Skip to main content

Posts

Showing posts with the label Qur'an

VERSE OF THE DAY

Brothers and sisters in Islam we will continue with our last topic from the book of *AL-QUR'AN* which I bring to you every two days, with me your presenter *_Abu 'qatada Muhammad Bashir Ibrahim Illela_* have a nice reading.
[Quran 4:120] He [Shaitan (Satan)] makes promises to them, and arouses in them false desires; and Shaitan's (Satan) promises are nothing but deceptions.
[Quran 22:65] See you not that Allâh has subjected to you (mankind) all that is on the earth, and the ships that sail through the sea by His Command? He withholds the heaven from falling on the earth except by His Leave. Verily, Allâh is, for mankind, full of Kindness, Most Merciful. 
_*We will stop from here and we will continue in our next lesson by Allaah's willing*_

VERSE OF THE DAY

Brothers and sisters in Islam we will continue with our last topic from the book of *AL-QUR'AN* which I bring to you every two days, with me your presenter *_Abu 'qatada Muhammad Bashir Ibrahim Illela_* have a nice reading.
[Quran 22:65] See you not that Allâh has subjected to you (mankind) all that is on the earth, and the ships that sail through the sea by His Command? He withholds the heaven from falling on the earth except by His Leave. Verily, Allâh is, for mankind, full of Kindness, Most Merciful. 
[Quran 3:62] Lâ ilâha ill-Allâh (none has the right to be worshipped but Allâh, the One and the Only True God, Who has neither a wife nor a son). And indeed, Allâh is the All-Mighty, the All-Wise.
_*We will stop from here and we will continue in our next lesson by Allaah's willing*_

BIDI'O'IN DA AKE YI DANGANE DA KARANTA ALƘUR'ANI

BID'O'I DA KURA-KURAI DA AKE YI DANGANE DA KARANTA QUR'ANI.
A jiya ne muka kawo falaloli da darajoji na makaranta da mahaddata Qur'ani, amma wani hanzari ba gudu ba; waɗannan darajoji da falaloli bazasu tabbata ba sai an nisanci kura-kurai da bid'o'in da wasu suka ƙirƙira suka jinginawa Qur'anin ko kuma yadda ake karantashi.   Amma kafin nan, ga wasu daga cikin ƙa'idoji da hanyoyin da malamai suka bayyana yadda ake gano bid'ah a musulunci: 1- Canza siffa ko yadda Manzon Allaah ya karantar. 2- Ƙari ko ragi abisa yadda Manzon Allaah ya karantar. 3- Keɓance wani wuri ko lokaci wanda bai tabbata a shar'ance ba. 4- Ƙirƙirar wata ibadah saboda wasu dalilai da basu tabbata a shar'ance ba. 5- Ƙirƙiro wata ibada wadda gabaɗaya ba ta da asali a musulunci, musamman tare da ƙudurce samun lada akanta. d.s.
  Sannan ma'anar bid'ah shine duk wani abu da aka ƙirƙira aka jinginawa shari'ah, wadda a zahiri tayi kama da shari'ar! amma ba shari'ah b…

FALALA DA DARAJOJIN ALQUR'ANI

FALALA DA DARAJOJIN AL- QUR'ANI.
1- Qur'ani maganar Allaah ne SWT, dan haka shine mafi kyawun zance. 2- Qur'ani zai ceci wadannda ke karantashi kuma suna aiki dashi. 3- Duk harafi ɗaya da mutum zai karanta za a bashi lada goma, sannan Allaah zai ninka mishi wannan ladan zuwa adadi mai yawa. 4- Ma'abota Qur'ani sune nakusa da Allaah SWT. 5- Mala'iku suna halartar duk wani wuri da ake karanta Qur'ani ko ake wani darasi da yake da alaka dashi. 6- Rahma da nutsuwa suna sauka kan masu karanta Qur'ani. 7- Mala'ikun rahma suna tare da ma'abota Qur'ani. 8- Duk wanda ya koyi Qur'ani kuma ya koyar dashi to shine mafificin bawa a wurin Allaah SWT. 9- Iyayen ma'abocin Qur'ani za a yi musu kambi na girmamawa a ranar alƙiyama, a karshe kuma a shigar dasu Aljannah. 10- Gwargwadon abunda mutum ya haddace na Qur'ani gwargwadon matsayinsa a Aljannah. 11- Qur'ani shine littafin da Allaah yayi alƙawarin tsare shi. 12- Binciken likitoci ya tabbatar da ce…

WHY QURAN IS THE BEST MIRACLE ON EARTH

WHY QUR'AN IS THE BEST MIRACLE ON EARTH.
 BismilLaahir Rahmaanir Raheem. 
The miracles that were given to the previous prophets and Messengers were such that they would have the greatest impact on that particular nation and those times ONLY. The people at the time of Moses (peace be upon him) excelled in magic and sorcery, so he was given miracles which surpassed all their abilities, as a proof of his prophethood. The people at the time of Issah, Jesus (peace be upon him) excelled in healing and medicine, and he was accordingly given appropriate miracles for that time by ALLAH to proof to them he was sent as a Prophet to them that's why he always said by the permission of my Lord as he has no powers by himself. The people at the time of Prophet Muhammad (peace be upon him) were masters of language and eloquence - he was sent to them with the Quran with language is the best and eloquent till date.  
The powerful effect it had on its listeners, who were skilled practitioners in …

VERSE OF THE DAY

VERSE OF THE DAY:
 THE EVIL OF GREEDY MISERLINESS SUPERSEDING GENEROSITY 
{وَلَا يَحْسَبَنَّ الَّذِينَ يَبْخَلُونَ بِمَا آتَاهُمُ اللَّهُ مِن فَضْلِهِ هُوَ خَيْرًا لَّهُم ۖ بَلْ هُوَ شَرٌّ لَّهُمْ ۖ سَيُطَوَّقُونَ مَا بَخِلُوا بِهِ يَوْمَ الْقِيَامَةِ ۗ وَلِلَّهِ مِيرَاثُ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضِ ۗ وَاللَّهُ بِمَا تَعْمَلُونَ خَبِيرٌ} [آل عمران :  "And let not those who [greedily] withhold what Allah has given them of His bounty ever think that it is better for them. Rather, it is worse for them. Their necks will be encircled by what they withheld on the Day of Resurrection. And to Allah belongs the heritage of the heavens and the earth. And Allah, with what you do, is [fully] Acquainted." Qur-an 3:180
May Allah the Almighty make it easy for us. Ameen

VERSE OF THE DAY

Surah At-Taubah, Verse 60:إِنَّمَا الصَّدَقَاتُ لِلْفُقَرَاءِ وَالْمَسَاكِينِ وَالْعَامِلِينَ عَلَيْهَا وَالْمُؤَلَّفَةِ قُلُوبُهُمْ وَفِي الرِّقَابِ وَالْغَارِمِينَ وَفِي سَبِيلِ اللَّهِ وَابْنِ السَّبِيلِ فَرِيضَةً مِّنَ اللَّهِ وَاللَّهُ عَلِيمٌ حَكِيمٌ
Alms are only for the poor and the needy, and the officials (appointed) over them, and those whose hearts are made to incline (to truth) and the (ransoming of) captives and those in debts and in the way of Allah and the wayfarer; an ordinance from Allah; and Allah is knowing, Wise.

HARAMCIN RUBUTA ALƘUR'ANI DA TRANSLITERATION 05

*HARAMCIN RUBUTA AYAR ALĶUR'ANI DA HARRUFANDA BANA LARABCI BA*
Wato *(Translietration)*.
Fitowa (5) kuma na karshe. . ✍ *Suleiman Yunusa Alkali*
Bayan godiya ga Allah dangane da temakonSa da Yamana baiwa dashi a rubuce-rubce da suka gabata, muna kara wa Annabin mu salati da Âlayensa da Sahabbansa da waďanda suka kyautata ayyukansu har zuwa ranan sakamako. (Allah Yasa damu cikinsu).        Wannan shine rubutu na ķarshe akan wannan matsalar, bayan waďamcan da muka ambaci ayoyi da hadisa da maganganu na magaba faqihai (Malluman Fiqhu) da muhaddithai (Malluman Hadithi), yanzu kuma zamu bijiro muku da jam'iyyu na musulunci da majalisu na ilimi da fatawa waďanda suka kulla ijma'i akan hakan duk da cewa sunayensu kawai zamu ambata. . 1. *Majalisar Manyan Malluma Dake Cikin Saudiyyah* tace:----  Tabbas bayan naxari akan wannan lamari na *Transliteration* mun tabbatar da haramcin hakansa ta fuskoki kamar haka;---        (a). Alkur'ani an saukar dashi da yaren larabcine kamar yadda Allah …

HARAMCIN RUBUTA ALƘUR'ANI DA TRANSLITERATION 04

*HARAMCIN RUBUTA AYAR ALKUR'ANI DA HARRUFANDA BANA LARABCI BA*
Wato *(Transliteration)* FITOWA NA (4). ✍ *Suleiman Yunusa Alkali* . Bayan godiya ga Allah da kuma salati ga Manzon Tsira, Annabi Muhammadu, muna ķara godewa Allah Da Ya kawomu kan wannan rubutu wanda a cikine zamu bayyana ra'ayoyin magabata akan haramcin yin *Transliteration* na ayoyin Alkur'ani. . 1. *Al-Imamu Malik (R)*. An tambayi Imamu Malik cewa;--- *Shin idan mutum ze rubuta Alkur'ani ya halasta ya rubuta da harrufan nan namu na yau???* Sai yace;--- *Bana ganin hakan, saide ina ganin ya rubuta shi akan rubutu na farko* (ma'ana ya rubuta da harrufanda aka rubuta Qur'anin tun farko shine ra'ayin Imamu Malik).        Al-Imam Al-Sakhawy yace;--- *Abunda Maliku ya tafi akai shine gaskiyan magana*.         Abu Amru Al-Dâny yace:--- *Babu Mallaminda ya sabawa Malik a wannan fatawar cikin Malluma magabata.* A duba littafi me take تحريم كتابة القرآن الكريم بحروف غير عربية. (Haramcin rubuta Alkur'ani me girm…

HARAMCIN RUBUTA ALƘUR'ANI DA TRANSLITERATION

*HARAMCIN RUBUTA AYAR ALKUR'ANI DA HARRUFANDA BANA LARABCI BA* Wato *(Transliteration)*
FITOWA NA (3). ✍ *Suleiman Yunusa Alkali*
Muna kara godewa Allah da Ya bamu ikon haďuwa a wannan darasi da muka masa take da *Haramcin Transliteration*, muna wa Annabi S.A.W salati da Ãlayensa da sahabbansa, sannan muna rokon Allah Ya temakemu cikin wannan aiki da muka ďauka. .        *Hadisai da Malluma suka kafa hujjah dasu akan wannan hukuncin sun haďa da:-*
1. عن أم المؤمنين، عائشة رضي الله عنها قالت: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم: ﺍﻟﺬﻱ ﻳَﻘْﺮَﺃُ ﺍﻟﻘُﺮْﺁﻥَ، ﻭﻫﻮ ﺣﺎﻓِﻆٌ ﻟﻪ ﻣﻊ ﺍﻟﺴَّﻔَﺮَﺓِ ﺍﻟﻜِﺮﺍﻡِ ﺍﻟﺒَﺮَﺭَﺓِ، ﻭﻣَﺜَﻞُ ﺍﻟﺬﻱ ﻳَﻘْﺮَﺃُ، ﻭﻫﻮ ﻳَﺘَﻌﺎﻫَﺪُﻩُ، ﻭﻫﻮ ﻋﻠﻴﻪ ﺷَﺪِﻳﺪٌ ﻓَﻠَﻪُ ﺃﺟْﺮﺍﻥِ .  ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ: 4937)  ﺻﺤﻴﺢ ‏ﻣﺴﻠﻢ ‏( 798 ‏).
Daga Nana Aisha (R.A) tace: Manzon Allah S.A.W yace:--- Wanda yake karanta Alkur'ani kuma ya kware yana tare da mala'iku masu daraja *wanda kuma yake karanta Alkur'ani Yana in'ina yana bashi wahala to yanada lada biyu* (ladan juriya ko hakurin karatun da ladan ko wa…

HARAMCIN RUBUTA ALƘUR'ANI DA TRANSLITERATION 02

*HARAMCIN RUBUTA AYAR AL-KUR'ANI DA HARRUFANDA BANA LARABCI BA* Wato *(Transliteration)* . ✍ *Suleiman Yunusa Alkali* . Bayan godiya ga Allah da kuma salati ga Annabin mu Muhammad S.A.W, muna ķara godewa Allah da Ya bamu ikon haďuwa a wannan rubutu na biyu da mukayi alkawarin kawo kadan daga cikin ayoyinda Malluma suka kafa hujjah dasu wurin haramta yin *Transliteration* na ayoyin Al-Kur'ani. . 1. إنا أنزلناه قرآنا عربيا لعلكم تعقلون. (سورة يوسف 2). *Lallai Mun Sauke Al-kur'ani Da Yaren Larabci* (wanda idan kukabi karantarwarshi) *Tabbas zaku zamo cikin masu hankaltuwa* (Yusuf : 2). 2. نزل به الروح الأمين * على قلبك لتكون من المنذرين * بلسان عربي مبين. (الشعراء 193-195). *Ruhi Amintacce* ( Mala'ika Jibrilu) *Ya Sauko dashi* (Alkur'ani), *A cikin zuciyarka* (Annabi Muhammad S.A.W) *Dan kazamo cikin Masu gargaďi* (Manzanni) *Da harshen larabci a bayyane* (Shu'ara'i 193-195). . 3. إنا جعلناه قرآنا عربيا. (الزخرف 3). *Lallai Mun Sanya Al'kur'ani* (ne) *a harshen lara…

HARAMCIN RUBUTA ALƘUR'ANI DA TRANSLITERATION

*HARAMCIN RUBUTA AYAR AL-QUR'ANI DA HARRUFANDA BANA LARABCI BA*.     *(TRANSLITERATION)*
FITOWA (1). ✍ *Suleiman Yunusa Alkali*
Da Sunan Allah Me Rahama, Me Jinķai. Tsira su tabbata ga fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W tare da Ãlayensa da Sahabbansa Da Waďanda Sukayi Koyi Dasu Har Zuwa Ranan Sakamako (Allah Yasa Damu Cikinsu).      Tabbas Al-Qur'ani maganan Allah Ne kuma Shari'arSa wanda Ya saukar wa Annabi Muhammad S.A.W ta hanyar Mala'ika Jibrilu a harshen *Larabci* kamar yadda ko wani musulmi ya sheda wannan, duk da cewa akwai yararruka masu yawan gaske kuma Allah Yasan dasu tunda Shine Mahaliccinsu amma kuma sai Ya zabi yare ďaya tak ya saukar da Al-Kur'ani dashi wanda shine yaren *Larabci*.        Hakan yasa wasu daga cikin Ajamawa (Duk wani yare wanda ba larabci ba Ajami ne) sukayi ta koyan karatun Al-kur'ani da wannan yaren na *Larabci* tun daga kan Sahabbai har magabata har rana ata yau domin kuwa a cikin sahabbai akwai dayawa wadanda ba larabawa bane am…

VERSE OF THE DAY

Surah Al-Furqan, Verse 17-19:
أعوذ بالله من الشيطان الرجيم  بسم الله الرحمن الرحيم 
وَيَوْمَ يَحْشُرُهُمْ وَمَا يَعْبُدُونَ مِن دُونِ اللَّهِ فَيَقُولُ أَأَنتُمْ أَضْلَلْتُمْ عِبَادِي هَٰؤُلَاءِ أَمْ هُمْ ضَلُّوا السَّبِيلَ
And on the Day when He will gather them together and that which they worship besides Allah  [idols, angels, pious men, saints, 'Iesa (Jesus) - son of Maryam (Mary), etc.]. 
He will say: 
"Was it you who misled these My slaves or did they (themselves) stray from the (Right) Path?"

قَالُوا سُبْحَانَكَ مَا كَانَ يَنبَغِي لَنَا أَن نَّتَّخِذَ مِن دُونِكَ مِنْ أَوْلِيَاءَ وَلَٰكِن مَّتَّعْتَهُمْ وَآبَاءَهُمْ حَتَّىٰ نَسُوا الذِّكْرَ وَكَانُوا قَوْمًا بُورًا
They will say: 
"Glorified be You!  It was not for us to take any Auliya' (Protectors, Helpers, etc.) besides You,  but You gave them and their fathers comfort till they forgot the warning, and became a lost people (doomed to total loss).

فَقَدْ كَذَّبُوكُم بِمَا تَقُولُونَ فَمَا تَسْتَطِيعُونَ صَرْفًا وَلَ…

ƘA'IDOJIN HADDACE ƘUR'ANI

KA’IDOJIN HADDACE AL-QUR’ANI
Tambaya : Assalamu alaikum, malam don Allah ni karamin dalibi ne, ban dade da fara hadda ba, shi ne nake so a taimaka min da hanyar da zata kai ni zuwa haddace Alqur'ani.
Amsa :  To dan'uwa, ina fatan Allah ya datar da kai zuwa alkairi, ga wasu daga cikin hanyoyin da za su taimaka maka, wajan hadda, mutukar ka kiyaye su, to za ka samu hadda mai kwari :  1. Ya wajaba ka rinka yin hadda a wajan malami saboda ya dinga gyara maka.   2. Idan za ka fara hadda ka fara daga suratu Annas saboda ta fi sauki.        3. Ka da ka dinga haddace abu mai yawa, musamman farkon fara haddarka, saboda wannan zai jawo ka yi hadda mara karfi, ya kamata ka dinga yi daidai yadda zaka iya yin muraja’a , don ka inganta haddarka .  4. Ka rinka yin hadda da al-qur’ani iri daya, saboda hakan zai taimaka ka dinga tuna gurin da kowacce aya take, da kuma tuna inda kowanne shafi ya ke karewa. 5. Duk lokacin da ka haddace izu daya, to kar ka wuce shi, har sai ka maimaita shi a kalla sau a…

HOW SURATUL DUHA CAN CHANGE YOUR LIFE

How Sura Ad-Duha Can Change Your lifeMany of us know surah ad-duha off by heart and have probably read its meaning many times as well, which seems quite straightforward. How many of us, though, have actually gone into the reason behind its revelation and derived the lessons and implications this surah has in our lives? This Surah was revealed to Prophet Muhammad (saw) at a time when he had not received any revelation for six months, not even in the form of a dream! The Prophet (saw) was in a very disturbed state of mind, feeling negative and depressed and believing that *Allah* was displeased with him, had forgotten him, and did not want him as a Nabi any more. Don’t we have similar feelings in our lives? Times when our level of imaan is low, our khushoo in salah wavers and we feel a drop in our connection with *Allah*? We feel like our duas are not being answered, our salah is not having a positive impact on our hearts, and worst of all the feeling that we’re horrible human beings, tha…

100 DIRECT INSTRUCTIONS BY THE ALMIGHTY ALLAAH IN THE HOLY QURAN FOR MANKIND

100 DIRECT INSTRUCTIONS BY THE ALMIGHTY ALLAH IN THE HOLY QURAN FOR MANKIND
Allah SWT has directly given us 100 instructions through Al Quran :
1. Do not be rude in speech (3:159)
2. Restrain Anger (3:134)
3. Be good to others (4:36)
4. Do not be arrogant (7:13)
5. Forgive others for their mistakes (7:199)
6. Speak to people mildly (20:44)
7. Lower your voice (31:19)
8. Do not ridicule others (49:11)
9. Be dutiful to parents(17:23)
10. Do not say a word of disrespect to parents (17:23)
11. Do not enter parents’ private room without asking permission (24:58)
12. Write down the debt (2:282)
13. Do not follow anyone blindly (2:170)
14. Grant more time to repay if the debtor is in hard time (2:280)
15. Don’t consume interest (2:275)
16. Do not engage in bribery (2:188)
17. Do not break the promise (2:177)
18. Keep the trust (2:283)
19. Do not mix the truth with falsehood (2:42)
20. Judge with justice between people (4:58)
21. Stand out firmly for justice (4:135)
22. Wealth of the dead sh…

Verses OF THE DAY

*BISMILLAHIRAHMA'NIRAHIM* 

 *Surah Ghafir, Aayat No 64* 

 *اللَّهُ الَّذِي جَعَلَ لَكُمُ الْأَرْضَ *قَرَارًا* *وَالسَّمَاءَ بِنَاءً وَصَوَّرَكُمْ فَأَحْسَنَ صُوَرَكُمْ وَرَزَقَكُم مِّنَ الطَّيِّبَاتِ ذَٰلِكُمُ اللَّهُ رَبُّكُمْ فَتَبَارَكَ اللَّهُ رَبُّ الْعَالَمِينَ** 

*Allah is He Who made the earth a resting-place for you and the heaven a canopy, and He formed you, then made goodly your forms, and He provided you with goodly things; that is Allah, your Lord; blessed then is Allah, the Lord of the worlds.*

*When Allah Subhaana wa taala in His infinite wisdom, tests us with a situation that we think is difficult or takes away something that in our mind was good for us, we need to remember that perhaps it may not be so.* 

*Perhaps if we had continued in our way, it might have been harmful for us and whatever Allah decreed for us is actually better for us, for He is All-Wise and All-Knowing.*

*Do not resent the calamities that come and the disasters that occur, for perhaps in something t…

ƘUR'ANI

🍁🍁Qur'ani cike yake da maganganun da suka isa wa'azi ga ko wane mai saɓo. Ɗauke yake da maganganun hikima da basira masu tausasa zuciya mai ƙunci. Kuma mai warware ma bawa ko wane irin matsala da zuciyarsa take ciki. Ga shi da labarai da busharori masu sanya farin ciki da nutsuwa a zuciyar da take cikin damuwa ko tsoro. Haske ne shi mai ɓullawa cikin ko wane lungu da saƙon zuciya ya haskaka ta. 

🍁🍁Tamkar ruwan sama ne shi mai sauka ya sanyaya zazzafan zuciya, har ya kai ta ga zubda hawayen tuna Mahaliccinta da kwaɗayin rahamarSa. Shi ne alƙiblar ko wane mai karanta shi, duk yanda ka kauce sai ya juyo da kai dai-dai. Kariya ne shi daga dukkanin sharrin mutum ko Aljan. Qur'ani yana ƙara tsoron Allah ya sabunta Imanin bawa. Kuma yana sanya tawakkali da mayar da dukkan al'amura ga Allah. Yana raunana tunanin saɓo ya goge shi. A dunƙule dai, shi waraka ne kuma Rahama ga mutane.

🍁🍁Kaico! Ga mutumin da ya bama Qur'anin sa hutu tun da ramadana ya wuce. Ka iya karanta …

ILLAR RASHIN KARATUN ALQUR'ANI A CIKIN GIDA

ILLAR RASHIN KARATUN ALQUR'ANI A CIKIN GIDA 🏠
Manzon Allah S.A.W yace: 
ان الدار🏠 لا يقرالقرءن
يقل خيره، و يذل شره
Lallai gidan🏠 da ba a karanra Alqur'ani, Ana rage/takaita alherin gidan, ana kuma yawaita sharri a gidan🏠

SHARHI
------------------
Idan kaga talauci ko gobara, ko rashin zaman lafiya tsakanin iyalai, ko yawan cututtuka ko kuma Bala'i na rabuwar kai, kokuma kaga duk mutanen gidan gurbatattu toh idan ka duba zaka ga basa karatun Alqur'ani a cikin gidan🏠 Ubangiji Allah ka karemu🏠

DAGA ZAUREN GUZURIN GOBE ALKIYAMAH

Rubutawa: Abdurrashid Adamu Ahmad (Danbaiwa)✍🏻✍🏻✍🏻

Ash-Shu'ara' 26:200

Ash-Shu'ara' 26:200

كَذَٰلِكَ سَلَكْنَٰهُ فِى قُلُوبِ ٱلْمُجْرِمِينَ 

Thus have We inserted disbelief into the hearts of the criminals.

Ash-Shu'ara' 26:201 

لَا يُؤْمِنُونَ بِهِۦ حَتَّىٰ يَرَوُا۟ ٱلْعَذَابَ ٱلْأَلِيمَ 

They will not believe in it until they see the painful punishment.

Ash-Shu'ara' 26:202

فَيَأْتِيَهُم بَغْتَةً وَهُمْ لَا يَشْعُرُونَ 

And it will come to them suddenly while they perceive [it] not.