TAƘAITACCIYAR NASIHA

*TAKAITACCIYAR NASIHA👇🏽*  _Ka kiyayi Allah, zai kiyaye ka, Ka kiyaye Allah, domin za ka same shi a gabanka, Kuma idan za ka nemi taimako ka nema a wajen Allah._
  _Kuma ka sani cewa: da jama'an duniya za su taru akan su amfana maka wani abu, ba za su iya amfana maka komai ba, sai abin da Allah ya rubuta maka, kuma da Jama'a za su taru domin su cuce ka da wani abu, ba za su iya cutar ka da komai ba, sai abin da Allah ya kaddara maka._

  _Allah (SWT) yace; duk wanda ya ce shi wani ne, Allah ya ce, sai mun mai da shi ba kowa ba. Duk wanda yace shi ba kowa bane saboda *(tawadu'u)* Allah yace sai mun mai da shi ya zama wani._
  _Wannan shine ka'idan Allah *(Aljaza'u min jinsil amal)*_
✍🏻 *_Rubutawa_*
*_Ibraheem Khaleel_*

{08094000845}
Post a Comment (0)