Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'iman Mace

SIRRIN MALLAKAN MIJINKIYadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'iman Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin kurkum
* Garin kanunfari
* Garin dabino
* Garin habbatus sauda
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba a cikin Zuma ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)