Barka da warhaka

BIDI'A SHARRI CE BAKI ƊAYANTA


*BID'AH SHARRI CE BAKI ƊAYAN TA* 

Ash-Sheikh Al-Allāmah Salihul-Fauzan (Allah ya kiyaye shi) Yana cewa: " Lallai bid'ah babu alkhairi a cikin ta, domin ita bid'ah tana netsantar (da mai aikata ta daga Allah), kuma tana fusata Allah mai girma da buwaya. Amma ita sunnah baki ɗayan ta alkhairi ne, abu ne da Allah yake so kuma ya yarda da ita".


📓[ شرح المنظومة الحائية (ص53) ]
Share:

No comments:

Post a comment

FITATTU GOMA

Total Pageviews

Translate

Featured post

WAƘAR CORONA 2

Waƙar Coronavirus 2 Bissmillahi Jallah sarki Rabbana Sarki gurina Za na fara da sunan ka Rabbana mahaliccina Za na yi waƙe ak...

Contact form