Skip to main content

Posts

Showing posts with the label EDUCATION

MENENE CUT OFF MARKS?

*AREWA STUDENTS & ORIENTATION FORUM*
17th June, 2020.
 *Menene Cut Off Marks?* Cut Off Marks wani Tsari ne Da Jamb Take Amfani Dashi Wajen Kayyade Adadin Makin Da Take so Dalibi Ya Samu Domin Kafin Abashi Admission A Makarantun Gaba Da Secondary.
Jamb Ta Bayyana 160 a Matsayin Cut Off Marks Domin Samun Damar Shiga Jamio'in Gwamnati, 
Saidai Kuma Naga Mafi Yawancin Dalibai Suna Tambaya Cewa Shin Harda BUK?  Wasu kuma Suna Cewa Harda ABU dadai Sauran Makarantu,
Dalilin Wannan Rubutun Nawa Domin In Sanar Daku Cewa Wannan Cut Off Marks Na Hukumar Jamb Ne Ba Makarantu ba, 
Maana Jamb Ba Zata Yarda Abaiwa Kowanne Dalibi Damar Shiga Jamia ba Har Sai Makinsa Yakai 160.
Amma Fa Yanada Kyau Ku Sani Cewa Ko wacce Jamia Tanada Damar Da Zata Kara Adadin Makin Da Take so, 
Idan Jamia Taga Dama Ta Barshi a 160 Kokuma Ta Maidashi 170 ko 180 Kokuma 200 amma Babu Jamiar Gwamnati Da Zata Ba Dalibi Admission Muddin Baici 160 ba.
Sannan Ina Kara Jan Hankalin Dalibai Akan Mu Kara Dagewa Da Karatu Da Kuma Addu…

TSAFTAR KAI DA MUHALLI

PERSONAL HYGIENE AND ENVIRONMENTAL SANITATION(Tsaftar Kai da Tsaftar Muhalli)
DAGA ; Abba Haladu Umar (Hygiene Consultant)
0️⃣0️⃣0️⃣3️⃣
~ CUTUTTUKA MASU YADUWA (INFECTIOUS OR COMMUNICABLE DISEASES)
Ana daukar wadan nan cututtuka ne sakamakon yaduwar kwayar cuta kaitsaye daga mutum zuwa mutum ko sakamakon cizon kwari (insects bite) ko dabbobi da kuma rashin tsafta (lack of hygiene).
Zamu iya koyan yadda zamu kaucewa wadan nan cututtuka ta hanyar  ~ Tsaftace Iskar mu  ~ Tsaftace Abuncin mu  ~ Tsaftace Ruwan mu  ~ Tsaftace Jikin mu  ~ Tsaftace Suturar mu  ~ Tsaftace Gidajen mu  ~ Tsaftace Kauyukan mu  ~ Tsaftar Garuruwan mu  ~ Tsaftar biranan mu  ~ Hana kwari (insects) zama a muhallin mu.
Sannan muyi amfani da shawarwarin masana kiwon lafiya da kuma amfani da magunguna na riga kafin kwayar cuta kamar MAYA-MAYAN WANKE HANNU masu kashe kwayar cuta.
Tabbas Ayanzu Al'umma na cikin yanayin da tsafta itace mafi muhimman ga rayuwarsu data iyalansu da abokansu da yan uwansu, rashin tsafta yanasa cuta tayadu c…

DUNIYAR GEOGRAPHY

DUNIYAR GEOGRAPHY TAREDA 


AREWA STUDENTS ORIENTATIO N FORUM.DAGA: Usman Umar Dagona (Winner Of Imaging National Chemistry Competition 2019/2020).
ASALIN NIJERIYA DA YAN NIJERIYA
Najeriya na zaune ne kusan a tsakiyar nahiyyar Afirka, Shi yasa yake daukan lokaci Kadan a tafiyar jirgin sama zuwa kowanne Yanki a nahiyar Afirka. Daga Legas zuwa Dakar na kasar Senegal sa’o’i kadan ne, haka zalika kuma daga Kano zuwa Tripoli ko Aljeriya a arewacin Afirka duk kasa da sa'oi hudu (4) zakaje. Tafiyar sa’a uku ne daga Kano zuwa Alkahira; babban birnin kasar Masar. Kuma daidai da lokacin zuwa Addis Ababa na kasar Etofiya.
Kasar Nijeriya tana zaune ne akan layukan longitude digiri 3 zuwa 15 gabas da Greenwich, Najeriya na zagaye da kasashe masu Magana da harshen Faransa, inda kasar ke da iyaka da tekun Atlantic. Najeriya na da iyaka da kasar Benin ta yamma, kasar Nijar ta arewa da kuma kasar Kamaru ta gabas. Najeriya na zaune har ila yau akan layukan latitude digiri 4 zuwa 14 a arewacin equator. Haka yasa Naj…

DARASIN BIOLOGY

*Biology**Darasi Na shidda 6* *TRANSPORT SYSTEM* Shi transport system yana magana kan zurgazirga (movement) ta bangarori jiki domin samar da abun da jiki yake bukata domin shi kuma jikin yaci gaba daaiki batare da matsala ba.  *need for transport* To idan har hakan yanada amfani kenan acikin jikin mu to dole yakasance yana da amfani domin rashin sa zaihaifar da matsala. Amfanin nasa sune kamar haka  1.yana rarraba duk wani oxygen da ka shaka acikin jikinka. 2.yana rarraba duk wani nauin sinadarin abinci a dukkan jikinka (nutritional food) 3.yana fitar da duk wani gurbataccen abu wanda yakunshi fitsari dauransu (west product of metabolism) 4.yana fitar da enzyme da kuma hormones wainda suka gama aikinsu (inactive enzymes and hormones) sbd muna da ezymes da hormones da dama wainda ke taimaka mana wanda wani lokaci zasu bayyana ne domin yin aikinsu to dazarar sungama to shikenan Sun gama aiki sai wasu kalar su subayyana.  5.yana rarraba sinadarin ion &mineral acikin jiki 6.yana rarraba zafi do…

HUMAN ANATOMY 3

DARASIN HUMAN ANATOMY KASHI NA UKU
DAGA ; Yusuf Muhammad 
RABE RABEN ANATOMY ( CLASSIFICATION OF ANATOMY )
Shima Dai Human Anatomy Kamar Sauran Kwasakwasai Yana da nasa Rabe Raben Inda Shima Ya Kasu Gida Biyu. Nafarko Shi Ake Kira Da  GROSS ANATOMY ( MACROSCOPIC ANATOMY ) :- Wannan Shi Ake Nufi Da Karatun Jikin Dan Adam Da Kuma Yadda Yake Forming Wanda Zamu iya Gani Da Idanuwan mu Mu kuma Iya Bambancewa Ba tare Da munyi Akai Da Wani Instrument, wajen Ganewa ba Misalin Macroscopic Ko Kuma Gross Anatomy Sune Kamar :- Internal Organ Da Kuma External Features. Nabiyu Shi Ake Kira Da MICROSCOPIC ANATOMY :- Shikuma Wannan Na Nufin Karatun Ɓangaren Jikin Dan Adam Wanda Kuma Yake Baza Mu Iya Ganewa Da Idanuwan mu ba Har Sai Munyi Amfani Da Wani Instrument Domin Mugane Misalin Microscopic Anatomy Sune Kamar:- Cells ( Cytology ) Dakuma Tissue ( Histology ). Ku daka cemu A Program Na Gaba DAGA NAKU :- YUSUF MUHAMMAD

DARASIN GOVERNMENT 2

DARASIN GOVERNMENTDARASI NA 2  DAGA ; Abdulrashid Abdullahi Kano
HALAYEN GWAMNATI
1-LAW: -bada kariya ga Yan 'kasa dakuma jagora ga ayyuka da halayen 'yan kasa 2-POLITICAL POWER: -wannan yana tare da gwamnati 3-REVENUE-gwamnati na buƙatar isasshen kudaden shiga don aiki 4-WORK FORCE- gwamnati tana da isassun ma'aikata ko ƙarfin aiki don aiwatar da aiwatarwa da Ayyukanta 5-PEOPLES LEGITIMATE SUPPORT: -mahimmaci don zaman lafiya da kwanciyar hankali a cikin tsarin 6-WELFARE SERVICE: - bayarda muhimmiyar rayuwa ga al'umma misali g samarda ruwa da wutar lantarki 
       AYYUKAN GWABNATI
1 yin doka shine misali majalisa ta sanya doka 2 samar da kayan more rayuwa ga Yan 'kasa kamar cibiyar kiwon lafiya da Kuma ingatancen Ruwa  3. kiyaye doka da oda wannan 'yan sanda ne suke yinsa 4. kare kasar daga zalunci na waje 5. Kare rayuka da dukiyoyi 6. samar da ayyukan yi ga yan kasa 7. tsari da aiwatar da manufofi 8. inganta ayyukan tattalin arziki ta hanyar samar da ababan more rayuwa m…

DARASIN GOVERNMENT 1

ASOF 2020
DARASIN GOVERNMENT
DAGA ; Abdurrashid Abdullahi Kano
SHIMFIƊA

Idan Allah ya kaimu Ranar Asabar zan fara Gabatar da program A bangaren Government musamman ga ɗaliban da zasu zana neco da waec  Program ɗin zai ringa zuwa A ranakun Asabar &Talata Kuma zamu taɓa ɓangarori masu muhimmanci da government ya ƙunsa  Ina bukatar 'yan uwa na dalibai zasu bada lokacinsu wajen aiwaatar da wanan aikin don mu gudu tare mu tsira tare Zamu gabatar da darussa A ɓangarori kamar haka:-
* Definition of Government *Constitution *Citizenship *Political parties *Pressure group  *Electoral system *Pre colonial  *Nationalism *Military rule in Nigeria *International organization
Da sauran darussa masu muhimmanci Ku kasance tare damu
Abdulrashid Abdullahi Kano
abdulrashidabdullahimusa@gmail.com Whatapp09067298607 Asof 2020

ILIMIN PHP

(PHP) Hypertex Preprocessor(Programming Language) kashi na (2)
Daga Salisu Abdulrazak Saheel
PHP programing Language ne da yakeda matiqar muhimmanci wajen gudanar da ayyukanmu na yau da kullum sannan kuma ya shahara sosai wajen yawan amfani dashi da akeyi..  Sannan yana daya daga cikin Scripting language (Severside) Abinda ake nufi da server side shine yaren yana mu'amala tsakanin "Server da Browser". PHP programing language ne wanda ake amfani dashi wajen Developing Website, shine (Backend) na Creating Website wato ba kamar "HTML" and "CSS" da suke (Frontend) ba. Ana amfani da yaren PHP wajen gina Backend na Website,  Yaren PHP yanada matukar sauki sannan kuma idan ka iya shi zaiyi wahala ka rasa ayyukan da zaka gudanar sbd la'akari da cewar kaso 80% na Website din duniya da yaren PHP aka hada su.. PHP bai tsaya nan ba zaka iya hada abubuwa da yawa dashi bawai sai website kadai ba kamar yadda wasu suke tunani.. www.tizag.com zai taimaka maka wajen ko…

NA'URA MAI ƘWAƘWALWA 01

Na'ura Mai kwa-Kwalwa;       Kashi Na Daya. 
Yadda Ake Hada Android Da Computer Ta Zama Modem;
Daga Salisu Abdulrazak Saheel 

Mutane da yawa suna tambayata da kirana a waya cewa tayaya zasu hada wayansu Techno Android da Computer a matsayin modem suyi browsing da ita Allah yabani sa'a nasamu wasu hanyoyi guda biyu wanda zaka iya hada ta da computer sune kamar haka: WiFi da USB Cable..😀
Yadda zaka hada techno android da computer ta WiFi hotspot. Idan kana buqatar hadata da computer ta WiFi, sai kabi wadannan matakan: 1. Kaje Settings> Wireless & Networks> Tethering & Portable Hotspot. 2. Sai ka duba Portable WiFi Hotspot, sai kabude shi. 3. Bayan wasu yan dakiku WiFi Network din zai bayyana akan wayar daga sama. 4. Sannan se kaje Portable WiFi Hotspot Settings> sannan kayi configure din WiFi hotspot. Wato wurin (blank space) dukansu ka cikesu, Username da Password.
<Network SSID = Kasa abinda kaga dama, kamar sunanka ko inkiyarka haka.
<Security == WPA2 PSK. <Pass…

TSANGAYAR KIMIYYA DA FASAHA

Special courses
Tsangayar kimiyya
Facultyn yan nigeria inji wani professor. Kashi biyu cikin ukun daliban qasarnan suna karatu ne a wannan tsangayar.tsangaya ce mai farin jini hakan baya rasa nasaba da karkasuwan ta da kuma yadda dole rayuwa a cikin duniyar nan yake da matsananciyar buqatar kwarewa a fannonin ta. Tsangayar kimiyya a zamance ana kasa ta zuwa kashi kamar haka:
1-pure science 2-Physical science 3-life science 4-classical science 5-medical science
Duk da wasu na qarawa da social science sai dai haqiqanin gskya social science ba zallar kimiyya bane cikin sa. Bari mu kalle su d'aya bayan d'aya
1-PURE SCIENCE. Dukkan wani fanni dake qarqashin tsangayar kimiyya to ancire shine daga nan shiya sa ake kiran shi pure science b'angarorin shi sun had'a
Biological science Chemistry/pure and applied chemistry Physics/pure and applied physics Mathematical science
Kai tsaye kana iya cewa wayannan sune tsangayar kimiyya don in babu su to babu kowa ne fanni a science
2-Physical science Was…

HUMAN ANATOMY 2

#HUMAN-ANATOMY KASHI NA BIYUA Wane Makaranta Ne Ake Karatun Anatomy ? Kamar Yadda Take A Najeria A Kwai Makarantu Dayawa Wanda Suke Yin ANATOMY Wanda Kuma Course Din Yasamu Complete Accreditation ( Ma'ana An Bawa Makarantar Damar Yin Course Din Daga NUC ( Nigerian University Commission) JAMI'OIN DASUKE YIN ANATOMY A NIGERIA 1. AHMADU BELLO UNIVERSITY ( A B U ) ZARIA 2. UNIVERSITY OF CALABAR ( UNICAL) CROSS RIVER 3. BAYERO UNIVERSITY ( B U K ) KANO 4. FEDERAL UNIVERSITY DUTSE ( F U D ) JIGAWA 5. YOBE STATE UNIVERSITY DAMATURU ( YSU) YOBE 6. UNIVERSITY OF ABUJA ( UNIABUJA) FCT 7. UNIVERSITY OF JOS ( UNIJOS ) PLATEAU 8. UNIVERSITY OF ILLORIN ( UNIILLORIN ) KWARA 9. UNIVERSITY OF MAIDUGURI ( UNIMAID ) BORNO 10. UNIVERSITY OF PORT HARCOURT ( UNIPORT ) RIVERS 11. AMBROSE ALLI UNIVERSITY ( AAU ) EDO 12. CHUKWUEMEKA ODEMEGWU OJUKWU UNIVERSITY ( COOU ) ANAMBRA 13. BABCOCK UNIVERSITY ( B U ) OGUN 14. BENUE STATE UNIVERSITY MAKURDI ( BSU ) BENUE 15. DELTA STATE UNIVERSITY ABRAKA ( DELSU ) DELTA 16. EBONY…
#HUMAN-ANATOMY
Meyakamata Kasani Dangane Da Human Anatomy?
HUMAN ANATOMY :- Na Nufi Wani Karatune Na Sassan Jikin Dan Adam, Dabbobi Da Kuma Sauran Halittitu, Anatomy Wani Bangarene Na Biology Wanda Ya Ta'allaka Akan Sassan Jikin Dan Adam Dakuma Rabe Rabensu.
 Ko Kuma  HUMAN ANATOMY:- Na Nufin Karatun Jikin dan Adam Kama Da Ga Jijiyoyi Wanda ake Kira { Vains} Zuwa Sassan Jiki Wanda Ake Kira { Organ} Har IzuwaTsari Wanda Shine ake Kira { System }
Shima Dai Karatun Sassan Jikin Dan Adam Wato ANATOMY Yazama Dole Dalibin Science Ne Kawai Zaikaranchi Wannan Bangaren Saboda Wannan Karatun Shi Ake Kira Da Hantsi Leka Gidan Kowa A Bangaren Karatun Lafiya, Saboda Duk Wani Bangare Nakaratun Lafiya Dole Ne A Wannan Bangaren Kasamu Chewa Akwai Anatomy Kaman Kashi 60% bisa 100% Saboda Wannan Shi Zai Bawa Ma Aikachin Lafiya Damar Sanin Ya Yanayin Mutum yake Kuma Daga Ina Matsalar Sa Take.
Shima Dai Anatomy kamar Sauran Kwasa Kwasai Ana Iya Karantarsane Ta Hanya Biyu, Hanya Ta Farko Ita Che Wanda…

NA'URA MAI ƘWAƘWALWA 03

"Na'ura Mai Kwakwalwa"Kashi Na Uku
"GUI = (General User Interface).
Daga Salisu Abdulrazak Saheel
" GUI wato General User Interface  A takaice shine abin da yake baiwa Programmer damar karbar bayanai daga mutanen da suke amfani da manhajar shi, kamar yanzu da muke amfani da Facebook to duk wani bayani da muke tattaunawa koma dai menene to "GUI" yana kaiwa Zukerberg wanda ya kirkiri Facebook din bayanan, bari na baku wani misali: idan zamu hada manhajar Scanning din ciwon ido dolene muna bukatar "I/O" wato (Inputs & outputs) to kunga a bangaren "Input" muna bukatar wani bangaren da zai dauki photon idon wannan mutumin ko kuma ace an dauki photon zamu samu wani waje da za iya saka photon ta wajen kaga wannan zabin yake baiwa likita damar saka photon ido ko kuma daukar photon kai tsaye wannan shine "INPUT" din mu..😀 tunda mun shigar da bayanai sauran ita manhajar (Software) ta sarrafa bayanan sannan ta fitar da sakamako wan…

NA'URA MAI ƘWAƘWALWA 02

Na'ura Mai kwa-kwalwa      Kashi Na Biyu
(Python) Programming Language.
Daga Salisu Abdulrazak Saheel
Python programming language ne da muke abubuwa da dama dashi sai dai yanada wahala idan baka maida hankali ba sosai idan kuma ka maida hankali to lallai yanada sauqi, zaka iya amfani dashi wajen gina website dinka.. Ga kadan daga cikin bayani akan Python (Programming Language)
Gaskiya dokokin Python sunada dan wahala musamman idan mutum bai maida hankali sosai ba akanshi... saboda a programming akwai abinda ake cewa (White Space) toh gaskiya a Python babu wannan abun kuma ana kiranshi da (Indentifiers) a yaren Python saboda ana amfani da space da kuma paragraph (sakin layi) wajen baiwa yaren umarni,  abinda nake nufi da hakan shine misali idan ka cikin rubuta module ko block to idan kayi sakin layi hakan yana nufin kagama da wannan block din kenan haka kuma indentifiers misali mu dauki wannan code din if 5 > 2:  print("Five is greater than two!") if 5 > 2: print("Fiv…

SHIN MENENE KIMIYYA DA FASAHA?

•Shin menen kimiya da fusaha ma ita karan kanta?
Mutane da yawa suna kasa fahimtar Zuwa Abu guda biyu ne ya hadu ya zama daya ko nace ya bada ma'ana daya.
Toh ilimin kimiyya da fusaha ilimi ne na zamani da ya kunshi bincike a fannukan ilimi daban daban akan dukkan halittun da Allah yayi doron kasa.
 A yau muna cikin rayuwa ne wanda komai mun daura shi akan bincike, Muna bincika menene wannan ko wancan abun?
Yaya yake kuma a wani mataki ake amfani dashi?
Idan mun tattara wannan bayani sai kuma mu watsa wannan bincike a duniya domin mutane su san gaskiyan binciken da akayi Mu a fannin mu na information technology Mun bada muhimmanci akan bayani, Bayan an samu bayanin sai kuma mu san hanyar da za a yada wannan bayanin....

-Malam Aminu Lawal Husain, Kenan, Shahararren Malami a Jami'ar Tarayya ta Dutse.
A Tattaunawarsa Da Kungiyar Arewa Student's Orientation Forum (ASOF) A Bangaren ilimin kimiyya Da Fusaha.
Zamu Cigaba da Kawo Muku Firar Mu Dashi.
@ASOF2020 Whatsapp 08038485677

TWEAKING 01

"Tweaking" (1)
Daga: Salisu Abdulrazak Saheel
Bayani akan "Tweeking": idan akace "Tweeking" shine kamar canjawa, wato canja wani abu zuwa wani abu daban, Misali: Canja "Imei" na wayar "Android", idan akace " Imei " to sune wasu lambobi guda 15 wanda ake kiransu da serial number wanda kowace waya tanada nata lambobin wanda ake ganinsu ta hanyar danna *#06# dan haka kowa ya danna a wayarsa domin ya ganewa idonsa..😀 To da zarar kundanna zakuga lambobi guda 15 to wannan sune "Imei" kuma su ake kira da Serial Number, kuma kowace waya tanada nata lambobin sannan sunada matiqar amfani a waya domin idan babusu a waya to waya kwata-kwata network dinta zai dauke babu damar yin kira ko browsing da sauransu. To wani lokaci wannan numbobin suna yawan gogewa a wayar android sai kaga wayarka kwata-kwata takiyin kira ko browsing kuma gashi da service sai ka kasa gane matsalan har sai ka kai wajen masu gyara to da ace zaka danna *#06#…

ILIMIN PSYCHOLOGY

Saikoloji(Psychology)Abubuwan Da Darasin Yakunsa: 1-Ma'anar Saikoloji
2-Ma'anar Idukeshinal Saikoloji(Educational Psychology)
6-Kammalawa
EDUCATIONAL PSYCHOLOGY
•Menene Ilimin Karatun Halayyar Dan Adam❓
•Taya Masana wannan fannin(Psychologist) suka dauki kalmar ta Psycholo❓
•Menene alakar Psychology da Education❓ Ku, Kasance Tare da Arewa Student's Orientation Forum! 
Menene Saikoloji(Psychology)❓ 
Kalmar Saikoloji Ansamota ne Daga Yaren girkawa(Greek) Kuma ta kasu gida biyu: ('psyche‘da 'Logos)  Kalmar 'Psyche' tana Nufin Ruhi ‘soul’ da ‘Logos’ tana Nufin ‘science’ a yaren girkawa, Bisa Wadannan Ma'anonin An Bayyana Saikoloji a Matsayin kimiyyar Ruhi/Rai.

Wasu Masana Saikoloji (Psychologist) Na baya Bayan Nan Sun yi Bayanin Saikoloji a Matsayin Wani ilimi Dayake Taka muhimiyar Rawa; "a, yanayin Kai komo Na Ruhi, (Nature) Asalin Ruhi, (Origin) Dakuma kaddarar Ruhin Dan Adam"
 Sai dai Kuma Shi Ruhi ko Rai Wani Abune (Metaphysical) Ba'a iya ganin sa ko a …

IMPACT OF EXCESSIVE SCHOOL PRESSURE ON CHILDREN

LIFE IS TOO HARD: IMPACT OF EXCESSIVE SCHOOL PRESSURE ON CHILDREN
Case A: Abdul is an 8-year-old Primary 4 school boy who is usually cheerful and happy. However, he is struggling to cope with the sheer volume of home work they were expected to complete on a daily basis. His Mother, a busy medical doctor initially attempted to help him, but soon realized that she could not cope. The assignments sometimes took them 2 – 3 hours to complete – even with her guidance and help. So, she gave up and employed a lesson teacher to help him with the homework. Thus, Abdul would return from school at about 4.30pm, eat lunch, rest for about 30 minutes and then Lessons will start at 5.30pm. On the average, the lessons would end at about 7.30pm or 8.00pm. At which time he would have dinner, say his prayers and then retire at 9.00pm.
He gradually became withdrawn and looked pensive most days. When his mother eventually noticed, she decided to have a chat with him. ‘Abdul, I noticed you don’t look so happy…

Guide your children on 2019 JAMB Subject Combination For Science and Other Courses

Guide your children on 2019 JAMB Subject Combination For Science and Other Courses


*The full list of JAMB Subject Combinations for all courses are as follows:*

Medicine and Surgery:
Use of English, Biology, Physics and Chemistry.

Agricultural Engineering:
Use of English, Mathematics, Physics and Chemistry.

Computer Science:
Use of English, Mathematics, Physics and one of Biology, Chemistry, Agric Science, Economics and Geography.

Biochemistry:
Use of English, Biology, Physics and Chemistry.

Biological Sciences:
Use of English, Biology, Chemistry and Physics or Mathematics.

Physics:
Use of English, Physics, Mathematics and Chemistry or Biology.

Mathematics:
Use of English, Mathematics and any two of Physics, Chemistry, Economics, Biology and Agricultural Science.

Chemistry:
Use of English, Chemistry and two of Physics, Biology and Mathematics.

Nursing:
Use of English, Physics, Biology and Chemistry.

Food, Science and Technology:
Use of English, Chemistry, Mathematics / Physics and Agricultural Science.

Phar…