Yadda Ake Hadin Ganyen Magarya Don Magance Kaikayin Gaban Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*Yadda Ake Hadin Ganyen Magarya Don Magance Kaikayin Gaban Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin ganyen magarya
* Garin hulba
* Garin tafarnuwa
* Garin habbatus sauda
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki tafasa ki tace ruwan ki dunga zama a ciki.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)