Showing posts with label Mu Koyi Indiyanci. Show all posts
Showing posts with label Mu Koyi Indiyanci. Show all posts

Tuesday, 8 January 2019

KALMOMIN SOYAYYA DA YAREN INDIANCI

KALMOMIN SOYAYYA DA YAREN INDIANCI 


MERA SAJNI
Masoyiyata

KAISE HO TUM
Ya kake

LAGTA HAI TUM ACHCHA LAGA MERA SAJNI
Da alama kina jin dadi masoyiyata

KUCH NAHIN
Ba komai

MAIN BAHOT ACHCHA HOON
ina lafiya sosai

MERA DIL
Zuciyata

TERA JAANA JAISE KOI BADDU'A
Tafiyarki tamkar jafa'i ne a tare dani

DOOR JA'ONGE HO TUM 
Idan kika nisa dani

MAR JAYENGE HUM
Zan mutu.

MAIN TERE BIN EN LAMHA
Ni idan ba tare dake/kai ba dai dai da sakan

TERE BIN NA MUMKIN APNA GUZARA HAI
Idan ba tare dake ba rayuwata bazata yiwu ba

TU MERA MEHBOOB
Kaine masoyina

TU MERI HAR KHUSHI HAI
Kaine duk farin cikina

MAIN TUMSE BAHOT PYAR KARTA HOON
Ina sonki sosai

*By* *Idris* *india*

Wednesday, 19 December 2018

DARASIN INDIYANCI
Garam Masala Hindi School      
     Kaduna state, Nigeria
       28/12/2017
        Time:5pm

*Topic*

*Words related to Business and their meanings*

1- Vyapaar - Kasuwanci 
2- Samjhautha - ciniki
3- Samvidaa - kwangila


Missal 

1- Main ek vyapaar hoon 
   Ni Dan kasuwa ne
   Am a businessman 

Kya aapko vyapaar aate hai? 
Shin ko ka iya kasuwan ci? 
Do you know how to do business? 


2- yeh aam ka daam kya hai?
Nawane wannan mangoron?

How for this mango? 

Har ek 200 hum saude hain 

Dari biyu muke siyarda kowane daya

Each is 200 hundred naira 

Yeh bohut mahanga hai bhaai 

Yayi tsada dayawa 

Is too cost

Sunday, 16 December 2018

PRONOUNS IN HINDI
*REVISION*

Garam Masala Hindi School
  Kaduna state, Nigeria 
   Saturday, 14| 2018

*Vishey Vyankaran*
 *Topic Grammar*

     *Sarvanam (Pronoun)*
         *Wakilin suna*

Sarvnaam (Pronoun In Hindi Grammar)


Pronouns in Hindi language are of five types:

Wakilan suna guda biyar ne a yaran hindi. 

1. *Purush vachak sarvnaam*
 (Personal pronoun) -

These are of three kind :

A- Uttam Purush 
    (First Person) 
      Mutum na farko

Misali 

Main (I) Ni
 hum(we) Mu
 mera (my) Nawa
 humara (our) Namu 


* Main Fatima ka patini hoon 
    ( Ni mijin fatima ne)

* Hum saath saath chalna 
   hain ( Taré zamu tafi) 

* Hum yeh pasand nahin.              
   hain ( mu bamu yadda ba) 

* mera vivi bazaar chali gayi 
   ( Mata ta tafi kasuwa) 

* Humara ghar wale Saab 
   sore hain ( yan gidanmu 
    duk sanyi bacci) 


B- Madhyam Purush
     (Second Person) 
      Mutum na biyu 

Misali 

*tum(you) kai
tera(your) naka

* Tum yahan aao 
   (Kai taho nan) 

* Tera ghar 
  (gidan ka) 

* yeh tera ghar hai 
   (Wannan gidan kane) 
    

C- Anya Purush 
    (Third person) 
     Mutum na uku

 Misali 

vah (he) shi/ita
uska (his) nashi 

Wah yahan aana hai 
  ( yana zuwa nan wajan) 

Uska vivi badsurat hai 
 (matar shi mummuna ce) 


*Nischay vachak sarvnaam*
   (Demonstrative pronoun) 
 
 Point to a definite person or object. 

 yeh (this) wannan
veh (that) wancan
ye(these) wayannan
ve (those) wayancan


* Yeh mera beta hai 
   ( wannan yaro nane) 


Veh/woh meri beti hai
 (waccan yarinya tace) 


Ye saab mere bete hain 
 (Wayannan duk yaya nane) 

Ve Saab mere betiyaan hain 
  (Wayancan duk yaya nane) 

*Anischay vachak sarvnaam*
 (Indefinite pronoun) 

 Do not point to a definite person or object.

Misali 

koi (someone) wani 
kuchh (something) wani abu
 

Koi hai ? 
Akwai wani (mutum) anan ?

Kuch kuch hota hain 
 Wani abu yana faruwa


*Sambandh vachak sarvnaam*
 (Relative pronoun) 

 Relate one word to another.

Misali 

jo (who) wanda 
jiski (whose) wanda 
jaisa (like) kamar 

Woh ladki Jo yahan iss samo mein hue thi maarchuki hai 
(yarinyar da wacce yar wannan group dince Allah yayi mata rasuwa) 


Wahin ladka jiski dimaaq mein Qur'an ka smirithi hain , yahan mojood hain

( Wannan yaran mahaddacin Alkur 'anin nan yana nan wajan) 


Jaisa Umaar ne kaha baisé karunge hum
( kamar yadda Umar ya fada haka zamuyi) 


*Prashna vachak sarvnaam*
(Interrogative pronoun) 


 Used for interrogation. 

Misali 

kaun (who) waye ? 
kya (what) me ? 
kisko (whom) wanne ? 

Aap koun hai ? 
( kai waye ?) 

Kya main andaar kar sakta hoon ? 
( zan iya shigowa ciki ?) 

Kis kisko pyaar kare ? 
  Wanne kake so aciki ?

Tuesday, 4 December 2018

ADJECTIVES IN HINDI LANGUAGEGaram Masala Hindi School.      
     Kaduna state, Nigeria. 
Thursday, February 1,2018
           Time:9PM

*Course*: *Hindi Grammar*
 *Path* : *Hindi Vyaakran*

*Topic*: *Adjective* *Vishey* *Visheshan*

Adjective is a word naming an attribute of a noun, such as sweet, red, or technical.
Adjective.

Vesheshan ek shabd hai, jinone laal ka naam lekar, Meethaa aur taknekee .In linguistics, an adjective is a describing word, the main syntactic role of which is to qualify a noun or noun phrase, giving more information about the object signified.

Kalmar adjective a yaran Hausa kalma ce wacce take kara fayyace mana suna ko abinda sunan ke aikatawa. 

1- kushi 
    Happy 
    Murna

*Amina kush hua
*Amina is happy 
*Amina tana murna

2- udaas 
    Sad
    Bakin ciki 

* Main udaas hoon 
* I am sad
* Ina cikin bakin ciki

3- Naraaz
   Angry 
   Fushi

* Main naraaz hoon
* I am angry 
* Raina ya baci

4- Door 
   Far
    Nisa

* Yahan bazaar se kitna door hai ?
* how far is market from this place? 
* Akwai nisa daga nan zuwa kasuwa? 

5- Chota 
   Small 
   Karami

* Aisha ek chota ladki hai 
* Aisha is a small girl 
* Aisha karamar yarinya ce

Monday, 3 December 2018

GARAM MASALA HINDI SCHOOL LESSON 1Garam Masala Hindi School 
     Kaduna state, Nigeria. 
         19th/10/2017
          Time 8:30pm

Lesson One. 
Baatchit - hira- Conversation

Aisha: Assalamu alaikum - shanti par ho 

Jamila: Waalaikumussalam - tujhe bhi shanti par ho 


Aisha: Jamila kya baat hai? Sadiya ne mujhe kaha ki apki tabiyat achcha nahin hai, badan kaise hai? - Jamila wai make faruwa ne, sadiya ke fadamin cewa baki da Lafiya, toya jikin? 

Jamila : badan achchaa hai, Alhamdulillah- jiki da sauki, Alhamdulillah. 

Aisha: kounsa dard hai? - make damunki? 

Jamila : Saar dard hai - ciwan kaine 

Aisha: saar dard? sirf Saar dard? - ciwan kai? Ciwan kai kawai? 

Jamila : Saar dard hai aur phorda bhi hai, aise Doctor kaha - Eh ciwan kaine da Kuma ulcer, haka likitan yafada. 

Aisha : Allah apko svaasthy diye aur Allah dua mangna hai apna tabiyat pachchtava bane hain- Allah ya baki Lafiya Kuma Allah yasa gaffarane. 

Jamila : Ameen summa ameen.

Sunday, 25 November 2018

HINDI LESSONS: LESSON ONE
Lesson number 1
Parts of speech
(Noun)
Sangya

Noun in Hindi is the same as noun in English and all other languages

It is the name given to people animals plants feelings colours sounds etc.

Lets try some names
People (logo)
Rahul
Vijay
Salman
Musa
Mubarak

Janvaar (animal)
Kutta - Dog
Machli - Fish
Murgi - Hen
Panchi - Bird
Godha - Donkey
Bakra - Goat

Feelings (anubhooti)
Khush - hapiness
Udas - sadness
Mazaa - Fun
Naraz - Anger

Colour (rang)
Kaala - black
Safat - white
Laal - Red
Pilaa - Yellow
Haraa - Green

Plants (paudha)
Makka - Maize
Chaaval - Rice
Kela - Banana
Narangi - Orange
Gehoon - Wheat

Note: Nouns and adjective can be confusing but as we go on with our lessons, you will understand more.

Saturday, 24 November 2018

MU KOYI INDIYANCI: ADJECTIVES IN HINDI LANGUAGE


Garam Masala Hindi School.      
     Kaduna state, Nigeria. 
Sunday, February 4,2018
           Time:6PM

*Course*: *Hindi Grammar*
 *Path* : *Hindi Vyaakran*

*Topic*: *Adjective* *Vishey* *Visheshan*

1- Achcha 
   Good
   Kyau

* yeh achcha aam hai 
* this mango is good 
* mangoron nan nada kyau


* yeh achcha kaam hai
* this is a good work 
* wannan aikine mai kyau

* Amina Zanab se achcha hai

* Amina is more beautiful than Zainab 
* Amina tafi zainab kyau

* Achcha insaan marjate hai, lekin uska achchayi hamisha jinda rakhaga. 

* A good can die but not his good deeds 

* Mutumin yana iya mutuwa amma ayyukan shi na kirki basa iya gushewa. 

2- Sundar 
   Beautiful 
   Kyakkyawa

* Jamila ek sundar ladki hai 
* Jamila is a beautiful girl 
* Jamila kyakkyawar yarinyace

3- Badsuraat 
    Ugly 
   Mummuna

* Ladidi ek badsuraat ladki hai 
* Ladidi is an ugly girl 
* Ladidi mummuna ce

* Ladidi Jamila se badsuraat hai 
* Ladidi is uglier than Jamila 
* Ladidi tafi Jamila muni

4- Majdaar 
    Funny 
   Abin dariya

* Haiman ek majdaar hai 
* Haiman is funny 
* Haiman yana da ban dariya

* Yeh mamla majdaar nahin, gambheer hai

* this matter is no more funny, but very serious 

* wannan alamarin fa ya wuce wasa yanzu

5- Saaf 
    Clean/sweep
    Tsabta/wankewa/sharewa

* Amina kamre se saaf karo 
* Amina sweep the room 
* Amina share dakin

Note 
The word *saaf* have another meaning as follows 

* Saaf saaf kaho 
 * Tell me details by details 
* Fadamin dalla dalla 


*Jamilu Adamu Danwayye*
 *Naan to suna hi hoga*

*Assalamu alaikum*
*Danwayye@gmail.com*
  *07030185575*

Monday, 19 November 2018

DARASIN MU NA INDIYANCI A YAU

Garam Masala Hindi School, Kaduna state, Nigeria. 
         18/01/2018
         Time:8:30PM

Hindi Bashan - Yaran Hindi 

Jimla / sentence / vaaky

Yatra - journey / tafiya (yin tafiya). 

Main kal ek yatra hai / zanyi tafiya gobe / am traveling tomorrow

Mujhe kaal ek safar hai - zanyi tafiya gobe 

To agar kal gaye to kab laut aunge? - To idan ka tafi gobe yaushe zaka dawo? 

Main parson mein lauta hoon - jibi zan dawo 

Parson nada ma'ana guda biyu kamar haka 

1- Parson - jibi 

2- Parson - shekaran jiya 

Misaal - misali 
 
Mujhe apko parson mein dekh liya lekin ap mujhe nahin dekha - naganka shekaran jiya amma kai baka ganni ba

Kansi - tari 

Mujhe kansi bohut pareshana hai - tari na damuna sosai 

Parantu, daava peena kya? - Amma, kasha magana kuwa? 

Haa! Mujhe daavayi peeliya - eh! Nasha magani 

To Allah apko kiraaya karo - to Allah ya sawake 

Ameena - Ameen

Via@Garam masala Hindi School!

Sunday, 18 November 2018

SINGULAR AND PLURAL IN HINDI

*LEARNING HINDI*
*SINGULAR AND PLURAL*

we have discussed about Noun in the previous lesson
Now lets discuss about
          SINGULAR and PLURAL

Plural is the word through which we get to know that the quantity of something is more than one .In Hindi, it is called (Bahu Vachan) and the singular form is called (Ek Vachan).

So let me show you how you can make plural from its singular form. First bracket shows the romanised spelling and second one shows the meaning in English.

Masculine Nouns
Some noun require that you change the 'a' at the end to 'e' to convert them to a plural.

(ladka) (Boy)
(ladke) (boys)
(kamra) (Room)
(kamre) (rooms)
(ghoda) (Horse)
(ghode) (horses)
(kutta) (Dog) (kutte) (dogs)
(beta) (Son) (bete) (sons)
(rasta) (Way)
(raste) (ways)


Feminine Nouns
Noun that require to add 'ein' at the end to convert them to a plural.

(aakh) (Eye)(aankein) (eyes)
(pustak) (Book)
(pustakein) (books)
(raat) (Night) (raatein) (nights)
(behen) (Sister)(behenein) (sisters)
(banh) (Arm) (banhein) (arms)

Noun that require to change the 'i' at the end to 'iyan' to convert them to a plural.

(chabi) (Key)
(chabiyan) (keys)
(nadi) (River)
(nadiyan) (rivers)
(sidhi) (Stair)
(sidhiyan) (stairs)
(sathi) (Female friend)
(sathiyan) (female friends)

Noun that require 'an' at the end to convert them to a plural.

(chidiya) (Sparrow)
(chidiyan) (sparrows)
(budiya) (Old lady)
(budiyan) (old ladies)
(pudiya) (Small packet)
(pudiyan) (small packets)

*LEARNING HINDI*
*WhatsApp*
*08140150405*
*08140639200*
Saturday, 17 November 2018

INTRODUCTION TO HINDI LANGUAGEGaram masala Hindi School 
    Kaduna state, Nigeria. 
          26/01/2018
           Time:9Pm

*Topic*
*Introduction to Hindi language*

Glossary of words and how to use them in forming a sentence. 

1- Sikhna  
   To learn
     Koyo 

* Main Hindi sikhna chahta hoon 

* I want to learn Hindi 

* Inaso nakoya yaran Hindi 

2- Darna 
     To fear
       Tsoro 

* Darna manaa hai

* Its necessity to fear 

* Jin tsoro dolene

3- samaan dekhna 
    Resemble 
     Kama

* Amina jamila se samaan dekhna hai 

* Amina resemble Jamila 

* Amina tayi Kama da jamila

4- Dhanyavaad deena 
    To thank 
     Godiya /nagode

* usse dhanyavaad deena 
* Regards him 
* Ka godemai /kayi mai godiya

5- Dhyaan 
    Attention 
    Kulawa/ maida hankali 

* Dhyaan se suno 
 
* Attention/ listen
 
Misali 

Main naraaz hoon - I am angry 


Idan muka cire kalmar naraaz (fushi) mukasa kushi ( farin ciki) jimlar zata zama kamar haka... 

* Main kushi hoon * ma'a I am happy


 

Wednesday, 14 November 2018

YADDA AKE GAISUWA DA YAREN HINDI

*GARAM MASALA HINDI SCHOOL* |

Saturday, 14th| 2018


*Revision*

Introduction |

*Gaisuwa da yaran Hindi* 

Good morning - suph prabhat hai

Good afternoon - suph dapehaar hai

Good Day - suph din

Good evening - suph sandhyaan

Good night - suph raatri 

Assalamu Alaikum - Shanti par ho


SOME PAST TENSE IN HINDI

*Past Tense*
था thaa - was - for
Singular Masculine

थे the - were - for Plural Masculine or Respect

थी thee - was - for Singular Feminine 

थीं theen - were - for Plural Feminine 
or respect

ओबामा भारत में थे
obaamaa bhaarat men thaa 
Obama was in India

ये यहाँ थे
ye yahaan the
They were here

संगीता बीमार थी
sangeetaa beemaar thee
Sangita was ill.


Monday, 12 November 2018

HINDI LESSONS FROM GARAM MASALA HINDI SCHOOL

🇳🇬🇮🇳 *GARAM MASALA HINDI SCHOOL* 🇳🇬🇮🇳
*LECTURES*

MAI GABATARWA
*_JAMILU ADAM DANWAYYE (BHAISAAB)_*

[2:06PM]

🤴🏻 *Bhaisaab:*_Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu. Shanti par ho_

[2:07PM] 🤵🏻 *Ikram Veeroon:*_Wa alaikumussalam wa rahmatullah wa barakatuhu. Ayiye Sahaab_

[2:08PM] 🤴🏻 *Bhaisaab:*_Dafatan kowa Yashirya. Shi yaran Hindi Yarene mai sauki, wanda yake tare da dokoki Kamar haka_

_Misali, a yaran Hausa da turanci kalmar verb Watau aikatau ta kanzone a farkon jimla, Ga Misali a wannan jimlar... " kawo ruwa " kalmar kawo " aikatau ce " kalmar ruwa kuma kalmar ce suna Watau "Noun " kenan a turance. Kamar kenan a turance kace " Bring water. The word bring that comes first is a verb while the word water that comes last is a Noun. Ie hakan yasa aduk Lokacin da kake Ko kike hada jimla da Hausa Ko da turanci to a irin wannan sigar zaki Ko zaka iya tsara jimlar ka Ko jimlar ki._

_Idan muka dawo yaran Hindi, zanga Cewa ba a irin wannan tsarin yake zuwa Idan mutum yana so ya tsara jira jimla Ko Ya kirkiri jimla. Misali, Idan mukace zamu fassara waccar jimlar tamu ta kawo min ruwa da bring water ta harshen Hindi to tsarin nasu zaisha Banban Kamar haka... Paani lao._

_Paani shine ruwa da yaran Hindi, lao Kuma yana nufin kawo Ko bring da turanci._

_To kunga anan a yaran Hausa da turanci - Verb +Noun =sentence_

_A Kuma yaran Hindi, Noun + verb = sentence. Ina fatan Kuna gane was. Ga Abubuwan da zamu Dunga koyarwa_
 
*Garam Masala Hindi School Kaduna,Nigeria.*

Tuesday ,4th-July-2017
Time 2:00pm
 
*Drishteekan ke path - Course outline*

*1- Hindi Bashan ke Parichay - introduction to Hindi Language*

*2 - Abhivaadan - Greetings*

*3 - Hindi Sanchar - Communication to Hindi language*

*4 - Hindi Vyaakran - Hindi Grammar*

*5 - Hindi Vaanee - Hindi Speech*

*6 - Shabdo ke Prakar - Hindi Part of Speech*

*7 - Hindi Kahaaniya - Hindi Stories.*

_Da ikon Allah Abubuwan da zamu koyar kenan a cikin watanni uku (3months)_
 
*Lesson 1*

_Hindi bashan_

_Abhivadaan- Gaisuwa_

_(1) Suph prabhat hai - ina kwana_

*(2) prabhat hai - Lafiya kalau*

_(3) suph din - barka da Rana_

*(4) achcha din hai - Lafiya Kalau*

_(5) suph, depehaar - ina wuni_

*(6) achcha depehar hai - Lafiya kalau*

_(7) suph sandhyaan - barka da marece - achcha_

*(8) sandhyaan hai - Lafiya kalau*

_(9) suph raatri - saida safe_

 *(10) achcha raatri hai - Allah yatashemu lafiya.*


_Wadannan sune gaisuwa da yaran Hindi._

 *Lesson 2*

*Garam masala Hindi School Kaduna,Nigeria*

Tuesday, 4/07/ 2017
Time 9pm
 
*1- Andaar - inside - Ciki*
 
Misaal :

_-Main andaar hoon - Ina ciki - Am inside_

_- Woh andaar hai - Yana ciki - He is inside_

_Ve andaar hain - Suna ciki - they are inside_


*2- Bahaar - outside - Waje* 

Misaal :

_- Main Bahaar hoon - Ina waje - Am outside_

_Woh Bahaar hai - Yana waje - He is outside_

_Ve Bahaar hain - Suna waje - they are outside._

*3- Garam - hot - Zafi*

Misaal:

_- Mujhe Garam Paani chahiye - Ina bukatan ruwan zafi - Ina need a hot water,_

_- Mujhe Garam Khana ke pasandida hai - Ina San abinci mai zafi - I need a hot food,_

_-Mujhe Garam chai peena chahta hai - Ina bukatan shayi mai zafi._


*4- Thanda - cold - Sanyi*

Misaal :

_- Mujhe Thanda Paani ke peena chahta hai - Ina bukatan ruwan mai Sanyi_

_- Aajkal ke mauson Bohut Thanda hai - Yana yinnan akwai Sanyi sosai - the weather is very cold._*5-  Chhota - Karami/Gajere - short*

Misaal :

_- Mansur Chhota admi hai - Mansur karamin Yarone - Mansur is a small boy,_

_Main ek Chhota admi nahin hoon - Niba karamin Yaro bane - Am not a small boy._


*6-  lamba - Dogo - tall*

Misaal :

_- Jamila Amina se Lamba hai - Jamila yafi Amina tsawo - Jamila is taller than Amina._


*7- Peeche - Baya -behind*

Misaal :

_- Jamila Jamilu Peeche se chalti hai - Jamila tana bin Jamilu a Baya - Jamila is walking behind Jamilu._


*8- Aage - Gaba - in front*

Misaal :

_- Mera Aage se khara ho jaa - zo ka tsaya a gabana - Come stand in front of me._


*9- Mota - Luti - thick*

Misaal :

_- Aisha ek Moti ladki hai - Aisha lutiya ce - Aisha is a Fat girl_


*10- patla - Siriri - Thin*

Misaal :

_-Main ek patla admi hoon - Ni siririn mutum ne_

 *Compiled by*

Haiman Khan Raees

*The Monitor*


Sunday, 11 November 2018

PERSONAL PRONOUNS IN HINDI LANGUAGEGaram Masala Hindi School   
   Kaduna state, Nigeria. 
          22/04/2018
          Time:2:48pm


*Topic* *(Vishey)* 
*Personal Pronouns*
*Vyaktigat Sarvanaam*


To master any language one needs to understand the basics first, and when we talk about speaking a language, that basic is nothing else but grammar. Do you remember a teacher like this who taught you grammar in school?

If your answer is yes, and you are scared of grammar then you don’t need to worry. This is the easiest lesson ever. You only need to learn a few words and understand the basics of tenses. 

Hopefully, once you are through this lesson you will be able to make your own little sentences. Let’s begin.

Pronouns :

Here is list of personal pronouns along with their English equivalent and examples:

(1) I —  Main

Examples. 

a. I am a good Man
     Main achcha admi hoon

b. I am young 
   Main javaan hoon


(2) You —  tum

a. You are young 
     Tum javaan hain

b. You are a good man
    Tum ek achcha admi hain


(3) We — Hum
   a. We are young 
        Hum javaanon hain

(4). You (respect) — Aap
   You are not a good person 
 Aap achcha admi nahin hain

In addition, these ones are also very important in understanding languages. 


1- This — yeh

a. This is my book
     Yeh mera pustak hain

b. This book is mine
     Yeh mera pustak hain

(2). That —  vah
       That book is hers
        Vah (woh) pustak iska
        Iska (uska) hain

(3). These — ye
     a. These books are
           mine
       Ye pustaken mera 
         hain.


(4). Those — ve

    a. Those books are yours 
         Ve pustaken tumhara
        (aapka) hain. (5) Mine — mera (surang)
    
   a. The boy is mine 
       Ladka surang hai
       Ladka mera hai

       
(6). Your —  tumhara
    a. When is your marriage?
         Tumhara shadi kab
         hai? 

Note:

His/ Her/ its —  iska

Their —  inka

Via Garam Masala Hindi School Kaduna state, Nigeria.
Danwayye831@gmail.com
 07030185575 for inquiries.

Saturday, 10 November 2018

TYPES OF ADVERBS IN HINDI

TYPES OF ADVERBS

Adverbs in Hindi are categorized into four types. Namely:

√RITIVACHAK KRIYA VESHESHEN
(ADVERB OF MANNER)

√KALVACHAK KRIYA VESHESHEN
(ADVERB OF TIME)

√STANVACHAK KRIYA VESHESHEN
(ADVERB OF PLACE)

√PRIMANVACHAK KRIYA VESHESHEN
(ADVERB OF QUANTITY)

Detail of each type shall come your way in subsequent time.
Dont forget to like our page on facebook
*LEARNING HINDI*


Saturday, 3 November 2018

DARASIN MU NA YAU AKAN YAREN INDIYA

Apne total friends ko ye msg send kren or dekhen apko kon kia colours gift krta hai

=Ki/ka turawa gaba dayan abokan ka/ki wannan sakon, sai ka /ki ga wanne kalar kyauta zai/zata baka /baki. Yellow????????  
Tun bht saaf dil k ho
=kai/ke me tsaftatacciyar zuciya ne/ke. 


Orange ?????? 
Bht gusa wali /wala ho
=Kai /ke yawan fushi ne/ce. 


Blue?????? 
Tumhen smajhna mushkil ho
=kana/kina da wahalar fahimta. 


Green?????? 
Tun boht alag ho
=kana/kina da mutukar banbanci/
Kai na/ ke ta daban ne/ce

 White ???????? 
Mujhe tumhari /tumhara personality achchi lagi he
=ina jin dadin halayan ka /ki


Red???????? 
tum me boht kashish he
=kana/kina da mutukar kokarta wa. Pink?????????????? 
I love you 
=ina son ka /ki. 


Black????????????? 
Mje tumhara /tumhari dost fsnd hai 
=abokin ka/ki yana burge ni 


Kon sa colour mujh pe sute krta hy
=wacce irin kalace a kaina. By

Idris India.


Friday, 12 October 2018

NOUN IN HINDI

*REVISION*

Garam Masala Hindi School
       Kaduna, Nigeria.
           Time :2pm

Tuesday 10| 2018

*Topic*
*Hindi Vyakaran*
*Hindi grammar*

*What is à noun ?* *And thé types of nouns in hindi ?*


Sangya (Noun) ek naam hota hai, jinki par mardon ke naam, janvaaron, jaagayen ya chizon ke naam deta hain.

Shi suna yana yana iya zama sunan mutum, dabba, abu ko sunan waje ko wajaje.

Misali.

*Mardon (mutane)*

Aminu, jamila, Aisha KO yusra

*Janvaron (Dabbobi)*

Murge (Kaza), Sher( Zaki), Billi (Mage),  Saap (Maciji)

*Jagayen(Wurare)*

Delhi,  kano,  Nigeria,  india,  brazil KO London.

*Chizon (abubuwa)*

Mez (Table),  patlum (wando),  kamij (Riga) dupatta (hijabi) topi (hula)

1- Aisha ek ladki ka naam                
     hota hai ( Aisha suna ne na ya mace)

woh ladki ka naam Jamila hai (Sunan waccar yarinyar Jamila)

Meri Maa ka naam Fatima hai ( sunan mama ta Fatima).

2- woh do saapon hain ( wayancan macizai ne guda biyu)

Meri Billi wahan rahi hain (mage ta anan take rayuwa)

3- Mujhe do kamij karidna hain (inaso na siya riguna guda biyu)

Yeh mera topi hai (wannan hula tace).

4- Kal main Abuja jaana hoon (gobe zanje abuja)

Main kaduna mein rehta hoon (Ni ina zama à kaduna ne)

*Next lesson*

Types of Nouns

1- Vyakti vachak sangya (Proper Noun)

2- Jati vachak sangya (Common Noun)

3- Bhav vachak sangya (Abstract Noun)

4- Samudaay vachak sangya (Collective Noun)

5- Dravya vachak sangya (Material Noun)

Via Garam Masala Hindi School Kaduna, Nigeria.

Wednesday, 2 May 2018

AN FASA KWAI

**AN FASA KWAI*** Wani mutum ne yayi sabuwar amarya sai ya dauketa ya kaita wani hotel don suyi honey moon dinsu a chan, watau suci amarcinsu a tsanake inji sa'ad khalifa yakubu (sky) . suna shiga hotel din sai mutumin ya ajiye amaryar tasa a falo don yaje reception ya biya kudin daki ya kar6o makulli. Zaman amaryar keda wuya sai wata karuwa tazo wurinta ta sameta tace "sannu 'yar-uwa naga waccan macucin mutumin kema ya kawoki nan ne ku kwana (ta nuna mijin) toh kar ki sake ya kwana dake bai biyaki ba (ta dauka itama karuwa ce) kiyi maza ki amshi kudinki tun da farko don guduwa yakeyi baya biya don ni shaida ce saboda munsha kwana dashi baya biyana. kuma ki tambayi kowace karuwa a hotel dinnan kiji don kusan duk ya nemesu suna kwana dashi yana guduwa baya biya. kema don naga baquwa ce baki san halinshi bane har kika biyoshi zaku kwana ya cuceki. gashi da shegen neman karuwan tsiya kamar bunsuru don ni tuni ai na gujeshi kar yasa mun qanjamau don naji ana rade-radin wai yanzu ya kamu da qanjaman don cikakken 'Dan-duniya ne" *Wai in kece amaryar ya za kiyi tun baku tare ba? za kiyi kasada ne ku kwana sannan ki tabbatar ko kuwa ya ya???

Tuesday, 6 March 2018

Aashiqui

Ashique= *Masoya*

     meri mehboob tum bas yunhi pyaar kar= *kaine masoyina wanda kawai nake so ayanzu*

Zindagi bhar tu mujh pe yun aitbaar kar= *aduk rayuwana dake kawai zan yarda ayanzu*

Bhin tere main nahi mujh toh ehsaas hai= *bazan iya rayuwa ba tare da kai ba*

Teri wafaqi har pal,is dil ko pyaas hai= *amincewa da ke aduk dakika,shine kishirwan wannan zuciya*

Karo taqdeer tera inbaaton ki= *ka dinga sa kaddara a kalamanka*

Taqdeer hai tu mera haathon ki= *ai kece kaddaran hannayena*

Rahe apni muhabbat is dunya mein priya ho meri sanaam= *zan kasance a duniya tare da soyayyarka masoyi,sahibi na*

Hmmmmm..... *jaani muhabbat*

*{VEERON KE VEER}*

Tuesday, 6 February 2018

MU KOYI YAREN INDIA DAGA ZAUREN INDIA

*** MU KOYI YAREN INDIA ***
.
16,12,2018
***** DAGA ZAUREN INDIA *****
.
KALMOMI DA JIMLOLI MASU MUHIMMANCI DON BUNQASA KOYON YAREN HINIDI
.
Shirine Daga Cikin Jerin Kyawawan Jadawalin Shirye-Shiryen Musa Gudana Acikin Wannan Zauren, Inda Shirin Yake Koyar Da Yarukan India, Inda Yau Muka Xo Da Muhimman Kalmomi Da Jimlarsu Game Da Daya Daga Cikin Yarukan India Wato Hindi
.
GUNDARIN DARASIN
******************
GinShiQan Kalmomin Hindi, Tare Da Jimlolinsu.
.
Barka (Hello) – Namaste Kokuma Kace Pranam
.
Barkanka Dai Mubarak – Namaste Mubarak ji (ji Ana Amfani Da Ita A Qarshen Suna Badon Komaiba Sai Don Nuna Mutuntawa Ga Wannan Mutumin)
.
Ni – Mai
Daga Nigeria Nake – Mai Nigeria se hum
.
Nawa (Mine) – Mera
Wannan Nawane – Ye mera hai
.
Naka (Yours) – App ka
Wannan Nakane – Kya ye aap ka hai
.
Waye – Kaun
Kai Waye – Aap kaun hai
.
Kayan Sawa (Clothes) – Kapra
Ina Kayan Sawata Suke – Mera kapra kaha hai
.
Shayi (Tea) – Chai
Ina BuQatar Kofin Shayi – Mujhe ek cup chai chahiye
.
Ruwa (Water) – Paani
Ina BuQatar Kwalbar Ruwa – Mujhe ek bottle paani chahiye
.
Abinci (Food) – Khana
Bani Abinci – Mujhe khana do
.
Kana Jin Yaren HausaDo – Kya apkaa Hausa bolte hai
.
Yi Magana Ahankali – Dheray boliye
.
Eh (Yes) – Haa
a'a (No) – Nahi
Don Allah (Please) – Kripya
Nagode (Thank you) – Dhanevaad.
.
WASU JIMLOLIN HINDI MASU AMFANI
yaya Kake – App kaise hai
Ina Lafiya – Mai thik hu
Naji dadin Hadu Da kai– Aap se milkar khusi hui
Kai Waye – App kaun hai
Yaya Sunan ka – Aap ka kya naam hai
Sunana Mubarak – Mera naam Mubarak hai
Daga Ina Kake – Aap kaha se hai
Daga Zauren India Nake – Mai Zauren India se hu
Ina Zauren India Yake –zauren India kaha hai
Ina Mitar Take Tsaywa – Bus stand kaha hai
Ina Ban Daki Yake – Toilet kaha hai
Kaana Iya Taimakona – Kya aap meri madaad karenge
Menene Haka – Ye kya hai
Ina Sin Sayen Wannan – Mujhe ye kharidna hai
Nawa Wannan Yake – Ye kitnay ka hai
LRage Farashin – Daam kum kijiye
.
Da Akwai Wani Abu Da Yake Kawo Tangarda Wajen Koyon Yaren Hindi. Yaren Hindi Yana da Jinsin Suna Namiji Ko Mace (masculine or feminine); Inda Hakan yana Daga Cikin Abu Mai Wahala Wajen Koyon yaren Hindi. Baya Ga Haka Wasu Jahohin Da Dama Na Qasar India Suna Aiwatar da Yaren Hindi Daban Daban. Misa Yankin Bihari Suna Yaren Hindi Daban Da Yadda Yankini Delhi Sukeyi. Amma Muna Nan Mun Shirya Tsaff Don Warware Muku Xaree Da Abawa Afagen Koyon Yaarukan India.
.
Duka Duka Anan Muka Kawo Qarshen Wannan Shirin Sai Wani Satin Idan Allah Yakaimu, Wannan Shirin Yana xuwa QarQashin Gabatarwa:
Prof. SUAJ