Barka da warhaka

LOKUTAN AMSAR ADDU'A


*LOKUTAN_AMSAR _ADDU'A*

Don Allah ko bazaka karanta ba katura a groups 3 sbd Al'umma su Amfanq da kai

Kowanne lokaci idan mutum
yayi addu'a Allah yana karba.
Sai dai Ubangiji cikin baiwarsa
da falalarsa ya ke'banci wasu
lokuta ya sanya musu albarka
da baiwa fiye da sauran lokutai.. 

Wadannan lokutan sun hada da:
1. DAREN JUMA'A: Wato ranar
alhamis da dare, da kuma
wunin jumu'ar. Ma'aikin Allah
(alaihis salam) yace "babu wani
bawa wanda zai dace yana addu'a acikinta fache sai Allah
ya amsa masa". 

2. WATAN RAMADHAN: gaba
dayansa lokaci ne na amsar
addu'a. 

3. LAILATUL QADARI: Shima
lokacin amsar addu'a ne. 

4. TSAKAR DARE: Musamman ma
sulusin karshensa.. Lokaci ne da
Allah yake gwanjon rahamarsa
ga bayinsa. 

5. LOKACIN DA AKE KIRAN
SALLAH, DA KUMA TSAKANIN
KIRAN SALLAH DA TADA
IQAMAH. 

6. LOKACIN DA AKA IDAR DA
SALLOLIN FARILLAH. 

7. LOKACIN DA AKA GAMA
KARATUN ALQUR'ANI, KO
WA'AZI KO WATA KOYARWA TA
ILMI: Shima lokacin karbar
addu'a ne. 

8. LOKACIN DA ZAKARA YAYI
CHARA. Shima lokacin amsar
addu'a ne. 

9. LOKACIN TAFIYA TA ALHERI:
kamar tafiya hajji, sada
zumunci, jihadi, ko fatauci.
Shima lokacin amsar addu'a. 

10. RANAR ARFA: awannan
ranar, da wanda yake Makkah,
da wanda yake gida, duk Allah
yana amsar addu'arsu. 

11. LOKACIN ZUBAN RUWAN
SAMA_ Shima ana amsar addu'a
acikinsa. 

12. LOKACIN DA AKA TSAIDA
SAHUN YAQIN DAUKAKA
KALMAR ALLAH.. Shima ana
amsar addu'a cikinsa. 

13. LOKACIN DA MUTUM YAYI
SUJJADAH. Shima ana amsar
addu'a cikinsa. 

14. LOKACIN DA MUTUM YA
FARKA DAGA BARCI: musamman
idan mutum ya karanta
"sub'hanallah wal'hamdulillah,
wa la'ilaha'illal-Lah wallahu
akbar" (QAFA 10). Duk abinda ka roka Mustajabah. 

Don Allah duk wanda yakaranta yatura a groups 3 tunatarwa ga wanda basuyi like ɗin wannan page suyi like ko following Sabiida faɗakarwa na gaba

ALLAH YA SA MU DACE.. Allah ya
sakawa Malam Da Alheri.
Share:

No comments:

Post a comment

FITATTU GOMA

Total Pageviews

Translate

Featured post

WAƘAR CORONA 2

Waƙar Coronavirus 2 Bissmillahi Jallah sarki Rabbana Sarki gurina Za na fara da sunan ka Rabbana mahaliccina Za na yi waƙe ak...

Contact form