DAWA KAKE SO A TASHEKA A RANAR ƘIYAMAH?

DAWA KAKE SO A TASHEKA A RANAR ƘIYAMAH? 


Dukkanin wani musulmi bazai so a tasheshi da arne a guri guda a ranar ƙiyamah ba, to matuƙar muna so mu gujewa tarayya dasu acan, sai mun daina kwaikwayo da nuna soyayyarmu garesu fiye da ƴan-uwanmu musulami.
.
Hakika kwaikwayon salon magana, alamu ne na son wasu mutane, kwaikwayon salon tafiya, alamu ne na son wasu mutane, kwaikwayon sanya tufafi, alamu ne na son wasu mutane, kwaikwayon aski, alamu ne na son wasu mutane, hakama kaji mutum yana burgeka, shima alama ce wacce take nuna cewa kana sonsa, don haka yana da kyau kasan wanene zaka ji kana so anan duniyar Manzon Allah ﷺ, yace: *"lallai shi mutum!, yana tare da waɗanda yake so ne, (a ranar ƙiyamah)"*
📚 Sahih Al-Bukhari: (6170)
.
SUBSCRIBE TELEGRAM CHANNEL:👇
https://t.me/DailyHadithss
Post a Comment (0)