Skip to main content

Posts

Showing posts with the label Muhawara (Debate)

HOTON MU NA YAU: MU TATTAUNA...

HOTON MU NA YAU: MATAMBAYI BA YA ƁATA

WA YA FI WANI ƘWAREWA?

WA YAFI WANI KWAREWA?
Wata rana wata budurwa taje gidan su kawar ta sai ta hadu da wani gayen xamani !!! Ga yanda hirarsu ta kasance:- 
Saurayi:- Salam ‘yan mata ya kike?
Budurwa:- Lapia kalau. Alhamdulillah!
Saurayi:- Can I know ur name plz?
Budurwa:- Ehhmmm Maryam… ! Tana yi tana satar kallon shi da gani yakwanta mata arai !!!
Saurayi:- Inane gidanku?
Budurwa:- Tayi wuf ta nuna gidan Qawar ta,kasantuwar Qawar tata masu kudi ne!
Nan sukai exchanging numbers, kullum zai zo saiya kira ta, dan haka takanshirya ta tafi can gidan Qawar anan suke zance, tayi hakan ne danya dinga mata alkhairi da yawa! Asalin gidansu kam talakawa ne authentic, a hakan suna tare ya dingayi mata kyauta kala kala! Wata ran ba wataran ba sai akayi rashin dace wayar sa ba caji kuma gashi yaxo xance yana kofar gidan; Anan ne ya samu wani yaro yace kai kira min Maryam! Sai yaron yace yau bata zo ba! Saurayi yace daga ina? Yaro kam yace daga gidansu.. !
Saurayi:- Au daman banan bane gidan su? Yaro yai gaba yana cewa zo in k…

NEMAN SHAWARA!

​Matan sirri pls kutaimakama qawata da shawara,tazo wurina Neman shawarane amma ni ba wani wayo bane dani shine nace bara in nemi shawaranku...Ita dai wannan ta auri mai mata kuma uwargidan tana da kirki sosai domin kowa yana yabonta amma wasu lokutan takan nunama amaryar alamun kishi,Itakuma amaryar tana sonta tana bata girma kuma tana gudun bacin ranta domin tana tausaya mata tasan tana son mijinta sosai kuma ta amince ya Aurora..duk wadannan abubuwan ne amaryar take tunani shiyasa bata treating dinta kamar uwargidanta,asalima bata yiwa mijinta abubuwan da zai nuna cewa ita matarshice idan suna tareda uwargidan, Misali bata iya kwalliya Idan suna tare kuma bata iya zama da mijin da uwargidan suyi hira wai tana jin kunya...To matsalar itace mijin bai damu da itaba,Ita yanxu tana wani gari tana karatu said mijin yayi wata biyu baixo ya dubata ba kuma Idan yaxo baxai wuce kwana hudu/biyar ba,wani abin haushi Idan yana tareda ita karfe Tara na dare itama uwargidan ana sallar asuba zaki…

CAKWAKIYA!!

Chakwakiya


SHIN ZAKA AURETA?
Yakasance kuna soyyaya kai da ita kunshaku sosai yakaiga kuna shiga damuwa idan baku ga juna ba ko muryar junanku tana sonka kaima kana sonta sosai kwatsam sai iyeyenta sukace ta fidda miji zasu yi mata aure kawai saitace kai takeso sai kuwa iyayenta sukace ai bakada sana a kaikuma gashi kagama degree amma kanemi aiki baka samu ba su kuma iyeyenta sun baka sati daya kanemi aiki ko suyima yar su aure ana haka sai budurwar nan taka taxo maka da labarin ta samar ma aiki kafara aiki ka gina gida ka sai mota arxiki ya habbaka ansamuku rana saura sati daya bikinku kuna xaune kuna fira saita fashe da kuka tana baka labarin yanda ta samu aikin da kk yi a yanxu ashe saida ta bada kanta ma ana sai da akayi amfani da ita tukunna ta samu aikin da kake kai a yanxu SHIN XAKA AURE TA KO XAKA GUJETA?

*07036003308*

 akaftaaaaaaa😍😍😜

MATA GA WANI SABON TOPIC

Assalamu alaikum barkanku da warhaka matan lele.

Mata ga topic.... 
misali ke amarya ce kuna tare da abokiyar zaman ki kuna yanka lemu a kicin se megidan ku yashigo to adakin ki yake se kika tashi kika tarbeshi kika kaimishi ruwan wanka to daya fito zai shiga wankan se yacemiki kizo ki taya shi 
sekikace yayi hakuri ke kinajin kunyar abokiyar zaman ki ashe ita taji abinda kukefadi kina komawa kicindin seta miko miki wuka da lemun dake hannunta wai kicigaba da yankawa tana zuwa tanatashi agabanki tabude toilet din tashiga tarufe kofar da karfi kina kallo alhalin ranar girkin kine.
😁to mata akafta idan kece yazakiyi🤣😴😥😫

SAURIN FUSHI SHI KE KAWO DANA SANI

SAURIN FUSHI MAI SANYA NADAMAWatarana wani saurayi suna Hira da
Budurwarsa, sai yake cemata gobe
kuwa xai mata wata kyauta da xai
bata mamaki mutuqa, taji dadi sosai,
don tun awurin tapara mai, godiya. Washe gari ta tara kawayenta, take
gaya musu cewa, yau abin
alfaharinta,xai mata kyautar da bai
taba yimata irinta ba,shiyasa ta tarasu,
domin su tayata murna, can taga ya
dade baixoba, sai ta yanke shawarar bara ta kirashi, taji ko lafiya, tana kira
tace sweetyna najika shiru lafiya
daeko, ya cemata karki damu, my
heart wish, gani nan nakusa xuwa, sai
taji wani dadi ba'a jimaba sai gashi
dawata bakar leda, yanata murmushi, ya iso wurin dasuke, bayan sun gama
gaisawa da kawayen nata, itako
mutuniyar harta raena ko minene ma
a cikin ledar, kawai sai ya mika mata
tana budawa saitaga burodi mai
yanka yanka ranta ya baci, kawai saita kashe shi da mari, tace amma ka raena
man, wayo kan wannan banzan
biredin kake ta kuranta cewa xaka
min kyauta, allah wadai, kawai saita
wurga masa ledan, kan ledan tafado
sai ga …

GA WANI ZAZZAFAN TOPIC DA YA KAMATA MU TATTAUNA AKAN SA

Ga topic 
          .kece kinada saurayi,kuma yanasonki d aure,to kafin ya aureki yanada wata matar agida,sannan ita bata aiki kekuma kina aiki,to byn kunyi aure kingama hutunki sai kika bukaci kinason komawa aikinki sai mijinnaki yace idn har kin ydd d sharadinshi to zaki koma,sharadain kuwa shine yanaso duk wata kuringa raba salarynki keda uwar gidanshi sbd ita bata aiki,idn kin ydd kitafi aikinki in baki ydd ba sai dai ki bar aikin.shin inkece zaki ydd kuringa raba salaryn duk wata kokuma zaki hkr d aikinne?

Zaka iya solving wannan Mathematic ❓❓❓

Zaka iya solving wannan Mathematic ❓❓❓
 Wata yarinyace a makaranta aka tambayeta shekarunta nawa, sai tace batasan shekarun taba amma tasancewa shekarunta rabin na mamantane, sai malamin yatambayeta to
shekarun mamannata nawane?
Namma tace bata
saniba sai dai tasan babanta yafi mamanta da shekara biyar, sai aka tambayeta shekarun
babannata kuma nawane? Sai tace bata sani ba amma dai da shekarunta dana mamanta dana
babanta in an hadasu gaba daya shekaru 100 ne, binciken anan shine, nawane shekarun yarinyar?
nawane shekarun mamanta? Sannan nawane shekarun babanta?Kina da damar turawa abokanka ma'abota lissafi don neman amsa🤔🤔🤔🤔😜


ME YA KAMATA TAYI?

*_ME YAKAMATA TAYI?_*

🍳 *_Mata ce su kayi sallama da Mijinta akan cewa za taje kauye dubo Mamanta kuma kwana biyu za tay_*i. *_Ta gama kwanakinta ta dawo, Mijin yace ya mai jiki? Sai tasa kuka wai jikin yayi tsanani amma zata koma takara dubata wani satin. Tace gama kayan Fruit nan Mama tace_* *_abaka...Yace to ya gode, Sai yace ta dauka takai Kitchen, tana shiga sai taga Maman tata na dafawa Yara abinci, Ashe ranar da tabar gidan ita kuma Maman ta kawo musu Ziyara_*....😀

*_Ku bata shawara MEYAKAMATA TAYI?_* 👏🏾😀

Mata Ga TOPIC FA

😳😜MATA GA TOPIC😜😳
.
👉Kece 💆 mijinki ya baki😄😄 zabi,😜😜 yace👉 da ayi miki kishiya A sai miki mota 🚕ya kuma kai ki hajji ya baki million 3 a account dinki😜😜😜 Ya kuma yi miki lefe dai-dai Dana amaryah Daya fasa auren ya hana ki komai😜
👉wanne zaki zaba??😜😜


BABBAR MAGANA

🤣🤣🤣🤣😄😄Wata matace ta shiga dakin mijinta wanda yasha gyara tace mishi "baban Salim gaskiya ya kamata kayi kokari ka halarci wannan daurin auren na aminiyata. Sai yayi dariya yace ai zuwa daurin auren aminiyarki ya zama dole, yanzu me zaki kai mata gudummawa? Tace kudine dubu biyar, sai yace gaskiya biyar yayi kadan, ga goma ki kara.Ta karba ta mai godiya ta shirya ta tafi. Da aka gama biki kowa yayi haramar raka amarya gidanta, maman Salim ce babbar kawa ta kame a kusa da amarya. Abu kamar wasa taga an miki hanyar unguwarsu, sai tace ashema muna kusa, amaryar tace ai kusa sosaima. Bata ankara ba taga anyi parking a kofar gidansu, sai kuwa kowa ya fito, ta dubi direban tace malam ba nanne gidan ba, wannan gidanane. Nan fa musu ya hargitse, kwatsam sai ga miji (baban salim) da abokanshi, yana zuwa beyi wata wata ba sai ya rungume amaryarshi (watau amaryar da aka kawo) ya shige da ita gidan har cikin dakinshi. Too yanzu lnkece yazakiyi 🤣🤣🤣😄😄😱😱

WHY IS THIS?

This has been a subject of controversy in another group. I believe everyone has to adjust and let us just treat each other the way we want to be treated. Marriage is a beautiful thing. What will it cost you to help out where you can and expected to. I think people tend to create problems for themselves where there is none. Allah ya mana jagora. COPIED A married woman will go to her parent's home with her husband for a short visit, after exchanging pleasantries, everyone will start running around to make sure their son in-law is comfortable. He will be well fed, well entertained and well taken care of. No one expects him to lift a finger to do anything, because he is a special guest, their daughter's husband. *Turn the table* A married man goes to his parent's home with his wife for a short visit, immediately after exchanging pleasantries, everyone will start looking at their son's wife with corner eye to see if she'll go to the kitchen and join in cooking. She will…

HIJAB VS LAW SCHOOL

Hijab Vs Law School; Another Crisis Brewing
By Rasheed Abubakar
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=1777819118958770&id=748209658586393
============
I can authoritatively confirm that Bar Part II female Muslim students of the Nigerian Law School may not be allowed to wear the Hijab ahead of the 2017/2018 First Term Law Dinner, which starts today, Tuesday, February 13 across the six (6) Law School campuses across the nation.
The Dinners will run till Thursday, February 15, 2018.
There was a reported case of six Muslim Sisters at the Agbani, Enugu campus, who are being threatened not to wear the Hijab. Sources also confirmed another case at the VI, Lagos campus and the Abuja campus, where Muslim ladies have been advised not to appear in the Hijab for the Law Dinner, which kicks off today at exactly 4pm.
Expectedly, they may however be allowed to wear the Hijab at the other campuses, particularly Adamawa, Bayelsa and Kano, based on religious tolerance and recognition of the r…

BOYS EDUCATION IS MORE IMPORTANT THAN GIRLS EDUCATION IN THE SOCIETY.

Boys education is more important than girls education in the society ..
I am here to support this motion with the following Points Of Mine
* Firstly, Boys are normally given the upper hand in the society. This is because It is believed that womens education ends in the kitchen. It is also believed that training a woman is a waste of time because she will be married off and can only take care of her husband and children as a house wife while the husband fends for the family. And without training the man who will then fend for the family or How can he fend for the family?
* Secondly, Boys education may be necessary due to the fact that maybe men are the head of the family and getting education is a better way of erasing their ignorance and imbibe the spirit of tolerance and allowing them to see life from a different point of view (broad view) as against myopic view of some uneducated men.
* Further more, Men generally have more responsibilities than women, they tend to have to cater for…

DEBATE OF THE DAY

A man wants to marry from his village. He lives in Abuja, as a result he sent some money to his father in the village to find him a good wife. His father made a good choice and took all the necessary steps concerning the in-laws of his son. Now he decides to send the wife to his son in the city. He gives her the address of his son. But she arrived the city late. As she gets outside the motor park, the lady wanted to take a taxi to the indicated address. However, she was offered a lift by her husband unknowingly on his way home late from work. The guy took her straight to a hotel and spent the night with her. The next morning, each of them go their separate ways. She took another taxi which finally took her to her husbands house. To her biggest surprise, it's the man with whom she spent the night with in the hotel.
The question is: :
if you were the man or the woman, how would you react?
Men and women, defend yourselves.
The debate is open.