Showing posts with label Ban Dariya (Jokes). Show all posts
Showing posts with label Ban Dariya (Jokes). Show all posts

WA YA KASHE TSOHO?


WAYA KASHE TSOHO wata yarinyace tana xaune a cikin mota bus kusada ita akwai wani tsoho abinka ga yar xamani sai chat take tana murmushi shima tsohon sai leken wayar yake yana kallon abinda take rubutawa shima yana dariya ashe wan nan yarinyar ranta yabaci sai tayi rubutu kamar haka duk wata dukiya tawa aba mamata da babana domin ina cikin mota bus nanda minti daya bom zai tashi koda tsoho yaga abinda yarinya ta rubuta betsaya wata wata ba kawai yabude kofa yafado kasa akayi rashin sa a ya mutu TAMBAYA TSOHO SHENE YAKASHE KANSA KO KASHE SHI AKAYI

Share:

TA YI ABIN KUNYA


TAYI ABIN KUNYA

Wannan labari ya fito daga bakin wata amarya, tace:-
Wata rana a wurin aiki ne na ci wake mai yawa fiye da kima. Da na koma gida sai mijina ya tarbe ni da murna, ya ce mani: “Abar kaunata, yau zan ba ki mamaki da daren nan, a wajen cin abinci.” Don haka sai ya samo kyalle mai
duhu ya daure mani idanuwa, ya jagorance ni zuwa kan kujerar teburin cin abinci, ya zaunar da ni.
MHar ya kama kyallen zai kwance
mani ido, sai wayarsa ta kada. Sai
ya ce bari ya tafi ya amsa wayar,
idan ya dawo zai kwance mani
daurin kyallen idona. Ina zaune sai
cikina ya fara murdawa, domin
kuwa waken da na ci ya bata mani
ciki. A tsammanina, tun da mijina
bai kusa da ni, sai na karkace kafa
daya na burka tusa mai kara kuma
mai dan karen wari. Na dauki
hankici na fara fifita saboda warin
ya kau da sauri, kafin mijina ya
dawo. Cikin nawa ya sake rudewa,
sai na saki jiki na burka tusa har
sau uku kuma masu kara da wari,
fiye da ta farko. Babu abin da
nake sauraro sai muryar mijina
daga nesa yana ta magana a
waya. Ni kuwa domin in samu
sauki sai na yi ta sakin tusa ba
kaukautawa, ina jin dadi sosai,
cikina yana washewa. Da na ji
mijina ya gama magana a waya
kuma yana shirin dawowa wajena,
sai na ci gaba da fifita, domin in
kori warin tusar da na yi ta
burkawa. Da ya dawo sai ya ba ni
hakuri, ya ce mani: “Ina zaton dai
ba ki bude idonki ba tun da na
tafi.” Ni kuwa na ce ban bude ba
ko kadan. Daga nan mijin nawa ya
kwance mini kyallen idona. Abin
mamaki da kunya, sai na ga
abokan mijina su bakwai a
zazzaune a kujerun gaban teburin
abinci. Sun tottoshe hancinansu
da hankici saboda warin tusa ta
hmm hehehehe
Share:

Cakwakiya


😂🤣😅Mukyakyata😅🤣😂
      Wani dan fashine yaje super market zaiyi fashi zuwansa keda wuya. Saiya sami manager yasaka masa bindiga akansa yacewa ma,aikatanwajen sukawo masa kudi ko ya harbi manager sai managern yace karku bashi wlh bindigar wasace.sai barawon yace wlh bata wasabace sai managern yace to bani ingani saiyabashi sai managern yaga bata wasa bace saiya maidawa barawon bindigar sai yace kaikubashi wlh ta gaskece😂🤣
 Shin waye hamago acikinsu
  Kuyi share zuwa wasu group domin nishadi.......👅
Share:

ABIN DARIYA ABIN KUNYA


Abin dariya abin kunya 
  😁😂🤣😄🙈🙈🙈
 Wani saurayine yaje fira gidansu budurwarsa da daddare, suna cikin tadi kawai aka kirata a gida sai shima ya tashi xaije yadawo bai gaya mataba yawuce, kwatsam sai ga yayanta yadawo daga wajen aiki, yazauna agurinda saurayinta yatashi domin yasha iska kafin yashiga gida. kawai tana fitowa sai tazauna akan cinyarsa, tayimasa kissss💋🤭 sannan takamo hannunsa ta danna akan kirjinta🙈🙈 tace my sweet heart kaji yanda zuciyata take bugawa sbd syyrk.❤ tana daga kanta sai taga ashe yayantane ba sweet heart ba.😂😂😂
 idan kece ita yaza kiyi?
 kuma idan kaine yayanta yaza kayi?😜😁

  Just laugh as I laughed
Share:

CARRY OVER


CARRYOVER

Wani lecturer mai hannu daya yashiga lecture Hall don gabatar da Lecture akan Topic din ‘Karin-magana’ bayan ya gama karantar dasu nufin Karin-Magana.. Sai yace da Daliban idan an fahimta to kowa zai bada misalin karin magana guda daya,…nan take sai wata daliba ta daga Hannu, Lecturer yace ta fada: sai tace misali, hausawa na cewa “Hannu Daya Baya Daukar Jinkah”! Lecturer yayi Shiruuu ya dubeta yace Eh! Amma yana iya Bada ‘Carry over’ dan ubanki…..🤣🤣🤣
Share:

ƘAUNA TA GASKIYA


ALLAH SARKI KUN GA KAUNA TA GASKIYA 

Kanin mijintane yakawo masu ziyara ya iske ana gyran gidan saiyace antinmu lfy naga Ana gyara sai tace yayanku ne zai Kara aure tana maiwasa yace Kai dagaske tace ka tanbayi yayanku Yana fita saiyaje shagon yayanshi yake cewa Yaya ashe aure zaka Kara Sai yace wayafadama yace matarka Mana a mijin bayasan karyata matarshi saiyace ehhhh kanin yace Allah yasa alkhairi Yana tafiya sai mijin yay tunanin bai kamata ya karyata matarshi ba Kawai sai yakara aure gudun kar kanin yaraina Mai Mata

Kaji so na gaskiya Allah ya baku mazaje masu sanku kamar shi 😄🤣🥺
Share:

FULANI BA DAMA


Musha Dariya wani ba fulatani ne yakai saniyarsa kasuwa dan ya sayar yawuni ba'a siyaba da yadawo sai matarshi tace Ina kajene saiya gaya Mata yanda akayi saitace in sati yadawo kakoma kace tanada ciki haka kuwa akayi yana zuwa kasuwa yace tanada ciki nanda nan aka Saya akabashi kudi masu yawa dan fulani yace hakane ana nan sai akazo neman auren yarshi sai liman yace sadaki 10.000 dan fulani yace aa aramma akara saboda yarinya nan tana da ciki hhhhhhhhhhhhhhhhh hmmmm

Share:

SABODA KUƊI

SABODA KUDI!
Wata yarinya ce aka yi wa cikin shege, mahaifinta da mahaifiyarta suka kama dukanta suna cewa ta gaya musu wanda ya yi mata shi. Yarinyar ta ce wani mai kudi ne na shiyyarsu yayi mata shi. Da aka je aka kira mai kudin, aka tambaye shi, sai ya kyale su har sau uku, sannan ya ce: “Ni ne na yi mata. Idan ta haifi namiji zan ba babanta Naira miliyan 5, mahaifiyarta Naira miliyan 3, yarinyar kuma Naira miliyan 2. Idan kuma ta haifi mace, zan ba babanta Naira miliyan 3, innarta Naira miliyan 2, ita kuma yarinyar Naira miliyan 3” Ya ci gaba da cewa: “Idan kuma cikin ya zube…” Bai ida maganarsa ba sai baban yarinyar ya yi farat ya ce: “Sai ka sake yi mata wani cikin!”hhhhhh 😂🤣🤩

Share:

WHAT WILL YOU DO?


Okoro has been owing you *#40,000* since June last year and has refused to pay.

Yesterday you begged him to give you even if it is *#20,000* and forget the rest because of a situation you found yourself this season.

He said he has only about *#17,000* in his account and can only afford to send *#15,000* to you. 

As half bread is better than none, you had no option than to accept.

You woke up the next morning to see an alert of *#150,000k* with *36* missed calls from him because your phone is always on silent at night and several messages from him begging you to transfer *#135,000* back to him. He said he made a mistake, he wanted to send *#15,000k* and added one extra *0* instead.

Sincerely speaking what will you do?

I don laff tire ooo..😄😄😄😄😄😄😄😄😄
Copied from another group.

Please let us see our answers???

(someone sent this to me,Its just so funny so I decided to send it here)
Share:

KO KA SHEKARA BAKA YI DARIYA BA SAI KA YI YAU


KO KA SHEKARA BAKAYI DARIYA BA TO YANXU
KA SHIRYA ZA KAYI KODA MURMUSHI NE..
DAN-GWARI DA 'YAN SANDA!!!-----------
'
''Wani Bagwari ne ya je kasuwayana aikin dako,
sai rigima takaure; ’yan sandan kwantar
datarzoma suka zo kasuwar sunatambayar
mutane daya bayan daya. Suna cewa: “Kai wane
ne, mene ne aikinka.” Kowa yana amsa
tambayoyin daidai yaddaake bukata. Sai tambaya
ta zo kandangwari, aka tambaye shi mece ce
sana’arsa. Maimakon yaamsa da cewa yana
sana’ar dako ne, sai ya ce: “Mu munadaukar
kayanmutane ne.” Nan take ’yan sandan suka
kama shi, suka suburbudeshi kadan suka saka
shi a motarsu.
Share:

SAURAYI ƊAN GANGANCI


SAURAYI DAN GANGANCI

Wani saurayi ne yaje wajen budurwar sa hira. Suna cikin hirar sai NEPA suka kawo wuta. Sai ya tambaye ta yace yanaga ko'ina da wuta amma banda gidan ku? sai tace wlh lokacin ana ran sama shine iska ta tsinke WAYAR. Sai yace to meyasa baku kira Yan NEPA sun gyara ba? sai tace wlh mun kira su sunce zasu zo gashi yau har kwana 2 shuru. Sai yace bakomai, abinda za'aji shiga gida kisa YARA SU FITOMIN DA TSANI DA Kuma FILAYA. Sai tace haba kawai ka barshi za'a gyara, SWEET HEART kaga ba aikin ka bane. Sai yace haba MY LOVELY ai abin duk bogi ne. Aka fitomai da TSANI DA SAURAN KAYAN AIKI ya hau FALWAYA ya fara aiki. Can zuwa wani dan lokaci sai budurwar sa taji yayi wani MUGUN IHU HADE DA KARA wuta ta jashi ya fado cikin KWATA A SUME. bayan ya farfado daga suman da yayi, ya tashi zaune yana daga kansa sai yaga budurwar sa da baban ta da babarta da yaran gidan gaba 1 da kuma sauran yaran unguwar suna mai sannu. can saiji yayi wata karamar yarinya kanwar budurwar sa tace: LAAAAAA, AUNTY SAURAYIN KIYAYI KASHI A WANDO.

HAHAHHAHAHAAHHAHAHA

Wai idan kaine yazakayi????
Share:

WA YA FI WANI ƘWAREWA?


WA YAFI WANI KWAREWA?

Wata rana wata budurwa taje gidan su kawar ta sai ta hadu da wani gayen xamani !!! Ga yanda hirarsu ta kasance:- 

Saurayi:- Salam ‘yan mata ya kike?

Budurwa:- Lapia kalau. Alhamdulillah!

Saurayi:- Can I know ur name plz?

Budurwa:- Ehhmmm Maryam… ! Tana yi tana satar kallon shi da gani yakwanta mata arai !!!

Saurayi:- Inane gidanku?

Budurwa:- Tayi wuf ta nuna gidan Qawar ta,kasantuwar Qawar tata masu kudi ne!

Nan sukai exchanging numbers, kullum zai zo saiya kira ta, dan haka takanshirya ta tafi can gidan Qawar anan suke zance, tayi hakan ne danya dinga mata alkhairi da yawa! Asalin gidansu kam talakawa ne authentic, a hakan suna tare ya dingayi mata kyauta kala kala! Wata ran ba wataran ba sai akayi rashin dace wayar sa ba caji kuma gashi yaxo xance yana kofar gidan; Anan ne ya samu wani yaro yace kai kira min Maryam! Sai yaron yace yau bata zo ba! Saurayi yace daga ina? Yaro kam yace daga gidansu.. !

Saurayi:- Au daman banan bane gidan su? Yaro yai gaba yana cewa zo in kaika gidan su, basu karasa ba ya hange ta tana ta tuyar dankali, ga yara sun yayyabeta Yana karasawa ya tsuguna yace ‘yan mata a bani dankali, tana jin muryar shi ta dago suka hada ido, ta mike ta ruga gida aguje, daman gidan ‘kasa ne, yace ki daina gudu ni tsakani da Allah nake son ki,daga nan ya aika afada ma iyayen ta gobe zai turo a rushe gidan ayi musu ginin xamani!

Haka kuwa akayi bayan kwana 2, sai dai wata sabuwa inji ‘yan caca; Tun ranar da aka rushe gidan babu saurayi

ba labarin shi! ! HAHAHHAHAHAHHAHA

Tambaya anan tsakanin Saurayi da budurwa waya fi iya kwarewa wajen YAUDARA???
Share:

IRO MAI SHAYI


Iro me shayi . Anyi wani bawan Allah me suna IRO, sana'ar sa saida shayi (tea) dabi'ar sa shine baya dawowa daga sana'ar sa sai misalin karfe 1:00 am na dare. Kwatsam wata rana ya dawo sai yaji anata gardama a wani lungu koda ya labe don ganin suwa ke gardama a wannan dare sai yaga mutane guda uku
, sai yaji daya daga cikin su ! yace nafiku sauri, sai sauran biyun sukace ! Karya kake sai yace to ayi rigerigen zuwa bangon duniya sai can yaji shuru kamar na minti 3 uku sai yaji ance ! Nine na daya sai yaji ance ! Nine na biyu sai yaji ance ! Nine yakamata inyi na farko amma saboda tuntube danayi da dutsen uhudu ne yasa ni nayi na karshe, Iro na labe yana sauraron abin al'ajabi kwatsam sai yaji ance ! Toh ayi rige rigen taba kan me shayi. Idan kaine ko kece IRO yazakiyi??
Share:

UWAR GULMA

*UWARGULMA*
Wasu matan aure ne su 3 suka je rafi dibar ruwa, a hanyarsu ta
dawowa gida, sai suka shiga
hirar duniya, suna fadawa juna
matsalolinsu da laifukansu.
Ta farko ta ce:
Ni laifina shi ne, kullum idan mijina baya nan, sai na satar masa kudi,💵 idan ya dawo yana cigiya, sai na ce 'yan uwansa ne suka shiga dakin, da haka da haka duk na hada shi da 'yan uwansa👩‍👩‍👧‍👧. _Na san ko idan ya gano gaskiya an banu,😂 don Allah ku taya ni addu'a_🙏🏻.
Ta biyun ta ce:
To ai ke wannan qaramin laifi ne😳, ni 'ya'ya goma na haifa a gidan
mijina, amma duka ba nasa ba ne; duk na rariya ne (shegu ne). Na san duk ranar da ya gane hakan na shiga 9 🙀, "ni ma ku taya ni addua🙏🏻 .
Ta ukun sai hawaye suka riqa zubowa
daga idanuwanta, da kawayenta biyun suka tambayeta, me take yi wa kuka? Sai ta ce "ni laifina daya ne👆🏻... _ta ci gaba da kuka_😫, da kyar suka rarrasheta ta yi shiru, suka qara tambayarta, sai ta ce 👉🏻 *mutum 50* ke *gidan yari*🏣 a dalilina, ga shi ina bakin cikin rabuwa daku😡 don ba shakka zaku shiga sahun wadancan 50 din, don bana iya barin magana a cikina😷, yanzu hirar nan da mukai daku, har na qagara in je gari in ci gaba da yadawa mutane,😜 _"ku taya ni addu'a"_
*MENE NE MAFITA??*😳😳😳 *Mata kenan* 😜😜😜....
Share:

HALIMA CE TA GAYYACE NI

HALIMA CE TA GAYYACE NI

 Halima ce ta gayyace ni
Maiduguri bikin yayarta kawai sai na haɗa kaya na nufi maiduguri Ina
zuwa sai naga jama'a suna ta zabga gudu, gudun tsira ai kuwa sai na
bisu muna ta famfalaƙi sai da muka yi kilo mita 25 sannan muka
samu inuwa mu huta. Na ciro waya don in tambayi Halima unguwarsu
sai ta ce "HABA SARKIN LOVE AI NI WASA NAKE MAKA BAN TAƁA
ZUWA MAIDUGURI BA NI 'YAR KANO CE" Sai na fashe da kuka mutane
suka yo kaina ana tambayana mai ya faru naƙi yin magana Can sai naji
ance "GA SUNAN TAHOWA" Nan muka kara kwasa a guje muna gudu
har muka shiga Gombe a kasa Wai me ya kamata nayi wa
HALIMA ????????
Share:

BANDA DARIYA DA YAWA

BANDA DARIYA DA YAWA
-
AMSA KAWAI NAKE
BUKATA
+
+
Wasu mutane ne su biyu suna zaune suna hira a majalisa sai suka
fara dauko labarin yaransu
suna fadi....
Shi na
farko sai yace " hmm ai yarona yafi kowa wawanci a ganina domin abin nashi yayi nisa.!
Sai na biyu yace"
ai naka yaron mai hankali ne sosai akan nawa.
Suka yita ja'inja sai suka ce to mukirasu kawai agwada..
sai
suka kira yaran nasu domin su jarrabasu su suga wanda yafi wawanci.
Mutum na farko:
Sai yakira dansa yace " Auwal zo kaje kasuwa
ka sayo min sabulu"
yaron yanazuwa
sai
ya kama hanya ya tafi.
Sai Baban yace kagani ko tsabar wawtarsa ko kudin bai karba ba
ya kama hanya yatafi ko?
sai Mutum na biyu:
ya ce Wannan ne kake kira wawtar?
Bari ka gani.
Sai ya kwala wa dansa kira.. "
yana xuwa sai yace kaje
gida ka duba ko inanan.
Sai ya kama hanya yatafi, can sai gashi ya dawo yace:
Baba naje na tambayi
mama tace baka nan"
,
To wai anan wayafi wawta acikin
yaran nasu ?
na 1 ko na 2 ?
Share:

DIFFERENCES BETWEEN ORDINARY THIEF AND A POLITICIAN

What is the difference between an Ordinary Thief (OT) & a Political Thief (PT) ?

1.The Ordinary Thief steals your Money, bag, watch, gold chain etc.
But, The Political Thief steals your future, career, education, health & business !

2. The hilarious part is :
The Ordinary Thief will choose whom to rob. But, you yourself choose the Political Thief to rob you.

3. The most ironic one :
Police will chase and nab the Ordinary Thief. But, Police will look after and protect the Political Thief !
That’s the travesty cum irony of our current society!
And, we blindly say we are not blind !

👍 *Too good not to share*😉
Share:

UNA WELL DONE OOO

UNA WELL DONE ooO!
A person is a person, but wen he enters;
~ Hospital..... Patient
~ Taxi...... Passenger
~ Shop....customer
~ School...student
~ Stadium... Fan
👉But my Question is .. What do we call a person who enters TOILET?

Am waiting for answer
Share:

MIJIN BAHAUSHIYA

➡MIJIN BAHAUSHIYA

KAFIN AURE

Na kiraki dazu da sassafe ba'a dauka a l0kacin nasan baki tashi ba na katse miki barci S00RY

murya KASA KASA jiya na miki tambaya amma baki amsamin tambayata ba, ina jira SWEETY

Ranki ya dade wanka kikayi yanzu da sanyinnan koda yake kedin ai yar gayu ce BABYNAH

DA ALLAH kada kici wake da shinkafa yanzu bari na aik0 miki KAZA da MaltinA kinji H0NEY

Ah Ah haba dan ALLAH my LADY tah0 a hankali mana kada kiji ciw0 ki sani a tara mana my S0UL

BAYAN AURE

kina da matsala WALLAHI TALATUWA dan rainin way0 ayi ta kiranki kina ta shegen barcinnaki k0

MURYA A SAMA wai me yasa baki da biyayyane na miki tambaya jiya baki cemin k0mai ba

In banda tsabar rashin sanin ciw0n KAI ina ke ina wanka da sanyin nan k0 da yake ai jikinki ne

 Rainin way0 ke ba zaki ci tuw0 ba kaina zaki dafa kici kada ALLAH sa kici cikin waye

Wai kina inane ke baki san kiyi sauri bane kina ganin yanda na kwas0 bala'in yunwa haba

😂😂😂😂😂😂
Send to mazan Hausawa and see their response SHIN DAGASKENE HAKA KUKE MAZAN HAUSAWA?
Share:

ITA TA KAI KANTA

ITA TA KAI KANTA
{Kurma mai ciki}

Wata kurma ce Allah Ya Jarrabe ta da masifar son aure kamar ta kai kanta gidan miji. Ana cikin haka ta sami saurayi suka kulla soyayya har Allah Ya nufe su da aure,bayan tarewa ba da jimawa ba sai Allah Ya ba amarya kurma ciki,tun ba'a je ko'ina ba ta fara laulayin ciki amaye-amaye zazzabi da ciwon kai tabi duk ta rame da kyar dai har lokacin haihuwa yayi, Kurma dai ta haihu a daddafe taji irin abin da 'Yan'uwa mata keji wurin haihuwa,akai suna ta tafi gida wanka bayan ta gama wanka akai-akai ta dawo tace bata komawa ta sake shan irin wannan wuya, karshe dole sai dai auren ya mutu.
Yanzu haka zancen nan da nike da ku kurma na nan gida kememe taki aure kwata-kwata sai dai kawai in an ce mata zo muje barka wance ta haihu ta tambaya ''Haihuwar farko ce koko bata farko bace? In ance ta fari ce sai tace''WAYYO BA TA SANI MUJE AI MATA BARKA'' Inko taji ba haihuwar fari bace sai tace''BANI ZUWA ITA TAKAI KANTA''
Nima ina jin labarin na bushe da dariya sannan nace''KURMA KEMA KE KIKA KAI KANKI''ehe.
Share:

Total Pageviews

Featured post

WAƘAR CORONAVIRUS 01

WAƘAR CORONAVIRUS 01  Bissmillahi da sunan rabbana  Haiman ayau zan fara batuna Tsira da amincin Allah ga adali Manzona Da Sahabbai da Tabi’...

Blog Archive