YADDA AKE HADA KAYAN DA MACE ZA TAI NI'IMA

*SIRRIN ・ RIKE ・ MIJI*
☏+2348037538596
sirrinrikemiji@gmail.com
Sirinrikemiji@gmail.com

*★ YADDA AKE HADA KAYAN DA MACE ZA TAI NI'IMA ★*

*✎・・・GYARAN JIKI ・・・*

➢ kwaiduwar kwai uku 3
➣ manja cokali uku 3
➤ cocumber
✄ kur-Kur

Ki sami wadannan kayan Dana lissafa ki hada su waje daya ki kwaba Amma cocumber sai kin markada kin tace ruwan sannan ki zuba a Kai ki kwaba ki bashi kamar minti goma ko ashirin ya tsumu sannan ki shafa a jikinki ki bashi awa guda sannan kiyi wanka da sabulun gana kona salo

       ❍ KARIN NI'IMA GA MATA ❍

❅ alkama
❅ danyar gyada
❅ waken suya
❅ aya
❅ madarar ruwa
❅ kwakwa

ki sami alkama Kofi daya da danyar gyada Kofi daya sai aya Kofi daya da waken suya Kofi daya sannan kwakwa kwallon Biyu ,ki jika ki markada sannan ki tace ki barshi yazama gasara sai ki rinka damawa kamar koko ki zuba madara ta ruwa kiyi kamar Sati Biyu kina shan wanna hadin

             ```GYARA NONO```                       
☏+2348037538596

❯ farar shinkafa
❩ garin alkama
❩ garin habbatussauda
❩ garin ayaba < plantain >
❩ gyada mai malfa (mai zabo )
❩ aya
❩ madara
❩ Zuma

Zaki sami plantain dinki ki shanyashi ya bushe sai ki daka ki hada da garin alkama da garin farar shinkafa saiki hada aya da gyadar a markada a tace ruwan, sai ki Dora a kan wuta a zuba garin a Kai, a xuba madarar gari data ruwa da Zuma , sannan ki dama yayi kauri,
Kiyi kamar Sati Biyu ko hudu kina haka sannan ki sami rigar nono a cuci maza ki saka.

Post a Comment (0)