SAMUN LADA WADDA BAYA DA IYAKA

SAMUN LADA WADDA BAYA DA IYAKA


Daga Ubbadatu bn Samit رضـي الله عـنه yace; "Manzon Allah صـلى علـيه وسـلم yace; (Wanda ya nemawa masu imani maza da mata gafara, Allah zai rubuta ladar kyakkyawan aiki ga kowane mai Imani namiji da mace da ya nemawa gafara)

@حـسنه الألبانـي فـي صحـيح الجامـع6020 مـجمع الزوائـد2101/10 

الشَّيخ عَبدُ الرزَّاق البَدْر حفِظَهُ الله-:
Yana cewa; *"Kayi dubi ga wannan Rahama ta Allah da lada mai girma, idan musulmi ya fada acikin adduarsa;

 *اللهـم اغفـر للمسـلمين والمـسلمات والمـؤمنين والمـؤمنات الأحيـاء منـهم والأمـوات*

Ya Allah kayi gafara da jin kai ga dukkan masu Imani maza da mata, masu rai da matattu.

Zai sami ladar ga kowane musulmi namiji da mace da ya roqawa gafara, na da dana yanzu, rayayyu da matattu.

Dan haka zai sami lada wadda bata da iyaka.

@فـقه الأدعـية والأذكار2/229 

Ya Allah muna tawassuli da sunanka AL-GHAFFAR da Sunanka AR-RAHMANIR RAHEEEM ya Allah kayi rahama da gafara da jin kai ga dukkan Masu Imani maza da mata, masu rai da wandanda suka rasu.

Allah ka biya masu buqatun su na alkhairi.

*اللهـم اغفـر للمسـلمين والمـسلمات والمـؤمنين والمـؤمنات الأحيـاء منـهم والأمـوات*
SUBSCRIBE TELEGRAM CHANNEL:👇
https://t.me/DailyHadithss
Post a Comment (0)