DAGA HIKAYOYIN SHABUL ARABIYمن نوادر شاب العربى

DAGA HIKAYOYIN SHABUL ARABIY

📚 رئيس نيجيريا بحاري ومنقذه :

كان رئيس نيجيريا بحاري يستحم بالخليج النيجيريا، 

فأشرف على الغرق، 
فأنقذه شاب العربى. 
شاب العربي لا يعرفه

و عندما حمله إلى البر، 

قال له البحارى : 

أطلب ما تشــاء فطلبك مجاب؟ 

فقال الشاب العربي : ومن أنت حتى تجيب لي أي طلب ؟

قال: أنا بحارى رئيس نيجيريا. 

قال له : فى شدة الخوف، طلبي الوحيد أنني سألتك بالله أن لا تخبر أحداً أنني أنقذتك . 

كلمات الجديدة
NEW WORD

يستحم :ninkaya (iya ruwa)
الخليج : korama
الغرق : nutsewa a ruwa
فأنقذه:sai ya kubutar dashi

FASSARA 

SHUGABAN KASA BUHARI DA WANDA YA KUBUTAR DASHI

Shugaban kasa buhari ya kasance yana ninkaya (iya ruwa) a daya daga cikin koramun Nigeria.

Sai ya dinga nutsewa.
Sai shabul arabiy ya tsamo shi.
Shabul arabiy Bai San waye Shiba.
Yayin da ya fito da shi kan tsandauri,
Sai shugaban kasa buhari ya ce da shi:
Nemi dakkan abin da kake bukata ,zaka Sami duk abin da kake bukata a gareni.
Sai shabul arabiy ya ce : waye Kai da har zan Sami duk abin da nake bukata a gurinka?
Sai ya ce nine shugaban kasa buhari.
Cikin tsoro shabul arabiy ya ce: bukatarta daya ce ,
Dan Allah karka sanar da kowa ni na kubutar da Kai daga halaka.

هذا للنشاط
Dan nishadi kawai.
مع الأخ بنيامين بن أدم (شاب العربى)
Tare da Dan uwanku Bunyamin Adam SHABUL ARABIY
Post a Comment (0)