Skip to main content

Posts

Showing posts with the label Kiwon Lafiya (Health Matters)

MAGANCE CIWON SANYI 2

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Magance Ciwon Sanyi Mai Fitar Da Farin Ruwa_*
Don magance wannan ciwon zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Garafuni * Sassaken sany *Bayani;* Zaki samu Garafuni da Sassaken Sanya sai ki tafasa, in ya dan huce sai ki dunga shan rabin kofi da safe, rabi da yamma, yana fitar da dattin mara da maganin farin ruwa mai wari.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586, a WhatsApp.*

ILLOLIN BASIR

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_ILLOLI DA BASIR KAN HAIFARWA DAN ADAM_* Basir ko kuma ince Dan kanoma wanda a Turance ake kira da "DYSENTERY" yana haddasa illoli da dama kamar haka : *1.TSUWAR HANJI* Zaka rinka jin hanjin cikinka na yawan tsuwa akowane lokaci. *2.KUMBURIN CIKI* Cikinka zai kumbure saboda toshewar hanji a sanadin dattin ciki da yawaitar girman kwayoyin cuta da rashin samun damar abinci ya yi saurin narkewa. *3.YAWAN TUSA* Zaka rinka yawan fitarda iska akai akai, wani iskan sai ka ce wanda ya ci mushe. *4.ZAFIN JIKI DA CIWON KAI* Jikinka zai rinka zafi ga kuma yawaitar ciwon kai wanda baya jin magani kamarsu analgesic. *5.RASHIN CIN ABINCI KA KOSHI* Basir na haddasa maka kaji baka iya cin komai,kusan komai kaci sai kaji ba dadi.Take ka koshi. *6.YAWAN ZUWA TOILET* Basir kansa kayi ta yawon zuwa toilet,idan kaje kuma kayi ta faman yunkuri da nishi sai zafin musiba da fitar majina ko jini dan tsirit. *7.RAMEWA* Basir kansa ka rame kamar mai ciwon qanjamau. *8.CIWON GABOBIN JI…

CIWON SANYIN MATA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Ciwon Sanyi Na Mata (Kaikayi ko Kurage)_*
A samu `Dan-Tamburawa da Albabunaj a tafasa a zuba Man Hulba a ciki.
*Bayani:* Sai ta dan tsuguna tururin ya dinga shigarta. Idan ya dan huce kuma sai ta shiga ciki ta zauna. Zai magance mata kaikayi da kuraje kuma yana sa matsewa.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

MAGANIN ƘURAJEN FUSKA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Zaki Gyara Fuskarki Daga Kurage_*
Wannan hadin yana gyara fuska tayi sumul tayi haske kuragen fuska su fita.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka; * Tumaturi * Madara peak *Bayani;* zaki hade su guri guda ki kwaba dai-dai gwargwadon yadda zai isheki sai ki shafa a fuska ya samu tsayin mintuna talatin akan fuskar taki sai ki wanke, wannan yana gyara fuska sosai.

Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

MAGANCE AMOSANI

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Hanyar Da Za a Magance Amosanin Ka Da Cikar Gashi_*
A kwaba lalle da dan ruwa amma ba sosai ba sannan a tsaga gashin ka a zuba a fatar kai kowane sako sannan a rufe gashin da leda na tsawon minti talatin sannan a wanke da ruwan dumi da kuma man wanke gashi domin samun cika da tsawo da kuma warkar da amosanin ka.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*

KAWAR DA WARIN BAKI

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Za a Kawar Da Warin Baki_* Idan ana kwalliya kada a manta da tsaftar baki wadda duk yadda mutum ya kai ga kyau idan har yana magana kuma ana jin warin bakinsa akwai babbar damuwa. Yana da kyau a kula da yadda ake wanke baki da hakora da kuma harshe. 
Domin idan daya daga cikin wadannan ababen da kidanya bai wanku ba, hakan zai iya haifar da warin baki. Yawan cin tafarnuwa da albasa da kuma shan giya na haifar da warin baki. A yau na kawo muku hanyoyi da za a bi domin magance warin baki. • Idan ana sanye da hakorin roba ne, yana da kyau a rika wanke su sannan a cire su a baki a lokacin da za a kwanta bacci da dare. Kwanciya da su a baki na haifar da cututtuka da ke sanya warin baki. • A yawaita shan ruwa sosai; shan ruwa na wanke kowace datti da ke baki. Yana da kyau a rika kurkura bakin da zarar an tashi bacci, domin fitar da kowace dauda da ke cushe a tsakanin hakora. • Idan an san ana da warin baki, a kasance cikin wanke baki da magogi hade da man goge ba…

YADDA ZA A MAGANCE CIWON BASIR

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Za'a Magance Ciwon Basir Mai Tsiro._*
_Mutane da yawa na fama da irin wannan cuta don Allah idan ka *karanta* kayi kokarin *sharing* zuwa wasu group din_ 
Basir mai tsiro ciwo ne dake da wuyan sha'ani sauda dama mutane kansha wahala sosai a kansa wansu kance ma ciwon baya warkewa kuma wannan batu ba haka yakeba, domin babu wata cuta daba maganinta saidai wani lokaci kafin sanin maganin za'asha wahala. 
Wannan darasi zai koya maka yadda zaka rabu da wannan cuta ta basir insha Allahu.  *_Abubuwan bukata_* 1.Man Tafarnuwa.  2.Man Habbatus Sauda.  3.Man Zaituna.  4.Auduga. *Bayani;* Zaka/ki hade wannan abubuwa uku wato Man tafarnuwa, Man Habbatus Sauda, Man Zaitun da muka lissafa baki daya saika gauraye sosai a cikin kwalba kokuma wani abu mai tsafata. 
Zaka/ki dauki audigarka/ki dakika tanada duk lokacin da zaka/ki kwanta saika/ki dangwali wannan magani dakika hada da wannan auduga saika/ki sainya shi a dubararka/ki ma'ana zakayi Matsi dashi. 
Zaka…