BANBANCI TSAKANIN KABBARA MUƊLAƘA DA MUƘAYYADA

BANBANCI TSAKANIN KABBARA MUƊLAƘA DA MUƘAYYADA


Shaykh Ibnu Uthaymeen Allah ya masa rahama yake cewa; "Kabbara muɗlaƙa ita ce wacce ake yi akowane lokaci, tana farawane da zarar an shiga watan zhul hijja har zuwa ƙarshen kwanaki uku na bayan sallah (Ayyamut tashriq). 

Amma su Kabbara muƙayyada tana kasancewa ne bayan salloli guda biyar da ake yi, ana farawa daga fitowar alfijir din ranar Arfa har zuwa karshen kwanakin Ayyamut tashriq.


ALLAHU AKBAR, ALLAHU AKBAR, ALLAHU AKBAR, LA ILAHA ILLALLAH, ALLAHU AKBAR, ALLAHU AKBAR WA LILLAHIL HAMDU

#Zaurenfisabilillah

TELEGRAM:
https://t.me/Fisabilillaaah

FACEBOOK:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/
Post a Comment (0)