Skip to main content

Posts

Showing posts with the label Tallace-Tallace (Advertisements)

SANARWA!

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!


'Yan uwa da abokan arziƙi ina muku barka da warka, ya kuke? Kuma ya aka ji da al'amuran yau da kullum? Allah ya taimake mu baki ɗaya.
Ina mai sanar muku cewa na dakatar da duk wasu rubututtukan da nake yi da suka shafi Fina-Finan Indiya sakamakon gabatowar watan Ramadan. Sai dai hakan baya nufin ba za'a ga sauran rubututtukana ba, hasalima in shaa Allah idan mun rayu zuwa bayan Sallah cikin ƙoshin lafiya, akwai abubuwan ban mamaki da za su biyo baya. Ɗaya daga cikin waɗannan sabbin abubuwa kuwa shi ne, aikin fassarar Waƙoƙin Indiya da na ke yi zai ɗauki wani sabon salo da zubi, da tsari irin wanda ba shi aka saba da shi ba, amma kuma zai ƙayatar matuƙar.
Hallau kuma dai, a kwanakin baya na ba wa mutane damar turo sunayen waƙoƙin da su ke so a fassara musu domin shigar da su a cikin jadawalin aiyukana, mafi yawancin waɗanda aka turo min na riga na fassara su, yayin da saura kuma su ke kan hanya. Don haka, duk wanda ya ke da wata waƙa da ya ke …

MRJ INVESTMENTS

Kasancewar na taso a Karkara, nayi Matuƙar sabawa da abincinmu na gargajiya. Amma da yake a birni nake aiki, dole take sa nake Maneji da sauran abinci irin na zamani. A wasu lokutan kuma, sai dai in mun je ganin gida mu taho da abinda ya samu wanda saboda marmari, nan take yake Ƙarewa tunda an jima ba'a gamu ba.

Ana cikin wannan hali ne sai ga shi Allaah Ya kawo mana sauƙi har gida, domin kuwa an samu wani gawurtaccen kamfani wanda yake sarrafa ingantattun kayan haɗa abinci irin da dauri a mataki irin na zamani. Wannan kamfani kuwa shi ne MRJ INVESTMENT!

A MRJ Investment, kana iya samun abubuwa kamar haka:

 1. Garin Ɗan Wake: Wannan wani hamshaƙin gari ne da aka haɗa shi musamman domin masu sha'awar cin Ɗan Wake. A cikin wannan gari akwai rogo, Waken Suya, Gujiya, Dawa, Wake, Alkama da kuma kuka. A taƙaice dai, an riga an haɗa komai kanwa kawai za'a sa a kwaɓa shi a tsumbula ruwan zafi, daga nan kuma sai shagali kawai malam. Bugu da ƙari, shi wannan garin ana iya yin tuba…

SALLAH EXTRAVAGANZA!!!

SALLAH EXTRAVAGANZA!!!

Shin Ka gaji da cin tuwon Sallah?
Shin Shinkafar Sallah ta Ishe ka ne?
Shin baka son cin abu mai nauyi ne?
Shin kana buƙatar wani abu na sha'awa ne?

To kwantar da hankalin ka domin kuwa kayanka sun tsinke a gindin kaba, domin kuwa Shahararren Kamfanin nan Watau MRJ INVESTMENT sun sake dawo muku da Shahararren garin nan na DAN WAKE mai kyau da armashi tare da garin KUNUN TSAMIYA mai Laushi da kayan kamshi! Kuma fa duk a cikin farashi mai rahusa.

Kaga kenan da zarar ka neme shi, babu wahal da kai kawai sai antayawa ƙururu abinda yake buƙata!

Ciki lafiya
Baka lafiya
Kaya kuma tsaf-tsaf

Garin Dan Wake da Garin KUNUN Tsamiya!

Ku garzaya ku nemi naku, yana nan a kasuwa!!!

08185819176


GARAƁASA!

GARAƁASA! GARABASA!! GARABASA!!! 

Ina Ma'abota cin ƊAN WAKE Ko Kuma Masu saida Garin ƊAN WAKE? To ku sani fa cewa ga dama ta samu domin kuma ku ɓarje gumin ku, domin Shahararren Kamfanin Nan Da suka Saba kawo muku garin ƊAN WAKE wato MRJ INVESTMENT Yauma sun sake dawo muku da ɗanɗasheshen garin ƊAN WAKEN nan mai saka maigida tsalle, amarya santi yara kuma sui ta faman lashe-lashe kuma akan farashi mai rahusa wato 230 ga kowane pakiti. 

Wannan garin ƊAN WAKE dai an haɗa shi ne da abubuwa kamar haka:

* ROGO
* WAKEN SUYA
* WAKE
* GUJJIYA
* DAWA
* ALKAMA
* KUKA

Weiu!! Daɗi-kan-Daɗi kenan! 
An riga an haɗa komai kanwa kawai zaki sa ki kwaɓa shi ki jefa a ruwan zafi, daga nan kuma sai SUBURBUƊA! 

LALLAI KADA KU SAKE A BAKU LABARI, ANA SIYAN ƊAI-ƊAI KUMA ANA BADA SARI 

MUTANEN KANO SUNA IYA TUNTUƁAR MU A WANNNAN LAMBAR 

08110298305

MUTANEN KADUNA SUNA IYA TUNTUƁAR MU A WAƊANNAN LAMBOBI 

08185819176, 09077652718

MAZA KA KIRA DOMIN KAIMA A ANTAYO MAKA NAKA!!! 


GARAƁASA!

GARAƁASA! GARABASA!! GARABASA!!! 

Ina Ma'abota cin ƊAN WAKE Ko Kuma Masu saida Garin ƊAN WAKE? To ku sani fa cewa ga dama ta samu domin kuma ku ɓarje gumin ku, domin Shahararren Kamfanin Nan Da suka Saba kawo muku garin ƊAN WAKE wato MRJ INVESTMENT Yauma sun sake dawo muku da ɗanɗasheshen garin ƊAN WAKEN nan mai saka maigida tsalle, amarya santi yara kuma sui ta faman lashe-lashe kuma akan farashi mai rahusa wato 230 ga kowane pakiti. 

Wannan garin ƊAN WAKE dai an haɗa shi ne da abubuwa kamar haka:

* ROGO
* WAKEN SUYA
* WAKE
* GUJJIYA
* DAWA
* ALKAMA
* KUKA

Weiu!! Daɗi-kan-Daɗi kenan! 
An riga an haɗa komai kanwa kawai zaki sa ki kwaɓa shi ki jefa a ruwan zafi, daga nan kuma sai SUBURBUƊA! 

LALLAI KADA KU SAKE A BAKU LABARI, ANA SIYAN ƊAI-ƊAI KUMA ANA BADA SARI 

MUTANEN KANO SUNA IYA TUNTUƁAR MU A WANNNAN LAMBAR 

08110298305

MUTANEN KADUNA SUNA IYA TUNTUƁAR MU A WAƊANNAN LAMBOBI 

08185819176, 09077652718

MAZA KA KIRA DOMIN KAIMA A ANTAYO MAKA NAKA!!!

HAVE YOU VISIT THIS SITE YET?

https://amahhh.wordpress.com*DESCRIPTION:* Its an Arewa blog for entertainment, news, lifestyle, advertisement, inspiration, fashion etc.Check it out

GARABASA GA MASOYAN YUSUF SK GWARANYO

Albishirinku MA'ABOTA Layin Etisalat (9Mobile) DA MTN   musamman Masoyan Jarumi Hazikin Mawaki YUSUF SK GWARANYO, yanzu kuna Iya samun Zafafan Wakokin sa a Matsayin Caller Tune, domin Zabar Wakar da kuke so, duba lambobin da zaku danna   A shakata lafiya

EXQUISITE BEAUTY NA MARABA DA KU

Exquisite Beauty Tailoring Na Muku MARABA da Sabbin Kalolin Dinki Da Design na Zamani Kala Kala akan Farashi mai Rahusa. Ga masu son HULDA damu suna iya ziyartar mu a shagon mu dake No. 12 Kargo Road By Dosa Street Unguwar Dosa Kaduna State.Domin Neman Karin bayani kuna iya Tuntubarmu a Wadannan lambobi
08039634982,08137371880Sai Kun ZO!!!

MATA KU FITO GA KAYAN SUN ISO

KAYAN MATA
Assalamu alaikum. Yan uwana mata.zan danyi tsokaci kadan akan kayan mata domin amfanin mu, kafin na gabatar muku dasu.
👱🏻‍♀Kayan mata abubuwa ne dake saka natsuwa a tsakanin maaurata, kuma suna da matukar alfanu a zamantakewar aure.sai dai akwai wadansu abubuwa daya kamata mu kiyaye, shan magunguna barkatai. Da saye sayen matsi barkatai. Idan ka samu daya mai tsabta kuma mai inganci to ka tsaya anan.
👱🏻‍♀Mata mu guji sayen kayan yan tsibbu, masu labewa da kayan mata suna tura mata a halaka. Zaa baki zani ace ki kwanta akai keda mijinki,bazai kara shawar wata mace ba.shirka ne.
👱🏻‍♀Zaa baki Turare,ko kwalli ki shafa ki kalle shi duk abinda kk so zai baki. Shirka ne.
👱🏻‍♀Zaa baki, lalata hdqtrn kishiya, d. Sauransu.don Allah mu guji wannan halakace.Abinda yake muhimmi kawai kisha kaya mijinki ya rika marmarinki a koyaushe. Ya mutumtaki.
👱🏻‍♀ku guji magungunan da zaa ta muku rantsuwa don ku saya. Duk dan kasuwar da yasan kanshi baya rantsuwa. Abin shi zai sayard…

GARIN DAN WAKE DA TUBANI

Mata: Kai Sumul❗😘😘
Miji : Wayyo Dadi❗❗😱😱
Mata: Ahhhhhh Lagwada ❗❗❗😋😋
Miji : Uhm Santi❗❗❗😇😇Laure: 🙊🙊🙊🙊Wai me kuke yi ne haka kamar wasu Kananan yara👬👬 ke da Mijin naki💑❓
Mata: Hmmm bari kawai Laure in ana Sallah Ba a Magana😷😷
Laure: A'a don Allah ki Fadamin mana 'Yar uwa👏🏻👏🏻
Miji: Wato wani irin Dan Wake🍲 🍲ne Mai Shegen Dadi wanda ban taba cin irin sa ba.
Laure: 😳😳 Ah Dan Wake🍲🍲 kuma❓❓
Mata: 😀😀 Eh kwarai kuwa, sai dai ba irin wanda kika saba ci bane, domin shi wannan an yi shi ne da ♻GARIN DAN WAKE DA TUBANI♻❗❗❗
Laure: Garin Dan Wake Da Tubani kuma🤔🤔Menene shi❓❓❓❓
Mata: Ai wani Sabon Garin🍚🍚 Dan Wake🍲🍲 da aka hada shi da Alkama🌾 Rogo🍠 Wake🌿 Gujjiya🍀 da Kuma Kuka🌴
Laure: 😃😃😃Ah Kice Abu Goma da Ashirin kenan. To Amma ya ake amfani da shi??
Mata: Ai abin ba wuya, Kwaba🍧 shi zaki yi da ruwan kanwa, Sannan ki Mulmula🌕🌕🌕 shi dai dai yadda kike so, Sannan ki Tsumbula Shi a cikin Tafasashen🍵🍵🍵 ruwa, Bayan kaman Mintuna Ashirin2⃣0⃣ sa…

MANASH ANTI STRETCH MARKS CREAM

MANASH
ANTI STRETCH MARKS CREAM
Prevention and reduction formula, minimizes the appearance of stretch marks.Specifically designed to help in preventing & removing stretch marks, acne, scars and blemishes. With unique ingredients help repair and restore protective skin barrier. Made from natural extract to promote skin texture and tone.
Optimally blends of vitamins and natural moisturizers such as olive oil, cocoa butter, shea butter, jojoba oil, and many more to help prevent, repair and remove stretch marks.
Direction: Massage gently onto all area of the body where you have stretch marks using circular motion. Use twice a day for effective result.
MANASH
ANTI STRETCH MARKS CREAM
Hadi don kariya da cire nankarwa daga fata.
Zamu iya tuntuba managers 08037771306.08052476669
Anyi shine musammaman sabida masu fama da nankarwa da kuma masu neman kariya daga nankarwa. Hadin na daban wanda yake cire duk wani nankarwa harda su tabo da kurajen fuska. Yana dawo da martaban fata yayi laushi d…