Barka da warhaka

About Us


ABOUT US 


In The Name Of Allaah, Most Gracious, Most Merciful. 

May Peace, Forgiveness And Blessings Of Allaah Be Upon You. 

Haiman.com.ng Is a website which was created solely with the intention of educating, Informing,entertaining, encouraging and creating awareness for the general public in a unique and fascinating way. 

By the will of Allaah, this website will focus on bringing all the information the general public needs in their lives. 

AIMS OF THE WEBSITE 

The Aims of this website are extremely enormous in the sense that it cannot be expressed here, but here are the main ones:

 1. Propagating Islam through Articles, opinions of the Ulama and much more in Hausa, Arabic and English languages respectively. 

 2. To give everyone the chance to express their views on everything without any harassment. 

 3. Creating awareness for the General on how to tackle their religious, political and social problems. 

 4. Enriching the lifestyle, language and the general behaviors of the Hausa people in the media for better understanding among other tribes and citizens all over the world Through articles and pictures. 

 5. To provide a Bank of information which the whole world can benefit from it. 

 6. Reducing the level of stress among students in finding some information for their educational issues by providing such information. 

 7. Helping Couples with the basic information that will guide them on how to make their relationship better. 

 8. Providing wholesome entertainment for those seeking it from all over the world. 

 9. Informing the public what they need to know about what is happening in the world. 

10. Encouraging the Hausa people in showcasing their culture and heritage through the internet to the world at large. HAUSA 


DANGANE DA MU 

Bismillahir Rahmanir Raheem. 

Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu. 

Shafin www.haiman.com.ng Shafin Yanar Gizo ne da aka ƙirƙire shi don Yaɗa Bayanan da za
su Daɗa Wayar, Ilimantar, faɗakar, Zaburar,
sannan kuma su Nishaɗantar da Al'ummah Baki Daya a cikin zubi da salo mai Ƙayatarwa. 

In Shaa Allaah wannan Shafi zai himmatu wajen kawo wa Daukacin Al'ummah Muhimman Bayanan da Suka dace da su kuma wadanda zasu amfane su a kowane Fanni na rayuwar su. 

MANUFAR WANNAN SHAFI

Manufofin Wannan Shafin suna da Matukar yawa ta yadda ba zasu Zayyanu a Cikin Dan Karamin Lokaci Ba, amma ga Muhimmai daga cikin su :

 1. Yada Ilimin Addinin Musulunci ta hanyar zuba rubututtuka, Fatawoyin Malamai Mabanbanta tare da Littafan Musulunci a Harsunan Hausa, Larabci da kuma Turanci.

 2. Baiwa kowa damar bayyana Ra'ayin sa dangane da kowane irin batu ba tare da Tsangwama ba.

 3. Wayarwa da Jama'a kai dangane da wasu Matsalolin da suka shige musu Duhu dangane da Rayuwarsu ko kuma Addinin su.

 4. Kokarin ganin an habaka Harshe, Al'adu da kuma Dabi'un Hausawa ta yadda za'a sansu a duniya ta hanyar Rubuce-Rubuce da Hotuna.

 5. Samar da wani Banki ko Rumbun bayanai wanda mutane daga kowane lungu na duniya zasu iya amfana da shi.

 6. Saukakawa Dalibai wahalhalun da sukan sha wajen samun wasu bayanan da zasu taimaka musu wajen karatun su ta hanyar zuba irin wadannan bayanan.

 7. Taimakawa Magidanta Da Bayanan Da zasu dinga Wayar musu da kai Dangane da Zamantakewar AUREN su. 

 8. Samar Da Nishadi Ga Dukkan Masu Bukatar Sa daga ko ina suke a fadin duniya. 

 9. Sanar da Jama'a Abinda Ya Kamata SU sani Dangane da Abinda yake Faruwa a duniya. 

10. Karfafawa Hausawa Guiwa Wajen Ganin Suma Sun Shigo Harkar Yada Ilimi Da AL'ADU a Shafin Yanar Gizo Kamar Sauran Manyan Al'ummomi. No comments:

Post a comment

FITATTU GOMA

Total Pageviews

Translate

Featured post

WAƘAR CORONA 2

Waƙar Coronavirus 2 Bissmillahi Jallah sarki Rabbana Sarki gurina Za na fara da sunan ka Rabbana mahaliccina Za na yi waƙe ak...

Contact form