Skip to main content

Posts

FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN KRRISH 3

Fassarar Kalaman Fim Din Krrish 3

Shekarar Fita- 2013
 1. Burai mein taqat jitni bhi ho ... uska antim sanskar achchai hi karti hai
Duk Irin Karfin da ZALUNCI yake da shi... Adalci ne yake shirya Janaizar sa 
 Hrithik Roshan

 2. Marte toh woh hai joh janam lete hai   Mutane suna Mutuwa ne Kawai Idan haihuwar su aka yi 
 Vivek Oberoi
 3. Insaan hona meri kamzori nahi meri taqat hai ... kyun ki mere paas hai har baap ka aashirwad aur har bache ka pyar
Zamana mutum shi ne karfi na, ba wai gazawa ta ba... Saboda ina Tattare da sa albarkar kowane Uba da kuma Soyayyar kowane Ɗa    Hrithik Roshan
 4. Haath chote ho toh kya hua ... himmat badi honi chahiye
Sai me don hannun ka/ki dan karami ne? Zimmar ka/ki ya kamata ya zama Babba 
Hrithik Roshan
 5. Is vansh ka koi ansh nahi rehne doonga main   Ba zan bar wani mutum daga cikin Jama'ar wannan Karnin ba a raye. 
 Vivek Oberoi
 6. Darr ka business is the best business
Kasuwancin Tsoratarwa shi ne Mafificin Kasuwanci 
 Vivek Oberoi

 7. Jagah bhi sahi hai aur w…

IRO MAI SHAYI

Iro me shayi . Anyi wani bawan Allah me suna IRO, sana'ar sa saida shayi (tea) dabi'ar sa shine baya dawowa daga sana'ar sa sai misalin karfe 1:00 am na dare. Kwatsam wata rana ya dawo sai yaji anata gardama a wani lungu koda ya labe don ganin suwa ke gardama a wannan dare sai yaga mutane guda uku, sai yaji daya daga cikin su ! yace nafiku sauri, sai sauran biyun sukace ! Karya kake sai yace to ayi rigerigen zuwa bangon duniya sai can yaji shuru kamar na minti 3 uku sai yaji ance ! Nine na daya sai yaji ance ! Nine na biyu sai yaji ance ! Nine yakamata inyi na farko amma saboda tuntube danayi da dutsen uhudu ne yasa ni nayi na karshe, Iro na labe yana sauraron abin al'ajabi kwatsam sai yaji ance ! Toh ayi rige rigen taba kan me shayi. Idan kaine ko kece IRO yazakiyi??

KURAKURAI 40 NA SALLAR DARE

KURAKURAI 40 A SALLAR DARE
1. Cakudedeniyar maza da mata
2. Daga ido sama a lokacin adduar wutiri
3. Dagewa wajen yin sallar dare bayan barci ya galabaici mai yi
4. Daukan hoton video na sallar dare ko recording din adduar wutiri
5. Dauke-dauken hotunan sallar dare (selfie da makamantansa) da yada su a social media
6. Fifita yin sallar dare (a watan Ramadan) a gida maimakon bin jam’i a masallaci
7. Fita daga masallaci kafin a gama sallar dare ko kafin a yi wutiri
8. Fitar mata zuwa wajen sallar dare ba tare da bin qa’idar sharia wajen fitar ba
9. Gabatar da wa’azi na musamman a tsakanin raka’o’in sallar dare
10. Gaggawar yi wa liman gyara kafin ya tabbata ya yi kuskure ko ya manta
11. Karanta Al-Qur’ani da sauri (ba tare da tajweed ba) don a yi marmaza a sauka
12. Kasancewar karatun wani masallaci yana shiga cikin wani saboda karan loudspeaker
13. Kin bin sallar dare da gangan har sai an gama karatu ko an kusa ruku’u
14. Kin yin sallar dare a masallacin anguwarku da tafiya wani masallaci na nesa
15.…

IDAN KWANAKIN KAFFARA SUKA FAƊO A RANAR IDI

IDON KWANAKIN KAFFARAR KISA SUKA RATSO A RANAR IDI, MENE NE HUKUNCI?

Tambaya:
Assalamu Alaikum. Allah ya karama rayuwa albarka. Malam don Allah a taimakamin da amsar tambayarnan. Mutumin da yake azumin kaffarar mutuwa ya zaiyi da ranar sallah. Shin zai aje azumin na ranar ne koko zai wuce kawai da azumin shi. Allah ya bada ikon amsawa.
*Amsa:*
Wa alaikum assalam, Amin Allah ya amsa adduarka. Malamai sun yi sabani game da azumin kaffara idan ya ratso ranar idi zuwa maganganu guda biyu : 1. Ba za'a tsaya ba saboda ranar idi za'a cigaba da azumin saboda aya ta (92) a suratun Nisa'i ta shardanta yin azumin kaffarar Kisa a jere, dakatawa saboda idi kuma zai Kore wannan sharadin, wannan ita ce maganar mafi yawan malamai. 2. Ya wajaba ya sha azumi a ranar idi, saboda yin AZUMI haramun ne a wannan ranar kamar yadda hadisin Umar dan khaddabi ya tabbatar, wannan yasa ba shi da laifi idan ya sha tun da Sharia ta yi masa izni. Zance mafi inganci shi ne na Biyu, saboda idan hani da umarni suka …

A MATSAYIN KI NA BUDURWA YA KAMATA KI SANI CEWA...

MATSAYINKI NA MACE BUDURWA INDAI KINSAN KINA SOYAYYA KIKULA DA WANNAN SAQO KI KARANTASHI.
Daga Sister KHADIJA
(1) ki tsayar da saurayi guda daya tak na kirki bisa la akarai da ayyukan sa da halayensa na zahiri.
(2) kitabbata kina sonsa sosai kuma shima yana sonki sosai.
(3). Kada ki yarda kidade da saurayi, ko kishaqu dashi ko ki nuna masa tsananin so batare da iyayensa sun gana da iyayenki ba. In yaqi turosu kirabu dashi tunkafin yagama sace zuciyarki.
(4). Kizama mebin shawarar iyayenki, da neman shawararsu a harkar soyayya, kada kibi shawarar Qawaye ko saurayi kobin shawarar zuciyarki.
(4). Kada kiyarda a kawo miki gulmar saurayinki ke kuma kidauka koki kama zargin sa. A’a sai kinyi bincike na adalci ko kingani da idonki.
(5). Kada ki kuskura kiyiwa saurayinki qarya kizama me fada masa gaskiya ,da yimasa bayanin komai iya saninki.
(6). Kizama me yawaita addu’ah da bawa Allah zabi a dukkan lamarinki..
(7). kikiyaye zargi da binciken laifinsa matuqar ya sanar dake komai bai 6oye miki gaskiya ba.
(9). kidauka …

MAZA SUNA SUKA TARA

MAZA SUNA SUKA TARA✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 ★Wani namijin abinda kesa bazai'iya gamsarda iyalinsa saboda yanada rauni adukkan gabobin jikiesa matsalarda masana kekiranta الضعف الجنسي المخي. Irin wannan namiji bazai'iya gamsarda iyali b. ★Wani namijin yanadasha'awar amma duk dahaka yakasa gamsarda iyali sbd rashin cikken dadin dayake rasawa watakil daga matar kokuma daga yanayin rashin sukuni atsakaninsu kamar rashin so ko tsafta ko rashin kulawa ko tanadin gurinda yakamata. Irin wannan matsalar masana kecewa الضعف اللذة الجنسية Zata'iya yuyuwama yanada illar sanyi ko makamatansu kamar ciwon suga dakehana kuzari. ◆Wani namiji adalilin ciwon kashin baya na'iya jawomasa rashin kuzarinda zai gamsarda iyali irin wannan matsalar masana kecewa الصعف الجنسي النخاعي ★Wani namijin kuma matsalar akan rashin mikewar gaba ce irin wannan matsala ake kirada  ضعف أعضاء التناسلية ◆Wani namijin kuma sam rashin inzali yake fama da'ita duk yanda zaikusanci iyali bazaikawoba kuma sam ru…

SHIN SU KENAN MATSALOLIN MU?

SHIN SOYAYYA DA ZAMANTAKEWAR AURE DA SIYASA DA KACE-NA-CE TSAKANIN MALAMAI DA DALIBAI AKAN MAS'ALOLI SHINE DAMUWAR WANNAN AL'UMMAR ???. A'A wadannan ba sune asalin damuwar wannan al'ummar ba, damuwar wannan al'ummar shine RASHIN TSAYUWA AKAN BAUTAR ALLAH DA GASKIYA !!! . Mafi yawan Malamai da daliban ilimi da marubuta addini da rayuwa sun fi karkata wajen wa'azi da kira da rubuce-rubuce akan abubuwan da suka shafi SOYAYYA DA ZAMANTAKEWAR AURE DA SIYASA DA KACE-NA-CE TSAKANIN MALAMAI DA DALIBAI AKAN MAS'ALOLI. cikin kashi 100%, 80% Na wa'azozi, Nasiha rubuce-rubucen addini da rayuwa suna ta'allaqa ne akan abunda na lissafo. 20% ne wasu daga ciki suke bada himma wajen ganin an gyara BAUTAR ALLAH (SWT) . A hakikannin gaskiya matukar ba a gyara BAUTAR ALLAH ba to babu wani abu da zai tafi daidai yadda ake bukata. Kullum cikin kawo salon yadda za'ayi soyayya da zamantakewar aure ake yi amma kuma kullum cikin saki mutuwar aure ake babu abunda ya chanja fac…

MANYAN MATSALOLIN DA KE HANA SAMUN MIJIN AURE

MANYAN MATSALOLINDA KE HANA SAMUN MIJIN AURE.✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 Wasu daga cikin y'an mata nahaduwa daqaddarar miyagun samari ko makiya tayanda zasuje sukullamiki tarkon sihirinda zaizama silar bawani dake sha'awar aurenki, domin anyimiki sihirinda ake kira سحرالتعطيل Sihirene dazaki zauna bamaison zamadake amatsayin wai masoyiya ballantana kuma matarda za'a aura. *KADAN DAGA ALAMOMIN WANNAN SIHIRI* ★Duk wanda keda niyyar aurenki zaidinga ganinki mummuna kawai masu niyyar lalata rayuwarkine zasu dinga ribibinki. ★Kema zakiji duk wandake niyyar aurenki baikwantamikiba zakidinga hango muni ko aibinsa. ★Haka kawai kedashi zakuji kuntsani juna in'antambayeku meye sila ba'amsa. ★Jinkasala ko gajiya ko damuwa aduk sadda yace zaizo gurinki. ★Zai'iyaganinki ahanya yaji yakamu dakaunarki amma dayazo gdanku saiyaji kinficemasa dagarai. ★Zaidinga waswasi dayawan zargin yandakike gudanarda rayuwarki. *MANYAN ALAMOMINDAKE HANA AURE DAGA BANGAREN ALJANU* ★yawankunci ★Yawan f…

FASSARAR WAƘAR MILNE HAI MUJHSE AAYI

Fassarar Waƙar Milne Hai Mujhse Aayi
* Sunan Waƙa - Milne Hai Mujhse Aayi
* Sunan Fim - Aashiqui 2
* Shekarar Fita - 2013
* Shekarar Fassara - 2018 
* Haɗa Sauti - Mithoon da Jeet Ganguly
* Rubutawa - Irshad Kamil da Sandeep Nath
* Kamfani - T-Series
* Mawaƙi - Arjit Singh
* Mai Fassara - Haiman Raees 
* Milne hai mujhse aayi phir jaane kyun tanhaai
Ya zo gareni, amma me yasa kaɗaici ya yawaita haka? 
* Kis mod pe hai laayi aashiqui
Wani irin juyi ne haka so yazo min da shi? 
* O... Khud se hai ya Khudaa se is pal meri ladaai
Shin ita wannan muhawarar/gaddamar daga ni ne ko daga Ubangiji ne? 
* Kis mod pe hai laayi aashiqui
Wani irin juyi ne haka so yazo min da shi? 
O... ho... o... o... o... ho... o... o...
* Aashiqui baazi hai taash ki
Shi so kamar karta yake 
* Tootte bante vishwaas ki...
Labari ne na karyewa da kuma haɗewar yarda 
* Milne hai mujhse aayi phir jaane kyun tanhaai
Ya zo gareni, amma me yasa kaɗaici ya yawaita haka? 
* Kis mod pe hai laayi aashiqui
Wani irin juyi ne haka so yazo min da shi? 
* …

FASSARAR WAƘAR TERI MITTI

FASSARAR WAƘAR TERI MITTI 
Sunan waƙa: Teri Mitti
Sunan Shiri: Kesari
Shekarar fita: 2019
Sauti: Arko
Rubutawa: Manoj Muntashir
Kamfani: Zee Music Company
Mawaƙi: B Praak
Mai Fassara: Haiman Khan Raees 

(Matashiya) Kalmar Bhangra sunan wata Shahararriyar rawa ce da yaran mutanen Punjab ke yi. Su kuwa mutanen Punjabi suna zaune ne a arewacin India) 

* Talvaron Pe Sar Waar Diye
Mun Sanya Kawunan Mu Akan Takubba 
* Angaaron Mein Jism Jalaaya Hai
Mun sadaukar da Jikkunan Mu Munyi Yaƙi tuƙuru 
* Tab Jaake Kahin Humne Sar Pe
Kuma bayan haka, a Kawunan Mu Kuma 
* Yeh Kesari Rang Sajaaya Hai
 Mun Saka Waɗannan Rawunna Masu Ruwan Ɗorawa 
* Aye Meri Zameen Afsoss Nahi
Bani da wani Dana sani, Ya ke Ƙasata 
* Jo Tere Liye Sau Dard Sahe
Akan duk wani ƙunci da na jure 
* Mehfooz Rahe Teri Aan Sada
Ina fatar Martabar ki ta ci gaba da Wanzuwa har abada 
* Chaahe Jaan Meri Yeh Rahe Na Rahe
Ko da zan kasance a raye ko a'a 
* Aye Meri Zameen Mehboob Meri
Ke ce Abar Sona, Ya Ke Ƙasata 
* Meri Nass Nass Mein Tera Ishq Bahe
Soyayy…

SHARHIN FIM ƊIN DOCTOR STRANGE

SHARHIN FIM ƊIN DOCTOR STRANGE
* Bada Umarni - Scott Derrickson
* Ɗaukar Nauyi - Kevin Feige
* Rubutawa Da Tsarawa - John Spaihts/Scott Derrickson/C. Robert Cargill
* Taken Fim - Michael Giacchino
* Tacewa - Wyatt Smith/Sabrina Plisco
* Ranar Fita: 4 ga Nuwamba 2016
* Kuɗin Da Ya Kawo: Dala Miliyan $677
Doctor Strange Fim ɗin jarumta ne da aka yi shi a shekara ta 2016 a Ƙasar Amurka. Labarin fim ɗin ya samo asali ne daga littattafan almara na Marvel Comics mai suna Doctor Strange wanda Stan Lee da  Steve Ditko suka rubuta. Kamfanin Marvel Studios ne ya shirya fim ɗin Yayinda Kamfanin Walt Disney Motion Pictures ya rarraba. Doctor Strange shi ne Fim na goma sha huɗu daga cikin Fina-Finan duniyar Marvel mai suna Marvel Cinematic Universe (MCU).
An fara ɗaukar Fim ɗin ne a watan Nuwamban shekara ta 2015 a garin Nepal, kafin a koma United Kingdom, Hong Kong, Sannan aka kammala a Birnin New York cikin watan Afirilun 2016. An saki wannan Fim a Hong Kong a ranar 13 ga watan Oktoba na 2016, yayin da ku…

PROFESSIONS IN HINDI

Garam Masala Hindi School         Kaduna State, Nigeria
Topic: Professions  


1- (aap kaise hain?)       How are you?      Ya kake/kike?
2- (main theek hoon)        I am fine.       Alhamdulillah/lafiya        kalau
3- (main doctor hoon)     I am a doctor.     Ni likitane
4- (achhaa)      Well/Good      Lafiya kalau
5- (main engineer hoon)       I am an engineer      Ni engineer be
6- (mera beta driver hain)    My son is a driver     Dana matukine
7- (mera beta actor hain)      My son is an actor     Dana actor be

1- Patrkaar      Journalist      Danjarida 
 2- Nyayadhish       Judge      Alkali
3- Mazdoor      Laborer     Maaikaci
4- Vakeel      Lawyer      Lafiya
 5- Shikshak       Lecturer       Malami
6- vyapaari      Businessman     Dan kasuwa 
7- Naukarani     Maid     Dan aikin gida
8- Prabhandak     Manager     Manama
9- Kaarigar     Mechanic     Bakanike

FASSARAR WAƘAR AYE KHUDA

FASSARAR WAƘAR AYE KHUDA 
* Sunan Waƙa - Aye Khuda
* Sunan Fim - Rocky Handsome
* Shekarar Fita - 2016
* Haɗa Sauti - Sunny Bawra/Inder Bawra
* Rubutawa - Sachin PathakmShekhar Astitwa
* Sunan Kamfani - T-Series
* Mawaƙi - Rahat Fateh Ali Khan
* Mai Fassara - Haiman Raees 
* Le Aayi Hai, Beete Hue, Lamhon Ko Phir, Haan Yeh Zindagi
Rayuwa ta sake dawowa da abinda ya wuce a baya 
* Yun Beraham, Si Ho Gayi, Lene Chali, Jaan Yeh Zindagi
Rayuwa ta zama mara Imani nima ɗauke ni tazo tayi 
* Khuda Kyun Rooth Gaya Mujhse
Me Yasa Ka Ke Fushi da ni ya Allaah? 
* Nahi Tha Bair Mera Tujhse
Ni ba mai ƙiyayya da Kai bane 
* Kyun Tune Chheen Liya Mujhse Mera Jahaan…
Me Yasa ka ƙwace Min duniya ta daga gare ni? 
* Aye Khuda, Khuda Khuda Khuda…
Ya Allaah! 
* Tu Bata, Bata Bata Bata…
Don Allaah Ka sanar da ni (dalili) 
* Le Aayi Hai, Beete Hue, Lamhon Ko Phir, Haan Yeh Zindagi
Rayuwa ta sake dawowa da abinda ya wuce a baya 
* Yun Beraham, Si Ho Gayi, Lene Chali, Jaan Yeh Zindagi
Rayuwa ta zama mara Imani nima ɗauke ni tazo tay…

FASSARAR WAƘAR TU HAI KI NAHI

Fassarar Wakar Tu Hai Ki Nahi
Sunan Waka: Tu Hai Ki Nahi
Sunan Fim: Roy
Shekarar Fita: 2015
Hada Sauti: Ankit Tiwari
Rubutawa: Abhendra Kumar Upadhyay
Sunan Kamfani: T-Series
Mawaki: Ankit Tiwari
Fassarawa: Haiman Raees 
* Mujhse Hi Aaj Mujhko Mila De
Bari na Gamu da Kaina yau 
* Dekhun Aadaton Mein, Tu Hai Ke Nahi
So nake in tabbatar kina cikin Dabi'a ta ko A'a 
* Har Saans Se Pooch Ke Bata De
Ki Tambayi kowane Numfashi Sannan ki fada min 
* Inke Faaslon Mein, Tu Hai Ke Nahi
Kin Wanzu a Tsakanin su ko A'a 

* Mujhse Hi Aaj Mujhko Mila De
Bari na Gamu da Kaina yau 
* Dekhun Aadaton Mein, Tu Hai Ke Nahi
So nake in tabbatar kina cikin Dabi'a ta ko A'a 
* Har Saans Se Pooch Ke Bata De
Ki Tambayi kowane Numfashi Sannan ki fada min 
* Inke Faaslon Mein, Tu Hai Ke Nahi
Kin Wanzu a Tsakanin su ko A'a 
* Main Aas Paas Tere
Ina nan Kusa dake 
* Aur Mere Paas…
Amma ni fa... 
* Tu Hai Ki Nahi… (x4)
Kina Nan Ko Bakya Nan? (x4) 
* Daudte Hain Khwaab Jinpe Rasta Woh Tu Lage
Kece Hanyar da Mafarkaina suke Bi…

FASSARAR WAƘAR PEHLA PYAAR

Fassarar Waƙar Pehla Pyaar
Sunan Waƙa: Pehla Pyaar
Sunan Shiri: Kabir Singh 
 Shekarar Fita: 2019 
Sauti: Vishal Mishra
Rubutawa: Irshad Kamil
Kamfani: T-Series
Mawaƙi: Armaan Malik
Mai Fassara: Haiman Khan Raees 

Ha Ha Haa... Ha Ha Haa…
* Baatein Zaroori Hain, Tera Milna Bhi Zaroori
Magana tare da ke yana da amfani, amma haɗuwa da ke ma tana da amfani 
* Maine Mita Deni Yeh Jo Teri Meri Doori
Zan kau da duk wata tazara da ke tsakanin mu 
Ha Ha Haa... Ha Ha Haa…
* Baatein Zaroori Hain, Tera Milna Bhi Zaroori
Magana tare da ke yana da amfani, amma haɗuwa da ke ma tana da amfani 
* Maine Mita Deni Yeh Jo Teri Meri Doori
Zan kau da duk wata tazara da ke tsakanin mu 
* Jhoothi Hain Woh Raahein Saari Duniya Ki
Duk wasu hanyoyi na duniya bogi ne 
* Ishq Jahaan Na Chale
Matuƙar so baya bin su 
* Tera Hona Mera Hona Kya Hona
Wanzuwar mu bashi da wata daraja 
* Agar Na Dono Milein
Matuƙar bamu kasance tare da juna ba  
* Tu Pehla Pehla Pyaar Hai Mera… (x4)
Kece Masoyiyata ta fari 
Ha Ha Haa... Ha Ha Haa…
* Woh Shehar Bade …

RUBUTACCIYAR WAƘAR UBAN GIDA NA

UBAN GIDA NA
Aminu Ladan Abubakar Alan Waƙa  Uban gida na da zaka ɗauki zance na, Aradu Allaah da ka haye hasashena x2
In banda bautar zuciya da bata tserarwa, Ya za na tara abincin da bani cinyewa? Ya za na gina gida wanda ba shi ɗorewa? Ya za na tara Tufafin da bani sanyawa? Ya za na dasa hasashen da ba shi ɗorewa? Ya za na shimfiɗa daula da bata ɗorewa? Ya za na ɗaura majanyin da za ya suncewa? Uban gida na da zaka ɗauki zance na, da kayi gyara kafin a gincire kwana...
Uban gida na da zaka ɗauki zance na, Aradu Allaah da ka haye hasashena 
 Iyye... In banda bautar zuciya da ke halakarwa, Abin hawa na ya zarce na hawan kowa Rigar sakawa ta zarce ta jikin kowa Gami da takalma sun fi na ƙafar kowa Dangi agogona ya fuce na gun kowa Daidai da zobena yafi hasashen kowa  Hatta da birona alƙalam na zanawa  Uban gida na da zaka ɗauki zance na, wallahi da an gyara da tsakiyar rana... 
Uban gida na da zaka ɗauki zance na, Aradu Allaah da ka haye hasashena 
Hmm... Gida dubu na gina tanadin wajen kwana  Ciki da falo…