YAYIN DAKA TUNA CEWA BAKAYI SALLAR DATA GABATA BA

YAYIN DAKA TUNA CEWA BAKAYI SALLAR DATA GABATA BA..
:
*TAMBAYA*❓
:
Barkada warhaka mlm ina fatan ktshi lpy.. 
Inada tambaya 
Tambaya na shine misali kamanta sallah akan lokaci harta wuce baka tunaba sai da gari yawaye sai katuna lokacinda katuna zaka yi ne ko sai lokacinsa zaka rama 
Atakaice de zaka rama ko baza karamaba.
:
*AMSA*👇
:
Lafiya ƙalau Alhmadulillah

Duk sanda mantuwa tasa kamanta wata sallah baka tunaba har bayan wasu lokuta, to daga lokacin daka tuna wannan lokacin shine lokacin wannan sallar awajanka, idan kuma yakasance kana cikin yin wata sallar saika tuna akwai sallar da ake binka to wannan sallar dakakeyi awannan lokacin ta karye zaka sallame kafarayin wadda ake binka, ataƙaice dai saika rama koda bayan shekaru ne sannan katuna.

(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ))
___________
Ga wanda yaga Gyara yanasanar damu ! "Wanda yayi nuni zuwaga alheri yana da ladan wanda ya aikata alherin"

Ku kasance damu domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

DAGA ZAUREN
📘 *HISNUL MUSLIM*📘

Post a Comment (0)