwa_*
Yar uwa ga naki tsumin kwakwa don taimaka ma zamantakewar aurenki, yar uwa wannan hadin yana da kyau don saukar da ni'ima da gyara jiki.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Kwakwa * Aya * Dabino * Danyen zogale * Kankana * Mazarkwaila * Cukwui * Nonon rakumi *Bayani;* Zaki samu kwakwa kawai ki samu aya danya sai dabino ki cire kwallon da danyen zogale da kwakwa da kankana da cukuw sai mazarkwaila ki markadasu ki tace ruwan sannan ki dauko nonon rakumi ki zuba ki gauraya, sai ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

HAƊIN RUWAN DABINO

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Hadin Ruwan Dabino Don Samun Ni'ima Wadatacce_*
Yar uwa a har kullum babban burin matan aure ta zo mai gamsar da mijinta amma wannan daman ba zai yiwu ba sai kema kin taimaka ma kanki don samun wadataccen ni'ima.
Don samun ni'ima zaki iya hada wannan hadin da wadannan kayan hadin kamar haka; * Ruwan dabino * Ruwan Kwakwa * Ruwan dusar kwakwa * Madara gari *Bayani;* Zaki samu dabinonki mai kyau sai ki jika shi, sai ki markada ki tace shi da rariya ita kuma kwakwar naki zaki gurza kwakwa sai ki markadata a blender sai ki tace ki cire dusar, sai ki hada ruwan dusar kwakwan da ruwan dabino sai ki juye ruwan kwakwa da ki ka fasa shima ki zuba akai, sai ki samu madarar gari ki dama ta da ruwa ki sai ki zuba akai ki juya, kisa a fridge yayi sanyi zaki iya sha safe da yamma.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shig…

TAMBAYA TA 74

*IDAN KWANAKIN KAFFARAR KISA SUKA RATSO A RANAR IDI, MENENE HUKUNCIN ?*

*Tambaya*

Assalamu Alaikum. Allah ya karama rayuwa albarka. Malam don Allah a taimakamin da amsar tambayarnan. Mutumin da yake azumin kaffarar mutuwa ya zaiyi da ranar sallah. Shin zai aje azumin na ranar ne koko zai wuce kawai da azumin shi. Allah ya bada ikon amsawa.

*Amsa* Wa'alaikum assalam,
Amin Allah ya amsa adduarka. Malamai sun yi sabani game azumin kaffara idan ya ratso ranar idi zuwa maganganu guda biyu : 1. Ba za'a tsaya ba saboda ranar idi za'a cigaba da azumin saboda aya ta (92) a suratun Nisa'i ta shardanta yin azumin kaffarar Kisa a jere, dakatawa saboda idi kuma zai Kore wannan sharadin, wannan ita ce maganar mafi yawan malamai.
2. Ya wajaba ya sha azumi a ranar idi, saboda yin AZUMI haramun ne a wannan ranar kamar yadda hadisin Umar dan khaddabi ya tabbatar, wannan yasa ba shi da laifi idan ya sha tun da Sharia ta yi masa izni.
Zance mafi inganci shi ne na Biyu, saboda idan hani da um…

AZUMIN RANAR ARFA

AZUMIN RANAR ARFA DA FALALARSA
*A-Azumin ranar Arfa*
Yin azumin ranar Arfa yana da falala mai girma kuma sunnane na Manzon Allah s.a.w. Manzon Allah ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ya kasance yana yin Azumin *ranar Tara ga watan Zul-hijjah,da ranar Ashura da kwanaki ukku a kowane wata* @ﺻﺤﻴﺢ ﺻﺤﻴﺢ ﺳﻨﻦ ﺃﺑﻲ ﺩﺍﻭﺩ ﺑﺮﻗﻢ 2106. 
*Falalar Azumin ranar Arfa ga wanda baije aikin Hajji ba*
i-Manzon Allah s.a.w yana cewa; *(Yin Azumin ranar Arfa yana kankare zunuban shekarar da ta gabata da shekara mai zuwa)* @ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ ﺑﺮﻗﻢ 3805.
ii-Manzon Allah s.a.w yana cewa; *(Duk wanda yayi Azumin ranar Arfa Allah ya gafarta masa zunubansa na shekara guda biyu,shekarar da ta gabata da wadda ta biyo bayanta)* @ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ ﺑﺮﻗﻢ 6335.
iii-Manzon Allah s.a.w yana cewa; *(Yin azumin ranar Arfa,ni ina fatan Allah zai kankare zunuban shekarar da ta gabata da shekarar da ta biyo bayanta...........)* @ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ ﺑﺮﻗﻢ 3853.
Allah ne mafi sani.