Skip to main content

Posts

TA'ADDANCIN MASONIYYA 13

TA'ADDANCIN MASONIYYA 13

Gaba ki dayan duniyar nishadi (Entertainment world)
cike take fam da Hujjojin bayyana da kuma kasantuwar Masoniyya a cikin duniyar nan. Kodai a
boye ko kuma a bayyane, tsarin su, akidar su da kuma
kudurorin su ake Bayyanawa.

 Manufofin Masoniyya ana
bayyana su musamman a cikin Fina Finan da muke
kallo yau da kullum, daga kana nan Fina Finai zuwa
Manya su, kai har ma da "Cartoons"! Masoniyya bata
bar kowace kafa ba wajen yada manufar ta da
kudurorin ta na samar da Gwammnati guda daya da
zata mulki duniya gaba dayan ta. Matt Growning, shi ne
mutumin da ya kirkiri daya daga cikin Manya Manyan
wasan Dodanni (Cartoons) na duniya gaba daya. Shi
ma dan Masoniyya ne kuma ya ce yana da wasu
"Tunanuka" da kuma Ra'ayoyi da yake son Bayyanawa
mutane, sai dai yana so ya bayyana su ne ta yadda
jama'a zasu karbe su kuma su amince da su cikin
ruwan sanyi. Hanyar da wannan mutumin ya bi kuwa
don ganin ya cimma burin sa itace, kirkirar wani was…

TA'ADDANCIN MASONIYYA 12

TA'ADDANCIN MASONIYYA 12

Wani karin misali kuma shi ne, akwai wata Shararriyar
Waka wacce Fitacciyar kungiyar Mawakan Amurkan
nan da ake kira da "The Eagles" suka yi wacce suka
Sanyawa suna "Hotel California", idan akayi amfani da
Back Tracking wajen Sauraron wannan Waka, ita ma a
cikin ta akwai Shaidanun Sakonni masu dauke da
Miyagun dafi wadanda za'a iya jin su a fili.

Alal Misali ana
iya jin "Oh Yeah Satan" (Hakane Shaidan/Kwarai
Shaidan) to irin wadannan wakoki ne fa muke ji yanzu,
anya kuwa hakan zai haifar mana da DA mai ido kuwa?

To sai dai kuma ba anan kawai zancen ya tsaya ba, ita
kanta wannan Waka tana dauke da wani labari ne mai
zaman kanshi, Carlifonia da suke fada a cikin wannan
Wakar ba Otal bane, wani babban gari ne daga cikin
Biranen kasar Amurka. A wannan wuri ne Hedikwatar
wani babban Coci ta fara wanzuwa, sai dai shi wannan
Coci ba I irin Cocin da muka sani anan bane, Coci ne
da ake kira da "The Church Of Satan" (Wato…

TA'ADDANCIN MASONIYYA 11

TA'ADDANCIN MASONIYYA 11

Anan zan so in fara da yin wata Tambaya mai matukar
Muhimmanci, shin me ya hada Michael Jackson da
Aliester Crowley???

 Gamayya tsakanin Mawaka da 'yan
Masoniyya ba anan kawai ta tsaya ba, mafi Yawancin
wakoki, Fina Finai da kuma Litattafan da suke fitarwa,
suna dauke da Shaidanun Sakonni wadanda mu kuma
kullum kwasar su mu ke yi.

 "Back Tracking" wani salo
ne na ajiye Sakonni da akayi rikodi zuwa odiyo. Su kan
ajiye irin wadannan Sakonni da kuma bayanai ne a cikin
Wakokin su ta yadda in dai mutum ba ta baya ya kunna
wakar ba (kamar zai yi tariya kenan a rediyo mai
rikodi ) to ba zai taba fahimtar sakon ba ba.

Idan mutum
ya kunna su ta dai dai zai ji Waka ce kawai take tafiya,
amma da zarar ya kunna wakar ta baya, to anan ne fa
labarin zai sha banban. Sai dai kuma duk da cewa mai
saurare ba zai fahimci me ake cewa ba, ita Zuciya
saboda hikimar dake cikin halittar ta tana iya gane irin
wannan sakon kuma ta ajiye shi a cikin ta.

Sannan shi
Iri…

TATTALIN MIJI

TATTALIN MIJI

Yar uwa ki bude kunnenki gawani sirri amma don Allah idan kina da kishiya ban yafe ku hadu da miji ki musguna mata sabida idan kinyi wannan me house bazai sake jin dadi wata mace ba, ki samu busheshiyar kubewarki cokali uku ki matse lemon tsami aciki da madara kizauna ki shanye ki dibi kadan ki hada da dakeken bagaruwa kiyi matsi dashi na awa daya sai ki wanke to fa ranar oga sai yayi kuka.

 Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf. Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude. Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali

 Bagaruwan hausa.....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati

 Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsa…

DARUSSAN RAYUWA DAGA JARUMI SHAH RUKH KHAN 03

DARUSSAN RAYUWA DAGA JARUMI SHAH RUKH KHAN

Kashi Na ɗaya 02

Fitowa Ta uku 03

Daga Haiman Khan Raees

Bismillahir Rahmanir Raheem.

Barkan Mu da Warhaka.


Kamar yadda na sanar a cikin rubutu na da ya gabata cewa a fitowa ta biyu zan taɓo Darussan da ke cikin Fina Finan Jarumi Shah Rukh Khan, to Alhamdulillahi gashi Allaah Ya amince min. A ƙalla daga farkon fara aikin sa zuwa yanzu jarumin ya fito a cikin Fina Finai sama da 80, don haka ba dukkan su ne zan yi magana a kansu ba, zan taɓa waɗanda Allaah Ya bani iko ne kawai.

1. DILWALE DULHANIA LE JAYENGE:
Daga cikin fannonin da Jarumi SRK ya ƙware a fagen su akwai fahimtar yanayin motsin jiki da Ma'anar sa watau body language kenan. Mun ga misalin hakan a cikin Fim ɗin DDLJ, in da ya tsammaci cewa yarinyar da yake so zata waigo bayan ta tafi kuma hakan alama ce na tana son shi. Kuma a wajen Raj Malhotra, kwalliya ta biya kuɗin Sabulu.
Sannan Kamar dai Raj, in dai har ka san ka faɗa soyayya to kada ka sake ka bar abinda kake so ya tser…

FASSARAR WAƘAR ZINDA HAI

Fassarar Waƙar Zinda Hai 
* Sunan Waƙa - Zinda Hai
* Sunan Fim - Tiger Zinda Hai
* Shekarar Fita - 2017
* Haɗa Sauti - Vishal and Shekhar/Julius Packiam
* Rubutawa - Irshad Kamil/ Raftaar
* Sunan Kamfani - YRF
* Mawaƙa - Sukhwinder Singh/Raftaar 
* Mai Fassara - Haiman Khan Raees 
Woooah!
* Sehra Saahil Jungle Basti Baag Woh
Shi tamkar Sahara ce, gaɓa ce daji ne, gari ne kuma lambu ne 
* Shola Shola Jalta Charaag Woh
Shi tamkar Aci bal-bal ce mai tartsatsin wuta 
* Ho… Parvat Paani Aandhi Ambar Aag Woh
Shi tamkar dutse ne, ruwa ne, iska ne sama ne kuma wuta ne 
* Shola Shola Jalta Charaag Woh
Shi tamkar Aci bal-bal ce mai tartsatsin wuta 
* Har Kaali Raat Se Ladna Hai
Faɗa yake komai duhun dare 
* Woh Jalta Aur Nikharta Hai
Samun rauni ko ƙuna ƙara masa kuzari yake yi 
* Aage Hi Aage Badhta Jab Tak Zinda Hai
Zai ci gaba da tafiya izuwa gaba a raye 
* Bheetar Toofan Abhi Zinda Hai
Guguwar da ke tare da shi har yanzu tana raye 
* Jazbon Mein Jaan Abhi Zinda Hai
Muradin da ke ruhin sa s…

FRIDAY MESSAGES 298

O Allah make our lives fruitful
and Beneficial to lslam, forgive our past, Bless our present, Guide and protect our future. make the journey of life easy on us and our family.
O' Allah grant us peace, Tranquility and Grant us what is best in this
world and hereafter. Barka da Jumaa.

PHOTO OF THE DAY

FRIDAY SERMON: MOCKING ALLAAH OR HIS RELIGION

[Friday Sermon] Mocking Allah Or His Religion
By
Imam Murtadha Gusau
In the Name of Allah, the Most Beneficent, the Most Merciful
All praise is due to Allah, Lord of all creation. May Allah extol the mention of the Prophet in the highest company of Angels and may the peace and blessings of Allah be upon him, his family, his Companions and all those who follow him exactly till the Day of Judgement.
Dear brothers and sisters! Today, I have chosen to speak on a sin that most of us barely recognise when we commit it. It is the mocking of the religion of Allah. Many of us make jokes about the religion or about issues in the religion, and we don't even realise we are doing it. We joke about the man with multiple wives, we joke about the man with beard, we joke about the woman's Hijab and we joke about our Prophets and Messengers of Allah. We find that we can make a joke out of everything, and we do. And we consider it insignificant. This is the sad part. Even though our beloved Prop…

BANDA DARIYA DA YAWA

BANDA DARIYA DA YAWA
-
AMSA KAWAI NAKE
BUKATA
+
+
Wasu mutane ne su biyu suna zaune suna hira a majalisa sai suka
fara dauko labarin yaransu
suna fadi....
Shi na
farko sai yace " hmm ai yarona yafi kowa wawanci a ganina domin abin nashi yayi nisa.!
Sai na biyu yace"
ai naka yaron mai hankali ne sosai akan nawa.
Suka yita ja'inja sai suka ce to mukirasu kawai agwada..
sai
suka kira yaran nasu domin su jarrabasu su suga wanda yafi wawanci.
Mutum na farko:
Sai yakira dansa yace " Auwal zo kaje kasuwa
ka sayo min sabulu"
yaron yanazuwa
sai
ya kama hanya ya tafi.
Sai Baban yace kagani ko tsabar wawtarsa ko kudin bai karba ba
ya kama hanya yatafi ko?
sai Mutum na biyu:
ya ce Wannan ne kake kira wawtar?
Bari ka gani.
Sai ya kwala wa dansa kira.. "
yana xuwa sai yace kaje
gida ka duba ko inanan.
Sai ya kama hanya yatafi, can sai gashi ya dawo yace:
Baba naje na tambayi
mama tace baka nan"
,
To wai anan wayafi wawta acikin
yaran nasu ?
na 1 ko na 2 ?

BINCIKE A LUPUR

BINCIKE A LUPUR, TSOFFIN TSAUNIKAN DA MAGUZAWA SUKA TAƁA KAFA DAULA.
DAGA
SADIQ TUKUR GWARZO, RN.
08060869978
Lupur, wani ɗan ƙauye ne dake daura da sabon garin Rano, koda yake ana iya cewa manyan tsaunikan nan masu tarihi ne suka raba ƙauyen da garin na Rano, watau duwatsun Ƙurƙubu, Ƙurgum, Damusu, da Mairamu.
Manyan ababen ƙayatarwa a ƙauyen sune duwatsun Jidal da kuma Tsiriri dake can ƙurya dashi, dukkaninsu kuwa suna da tsohon tarihi.
Don haka sai na yanke shawarar ziyartar gani da ido zuwa garin.
Kafin zuwana, na saurari labaru kala-kala game da waɗancan tsaunika. Daga ciki akwai masu cewa Fadar sarakunan farko na maguzawa na cikin tsaunikan Lupur ne, akwai koguna masu duhu da kuma ababen tsoratarwa aciki.
Ibrahim Haladu, shine matashin daya amince yayi mini rakiya zuwa cikin surƙuƙin waɗannan duwatsu. Haka kuma mahaifinsa Mallam Haladu tsoho ne, masanin tarihin wannan yanki, wanda har Maimartaba Sarkin Rano kan aiko mutane gareshi domin jin abinda ya sani game da tarihin tsohuw…

DABARUN SARRAFA NAMA 02

🌹Dake ake Global🌹
*DARAJARKI ABINCINKI*

*DABARUN SARRAFA NAMA*-2
 SUYAR HANJI

Da farko dai zaku zauna dan Allah ki nutsu ki gyara hanjinki ki code kashin dake ciki ki wanke shi akwai wani abu acikin ciki ana ce masa littafi mai shafi shafi
to shima sai an kiyaye saboda yana da kashi aciki sosai sannan tunbi shima yanada matsala
dan haka uwar gida saiki kiyaye bayan kin gyara kin wanke
saiki zuba a dan kwando dan ruwan ya dan tsane
sai ki zuba a kasko
ki hada kayan kanshinki
Citta
kanunfari
masosro
barkono
tafarnuwa
cinnamon
gishiri
maggi
albasa
dadai sauran kayan kanshi da kike bukata

kuma sannan uwar gida saikin kiyaye wajen sa gishiri da Maggi a kayan ciki.saboda shi yana da saurin jin gishiri
yanzu zaiyi yawa

Sannan bayan ya dauko soyuwa uwar gida saikin rage wuta saboda zai iya babbakewa kinga kuma ai baiyi daidaiba
kuma ba kima gurin maigida.Nagode

19/8/2018
.
Rubutawa:-Binta Murtala[Ummu Ahmad]

Yadawa:-Cibiyar wayar da kan Maaurata

🌹Dake ake🌹

DARUSSA TALATIN DA BIYAR (35) DA ZASU TAIMAKA MAKA WAJEN INGANTA RAYUWAR KA

DAURE KA/KI KARANTA WAYANNAN NASIHOHI 35 zasu taimake ka/ki wurin samun ingantacciyar rayuwa
______________________________________
1- ka fara yininka da sallar asubahi da azkar domin samun rabo da tsira.

2- ka zarce da istgfari har sai shaidan ya debe
tsammanin samun rabo a jikinka.

3-kar ka daina addu'a dumin itace igiyar tsira

4-ka tuna cewa mala'iku suna rubuta maganganunka.

5-kyawun yatsu shine ka rika qidaya TASBIH dasu.

6- idan ka shiga damuwa da qunci kace" la ila ha illallah".

7- ka sayi addu'ar talakawa da soyayyan marayu da kudadenka.

8-doguwar sujada 1 wanda aka yita saboda tsoron ALLAH yafi maka bene da aka gina na zinari.

9- ka tauna magana kafin kafadeta domin tana iya zama ajalinka.

10- ka guji addu'ar wanda aka zalunta da hawayen wanda aka hana.

11- kafin ka karanta jaridu da mujallu mai zai hana.kafara karanta alqur'ani.

12- ka zama dalilin gyaruwan iyalanka.

13- ka tilastawa ranka wurin bin dokokin Allah ,
domin ita rai tana umarni ne …

DEAR BACHELORS, LOWER YOUR REQUIREMENTS

DEAR BACHELOR'S, LOWER YOUR REQUIREMENTS.
.
For some bachelors, they want a woman who has never left her room all her life, yet she speaks queens English, her Arabic is off the hook, she is a hafeeza, she knows how to cook all the village dishes, African dishes and Chinese quisines, she shouldn't go to school yet she should be a graduate of medicine, she should do all the chores without complaining all day and at night she should still display her skills so much like a black belt holder in the bed room.
.
If the likes of these are your requirements, pls do not marry in this world else you will end up divorcing every woman you marry, for none of them will ever meet your cut-off mark. Kindly wait till the hereafter so that you will have the women of jannah who are flawless and spotless. 

*The reality of the dunya is that you will never find a perfect spouse in it*

*if you see a woman who possesses half of your needs, MARRY her and nurture the remaining half in her gradually.*
.

FRIDAY MESSAGES 297

Again the day of Rahmat- Jumma is here. May Allah bestow His blessings and mercy upon you and your family!
Jumma@ mubaraq 💚

FASSARAR WAƘAR GUZARISH

Fassarar Waƙar Guzarish 
Sunan Waƙa: Guzarish
Sunan shiri: Ghajini
Shekarar Fita: 2008
Sauti: A.R. Rahman
Rubutawa: Prasoon Joshi
Kamfani: T-Series
Mawaƙa: Sonu Nigam da Javed Ali
Mai Fassara: Haiman Khan Raees 

* Tu meri adhoori pyaas pyaas
Kece ƙishirwana da bai gushe ba 
* Tu aa gayi man ko raas raas....ab toh....
Yanzu kin zama abar Sona/Makusanciya ta 
* Tu meri adhoori pyaas pyaas
Kece ƙishirwana da bai gushe ba 
* Tu aa gayi man ko raas raas....ab toh....
Yanzu kin zama abar Sona/Makusanciya ta 
* Ab toh tu aa jaa paas paas
Don Allaah ki taho gare ni yanzu 
* Hai Guzarish
Wannan Roƙo ne 
* Hai haal toh dil ka tang tang
Matsayin zuciyata shi ne cikakken sallamawa 
* Tu rang jaa mere rang rang
Kin cusa kanki a cikin kaloli na 
* Bas chalna mere sang sang
Kawai ki kasance tare da ni a koyaushe 
* Hai Guzarish
Wannan Roƙo ne 
* Kehde tu haan toh zindagi
Idan Kika ce kin amince zuciyata zata... 
* Jharno so chhut ke hasegi
Ɓalle kamar ruwan kogi 
* Moti honge moti raahon me...yeah.…

BANI DA SHA'AWA DA NI'IMA

BANI DA SHA'AWA DA NI'IMA???
:
Daga zauren
Kulafa'ur rashidun
:
Assalamu alaikum Malama Nace Bawani Abu daxaki fadamun wanda zandunga anfani dashi wanda zedawo mun da shaawana da niima
se Ni banida infection naje Hospital Yafi so Nawa Sunce banida shi Sanan nakan yi na Islamic shima Bt still se dai Nace Alhamdulillah Amma kwata kwata bana fling Kuma Wlh da bahaka nakeba Ko Nadai cigaba da na magaryan?
:
              ******
:
Wa'alaikumussalam warahamatullahi wabarakatuh
.
1: kisamu kankana mai kyau kifere samanta kawai seki caccaka cikinta sannan ki samu kwakwa kallo daya ki gurzata ki zuba aciki duk da ruwan saiki saka garin dabino da garin kanumfari saiki rufe kibarshi ya yini saiki zuba madara peak da zuma ki gaurayayshi sosai seki shanyeshi duka in bazaki iya sha atakeba zaki iya rabawa biyu.

2: kisamu aya danye da dabino kicire kwallayen saiki samu danyen zogale da kwakwa da kanunfari da kankana inzaki samu kisa cukwui aciki seki markadasu bayan kin markada s…