Skip to main content

Posts

Showing posts with the label Friday(Jumu'at)

KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE 28TH FEBRUARY 2020

*KHUĆŠUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE:*
04/RAJAB/1441-HJRY
28/FEBUARY/2020-MLDY
🎙️MAI GABATARWA Abubakar BN Mustafa Biu
♦️TOPIC {HUKUNCEN TA'AZIYYA} 
➖NA KASASHI GIDA 7 . . 1️➖TA'ARIFIN TA'AZIYYA TA'AZIYYA a luggance shine= lallashi ko Ć™arfafawa,  TA'AZIYYA a shar'ance shine= umurni da yin haĆ™uri da juriya da tsoratarwa daga É—iban laifi don rashin haĆ™uri da adu'ar gafara ga mamaci da É—aure zuciyar wanda akayiwa rasuwan,  . . 2️➖HUKUNCIN TA'AZIYYA ◼️IBN TAIMIYYA yace= Mustahabbine yadda yake wurin TIRMIZY, [ALFATAWA]  ◼️NAWAWY yace= sunce Sunnace, ◼️Mustahabbine TA'AZIYYA ga dukkan dangin mamaci Ć™arami da babba, namiji da mace, [RAUDATUT ĆŠALIBEEN]  . . 3️➖Shin akwai ayyanannun lafuzzan TA'AZIYYA ne a SUNNA
 ANNABI SAW- yayinda jikarsa ke cikin magagi yaturawa mahaifitarta wannan kalmar (na ALLAH ne yabayar da abinda yakarba kowane abu da ajalinsa yi hakuri kinemi lada,  ◼️NAWAWY yace= wannan Hadisin shine mafi kyawun abinda za'ayi ta'aziyya dashi ◼️ALB…

KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE 6TH MARCH 2020

*KHUĆŠUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE:*
11/RAJAB/1441-HJRY 
06/MARCH/2020-MLDY 
🎙️GABATARWA Abubakar BN Mustafa Biu 
♦️TOPIC  _(IN BAKA KIYAYE ALLAH BA- BAZAI KIYEYEKABA)_
➖NA KASASHI GIDA 3 . . 1️➖MUQADDIMA    Bayin ALLAH! muji tsoron ALLAH musani duk wanda yakiyaye dokokin ALLAH- ALLAH zai kiyayeshi, wanda kuma bai kiyayeshiba makomarsa a duniya mummunar rayuwace da rasa jin daÉ—i da jahannama a lahira, ALLAH SW yace <<wand yakau dakai daga ambatona yanada rayuwa ta Ć™unci kuma zamu tasheshi a Ć™iyama makaho>> Wannan Ć™uncin rayuwar ALLAH SW yana jarrabar Kafiri da Muminine da ita, shi Mumini sai yazame masa sababin tuba,  . . 2️➖MISALAI 5 GA KAFIRAI .  (1) FIR'AUNA= Ya mulki dukkan MISRA ga koguna da albarkatan Ć™asa da arziĆ™i harma alfahari yake yana cewa <<shin mulkin MISRA ba a hannuna bane kuma koramunnan suna gudana a karkashina>>➖Amma kash! yaki yakiyaye dokokin ALLAH sai yahallakar dashi a kogi,  ALLAH SW yace <<gonaki nawa suka bari da gulbi* da shuke sh…

FRIDAY MESSAGES 310

"And We'll surely test u with something of fear.." Q2:155.May Allah SWT be ur Helper in situations of fear, distress, diseases nd afflictions.  Jum@ Reminder.

FRIDAY MESSAGES 309

*May Allah(S.W.T.) light every path you follow, give you wisdom to guide every step you take, bless every decision you make and may you excel in all aspects Amin. Jummaat Mubarak.*

FRIDAY MESSAGES 308

May Almighty Allah (SWT) keep you away from ill-health, poverty & hardship. Provide you with all your needs & make you among His best servants. May Allah be with you at Every step you take, Guide you in each Decision you make, and Bless you with what is sufficient. Jummat Mubarak

FRIDAY MESSAGES 307

Ya Allah, we know we can't escape our return to you. Make our deeds acceptable & sins forgivable. Let our last day be the best day of our lives & admit us, our parents, family, friends and loved ones into Jannatul Firdausi Ameen. Juma'at Mubarak

KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE 27th MARCH 2020

*KHUĆŠUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE:*
27/J-TSANI/1441-HJRY 21/FEBRARY/2020-MLDY
🎙️GABATARWA Abubakar BN Mustafa Biu 
♦️TOPIC [KINDNAPPER➖SHIRYA YIN SHARI'A DA ALLAH] 
➖NA KASASHI GIDA 8
1_ MUQADDIMA    Yaku bayin MAI RAHAMA- muji tsoron MAI RAHAMA don samun yardansa, da samun yardansane ake samin jin daÉ—in dindindin, ake samun albarka cikin dukiya da iyalai da 'ya'ya, Albishir na kyakkyawar karshe ga wanda yakaÉ—aitashi yabauta mishi
2_ HADISIN ANNABI SAW ANNABI SAW yace➖ALLAH SW yace "Mutum 3 nine zanyi kararsu kuma inyi shari'a dasu a kiyama, kuma duk wanda nayi shari'a dashi zanyi galaba akansa, ¹Mutuminda yabayar donni sai yayi yaudara, ²Mutuminda yasayarda É—a yaci kuÉ—insa, ³Mutuminda yabawa lebura aikin yakammala aikin sai yaĆ™i bashi haƙƙinsa, (BHR-2227, 2270 & IBN MAJAH-2442)
3_ MA'ANAR NAU'I NA 1 (Mutuminda yabayar donni sai yayi yaudara) Cikin TAHQIQIN YASIR RAMADAN da MUHD IBN ABDLH ga SUNAN IBN MAJAH, suce= wato yayi alkawarin bayarda agaji…