Showing posts with label Ban Dariya (Jokes). Show all posts
Showing posts with label Ban Dariya (Jokes). Show all posts

Tuesday, 3 September 2019

UWAR GULMA

*UWARGULMA*
Wasu matan aure ne su 3 suka je rafi dibar ruwa, a hanyarsu ta
dawowa gida, sai suka shiga
hirar duniya, suna fadawa juna
matsalolinsu da laifukansu.
Ta farko ta ce:
Ni laifina shi ne, kullum idan mijina baya nan, sai na satar masa kudi,💵 idan ya dawo yana cigiya, sai na ce 'yan uwansa ne suka shiga dakin, da haka da haka duk na hada shi da 'yan uwansa👩‍👩‍👧‍👧. _Na san ko idan ya gano gaskiya an banu,😂 don Allah ku taya ni addu'a_🙏🏻.
Ta biyun ta ce:
To ai ke wannan qaramin laifi ne😳, ni 'ya'ya goma na haifa a gidan
mijina, amma duka ba nasa ba ne; duk na rariya ne (shegu ne). Na san duk ranar da ya gane hakan na shiga 9 🙀, "ni ma ku taya ni addua🙏🏻 .
Ta ukun sai hawaye suka riqa zubowa
daga idanuwanta, da kawayenta biyun suka tambayeta, me take yi wa kuka? Sai ta ce "ni laifina daya ne👆🏻... _ta ci gaba da kuka_😫, da kyar suka rarrasheta ta yi shiru, suka qara tambayarta, sai ta ce 👉🏻 *mutum 50* ke *gidan yari*🏣 a dalilina, ga shi ina bakin cikin rabuwa daku😡 don ba shakka zaku shiga sahun wadancan 50 din, don bana iya barin magana a cikina😷, yanzu hirar nan da mukai daku, har na qagara in je gari in ci gaba da yadawa mutane,😜 _"ku taya ni addu'a"_
*MENE NE MAFITA??*😳😳😳 *Mata kenan* 😜😜😜....

HALIMA CE TA GAYYACE NI

HALIMA CE TA GAYYACE NI

 Halima ce ta gayyace ni
Maiduguri bikin yayarta kawai sai na haɗa kaya na nufi maiduguri Ina
zuwa sai naga jama'a suna ta zabga gudu, gudun tsira ai kuwa sai na
bisu muna ta famfalaƙi sai da muka yi kilo mita 25 sannan muka
samu inuwa mu huta. Na ciro waya don in tambayi Halima unguwarsu
sai ta ce "HABA SARKIN LOVE AI NI WASA NAKE MAKA BAN TAƁA
ZUWA MAIDUGURI BA NI 'YAR KANO CE" Sai na fashe da kuka mutane
suka yo kaina ana tambayana mai ya faru naƙi yin magana Can sai naji
ance "GA SUNAN TAHOWA" Nan muka kara kwasa a guje muna gudu
har muka shiga Gombe a kasa Wai me ya kamata nayi wa
HALIMA ????????

Friday, 5 July 2019

BANDA DARIYA DA YAWA

BANDA DARIYA DA YAWA
-
AMSA KAWAI NAKE
BUKATA
+
+
Wasu mutane ne su biyu suna zaune suna hira a majalisa sai suka
fara dauko labarin yaransu
suna fadi....
Shi na
farko sai yace " hmm ai yarona yafi kowa wawanci a ganina domin abin nashi yayi nisa.!
Sai na biyu yace"
ai naka yaron mai hankali ne sosai akan nawa.
Suka yita ja'inja sai suka ce to mukirasu kawai agwada..
sai
suka kira yaran nasu domin su jarrabasu su suga wanda yafi wawanci.
Mutum na farko:
Sai yakira dansa yace " Auwal zo kaje kasuwa
ka sayo min sabulu"
yaron yanazuwa
sai
ya kama hanya ya tafi.
Sai Baban yace kagani ko tsabar wawtarsa ko kudin bai karba ba
ya kama hanya yatafi ko?
sai Mutum na biyu:
ya ce Wannan ne kake kira wawtar?
Bari ka gani.
Sai ya kwala wa dansa kira.. "
yana xuwa sai yace kaje
gida ka duba ko inanan.
Sai ya kama hanya yatafi, can sai gashi ya dawo yace:
Baba naje na tambayi
mama tace baka nan"
,
To wai anan wayafi wawta acikin
yaran nasu ?
na 1 ko na 2 ?

Monday, 1 July 2019

DIFFERENCES BETWEEN ORDINARY THIEF AND A POLITICIAN

What is the difference between an Ordinary Thief (OT) & a Political Thief (PT) ?

1.The Ordinary Thief steals your Money, bag, watch, gold chain etc.
But, The Political Thief steals your future, career, education, health & business !

2. The hilarious part is :
The Ordinary Thief will choose whom to rob. But, you yourself choose the Political Thief to rob you.

3. The most ironic one :
Police will chase and nab the Ordinary Thief. But, Police will look after and protect the Political Thief !
That’s the travesty cum irony of our current society!
And, we blindly say we are not blind !

👍 *Too good not to share*😉

UNA WELL DONE OOO

UNA WELL DONE ooO!
A person is a person, but wen he enters;
~ Hospital..... Patient
~ Taxi...... Passenger
~ Shop....customer
~ School...student
~ Stadium... Fan
👉But my Question is .. What do we call a person who enters TOILET?

Am waiting for answer

Saturday, 29 June 2019

MIJIN BAHAUSHIYA

➡MIJIN BAHAUSHIYA

KAFIN AURE

Na kiraki dazu da sassafe ba'a dauka a l0kacin nasan baki tashi ba na katse miki barci S00RY

murya KASA KASA jiya na miki tambaya amma baki amsamin tambayata ba, ina jira SWEETY

Ranki ya dade wanka kikayi yanzu da sanyinnan koda yake kedin ai yar gayu ce BABYNAH

DA ALLAH kada kici wake da shinkafa yanzu bari na aik0 miki KAZA da MaltinA kinji H0NEY

Ah Ah haba dan ALLAH my LADY tah0 a hankali mana kada kiji ciw0 ki sani a tara mana my S0UL

BAYAN AURE

kina da matsala WALLAHI TALATUWA dan rainin way0 ayi ta kiranki kina ta shegen barcinnaki k0

MURYA A SAMA wai me yasa baki da biyayyane na miki tambaya jiya baki cemin k0mai ba

In banda tsabar rashin sanin ciw0n KAI ina ke ina wanka da sanyin nan k0 da yake ai jikinki ne

 Rainin way0 ke ba zaki ci tuw0 ba kaina zaki dafa kici kada ALLAH sa kici cikin waye

Wai kina inane ke baki san kiyi sauri bane kina ganin yanda na kwas0 bala'in yunwa haba

😂😂😂😂😂😂
Send to mazan Hausawa and see their response SHIN DAGASKENE HAKA KUKE MAZAN HAUSAWA?

Wednesday, 26 June 2019

ITA TA KAI KANTA

ITA TA KAI KANTA
{Kurma mai ciki}

Wata kurma ce Allah Ya Jarrabe ta da masifar son aure kamar ta kai kanta gidan miji. Ana cikin haka ta sami saurayi suka kulla soyayya har Allah Ya nufe su da aure,bayan tarewa ba da jimawa ba sai Allah Ya ba amarya kurma ciki,tun ba'a je ko'ina ba ta fara laulayin ciki amaye-amaye zazzabi da ciwon kai tabi duk ta rame da kyar dai har lokacin haihuwa yayi, Kurma dai ta haihu a daddafe taji irin abin da 'Yan'uwa mata keji wurin haihuwa,akai suna ta tafi gida wanka bayan ta gama wanka akai-akai ta dawo tace bata komawa ta sake shan irin wannan wuya, karshe dole sai dai auren ya mutu.
Yanzu haka zancen nan da nike da ku kurma na nan gida kememe taki aure kwata-kwata sai dai kawai in an ce mata zo muje barka wance ta haihu ta tambaya ''Haihuwar farko ce koko bata farko bace? In ance ta fari ce sai tace''WAYYO BA TA SANI MUJE AI MATA BARKA'' Inko taji ba haihuwar fari bace sai tace''BANI ZUWA ITA TAKAI KANTA''
Nima ina jin labarin na bushe da dariya sannan nace''KURMA KEMA KE KIKA KAI KANKI''ehe.