SHARAƊI ƊAYA NE ZAISA NAYI CIGABAN BAJRANGI BHAIJAAN...

SHARADI DAYA NE ZAISA NAYI CIGABAN BAJRANGI BHAIJAAN.. inji Kabir Khan.


Kamar Yanda Kwanaki Babbar Jarumi SALMAN KHAN Ya Tabbatar da Cigaban Qayataccen Shirin Nan Me Taken Bajrangi Bhaijaan Inda Mahaifin SS Rajamouli Watau KV Vijayendra Prasad Shine Yake Rubata Shi Kuma Zasu Bashi Suna ‘Pawan Putra Bhaijaan’.

Shima Babban Director Kabir Khan Ya Tabbatar da Haka Kuma Yana jin Cewa Marubucin KV Viyendra Prasad Zai Rubuta Shi Yanda Zaija Hankali Kuma Yace Shi Sam Dalilin Nasarar fa Film din Ya Samu Bazaisa Yayi Cigabansa Sedai Sharadi Daya ne Zaisa Yayi Wannan Film Watau GAGARUMIN LABARI.

By #AbbaIndiaDala
Post a Comment (0)