ZAN IYA HALARTAR ƊAURIN AURAN KIRISTA?

ZAN IYA HALARTAR ƊAURIN AURAN CRISTER?


:
*TAMBAYA*❓
:
Assalamu Alaikum, mutum musulmi zai iya shiga cikin church domin halartar aure na aboki ko abokiyar karatun sa?
:
*AMSA*👇
:
Wa'alaikum assalam Yawanci auran Crista a wannan zamanin ba ya rabuwa da kade-kade da raye-raye, da roko da Neman albarka a wajan Jesus a matsayinsa na Allah a Wajansu, da Addu'o'i Wadanda suka Saɓawa koyarwar addininmu.

Wannan ya sa barin halartar ya fi dacewa da sharia.

Allah ne mafi sani.

Amsawa: Dr. Jamilu zarewa.

Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
KU BIYOMU A WHATSAPP👇 
https://wa.me/+2348087788208

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ
Post a Comment (0)