Skip to main content

Posts

UKU-BALA'I 28

UKU-BALA'I

NA

KAMALA MINNA

*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*

​​Wɛ ɑʀɛ ɦɛʀɛ tѳ ɛɗucɑtɛ, Mѳtiѵɑtɛ ɑɳɗ ɛɳtɛʀtɑiɳ ѳuʀ ʀɛɑɗɛʀร​.

BABI NA ASHIRIN DA TAKWAS.

A hankali ta turo kofar dakin ta shigo tafiya take yi cikin natsuwa da kuma yanga da ta zame mata jiki da wuya kaga Areefa na tafiya da sauri-sauri a,a sai dai ka ga tafiyar ta kamar mai koyo duk hakan na cikin salo da take amfani dashi cikin filin duniyar rayuwarta sanye take da doguwar Riga Gown wanda tayi matukar amsar jikinta sosai da sosai ta fiddo mata da asalin kyanta da kuma fatarta mai haske wanda tayi Fresh sosai da sosai hutu da jindadi sun taimaka kwarai wajan bayyana a jikin ta kanta ba kallabi sai dai ta tufke gashinta ta sanya rinbos mai kalar pink ta saki jelar gashin na reto a bayan ta fuskar nan fayau ba alamun ko digon tabo na kuraje.
Ba ta shafa komai ba natural fatarta kawai ce ke kyalli manyan idanuwanta masu haske sun kara taimakawa waja fiddo da kyan fuskarta hancinta dan madaidaici shi dai ba za a kira shi dogo ba sa…

UKU-BALA'I 27

UKU-BALA'I

NA

KAMALA MINNA

*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*

​​Wɛ ɑʀɛ ɦɛʀɛ tѳ ɛɗucɑtɛ, Mѳtiѵɑtɛ ɑɳɗ ɛɳtɛʀtɑiɳ ѳuʀ ʀɛɑɗɛʀร​.

BABI NA ASHIRIN DA BAKWAI.Mariya ta jima tsaye bakin get domin daidai kanta, sosai ta shiga tashin hankali komai taji yana kwance mata. tsayuwar ta a nan shine kawai take ganin mafita domin in har ta cigaba da tafiya zubewa zatayi warwas a kasa, domin kuwa kafafuwanta take ji suna harɗewa kamar an narka roba.
Numfashi take ja ta na saukewa kafun ta sanya hannu tana kwankwasa Get din a yan sakanni mai gadi ya iso sai da ya leko ta 'yar karamar kofar dake jiki ya ga wacece sannan ya zo ya buɗe karamar kofar yana bin Mariya da kallo fuskarsa da fara'a da alamun ya santa dama.
Gaidashi tayi kafun ta juyo ta dubi in da Huzaif yake abin mamaki tsaye ta hango shi ya harɗe hannayensa idanuwansa na in da take tsaye saurin dauke kai tayi tana mai cusa kanta cikin gidan bayan ta gaida baba maigadi.
Huzaif ganin ta shige cikin gidan hakan ya sanya shi dukan jikin …

UKU-BALA'I 26

UKU-BALA'INA KAMALA MINNA *ZAMANI WRITERS ASSOCIATION* ​​Wɛ ɑʀɛ ɦɛʀɛ tѳ ɛɗucɑtɛ, Mѳtiѵɑtɛ ɑɳɗ ɛɳtɛʀtɑiɳ ѳuʀ ʀɛɑɗɛʀร​. BABI NA ASHIRIN DA SHIDA. Ta jima sosai cikin soron gidan nasu tana jan numfashi, yanayin da take jin kanta a ciki a wannan lokacin ba zata iya cewa ga yarda yake ba ta san dai tana cikin wani irin yanayi na rashin natsuwa gami da ciwon rai. Bata san ya zata yi da Dr.Aqeel ba bata san mai ya kamata tayi masa ba zuciyarta take jin tana shiga wani irin mataki mai raunin gaske yana haifar mata da yanayi na shiga ruɗani sosai take jin wani fili a zuciyarta ya na baiwa Dr.Aqeel matsayi da kalamansa wanda take jin su sun fi komai daga mata hankalin a wannan rana. Hannunta daya ta saka cikin baki tana cizawa kafun ta fiddo shi tana yarfewa fuskarta na ya mutsewa da wani irin yanayi mai girman gaske a gareta. Ta jima kafun ta fara jan kafafuwanta da take jin su kamar ba nata ba kamar ba jikinta suke ba sosai take jin gajiya a cikin su ji take yi kamar za su watsar da…

UKU-BALA'I 25

UKU-BALA'I

NA

KAMALA MINNA

*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*

​​Wɛ ɑʀɛ ɦɛʀɛ tѳ ɛɗucɑtɛ, Mѳtiѵɑtɛ ɑɳɗ ɛɳtɛʀtɑiɳ ѳuʀ ʀɛɑɗɛʀร​.

BABI NA ASHIRIN DA BIYAR.

💕 *_Ki Karba. ki Koya, Idan Kalma So Ta Amsu Yarda Ke Tabbatar Da Kauna._* 💕
     -Usaini Danko.

A hankali take sauke jakar dake rataye a kafaɗarta cikin yanayi na sanyi jiki idanuwanta na kan kayan da ta gani zube tsakar dakin tana yawatawa idanuwanta akan su cikin yanayi na son sanin daga in da suka fito domin wani irin bugu taji gabanta yayi lokacin da idanuwanta suka sauka kan kayan.
Motsa laɓɓanta tayi da take jin suna cijewa kamar ba sa son ta motsa su.
"Umma wadannan kayan daga ina kuma?".
Ta fadi har zuwa lokacin idanuwanta na kan kayan ta dubi Mu'azzam da ya koma gefe ya tasa choculat gaba yana faman gabza.
"Uhmm!".
Ta sake fadi tana mai duban Umma da tayi tagumi fuskarta da yanayin damuwa dago idanu tayi ta dubi Mariya da gabanta ke ci gaba da bugawa kamar zuciyarta zata faso kirji ta fito.
"Uhmm baki hadu da …

Hoton MU NA MAKO

Friday Messages 296

O Allah! Control our Hearts while going astray, divert our thoughts from planning evils against others, make us active in all aspect of prayers & worship and make our entire life beneficial to humanity, Ameen, Jumma'a Mubarak!

Friday Messages 295

Jundub RA said: The Prophet (sallallaahu ’alayhi wa sallam) said, 

*"He who so acts to show off, Allah will disgrace him on the Day of Resurrection, and he who does good deeds so that people (may hold him in high esteem), Allah will expose his hidden evil intentions before the people on the Day of Resurrection."*


                       *~Jumua Mubarak*


Friday Messages 294

Ya Ubangiji muna Neman Taimakonka, Ka dafa mana Akan dukkan Al-amuranmu, Kasada Mu da Daukacin Alkhairin dake cikin wannan Rana,Ya ALLAH Ka biya mana dukkan bukatunmu Na Alkhairi. Alfarmar Annabin Rahma. Barkanmu da Safiyar Juma’at

Friday Messages 293

May Allah bless u & ur family with a life full of sustainability, uplift u & ur family to the highest level of dignity, give u & ur family a blessful life, forgive the sins of u & ur family, purify the heart of u & ur family & above all grant u & ur family unlimited mercy & favour of Allah that can draw u & ur family to the paradise. Amen, Good morning & Jummaat Mubarak.


Friday Messages 292

May Allah shower his Rahma & Salama on you. Prevent any evil act from reaching you & decree you to end with the most pious & beautiful acts. Ameen. Barka Da Juma'a

Friday Messages 291

O Allah, neutralize every evil plan against us and our families, answer all our prayers, grant us a beautiful and successful end, O Allah, continue to provide us with what will be of benefit to us, and what others will benefit from us. May Jannatul Firdaus be our final home, Ameen. JUMMU'AH MUBARAK.

Friday Messages 290

May ALLAH!*grant you Mercy, Guide your hearts, Settle Your affairs, Remove your worries, Protect you from evils, Bless your struggles,  
Provide your needs, Forgive your deads, Bless your families, Give you the Best in this World and the Hereafter and protect you from the hellfire. Aamin.
Juma’at Mubarak

ASKEWA YARO GASHI A RANAR B BAKWAI GA HAIHUWA

*_ASKEWA YARO GASHI RANAR BAKWAI GA HAIHUWA??_*


                          *Tamabaya*
Assalamu alaikum, inawa dr, fatan alheri tambaya ta itace: ina matsayin askin suna a Musulunci?


                            *Amsa*
Wa'alaikum assalam, Aski ranar bakwai ga wata sunna ne saboda fadin Annabi ﷺ (Dukkan abin haihuwa za'a hana shi ceton iyayensa har sai an masa Akika an sanya masa suna, an kuma yi masa aski ranar bakwai ga wata) kamar yadda Tirmizi ya rawaito daga hadisin Hasan daga Samurah sahabin Annabi ﷺ

Allah ne mafi sani.

13/02/2017

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.

The Position of Money & Wealth In Islam

[Friday Sermon] The Money And Wealth's Position In Islam

In the name of Allah, the Most Merciful, the Grantor of Mercy

All praise is for Allah. We praise Him, we seek His aid and we ask for His forgiveness. We seek Allah's refuge from the evils of ourselves and from our evil actions. Whosoever Allah guides, there is no one who can misguide him; and whosoever Allah misguides, there is no one who can guide him.

I testify that none has the right to be worshipped except Allah, alone, who has no partner; and I testify that Muhammad (Peace be upon him) is His servant and Messenger.

Dear brothers and sisters! Innately a human being is as deeply concerned about his money as about his life and it has even been said that it is easier to kill a man than to deprive him of his means of subsistence.

* Questions relating to man’s concern about his sustenance

What is the philosophy of money in Islam?

How could a man stop worrying about his sustenance?

How could he avoid doing wrong in order …