Skip to main content

Posts

Showing posts with the label Shi'anci (Shiism)

A ADDININ SHI'A

*!!!ADDININ SHI'A!!!* 
📚📚 *ARON FARJI* 📚📚 👉🏻Bayan kazantar auren mutu’a da sukeyi, abun har ya kai su ga wani abu da suke kira da suna aron farji.
👉🏻Menene Aron farji?? Shine mutum ya bayar da matarshi ko baiwarshi ga wani mutum daban, sai ya halasta mashi ya aikata komi da ita. Idan mutum yana son zai yi tafiya, zai iya barin matarsa ga makocinshi ko amininshi ko kuma wani mutum daya yarda dashi, sai ya amince mashi ya aikata irin abunda yake aikatawa da ita idan yana nan, har tsawon lokacin da zai dawo daga tafiyar da yayi.
👉🏻Suka ce dalilin yin haka shine domin miji ya samu natsuwa a duk inda yake cewa matarshi ba zata fita ta yi zina da wani ba.
👉🏻Hanya ta biyu na aron farji shine idan mutum yayi bako, idan suna so su girmamashi kuma su karramashi, sai su bashi daya daga cikin matan aurensu, kuma su halasta mashi ita har tsawon kwanakin da zai yi a wajensu. Domin fito da halascin haka a wajen yan shi’a, sun danganta wasu ruwayoyi zuwa ga imamansu guda biyu. D…

DAGA ƳAN SHI'A 05

A addinin Saqeefawa sun tafi akan cewa: Manzon Allah (A.S) Yabar jama'ar Musulmai kara zube ba tare da yayi wasici ga wanda zai zamo Khalifa bayan sa ba.

Shine dalilin da yasa wasu tsirarun, sahabbai suka tafi taro a Saqeefa suka zabi abubakar a matsayin khalifa.

-Abubakar baibar duniya ba sai da yayi wasici da Umar a matsayin wanda zai jagoranci jama'a.

-Umar bai mutu ba sai da ya samar da kwamiti karkashin Abdurrahaman bin Aufu da zasu za'bi
khalifa bayan sa.

Abun Lura: Idan 'daliban ilimi zasu lura da wannan abu zaisa su iya fahimtar wasu abubuwa cikin Addinin Saqeefawa kamar haka:

-Manzon Allah Yabar jama'a cikin ru'du bai iya nuna masu wanda zasu koma gare shi ba a
matsayin Khalifan sa.

Wanda hakan ne sanadiyyar rarrabuwar kai da tashe tashen hankulan da al'ummar musulmai ke ciki tun bayan shahadar Sa (A.S).

TAMBAYOYIN MU ANAN SUNE:

-Idan har Manzon Allah (A.S) zaibar Al'umma kara zube su zabawa kansu jagora a Saqeefa,
mai yasa Abubuakar baibi su…

DAGA ƳAN SHI'A 04

(SHUHADA
            FOUNDATION)
       Ma'asumiya nagerian news tare da
          MUDANSIR BARA'A MALUMFASHI

Dan uwa yar uwa yi kokari ka sauke haggin shuhada idan kuma ka sauke ka gara
Dan uwa yar uwa iyalan shuhada na chikin wani hali da suke neman taimakon mu
   Dan uwa kayi tunani wane hali iyalan shuhada suke chiki
Dan uwa kayi sallah kayi layya kachi nama kasa kaya masu kyau kasa takalma masu kyau iyalan shuhada fa wane hali suke ciki
           Wane hali karatun iyalan shuhada yake ya suke chi suna sha
   Wane irin rayuwa sukeyi
            Dan uwa kayi tunani naira dubu da dari biyu 1200 shekara daya tal duk wata kuma naira dari 100 tal da wan nan ne za asamu ana dan biya masu buga tunsa galilan na yau da kullun

            1200 ashekara 100 awata ta gagare mu biya
  Allah ya tausaya mana .


  Free zakzaky now
     Freedom for zakzaky
        Free zakzaky dole

DAGA ƳAN SHI'A 03

AZZALUMAN NIJERIYA KU SAN DA CEWA ZALUNCI BA YA DOREWA KOMAI DADEWAR SA
.

ISHAQ MUHAMMAD ISHAQ.
.

.

Ta'addancin HAJJAJ BN YUSUF AS-SAQAFI (L.A)
.

Hajjaj ya kasance gwamnan Iraqi ta bangaren mulkin Banu umayya a zamanin mulkin Marwan bn hakam (l.a). Ya yi ta'adancin da ya zarce na fir'aunan zamanin annabi Musa (as), amma da karshensa ya zo ya yi mummunar cikawa ne.
.

Kafin kawo labarin mutuwarsa bari mu ji me malamai magabata ahlus-sunnah suka fada a kansa.
.

1. Tirmizi ya ruwaito a cikin Sunan nasa daga Hisham bn Hassan ya ce: "Malaman tarikhi sun lissafa mutanen da Hajjaj ya kashe haka kawai ba tare da hakki ba, ba kuma a fagen fama ba, adadin su ya kai mutum dubu dari da dubu ashirin!".
.

A duba Sunan na tirmizi hadisi na 2220.
.

2. A'amashu ya ce: "Wasu mutane sun yi jayayya a kan al'amarin Hajjaj, sai suka tambayi Mujahidu kan hakikanin al'amarin Hajjaj din, sai Mujahidu yace da su: Yanzu kuna tambaya ta ne a kan wani tsohon banza kafiri!&qu…

DAGA ƳAN SHI'A 02

YADDA AKE QIRQIRO DOKA A MAJALISAR QASA

(Stages of Passing a Bill into Law)

              7/8/2018.

By Barrister Ishaq Adam Ishaq.

Doka itace Law. Kafin tazama law, anaKiran ta da Bill a majalisa. Shikuma Bill din, bakomai bane illa, quduri,(motion)buqata,(interest) Ra,ayi,(idea)Qorafi da sauransu na wasu mutane, ko wasu al-ummah ko kuma abin da zai amfanar da qasa bakidaya.

Kafin a qirqiro doka,akwai matakai da akebi kamar;

1,First reading.

2,Second reading.

3,Committee stage.

4, Third reading and passage.

5, Reference to the executive for Assent.

FIRST READING.(nazarin farko)
Idan ankawo qorafi, ko quduri,majalisa, za,a karantashi. Aduba aga menene akenufi da shi? A lokacin yazama Bill.

SECOND READING.(nazari na biyu)
A wannan lokacin za,asake karantawa da kuma yin nazari ayi muhawara(tattaunawa ta jayayyah)game da shiwannan qudurin.
 Alokacin wasu 'yan majalisar zasu yadda da Bill din, wasu kuma suyi inkarin shi. Sai aturashi zuwa ga Committee don aji ra,ayin al-ummah. Kuma ak…

DAGA ƳAN SHI'A 01

*HATTA JARIRI SAI DA AKA YI MASA KISAN GILLA A KARBALA*

-Muhammad Jiddah Nguru.

Allahu Akhbar 'Dan jaririn Imam Hussein (as) shi yafi kowanne yaro shan wahala, yana kwance yana shushshura kafa, yana lasar busassun lebensa yana kuka amma ba'a jin kukan saboda tsabar bala'in yunwa da kishi, Mahaifiyarsa mai suna Ummu
Rubab da ta ga halinda yake ciki,
sai ta kama Nononta ta matsa don ta bashi amma ina!

Babu ko digon ruwa, da ta ga haka abin ya tayar mata da hankali sosai.

Tana cikin wannan hali sai ga Imam Hussein (as) ya shigo, kan Imam (as) da gemunsa sun yi fari fat, saboda nau'i iri-iri na bala'i wanda yake fuskanta.

Sai ta kalli Imam (as) hawaye na zubo mata ta ce, "ya shugabana! Kishirwa zata kashe min dana ba ka yi wani abu don ceto rayuwarsa ba?

Sai Imam ya dubi jaririn ya ga irin halin da yake ciki, sai Imam ya ce mata, " ki miko min shi na jarraba ko sojojin yazidu za su bashi koda digon ruwa.

Imam ya karbi jariri ya nufi wurin dakaron Yazidu.
ya…

[Friday Sermon] The Shi'as In Our Midst

[Friday Sermon] The Shi'as In Our Midst

By Imam Murtada Gusau

In The Name Of Allah, The Most Kind And The Most Merciful

All praise belongs to Allah, Lord of the entire universe. Peace and salutations be upon the final Prophet, his wives, family and Companions. 

It is a great favour of Allah upon us for blessing us with Iman and creating us from the Ummah of Prophet Muhammad (Peace be upon him).

All praise is for Allah, Who has guided us to this. We would never have been rightly guided had Allah not guided us.

Dear Brothers and Sisters! The doctrinal history of Islam has not been without challenges. Attempts to part with orthodoxy and institutionalise innovation (Bid'ah) arose in the earliest period and continue in various forms up to the present day.

The rise and spread of heterodoxy found fertile grounds in the vacuums of ignorance to which some societies occasionally tend to fall prey. Given such circumstances, the distortion of history and creed, combined with the fabrication of a…

TUNA BAYA

TUNA BAYA...


Yau waka ce zana tsara
Don yan Shi'ah sai mu lura
Dole mu kalla don mu gyara
Cikin Yara Manya da Tsara
Babu fada ko aita Sara

Shi musulunci Adali ne
Gun mu Musulmi harda arne
Ku yan Shi'ah sai ku gane
A kauye harda cikin Birane
Kuzo ku zamo tamkar mutane.

Ku bar Shi'ah ku taho ga Sunnah
Ku koyi karatu harda Gunnah
Ku gyara zukata banda 'barna
Zakuyi girbi can a Gona
Nayi nasiha 'yan'uwana

Yanzu ku duba me ya faru
Yan mata shin zasu auru ?
Ba ilimi balle kwararru
Kuna ga hakan zaisa su gyaru
Ko kuma shi zaisa su tsaru ?

A Zaria an kashe rayuka kam
Cikin rafi har can cikin dam
Bazan taba yin Shi'ah ba sam sam
Sojojin da ake kira ARM
Sun kashe Shi'ah sunyi ki-kam.

Zaria ta zam dandalinsu
Yaransu maza har shugabansu
Zakzaky shine mai zigasu
Gashi fa sun rasa rayuwarsu
Rabbi ka taimaki jahilansu.

Basu da kunya kan Sahabbai
Tinaninsu kullun abai-bai
Wai kuma su nan sunyi dai-dai
Ina dai-dai acikin fadin wai
Babu karatu ba Hadisai.

Yanxu Hussainiyya ta rushe
Ba bishiya kuma babu Resh…

SHIITE UPRISING: PRESIDENT BUHARI IS DOING A “DARN” GOOD JOB

SHIITE UPRISING: PRESIDENT BUHARI IS DOING A “DARN” GOOD JOB

The Nigerian army has come under intense criticism in recent days following days of clashes with protesters from the Shiite Islamic sect clamouring for the release of their spiritual leader El-Zakzaky. Criticisms in itself is not bad when justified, what’s dangerous though is that the vast majority of criticism levelled against the Nigerian army’s handling of the clashes is politically motivated. Nigerians are playing a dangerous game here.
The Shiite Islamic sect can only look at the vitriolic criticisms against the army by Nigerians as proof they are on a righteous cause and embolden them further. It gives them the victim mentality mindset they are now exploiting.
Nigerians have to ask themselves, is the political antagonism (of which much is justified ) against the Buhari government worth risking the emergence of another Islamic sect who think they are fighting for a righteous cause? Are we ever going to learn from history?
R…