GOVINDA YA AMINCE DA FINA-FINAN 70

KO KUNSAN JARUMI GOVINDA SE DA YA AMINCE ZAIYI FILMS 70 BAYAN FILM DINSA NA FARKO YA FITA..


Idan Ana Magana Akan Jarumai da Suka Haska a 90s to Tabbas Ana Lissafi Jarumin Rawa da Barkwanci Aciki Watau GOVINDA.

Film din na Farko ya fita a 1986 me taken LOVE 86, Inda Bayan Yafita a Wata Hira da Akayi Dashi Yace Seda Yayi Signing na Fina-finai Guda 70 a Lokacin Shiyasa Shekaru 4 na Farkon Fara Fina-finansa Se da Ya Saki Kusan Fina-finai 40 Kuma Yace Dalilin da Yasa Ya Karba Shine Duk Sun Banbanta da Juna.

#AbbaIndiaDala
Post a Comment (0)