Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin dan kumasau
* Garin kanunfari
* Garin minannas
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu garin Dan kumasau sai ki hada da sauran kayan hadin ki gauraya ki dunga zubawa a cikin madara ki sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)