Skip to main content

Posts

Showing posts with the label Daily Reminder

SUN YAUDARE KA...

🚫 SUN YAUDAREKA DA CEWA KAI YARO NE KARAMI.
Daga malama Aisha isah.
Ku kyaleshi yaro ne karami. Ku saukaka masa yaro ne karami. Ku rabu dashi yaro ne karami 
Yana saba umurnin 'iyayensa, ya daga musu sauti, amma mutane suce a kyaleshi yaro ne karami.‼
Yana yawo da abokan banza, yaki dawowa gida sai cikin dare, idan kuma za'a hukuntashi mutane suce matashi ne zai daina yaro ne karami.‼
Baya sallah, yana karya sannan yana daukan kayan mahaifiyarsa ba tambaya, dukda haka sai ace arabu dashi yaro ne karami.‼
Haka muka lalace da daukan kura_kuran yarammu dana abokan arzikimmu a matsayin yarinta, Kalmar yarintan kuma 'ita taci gaba da basu lasisin yin abinda suka gadama.
A fayyace yake, wannan yaudara ce babba, ya jama'a musani shifa farawar shekarun samartaka shine farkon lokacin daura nauye nauyen shari'a ga yarammu, lokacine da mala'iku suke fara rubuta abinda suke aikatawa kuma za'a musu hisabi akansu. Kenan kuwa wadannan shekaru shekaru ne na hankali da nutsuwa da sh…

DOMIN RAGE YAWAITAR FYAƊE

Kaɗan Daga Cikin Abubuwan Da Idan Iyayenmu Mata Suka Kiyaye Insha Allah Za A Samu Sauƙin Yawaitar Fyaɗe
Daga Abba Adam Isah
1. Ki gargadi 'yar ki kada ta kuskura ta zauna a cinyar wani, koda kanin babanta ne ko Almajirin gidansu. . 2. Kada ki dinga canja kaya a gaban 'ya'yanki wadanda suka kai kamar shekara biyu. Ki dinga cewa su fita. . 3. Kada ki yarda wani babban mutum ya dinga kiran 'yar ki da "Mata ta" ko "Amarya ta" dds. . 4. Idan 'ya'yanki suna wasa da wasu yaran, ki dinga lura wane irin wasa sukeyi. Saboda wasu yaran suna wasa da al'aurar junansu. . 5. Kada ki matsawa 'yar ki zuwa wajen wanda ba ta so ta je wajensa. Kamar wani me siyar da kayayyaki ko makamancinsu. . 6. Ki saka lura sosai idan kika ga dan ki ko 'yar ki sun shaqu da wani mutum a waje kuma suna son zuwa wajensa. . 7. Kada ki bari dan ki ko 'yarki su dinga yawo ba riga ko wando a cikin gida balle su fita waje. . 8. Idan kin yiwa 'yar ki kwalliya, to ki gaya mata iya gidajen da za t…

TSORON ALLAH KE KAWO DARAJA BA ILIMI BA

TSORON ALLAH KE KAWO DARAJA BA TARUN ILMI BA. ___________________
Hakika mai ilmi yakan samu gata ne da tsoron ALLAH ba da tarin ilmi da yake dashi ba, tabbas ayoyi da hadisai da dama sun mana ishara akan haka. wani mai waka yake cewa:-
لوكان فى العلم من دون التقى شرف لكان أشرف خلق الله إبليس 
MA'ANA: Da'ace yawan ilmi batare da taqawa ba shine daukaka, to da yakasance mafi daukaka daga cikin halittun ALLAH shine Iblis.  Tabbas wannan zance haka yake, ya ALLAH muna rokonka da kanisantamu da ilmin da babu taqawa acikinsa, sannan ka bamu ilmi mai taqawa acikinsa....!
#Zaurenfisabilillah
Telegram: https://t.me/Fisabilillaaah

IS DOOMSDAY NEAR?

Is Doomsday Near? 10 Major Signs Before the World Ends
Ten major things that are connected to one other as the Prophet (PBUH) said in a hadith, they are like beads in a necklace, if you cut it all, the beads will start falling one after the other. And that’s how the major signs will occur. The moment one of them will occur, then the other ones will follow.
Hudhayfah narrates:
“Once Prophet Muhammad (PBUH) came to us, and while we were talking about the signs of the Day of Judgement. He told us
_“The Day of Judgment shall not occur until you see ten signs before it: the smoke, the Antichrist, the beast, the sun rising from the west, the descent of Jesus, son of Mary, the coming of Gog and Magog, and three earthquakes (that shall shake this earth) one of them in the west and in the east and the third in the Arabian Peninsula and the 10th of them, the final one of these signs is a fire that shall appear from Yemen and it shall gather people or force them to go to their place of resurrection …

ABUBUWA BIYAR NA HAƁAKA HANKALI

*ABUBUWA GUDA BIYAR (5) NA HABAKA HANKALI:*
1- Mayar da al’amura ga Allah kan duk abin da ya dame ka 2- Samar wa zuciya yaqiini wanda zai saukaka maka radadin kaddara mai daci 3- Qana’a da yalwar zuci: mai qana’a sai ka iske shi da cikar hankali ba za ka iske shi cikin kidimewa da daburcewa ba. Yana da girmama kai amma ba girman kai ba! 4- Sanin bambanci tsakanin masoyi da makiyi domin mu’amalantar kowane cikinsu bisa doron karantarwar Shari’ah. 5- Zaben abokiyar rayuwa(wato matar aure) bisa la’akari da iymaninta da kuma addininta kamar yanda Manzon tsira- sallal Laahu ‘alayhi wa sallam- ya koyar da mu.
Wadannan kadan ne daga cikinsu.
_Shaykh Muhammad Bin Uthman_ _[HafizahuL-Laah]_

MUTUNCI ABIN SHA'AWA

*DAGA TASKAR MAL ABDULLAHI A ASSALAFEEY (ABU KHADIJAH)*

*MUTUNCI ABIN SHA'AWA* 
👉 Duk macen da kaga tana saka hutunanta a d.p ko status a social media's to akwai dayan abubuwan nan.
1- Kodai tana neman miji/saurayi
2- Kodai ba ta san mutuncin kanta ba.
3- Kodai tana so ace tana da kyau. Ko tayi kyau, ko ace mata "wow you look good" ko "you are cute" da sauransu.
4- Kodai don ace tana da farin jini, har ma ace tana da followers 10,000 ko fiye da haka.
5- ko kuma dai haka taga babarta tana saka kayan iskanci.
6- Ko kuma haka ta taso taga iyayenta suna yi.
7- ko kuma dama bata san daraja da mutuncin ta ba! 
8- kai ko kuma dama ita ba musulunci ne a gabanta ba!
9- Ko kuma tana koyi da 'yan huta wato mawaka, da yan film.
👉 Yan uwana/ iyayena mata, wallahi darajarku da mutuncin ku sun huce yadda kuke tunani! Ku boyeku akeyi yadda ake boye kudi. 
*Amma wallahi ba'a sayan mutunci ta hanyar nuna tsiraici.* 
Amma wallahi duk wacce kaga tana bayyana kanta, to, bata san …

WANDA YA YI TSAYUWAR DARE

Wanda ya yi tsayuwar dare (Sallan dare) shi da matarsa Addu'ar Annabi (saw) zata same sa
عن أبي هريرة قال قال رسول الله صلى الله عليه وسلم رحم الله رجلاً قام من الليل فصلى وأيقظ امرأته فإن أبت نضح في وجهها الماء رحم الله امرأة قامت من الليل فصلت وأيقظت زوحها فإن أبى نصحت في وجهه الماء.
Daga Sahabi Abi Huraira (R) ya ce, Manzon Allah (saw) ya ce, Allah ya jik'an mutumin da ya tashi cikin dare, ya yi Sallah, kuma ya tashi matarshi, idan tak'i se ya yayyafa ruwa a fuskarta. Allah ya jik'an matar da ta tashi cikin dare zata yi Sallah, ta tashi mijinta idan yak'i se ta yi yayyafi ruwa akan fiskarsa.
Imam Abu Daawud ya ruwaito, kuma Albaniya ya ingantashi, Dariqus-salihin (61,pg)
Note: •Ba 'karamin rashi bane ace magidanta basu ta6a yin aiki da wannan hadisi ba. •Sannan ma'auratan da suke aiki da wannan hadisi zasu rik'a raya gidan su, da samun farin ciki da annushuwa. •Sannan mata, idan mijin ki bai San wannan hadisi ba, kada kiyi saurin fara yayyafa mishi ruwa ra…

TRUST

TRUST 
In The Name Of Allah, The Most Gracious, The Most Merciful.
Brothers and sisters in Islam, our daily reminder today is going to talk about trust.
Trust is very important aspect of man's responsibility. A good Muslim must keep trust and not betray it. If one is the head of a place, those under him are to put in him trust, he should therefore treat them well for Allah shall ask how he has treated them. The same applies to one's wife and children, they are put in one's care and must be taken care of. If a teacher keeps some money for the care of a student, the student should not say that the money is lost, it is trust (Amanah). One may be appointed a trustee of an orphan's property until he grows up, he should carry out his responsibility to the best of his ability because it is amanah which must be discharged. Positions of responsibilities are a trust which must not be abused.
Allah says in the Holy Qur'an: 
──────⊹⊱✫⊰⊹────── Surah Al-Ma'idah
Verse 1 ──────⊹⊱✫⊰⊹──…

HALAYEN MUTANE BAYAN RAMADAN

*Halayen Mutane Bayan Ramadan*🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Halayen mutane a bayan Ramadan ya kasu kashi 4.
👉🏻 *Kaso na farko* Sune wadanda ta sanadiyyar watan Ramadan Imanin su ya karu, suka kara kusanci da mahaliccinsu, suka lizimci aikin da'a tareda kokari wajen nesantar aikin laifuka...... *Madallah da wanda ya fada a wannan kaso*👌🏻
👉🏻 *Kaso na biyu*  Sune wadanda bayan Ramadan suka koma ruwa wajen lizimtar manyan ayyukan laifuka bayan a cikin Ramadana kuma sun kame basu aikatawa..... *Wadannan sun zama masu bautar Ramadana, Allah ya tsaremu*🤦🏻‍♂
👉🏻 *Kaso na uku* Sune wadanda suke tsaka tsakiya a bayan watan Ramadana, wani lokacin su aikata ayyukan alkhairan da suka saba aikatawa a watan, wani lokacin kuma sai shaidan ya rinjayesu........ *Tsira da kubutarwa su tabbata ga wannan kaso*🙏🏻
👉🏻 *Kaso na Hudu* Wadannan sune kaso na karshe wadanda daman basuci ribar watan Ramadana ba haka nan ma bazasuci riba bayansa ba, daman yayi dai dai da fadar Manzon Allah (SAW) da yake cewa: *"da yawa…

KADA KU HANASU IN SUN TAMBAYE KU

*_KADA KU HANA SU IDAN SUN TAMBAYE KU!!!_*

Dukkan Yabo ya tabbata ga Allah shi kadai.
To ya halarta mata suje masallaci suyi salla, idan sun kiyaye wasu sharuɗa. Amman baya cikin sharaɗin cewa sai muharraminsu ya rakasu, saboda haka babu komai akan su suje masallaci suyi salla ba tare da muharrami ba. 
*An faɗa a cikin Fataawa al-Lajnah al-Daa’imah, 7/332 cewa:* Ya halarta wa mace musulma tayi salla a masallaci kuma mijinta bashi da iko ya hanata idan ta tambayi izininsa akan zata je, saboda haka matuqar dai tayi shiga ta kamala, ta rufe jikinta. An karbo daga ɗan ‘Umar yace: Naji Manzon Allah (ﷺ) yace: “Idan matanku suka tambayeku izini zasu je masallaci, to ku basu izini.” A wata ruwayar kuma, “Kada ku hana mata zuwa masallaci idan suka tambaye ku izini.” Bilal – ɗan Abdullahi ibn Umar – yace, “Da yardan Allah, zamu hana su.” Sai Abdullahi yace dashi, “Ina ce maka Manzon Allah (ﷺ) yace.…’ kai kuma kana cewa, zaka hana su?!” Duk waɗan nan ruwayat ɗin suna cikin Muslim.
Idan mace bata ts…

MU IYA BAKIN MU!

*MU IYA BAKINKIN MU!!!*

 *Sai ka Rasa Wa Ake Wa Qorafin?!*
Mahaliccinmu dai shi ya farlanta mana azumtar ramadana, kuma shi yayi alqawarin bada ladansa, amma mu kan manta da wannan, a maimakon mu shagala wajen bauta dan ganin azumin mu ya inganta, sai muka bige da yawan qorafe qorafe, da yawan fadin azumin nan akwai wahala, azumin nan ji nake kamar na karya shi, azumin nan kaza da kaza, da sauran maganganu marasa amfani da suke nuna gajiyawa da qorafi da mita irin na dan adam, wasu har izgilanci suke da hakan!
mu kiyaye, mu kame bakin mu da jinmu da ganinmu, muyi haquri, mu jure, mu tina dinbin ladan mai azumi a wajan Allah, sai mu dace.
👌Wannan nasiha ce gare mu, Azumi ibada ne ita kuma ibada sai anyi haquri an tsarkake niyya, sannan take inganta har a samu ladanta! *Allah ya karbi ibadun mu, Ameen.*


✍🏻 *Habeebatus Sunnah*

ANNABI YA CE WANNAN BAI YI IMANI DA NI BA

*ANNABI YACE WANNAN BAI YI IMANI DA SHI BA*
🌴BALLIGU ANNI no.. 221🌴 11/05/2020
Manzon Allah (s.a.w) yace: 
1. "Bai yi imani da ni ba; duk wanda ya kwana a koshe amma makwabcinsa a gefensa cikin yunwa kuma yana sane" 📚 Sahihut Targib, Hadisi na 2561
2. "Ba mumini ba ne; duk wanda ya kwana a koshe amma makwabcinsa a gefensa cikin yunwa". 📚 Sahihut Targib, Hadisi na 2563
https://t.me/Balligu_Anni

TODAY'S REMINDER

Assalamu alaikum. Today's Nasiha! Allah (SWA) Says " Let there arise out of you a group of people inviting to all that is good, enjoining what is right and forbidding what is wrong. They are the ones to attain felicity. (Q3:104) Allahu Akbar indeed the ideal Muslim Community will only be happy, untroubled by conflicts or doubts, sure of itself, strong, united and prosperous only when it invites to all that is good, enjoins the right and forbids the wrong. The Prophet (SAW) said when this ayah is not applied, we should await three things, there will be feminine on Earth, Allah will send a strange illness on Earth and we will fervently be praying to Allah and Allah will not answer our prayers. Subhanallah, this is indeed the situation the Ummah found itself. It is high time we return to Allah especially during this blessed month of Ramadan by obeying Allah and fervently seeking for His forgiveness. Ya Allah mun tuba. May Allah's rahama never cease upon us and may we be amon…

NASIHOHI MASU AMFANI

*NASIHOHI MASU AMFANI*
📝 Rubutawa: *Sheik Aminu Ibrahim Daurawa (Hafizahullah).*
1- KADA KAYI RIGIMA DA MUTUM UKU
-Mahaifi.
-Malami. -Shugaba.
2- MUTUM UKU DA MUTANE BASA KAUNA.
-Mai kudi marowaci. -Talaka mai girman kai.
-Mai neman rigima bashi da karfi. 
3- HALIN MANYA UKU NE. -Yin afwa ga wanda ya zalunceka.
-KA bawa wanda ya hana ka. -Sada zumunta ga wanda ya yanke maka.
4- KA DARAJA MUTANE UKU A DUNIYA.
1. Dattijo. 2. Malami.
3. Iyaye. 5- KA TAUSAYAWA MUTUM UKU.
1. Tsoho. 2. mace.  3. Yaro karami.
6- KADA KA MANTA ABU UKU.
1. Mutunci  2. addini.  3. Mutuwa.  7- KA TSAFTACE ABU UKU.
1. Jikinka. 2. Tufafinka. 3. Zuciyarka. 8- KADA KA DENA NEMAN ABU UKU.
1. Ilimi. 2. arziki. 3. Aljanna. 
9- ABU UKU SUNA KARA IMANI.
1- Tilawal Al-Qur'ani.
2- Kiyamul-laili.
3- Azkhar.
10- ZAKA FUSKANCI MATSALA A KABARINKA IDAN KA MUTU DA ABU UKU.
1- Hakkin Wani.
2- Dabi'ar Annamimanci.
3- Hassada.
11- ABUBUWA UKU SUNA KAUDA FUSHIN ALLAH AKAN BAWANSA:
1- Istigfari.
2- Tausayawa waninka.
3- Sadaka.
12- IDAN ALLAH YA BAKA ABU UKU TO KA GODE…

IN KA TAUSAYA, ALLAH ZAI TAUSAYA MAKA

IN KA TAUSAYA, ALLAH ZAI TAUSAYA MAKA💧
🍃 Shaikh Ibnu Uthaimeen (Rahimahullah) yace;
"Idan kaga wani da bashi da lafiya, cuta na kwakwalwa ko na gangan jiki sai kayi kuka sabida tausayinsa, to wannan daliline akan cewa Allah yasa tausayi acikin zuciyarka, idan ko Allah yasa tausayi azuciyar mutum, to wannan mutumin yana cikin masu tausayi da Allah zai musu rahama.  Muna rokon Allah ya mana rahama bakidaya. 
شرح رياض الصالحين ١/٢٠٩
#Zaurenfisabilillah
Telegram: https://t.me/Fisabilillaaah

FAHIMTAR SAHABBAI TA ZARCE DUKKA FAHIMTAR AL'UMMAH

*FAHIMTAR SAHABBAI (MAGABATAN MU SALAF ) TA ZARCE FAHIMTAR DUKKAN AL UMMAH* !_____________________________________________ _________________________________________ A cikin muhimmin littafin sa mai suna ﺍﻟﻄﺮﻕ ﺍﻟﺤﻜﻤﻴﺔ ﻓﻰ ﺍﻟﺴﻴﺎﺳﺔ ﺍﻟﺸﺮﻋﻴﺔ mujalladi 1 shafi 106 , lmām lbn Qayyīm al Jawziyyah (rahimahumāllāh) yazo mana da wasu jimloli wadanda ke nuna mana wājibcin riko da kuma fifita fahimtar Magabatan mu Salaf sama da fahimtar mu a cikin dukkan lamari na addīni da rayuwa. Sai yake ce mana : " ﺃﻓﻬﺎﻡ ﺍﻟﺼﺤﺎﺑﺔ ﺭﺿﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻢ ﻓﻮﻕ ﺃﻓﻬﺎﻡ ﺟﻤﻴﻊ ﺍﻷﻣﺔ ﻭ ﻋﻠﻤﻬﻢ ﺑﻤﻘﺎﺻﺪ ﻧﺒﻴﻬﻢ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭ ﺳﻠﻢ ﻭ ﻗﻮﺍﻋﺪ ﺩﻳﻨﻪ ﻭ ﺷﺮﻋﻪ ، ﺃﺗﻢ ﻣﻦ ﻋﻠﻢ ﻛﻞ ﻣﻦ ﺟﺎﺀ ﺑﻌﺪﻫﻢ " Ma'ana _______ " Fahimtar Sahabban Manzon Allāh (S) itace sama ga fahimtar dukkan wannan al Ummar. Hakanan ma ilimin dake gare su na sanin manufar Annbabin su (S) da sanin qā'idojin addīnin sa da Sharī'ar sa , sunfi cika (ta kamāla) fiye da ilimin wadanda suka zo bayan su " ! Wannan kamar yana kara fito da maganar al Qur'āni Mai Girm…

PROHIBITION OF HOLDING SECRETE

Prohibition of two Holding Secret Counsel to the Exclusion of Conversing together a Third
Ibn Mas'ud (May Allah be pleased with him) said: The Messenger of Allah صلى الله عليه وسلم said, "When three of you are together, two of you must not converse privately ignoring the third till the number increases, lest the third should be grieved.'' [Al-Bukhari and Muslim]. 
Commentary:  This Hadith tells us that holding private counsel has been prohibited for the reason that it hurts the feelings of the Muslim who is ignored; and to hurt the feelings of a Muslim is a great sin indeed. Allah says: "And those who annoy believing men and women undeservedly, bear on themselves the crime of slander and plain sin.'' (33:58) Whispering of the two is permissible when all the three mix up in a crowd. Then the two can speak to each other in confidence.

13 SHORT POINTS ON SHUKHUR

*13 SHORT POINTS ON SHUKR (THANKFULNESS) TO ALLAH TA'ALA*
1⃣. *We can never count Allah’s Blessings:* Be ever grateful to Allah Ta’ala for everything that you possess including your wealth, health, status, intellectual abilities and life.
Allah Ta'ala says: “ *Is, then, He Who creates comparable to any that cannot create? Will you not, then, take heed? For should you try to count Allaah’s blessings, you could never compute them…* ” (An-Nahl 16:17-19).
2️⃣. *Shaytan’s primary mission is to make human beings ungrateful* : From the very beginning of the human being’s creation, the issue of gratefulness and thankfulness to Allah Ta’ala has been debated. After refusing to bow to Adam, Satan said:
“ *Then I will certainly come to them from before them and from behind them, and from the right-hand side and from the left-hand side, and You (Allah) shall not find most of them thankful* ” (Al-Araf 7:17). 
3️⃣. *The opposite of Shukr (gratitude) is Kufr (disbelief)* : In many places in the Qu…

SAY LAA ILAAHA ILLALLAH AND STUDY IT'S MEANING

SAY LAA ILAAHA ILL-ALLAAH REGULARLY AND STUDY ITS MEANING WELL.
 BismilLaah.
It was narrated from Abu Sa‘eed al-Khudri (may ALLAH be pleased with him) that the Messenger of ALLAH (blessings and peace of ALLAH be upon him) said: “Muusah (peace be upon him) said: ‘O Lord, teach me something by which I may remember You and call upon You.’ HE said: ‘Say: Laa ilaaha ill- ALLAH (there is none worthy of worship but ALLAH).’ He said: ‘O Lord, all Your slaves say that.’ He said: ‘Say: Laa ilaaha ill-Allaah.’ He said: ‘There is no god but You, my Lord, but I wanted something that is only for me.’ He said: ‘O Muusah, if the seven heavens and all their inhabitants others except Me, and the seven earths, were (placed) in one pan (of the Balance) and Laa ilaaha ill-Allah was placed in the other pan, Laa ilaaha ill-Allah would outweigh them.”Narrated by Ibn Hibbaan (6218) and al-Haakim (1936). Al-Haakim classed it as saheeh and adh-Dhahabi agreed with him. Al-Haafiz said in al-Fath (11/208): It was …

ALLAH LOVE TO FORGIVE SO LET'S REVERSE BACK TO HIM

ALLAH LOVE TO FORGIVE SO LET'S REVERSE BACK TO HIM.
 BismilLahir Rahmaanir Raheem. 
One of the beautiful nature of Islam is that no matter how much evil we become, if we turns sincerely to the Creator of the Heavens and the Earth (ALLAH), repenting and asking for forgiveness, the matter is over, we are forgiven, and not just that, the love of ALLAH SWT for us that was present before will all be back, because HE is al-Wadud, HE is the Loving One. And this is the mercy of ALLAH, Azza wa Jal, The Mighty and the Majestic. 
You remember the true story of a man who killed 100 human beings and he wanted to repent to ALLAH SWT but in the process of going to a town where he can meet good people and repent dies on his way but just bcs of his intention to repent ALLAH forgave him and he finally entered Jannat Allahu Akbar. So the point is and as mentioned in the Quran, the worst sins that ever committed which are associating partners with ALLAH, those who kill, those who commit zina, if they r…