KU DUBA WANNAN BAIWA:

KU DUBA WANNAN BAIWA :BISHRU BN MU'AWIYAH (RA):

Sun zo wajen Manzon Allah (saww) tare da Mahaifinsa, sai Manzon Allah (saww) ya dora hannunsa mai albarka akansa da kuma fuskarsa yayi masa addu'a.

Sai wajen da Manzon Allah (saww) ya taba din ya rika yin haske akan fuskar Sayyiduna Bishru (ra).

Tun daga wannan ranar Sayyiduna Bishru (ra) indai ya ta'ba jikin Marassa lafiya, nan take suke warkewa... (Albarkacin Tafin Hannun Manzon Allah saww).

ZAUREN FIQHU YA CIRO NE DAGA LITTAFIN MU'UJIZATIR RASOOL (SAWW). 

DAGA ZAUREN FIQHU 07064213990 

SUBSCRIBE TELEGRAM CHANNEL:👇
https://t.me/DailyHadithss
Post a Comment (0)